← Book details My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 143

Sashe 31

My Destiny Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne a kaf familyn mu mai kira na da wannan sunan. Allah ya masa rasuwa sukan shekaru goma sha biyu da suka wuce," ta arisa maganar tare da arkewa da kuka. Shuru ya yi ba tare da ya hana ta kukan ba har sai da ta gaji don kanta sannan ya ce, "I'm sorry, Rukayyah. I'm very sorry! Allah ya ji ansa da Rahama," fa in Habib yana son tambayanta labarinta amma kuma da ya kalli agogo sai ya fasa hakan don ya san idan ya ce zai tsaya jin tarihinta to tabbas zai yi missing flight kuma idan har bai koma Abuja ba yau, baza su ta a kwashewa lafiya ba da Mama Luba. Idan kuma aka koma wajen Musbahu Kaita, kashe sa zai yi da magana. a kai kawai Ladi Katifa ta yi. Gyara zama ya yi tare da fa in, "Ki yi ha uri da abunda za kiji daga bakina. Na san cewa kina tunanin a kanki nake da interest jiya...." Tun kamun ya arisa ta yi saurin katsesa wajen fa i, "No! Ba haka bane. Na san Maman Meema kake so, don idan kana son labarin zuciya to ka tambayi fuska." Wani kunya ne ya an kama shi amma sai ya dake ya ce, "Nagode sosai da kika fahimci hakan. Maganarmu ba za ta yi tsayi ba saboda jirgin da zan hau zai iya tashi in the next 1hour in Sha Allah. Abunda na ke so da ke shine, don girman Allah ki kula min da Laushi da yarinyar nan Meema kamun na dawo. Don zan iya aukar wata uku ko hu u kamun na shigo Lagos. Wallahi tallahi har cikin kwaryan zuciyata na ke kaunarta, kuma da aure nake sonta. Amma abunda nake son fara yi kamun ma na gabatar da kaina a gareta shine, cireta daga halakar da take ciki. Kin ga na farko, sana'ar da kuke yi, na biyu kuma shaye-shayen da take yi don kallo aya na yiwa idanunta na fahimci hakan. Ni zan kar i Meema hannu bibbiyu a matsayin mahaifinta duk da ba nine na haifeta ba. Har ke Rukayyah! Don darajar ubangiji mahalicci ki bar wannan rayuwar gantalewar. Ko ba muji tsoran Allah ba, ma guji cutar zamanin nan. Zan baki jari daga Naira dubu ari har miliyan aya. Don girman Allah ki natsu ki aure. Idan na dawo in Sha Allah zamu tattauna sosai. Ungo wannan, ATMcard ina ne. Akwai 200k a ciki. Ku yi duk bu atunku kamun na dawo. Za mu ri a waya a kai a kai, kin ji?" a masa kai ta yi tana jin wani irin aunarsa na ara huda irjinta. Gaba aya sai taji kewan gida ya dawo mata. "Ki taya ni yiwa Maman Meema da Meema sallama. Ku kula da kanku, sai mun yi yawa." "Nagode Allah ya saka da alkhairi," ta fa i trying very hard to control her tears tare da bu e murfin mota ta fita ta rufo masa ofar. "Rukayyah, kar ki fa awa awarki sirrin da ke cikin zuciyata. Amma kuma ki fa a mata gaskiyan cewar babu komai tsakanin mu. Domin abunda take tunanin kenan." "In Sha Allah!" Ta fa i tare da juyawa ta wuce. Shi ma be bar wajen ba har sai da yaga shigewarta cikin hotel in sannan ya tada motar ya wuce. Da gudu Ladi ta wuce bayan ginin upstairs in hotel in ta dunga kuka kamar ranta zai fita. Don Habib ya tsokano mata mikin da ya da e yana mata ciwo a zuciyarta. Ga kuma kyekkyeta mata zuciya da ya yi sai da ta gama saka rai da shi. Ta jima tana kuka kamun ta isa wajen pampon dake can nesa da wajen ta wanke fuska da kyau ta yanda baza a gane ta yi kuka ba sannan ta koma akin. "Ke, Ladi! Wannan irin jimawa hakan? Ko dai sai da aka shige owner's corner ne??" Salmanu an daudu ya fa i yana dariya. Ita ma dariyar ta yi tare da fa in, "Ki kula da titi Salma nice. Kin ga wallahi magana muka jima muna yi. Na fa a muku wallahi ba saurayina bane. Ni ina ganin dai kamar Laushi ya ke so duk da bai fa a min ba. Yanzu ma fa cewa ya yi in kula masa da Laushin da kuma Meema shi ya wuce Abuja." "Yana ruwa tsundum wallahi!" Laushi ta fa i tana mai bu e ledan chocolate tare da alla ta hau tauna. "Uhm!" Ladi Katifa ta ce tare aukar leda aya ita ma ta bu e ta hau tauna. Kwana biyu su Laushi suka ara a hotel in, wannan saurayin wanda ke wa Sabo da kaza aiki ya zo ya kwashe su ya kai su gidan da ya sayawa Laushin a Adenji Adele Street. Gida ne madaidaici mai auke da ginin fourbedroom flat. Ko ina ya sha tiles. Parlourn yana da girma sosai. A parlourn kuwa manya-manyan set in kujerune kalar maroon da wata shirgegiyar tv kamar majigi. A kwai dinning, sai atoton kitchen mai auke da store a cikin. Akwai ofa da zai fitar da kai ta baya a kitchen in. akunan baccin ma manya ne kuma duka akwai furniture a ciki ban da guda aya da yake a kulle don Sabo da kaza ne kawai ke da key din akin. Akwai shuke-shuke da ya awata gidan irin su; inabi (grape), apple, gwaiba, apple mango, tangerine, african Cherie (Agwaluma) banana da sauran su. Sai parking lot da aka awata wajen duk da babu mota ko aya a wajen. Sannan akwai shukokin awata gida irin su, Sunflower da sauransu. Ladi Katifa da Salma nice sai santin gidan suke. Washa gari Ladi da Salma nice suka kwaso kayansu duka kowa ya kama akinsa. Ladi ta auki daya, Salma nice ma haka, Laushi da Meema suma haka. Don Meema bata ta a yarda ta kwana inda ba mamanta a wajen. Har wani kwarya-kwaryan walima suka ha a na tarewa a gidan. Satinsu aya, Sabo da kaza ya turo wannan saurayin ya zo da mota ya auki Laushi da Meema domin yi mata registration in boko. A wani makaranta mai suna Bright scholars aka yi enrolling inta. Ku in komai aka biya don hatta school uniform su suka bata kala biyar don kowani rana akwai kalan kayan da yara suke sakawa. Makarantar na yaran masu ku i ne domin malamansu akwai turawa a ciki. Bayan sun dawo gida, da yamma duk suna zaune a parlour, Salma nice na kitchen yana dafa masu abinci, wayar Laushi ya yi ara. Tana ganin sunan da ya yi appearing a screen in gabanta ya fa i don tun kiran da ya yi mata a hotel bai ara ba, har ta mance da lamarinsa don ko Sabo da kaza bata fa a masa komai ba. Bata aga ba har wayar ya katse. "Ana kiran ki a waya fa," Laushi ta fa "Yasaar ne! Wallahi shine ya sake kirana da oyayyiyar Number." Dogon tsaki Ladi ta ja tare da fa in, "wallahi idan kika sake ya fahimci wannan tsoron na ki, kin ka e domin da shi zai yi ta amfani dake. Dakewa za kiyi ki nuna masa arya yake yi." Nan take Laushi ta ji wani courage daidai nan Yasaar ya sake kiran wayar. Picking ta yi tare da karawa a kunne, "Ke! Ni zan kira ki agawa kira immediately?" "Ubana ne kai? Ko kuma uwata? Idan har ka sake kirana sai na wula anta rayuwarka fiye da wula ancin da kake fuska yanzu haka. Wawa sakarai kawai!" Wani irin two minutes silent ya yi kamun ya ce, "Kin shiga uku Zeenatu! Daga gobe zan fara nuna miki abunda zan iya ina daga cikin gidan yari," yana kawowa nan it ya kashe wayar. #Laushi #Zeenah #Ladi Katifa ayyah #Habib Girei #Yasaar #Prison #Sabon gida #My Destiny #Matar Sayyadee 08128755583 [2/15, 4:35 PM] Matar Sayyadee: *_MY DESTINY_* ( ~ addarata~) *Zulfa'u Sa'eed Ibrahim* _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ Arewabook@Matarsayyadee *ZAFAFA WRITER'S ASSOCIATION* ( *Forum of intelligent and non-vulgar writer's of the nation*) Takenmu shine unkasa cigaban adabi! _We aren't only writing for entertainment but rather we use our pen to highlight some of the challenges faced by women with a view to finding solutions to them._ Page 21 *For those asking from the beginning, follow this link to join the group don na yi nisa gaskiya* https://chat.whatsapp.com/J1oXseCghhuB6mMFTnFRn7 *_Don girman Allah zan sake fa i, masu tambayata ta private akan in ba su daga farko, ga link nan a sama ku yi joining domin samun labarin addarata daga farko. Na yi nisan da ba zan iya turowa daga farko ba. Thank you!_* "Wai me an iskan ya ce? Wallahi kar ki nuna tsoransa. Kuma kema sai da na ce maki ki yiwa Sabo da kaza magana," Ladi Katifa ta fa "Cewa ya yi wai daga gobe zai fara nuna min abunda zai iya yi yana daga cikin gidan yari." Mugun tsaki Ladi ta yi daidai fitowar Salmanu daga kitchen hannunsa ri e da plate in abinci guda biyu a hannunsa. "Wallahi wannan mugun an iska ne! Ina sha Allah babu abunda ya isa ya miki. aryansa ta sha arya," Ladi Katifa ta fa i duk ita ma can asan zuciyarta tana tsoron Yasaar in, kawai kwantarwa awar tata hankali take. "Wanene kuma yanzu?" Salma nice ya fa i bayan ya ajiye Plate in a gabansu. an iskan nan mana, Yasaar!" Ladi Katifa ta fa "Dan Allah ku tura ni ta baya in fa a kan kat......" Saurin katse sa Ladi ta yi tare da fa in, "Kan uwar wa? Ka kiyaye ni Salma." "Wallahi ban kiyayanki tunda kika tura ni jin su an maza," ya fa i yana mai mayar da kallonsa wajen Laushi. "Kar ki wani damu da an iskan. Ki ha a shi da Sabo da kaza kawai ya ci miki uban shege kawai." "Ni ma haka na ce mata," Ladi Katifa ta fa Waya Laushi ta aga ta kira Sabo da kaza, sai da ya yi ringing kamar zai katse sannan ya aga tare da fa in, "Zeenah zan kira ki anjima. Yanzu ina wani muhimmin meeting ne a Akwa ibom. Gobe ni ma zan shigo Lagos in, sai na kira," yana gama fa in haka ya katse wayar ba
Chapter 31 · 0% Book details