Sashe 81
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"D ba inda zan je"
"Alƙawari ki ka ɗauka tun kafin mu taho akan ba za ki yi watsi da karatun ki ba duk abinda ya faru"
"Ba zan je ba"
ÆŠaga ido yai yana kallon ceiling abubuwa da dama na zuwa ma sa.
Jin yayi shiru ya sa ta É—ago kai ta kalleshi.
"D ka yi haƙuri amma na ajiye karatu har sai ka samu lafiya"
"Ba kya so na samu lafiya kenan. Ni da ina nan ina irga kwanaki har ina cewa saura lokaci kaÉ—an na fara kiran ki Barrister ashe duk banza ne tunda ba kya son karatun"
"D ni kam..."
"Dan Allah ki koma makaranta. Idan ba ki koma ba ni ko zan koma office"
"Ba ka da lafiyan za ka je office?"
"Mi zai hana tunda ina numfashi"
Shiru ya biyo baya kafin daga baya ta É—an tura baki ta ce "to to to zan je amma sau biyu a sati kacal"
"Ban yarda ba"
"Sau biyu"
"No"
"Sau..." Zuhayr ya haÉ—e bakin su. End of discussion...
***
Sati ɗaya kenan da komawarta School kuma Alhamdulillah jikin Zuhayr ya fara samun sauƙin side effects na Chemotherapy da ake ma sa dan ya dena gudawa da amai sai dai rashin kuzari, ga rashin appetite.
Likitan da ke dubashi yana ƙara bashi ƙwarin gwiwa gameda yadda jikinsa ke saurin responding ga treatment da ake ma sa wannan ya sa hankalin Zaytoonah ya ɗan kwanta.
Zaune su ke a bakin ruwa wanda Zuhayr ne ya buƙaci hakan saboda ya gaji da zaman cikin gidan. Su biyu ne a kan picnic mat da su ka shimfiɗa wajen sai kayan ciye-ciye da aka jera mu su.
"Rayuwa kenan" ya faÉ—i yana kallon sararin samaniya.
"Komai da lokacin sa. Idan jin daɗi ka ke taƙama da shi akwai ranan da zai ƙare, ranan da gangan jikin ka ba zai so komai na duniya ba balle ruhinka"
"Yau kuma Sheikh Hassan ka koma ne?" Zaytoonah ta yi maganar tana cin Apple pie da ke gabanta.
"Ni da su Kamal da Jabir mun je karatun Sheikh Albaniy ranan (Allah ka gafartawa Malam, Amin). Ya faÉ—i abubuwa da dama wanda ya sani cikin zulumi. Ina dai addu'ar Allah ya sa sauran rayuwar da zan yi a gaba na iya bautawa Allah yadda ya kamata na kuma koyi da sunnonin ma'aiki"
Ya juyo ya kalleta yai murmushi ya ce "Dear, tun da na ji wa'azin nan na ke tambayar kai na yau idan Allah ya É—au rai na wani irin shaida zan samu a duniya? Sannan mi zan tarar a rayuwar barzakh da zanyi balle kuma ranan hisabi. Shin zan samu rahamar Allah na shiga Aljannah ko kuwa dai makoma mai muni zan shiga"
Idon Zaytoonah cike da hawaye ta ce "Dan Allah ka dena maganar mutuwa. Ina tsoro"
Hannunta ɗaya ya kamo ya ce "ba mutuwar ba ne abar tsoro. Rayuwa bayan mutuwa shine abin tsoro saboda bamu san makomar mu ba. Ina fata Allah ya yafe ni dan na yi rayuwa ta jin daɗi ba tareda na waiwayi ranan da zan kasance cikin ƙasa ba. Ko kin san ina shan giya?"
Zaytoonah ta zaro ido cike da mamaki.
"Yes na sha giya a baya, abin takaici na rage shan giya ne lokacin da na haÉ—u da Alinah ta tunatar da ni illolin sa da kuma haramcin sa. Still ina sha once in a while haka, amma abin haushi na dena shan giya ne completely lokacin da na fara ciwo aka fara min gwaje-gwaje aka tabbatar da cewa cancer ne, ban bi dokar Allah ba amma na bi dokar likitan da ya ce min na dena shan giya saboda treatment da za a fara min. Zaytoon ban yi..."
Kuka Zaytoonah ta fashe da shi ta faÉ—a jikinsa tana cigaba da kuka mai shiga rai.
Shima Zuhayr hawaye ne fal a idon sa.
"Idan na samu lafiya zan inganta rayuwata zuwa tafarkin musulunci. Ina ma da niyyar komawa garin Madina da zama na yi karatu ko na shekara biyu ne. Za ki bi ni mu je mu yi karatun tare?"
"Zan bika duk inda za ka je Miji na"
"Ina ji kina tilawan Alƙur'ani amma ba ki taɓa kirana mun yi ba"
"Ka yi haƙuri" ta faɗa tana jan hanci.
"Inaga ke za ki zama Malamata kafin mu tafi Madina"
Ta yi murmushi ta sake ƙanƙameshi.
"I love you Zaytoon"...
***
Hiran su na jiya ya sa yau da ta gama sallar Asuba ta zauna kusa da Zuhayr a kan gado ta buɗe Alƙur'ani ta ce "to mu yi karatun daga ina za mu fara?"
"Ban yi nisa ba fa, infact inaga bai fi surori goma na iya ba"
Ba ta yi mamaki ba duba da irin rayuwar Zuhayr. Da kan shi ya ɗau ƙur'anin ya ce bari ya fara karantawa idan ya zo iyaka inda ya iya sai ya tsaya. Ya fara karatu irin karatun ci da ƙarfi ɗin nan. Surori ukun farko wanda ya ke sallah da su su kaɗai ne ya karanta babu gargada amma sauran da jani-in-jaka aka ƙare. Da aka zo suratul Asr ya ce iya nan ya iya Alinah ta ma sa bitar suran gaban amma bai iya ba har yau.
"A wajen Sheikh Hassan na fara karatu, amma neman kuÉ—i ya sa banida lokaci sai na watsar da komai. Ina fata idan komai ya daidaita da ni da ke da Zubayr za mu je mu nemo ilimi dai-dai gwargwado"
FaÉ—in sunan Zubayr ya sa Zaytoonah ta tuna da maganar da ta ke son yi ma sa. Itafa ba ta ga alaman Zubayr ko Ben na sallah ba.
"Amma ni kam sai na ga kamar Ben baya sallah fa"
"Ba kin hanashi zuwa É—akina ba. Ko yana yi a ina za ki gani" yai maganar yana murmushi. Ganin ya maida zancen wasa ya sa ta ja bakinta ta yi shiru.
Ta maida hankalinta gun karatun da za su yi inda ta ce ma sa maimaici za su yi kafin a fara ɗaura ma sa. Ba ta ƙarisa haddan Qur'ani ba dan Islamiyyar su sai ka yi tartil ka sauke kafin ka fara hadda. Ta yi sauka na tartil ta fara hadda har ta kai suratul Isra'i Muntari ya maidata Lagos lokacin, hakan ya sa karatun ya zo yai baya. Daga gama makaranta kuma rikicin da ya ɓullo ya sa aka ma ta aure. Yanzu haka a hadda ta tsaya a suratul Ibrahim ne...
Ya riga ya saita komai jira kawai ya ke lokaci yai. Yana ganin lokacin da Dreban Zaytoonah ya fita dan ya je ya É—aukota daga Makaranta yai murmushi yana tunanin daga yau sai dai wata ba Zaytoonah ba a duniya. And finally he can have Zuhayr all to himself.
Komai da zai faru da ɗan Adam rubutacce ne daga Ubangiji. Idan ka ga abu ya faru to dama an rubuta maka shi idan bai faru ba to ka ƙaddara ba ya cikin ƙaddarar ka ne. Ben ya gama shirin sa tsaf dan aikata method na farko cikin guda shabiyar da ya rubuta dan ya kashe Zaytoonah.
Lokacin da Dreban ya je É—aukota a school sai ya kira Zaytoonah a waya saboda ya jira bai ganta ba, ta ce ma sa ya koma gida kawai za ta taho da Farha dan ta raka Farha asibiti mahaifin ta ba lafiya. Hakan ya sa Dreban ya juya ya koma gida da mota.
Bayan sun gama gaisuwan ne ta shiga motar Farha dan itama ta ce tana son duba jikin Zuhayr dan tunda su ka dawo daga Nigeria ba ta je ta gaishe shi ba.
Yana tsaye a balcony ɗin gidan ya hango motar na zuwa daga chan nesa yai murmushin mugunta ya ce "goodbye Zaytoonah" ya danna wani ƙaramin remote da ke hannunsa sai ga motar ta kama wuta sakamakon Bomb da ya tashi a ciki. Ƙaran Bomb ɗin ne kuwa ya tada Zuhayr daga bacci a firgice, yayinda sauran ma'aikatan ma su ka fara fitowa da gudu saboda suma sun ji ƙaran fashewar Bomb ɗin...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 39
Bismillahir Rahmanir Rahim
*The twins*
Gyara gado ta ke yi ta lura da gashin Zuhayr da ke jikin Pillow. Ba yau ne ta lura da hakan ba kusan sau biyar tana lura da hakan tun ma a Asibiti.
Ta sa hannu ta kwashi gashin ta je ta watsa a cikin dustbin da ke ɗakin. Ta dawo ta cigaba da gyara gadon na su sai da gama sannan ta fara share ɗakin na su. Duk da Zuhayr ya hanata aiki ko wani iri ne amma gyaran ɗakin su kam ta ce ma sa dole sai ta yi saboda Likita ya ce ta dinga motsa jikinta saboda zai taimaka ma ta wajen samun sauƙin haihuwa. Bayan ta gyara ɗakin sannan ta shiga banɗaki shima ta wanke. Bayan ta gama tsaftace banɗakin sannan ta yi wanka ta fito. Doguwan riga ta fiye sawa yanzu saboda fiyeda rabin kayanta ba sa shiganta yanzu saboda nauyi da ta yi.
A hankali ta ke saukowa daga stairs ɗin tana tafiya tana dafe da ƙasan cikin ta a ganinta wai kar cikin yai ƙasa sosai.
A falo ta sameshi yana zaune ya saka laptop a gaba yana kallo. Tun mutuwar Ben har yau Zuhayr ba ya iya wata doguwar magana, daga ee sai a'a kawai sai kuma gyaɗa kai. Mafiya yawanci ma typing za ka ga yanayi a laptop ɗin sa ko kuma kaga yana zaune shiru. Saboda su manta da komai ya sa su ka chanja gida, wannan karan gida ne cikin gari ba chan jeji ba. Suna da maƙota gefe da gefen su da ma opposite ɗin su. Duk da rayuwar turawa kowa baya shiga harkan kowa amma atleast sanin cewa akwai mutane kusa da su shima wani kwanciyar hankaline.
Ta kissing goshinsa kafin ta zauna kusa da shi tana miƙe kumburarrun ƙafafuwanta. Ita kam yanzu har ba ta son ko da wasa ta kalli madubi saboda yadda ta kumbura ta cika ta ko'ina. Ashe haka ciki ke sa mutum muni. Complain ɗinta kenan a duk lokacin da su ka yi waya da Mommy. Salman kam tun ranan da su ka yi video call ya dinga ma ta dariya tayi fushi da shi ta dena kulashi.