Sashe 125
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na ce ko kafin ka wuce É—aurin auren idan ya so daga nan sai ka..."
"Idan fitan saboda birthday É—ina ne na yafe. Ke kan ki shaida ne ba na celebrating birthday"
Shiru ta yi dan ko ta ja maganar ba chanja ra'ayi zai yi ba abinda za ta yi kawai shine gobe za ta sa Yaran su roƙe shi. Indai ta wajen Yaran sa ne yanada rauni.
Yadda ta tsara dole hakan ne zai faru.
Zaytoonah na tsaye tana riƙe da hand mixer tana juya cake batter ɗin da ta haɗa sai ga Ghazala ta shigo kitchen ɗin. Abu za ta ɗauka a fridge amma ganin abinda Zaytoonah ke yi ya sa ta taɓe baki ta ce "daɗin abin ma dai, goben duka nawa ne, Wallahi ko ruwa ban yadda a miƙa ma sa ba"
Zaytoonah ta gyaÉ—a kai kawai ta cigaba da abinda ta ke.
Ghazala kasa tafiya ta yi dan tana son tabbarwa cake É—in dai Zaytoonah za ta yi ko kuma wani abin daban dan Zaytoonah akwai ta da iya yin desserts kala-kala.
"Li'ilafi Quraishi, Aniyar kowa ta bi shi. Li'ilafi Quraishi, mai baƙar Aniya ta bi shi"
Ghazala ta fara waƙa lokacin da Zaytoonah ke ƙoƙarin juye kwaɓin cake a cikin baking pan.
Zaytoonah ko uffan ba ta ce ta cigaba da abinda ta ke yi. Ba ta da lokacin biye wannan Babbar banzar.
Dai-dai za ta buÉ—e oven Ghazala ta tare wajen.
"Idan ma ƙwaƙwalwar ki bai iya lissafi ba to ni zan maimaita mi ki. Ni ke da yau ni ce da gobe dan haka ban yadda a yi mishi wani birthday cake na munafurci ba"
"A'a see this woman ooo. Ki matsamin na yi abinda zan yi"
"Zaytoonah ba fa za ki yi ma sa cake É—in nan ba. Ki bari idan ya koma hannun ki sai ki ma sa abinda ya fi cake ma"
Zaytoonah ta kwashe da dariya ta ce "see me see trouble ooo. Ghazala ba yau na fara yin cake a gidan nan ba ke kin san wannan, sannan ko cake É—in birthday zan yi ko ba na birthday ba ba ki da hurumin hanani abinda na yi niyya, plz ki matsa a wajen nan"
"Duk tsiyar dai yau da gobe Mai baƙin ɗuwawu sai dai haƙuri dan gwarzon nawa ne ni kaɗai"
Ta faÉ—a tana matsawa gefe.
Maganar ya ɗan ɓatawa Zaytoonah rai amma kuma yanzu ba da ba ne tana dai-dai da ghazala.
Ajiye pan ɗin ta yi a saman oven sannan ta juyar da bayanta yana fiskantar Ghazala ta fara shaking ɗin sa da sauri-sauri kamar tana twerking kafin ta sa hannu ta ɗaki ƙugunta tana faɗin " kin san wani abu Hajiya, wannan baƙin abin da ki ke gani kadara ce da ake nema da mahaukatan kuɗi kuma ba a samu sai dai ayi ciko da kaya ko a saka ballon ballon, Alhamdulillah Allah ya mallaka min su ba tareda ko sisi na ba. Na san ke mai Fanteka ɗin nan ba sanin amfanin kayan nan za ki yi ba" ta faɗa tana sake shafa hips ɗinta zuwa bayanta.
"Uwarki ce mai Fanteka ba ni ba Zaytoonah"
"Oh lalala Hajia. Kin san duk bayan kwana biyu idan ya shigo sai na yi ma sa jinyar hannu saboda ya shafo tsohon tray na Fanteka. Ina irin Fanteka da ya sha duniya har yayi ƙwarzane-ƙwarzane, huji-huji ɗin nan, to kamar irin sa ya shafo. Infact ko kin shiga ɗakina yanzu za ki ga tarkacen Robb, Man tiger, su Aɗaral bakur da sauran su duk na jinyar hannun sa ne"
"Kan buhun..."
"DaÉ—ina da ke zagi Wallahi. Kin san sarai kuwa My prince baya so"
Wani tuƙuƙin baƙin ciki ne ya daki zuciyar Ghazala ba dan tana da shiri na musamman akan Zaytoonah ba da yau Allah kaɗai ya san mi za ta yi ma ta a gidan nan.
Juyawa ta yi za ta fita, Zaytoonah ta ce " sai haƙuri fa haka Allah ya ke rarraba kyautar sa. Ke ya nufe ki da farin fata ni kuma ya bani abinda kin sani na sani shi My prince ya fi so a jikin mace"
Suman tsaye Ghazala ta yi a wajen, ta kasa gaba ta kasa baya. Tabbas Zaytoonah ba ta yi ƙarya ba dan tun da ta gane nan Galadima ya fi so ta ke aikin siye-siyen magani. Butt enlarger na bature har ba ta san adadin brand da ta sha ba amma still abin na nan yadda ya ke ko motsawa bai yi ba. Na gargajiya kuwa duk inda aka yi talle a whatsapp ko facebook sai ta gwada sa'ar shi, shima kuma duk sammakal. Yanzu ne ma ta yi sanyi da neman maganin ƙarin hips da butt...
"Take heart Hajia, yatsun mu duk ba dai-dai su ke ba"
Ta faÉ—a tana dariya...
***
A chan Zaria kuwa abubuwa sun dulmiye, Mommy dai ba ta sake zuwa Asibiti ba sai dai duk abinda ke faruwa suna magana da Likita yana bayyana ma ta halin da ake ciki. Kamar yadda ta yi niyya akan za ta fita da Muntari ba ta fasa niyyarta ba. Ba dan halin sa ba sai dan yanzu a matsayin marar lafiya ta ke ganin sa ba a matsayin mai laifi ba. Bai chanchanci ta tausaya ma sa ba amma kuma shi É—in abin tausayine yanzu.
Tuni ta sa aka fara ƙoƙarin yiwa Iya da Auwal da Yakubu Visa dan su ne za su rakashi. Da farko Iya da Auwal da Salman ta ke so su tafi amma yanzu komai ya chanja.
Salman kan ko dole ta saka shi ba ta tunanin zai je. Dan shima tun ranan bai leƙa ɗakin Muntari ba Auwal kawai ya ke dubawa shima kuma yanzu an sallameshi.
Inda Mommy ta karkatar da hankalinta yanzu shine addu'a da ta ke sawa ake ma ta a masallatai da makarantun Islamiyya da ta Almajirai. Da kuma sadaka da yanzun kullum babu randa ba za ta yi ba. Yadda tunda ta ke ji a ranta TJ bai mutu ba haka ma yanzu ta ji a ranta cewa yana raye. Tsayuwar dare yanzu ya zama ma ta wajibi dan a nan ta ke samun daman miƙa kukan ta ga Allah Maɗaukakin Sarki...
***
Galadima dai su Raziya sun sa shi dole ya amince za su fita amma da sharaɗin ƙarfe goma da rabi zai bar wajen dan ɗaurin auren da zai je Ƙarfe shaɗaya ne.
Tun da sassafe su ka shirya Justice ne ma yai delay ɗin su. Karfe tara da kwata na safe ya fito ya nufi ɗakin Zaytoonah dan ya ma ta sallama amma ya ji shi a garƙame. Ya ɗan ƙwanƙwasa a hankali daga ciki ya ji ance "Yallaɓai ka ɗan jira mu a ƙasa gamu nan fitowa"
Jiya ya tabbatar ma ta dukkan su za su fita amma ta ce ma sa yai haƙuri su fita da 'yan biyu ita ba za ya iya fita ba.
Galadima na saukowa su ka ga ya samu waje ya zauna.
"Daddy we'll be late fa" Raziya ta faÉ—a dan ta matsu su tafi, Waje uku Hajia Ghazala ta kwaÉ—aita mu su akan za su je yau.
"Bari 'yan biyu su sauko sai mu fita"
" 'yan biyu kuma?" Ta faÉ—a da mamaki dan Ghazala ta riga ta ce mu su su kaÉ—ai za su tafi.
Justice bai amsa ma ta ba sai Ghazala da ta yiwa Raziyan magana da ido alamar ta yi shiru.
Sajida jikar Hajia Abu da ta zo mu su weekend jiya ne ta sauko daga stairs hannunta É—auke da camera mp3
"Daddy za ka ara mana Minti goma na ka kafin ku tafi saboda akwai special performance da za a maka saboda zagayowar wannan rana"
Ajiye mp3 ɗin ta yi ta kunna waƙar Flavour ta Ada Ada.
"One two three" ta faÉ—a sannan ta saita camera É—in yana kallon stairs.
Hadid da Hashir ne su ke kan gaba, dukkan su an mu su shigar igbo har da jar hular su da aka sokara ma ta fiffiken kaza. Zanin kayan da aka ɗaura shi aka twisting mu su shi ta gefe shima ya zauna daɓas a kwankwason su. Hannun su riƙe da mafifici mai gashi-gashi suna ɗan taka rawa a hankali a hankali kuma a tare. Maman su na bayan su itama ta yi shigar ƙabilar Mamanta tana riƙe da ƙaramin cake wanda aka yiwa decoration mai kyau, leshi ta saka maroon mai adon flowers kalar golden, rigar an mata ɗinkin offshoulder ɗin nan ne, zani guda biyu ta ɗaura ɗayan guntu ya tsaya dai-dai gwiwa ɗayan kuma ya kai ƙasa, duka an ƙullesu a ta gefe inda ya ba da wani twist a wajen mai kyau, light make up kawai ta yi dan Galadima ba mai son tarkacen kwalliya da zai cika fuska ba ne. Head ɗin ma maroon ne inda jelar kitson chuku da ta yi ya watsu har tsakiyar bayanta, dama tana da gashi to kuma kafin ta yi kitson sai da aka fara yi ma ta stretching sannan aka yaryaɗa ma ta ƙananun kitso a baƙin gashin na ta.
Tana saukowa tana ɗan taka rawa tana juya hips ɗin ta a hankali, yayin da ta ke bin rythm ɗin waƙar Ada Ada.
Galadima da tunda Sajida ta saita camera ya miƙe daga kujerar da ya ke zaune, buɗe baki da hanci yai yana kallon saukowar ta su wanda ba ƙaramin tafiya da shi Zaytoonah ta yi ba, igbo attire da ta sa ya tsananin karɓanta sosai.
Da su ka sauƙo Falaq da Suhailah su ka yi saurin zuwa wajen 'yan biyu suma suna gwada ta su kalar rawar. Zaytoonah ƙarasowa ta yi har wajen Justice ta juya bayan ta tana ɗan ɗan bubbuga ma sa kwankwasonta dai dai wajen da ake cewa (Adamma iye pekem pekem ya, Ada Ada)
Salati Galadima yai a ransa saboda miƙewar da Ogan sa yai, ya ci Alfarmar dai babban riga ne ajikin sa da yanzu wani maganar ake daban, duk da haka lokacin da Zaytoonah ta ɗan matsa sai da yai saurin sa hannu yana ɗan gyara Malum-Malum ɗin sa.