← Book details Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 161

Sashe 65

Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana shiga ta yi sallah a zaune dan ba ka iya miƙewa a ciki saboda yayi kaɗan ɗakin. Ta kwanta akan gado bayan ta warware bargonta. Ko minti ɗaya ba ta yi da kwantawa ba wayarta ya shiga ringing ta duba sai ta ga sunan Zuhayr ne, da sauri ta ɗauka tana tunanin mi zai ce ma ta sai kuma aka kashe wayar. Ta fara ƙoƙarin sake kira sai ga saƙo ya shigo inda aka rubuta cewa ta fito ta zo ta baya wajen da akayi wasan skating da rana akwai surprise na jiranta. Ba tareda ta kawo komai ran ta ba ta tashi da sauri ta fito tayi ta baya da sauri. Tana jin muryoyin wanda su ke jin ɗumin nan suna dariya amma ko waiwayar su ba ta yi ba ta yi tafiyarta.

Wajen ba wani nisa ne da su ba dan haka cikin sauri ta ke tafiya cikin yashin ƙanƙara. Buga ma ta ƙaton ice da aka yi a ka ne ya sa ta faɗi ta suma.
Ben ya kamo hannunta duka biyu ya ja ta zuwa wajen da ya je ya tona da rana. Lokacin da ake ta faman kaɗe-kaɗe da raye-raye ya zulluɓe ya zo ya fasa ƙanƙarar da ke wajen har sai da ya ga ruwa sai ya mayar da iceblock ɗin saman ya rufe.
Ben na nasarar tura Zaytoonah cikin ruwan ya sa iceblock ya rufe, bokiti da ke chan gefe daya cika da yashin ƙanƙara ya ɗauko ya zuba a saman saboda ya sake rufe wajen.

"You'll freeze to death you bitch" ya faÉ—a yana tufar da yawu kafin ya bar wajen da sauri.

Ben na dawowa wajen da mutanen su ke aka cigaba da taÉ—i dama fitsari ya cewa Zuhayr zai je ya yi shine ma ya tafi da wayarsa.

Ba a jima ba Zuhayr ya fara hamma ya miƙe ya ce zai je ya kwanta, zuwa lokacin an ɗan fara raguwa a wajen Ben ya bi bayan sa su ka wuce na su igloo ɗin, har zai shiga sai ya ce bari ya leƙa Zaytoonah. Ben ya tareshi yana faɗin ai ta jima da bacci tunda tun ɗazu ta tafi.
Har ya haƙura sai kuma zuciyar sa ya riya ma sa gara ya shiga ya tabbatar tana bacci ƙila ma haka sanyi ya hanata bacci. Ba tareda son Ben ba haka Zuhayr ya leƙa ɗakin Zaytoonah wanda ke kusa da nasu. Ganin ba ta ciki ya sa shi fitowa da sauri yana faɗawa Ben ba ta ciki. Ben ya ce ƙila ta je banɗaki ne tunda banɗakan da aka gina suna ta ɗan baya.
Sai alokacin Zuhayr ya É—an ji sanyi.

Ya kwanta amma hankalin sa na kan Zaytoonah ko ta dawo ko kuma dai ba ta dawo ba. Minti biyar ya ƙara sannan ya miƙe ya fita da sauri ya sake leƙa ɗakin Zaytoonah amma babu ita babu dalilinta. Ya ɗauko waya ya fara kira sai ga wayar na ringing a ɗaki nan da nan hankalin sa ya tashi ya nufi wajen da ake shan ɗumi yana tambayar su ko sun ga Zaytoonah. Zaytoonah ba ɓoyayyiya ba ce tunda ita kaɗai ce baƙar fata a wajen gata 'yar dima-dima da ita. Kowa a wajen ya ce tunda ta tashi a wajen ba su gan ta ba. Hankalin Zuhayr ya ƙara tashi, kankace me an bazama neman Zaytoonah kowa sai ƙwala ma ta kira ya ke yi. Ben na gefen Zuhayr yana riƙe da hannun sa yana ma sa lallashi akan ya kwantar da hankalin sa za a ga Zaytoonah.

Haushi da wani kare ke yi ya sa su ka juya ta wajen da ya ke tsaye yana kallon ƙasa yana haushi. Karen ɗaya daga cikin ma su kula da wajen ne dan haka da sauri aka ɗungunzuma wajen Karen inda aka haska saitin inda ya ke kallo aka ga alamar mutum ta cikin ƙanƙara.

"Zaytoon" Zuhayr ya faɗa a rikice yana durƙusawa a wajen.

Janye shi akayi da ƙarfi saboda ana so a fasa wajen a ɗaukota.
Cikin mintuna kaɗan sai ga shi an fasa ƙanƙaran wajen yayinda mutum biyu su ka jawo Zaytoonah daga cikin ruwa. Zuhayr na ganin haka ya faɗa jikin ta yana kuka.

"we need to help her" aka faɗa ana janye Zuhayr daga kan ta dan hakan da yai ba abinda zai jawo sai ɓata lokaci kuma tana buƙatar taimakon gaggawa.

Ɗaukanta aka yi cak akayi wajen da ake jin ɗumi da ita, cikin ma su kula da wajen ne aka nemo wani ƙaton bargo aka shimfiɗa sannan aka ɗaura ta akai aka nannaɗeta da shi wani ɗan ƙaramin aka fara dannawa sai iska mai ɗumi ya fara kumbura bargon yana ratsa Zaytoonah.

Still bayan minti kusan goma da bargon yai sanyi jikin Zaytoonah ba abinda yai dan har lokacin jikinta sanyi lalau kamar ƙanƙara.

Kalmar "her heart is beating" da ya ji an faÉ—a É—azu ya sa zuciyar Ben bugawa. Shifa jira ya ke ya ji ance "we are sorry but she's dead" amma kowa kawo idea ya ke na yadda za ayi jikinta ya samu É—umi.

"Go fuck her man" wani bature ya faÉ—awa Zuhayr da ke kuka...

Bai kawo a ransa rana irin ta yau za ta zo ba, bai kawo a ran sa zai yi tarayya da Zaytoonah ba. Sun yi aure ne da yarjejeniyar irin wannan abu ba zai taɓa shiga tsakanin su ba har su rabu to amma ya zai yi he has to help her. Idan sauran abubuwan ba su yi ba he has to try body contact too. Idan ya rasa Zaytoonah a haka baya tunanin zai iya yafewa kan sa.

Kayan jikinta kaf da har yanzu su ke jiƙe ya cire ya yar gefe, a hankali ya fara cire na sa kayan yanayi yana hawaye, seeing her unconcious ya breaking na sa to the core, gashi kuma zai ma ta abinda ya sani idan ta farfaɗo ba za ta yafe ma sa ba tunda sun ce auren su babu tarayya irin wannan aciki. Har imagining yai a ransa ta tashi tana ma sa masifa akan dan miyasa zai raping ɗin ta.

Bin ƙo'ina na jikin ta yai yana shafawa da man zafi da aka bashi, yana yi yana murzawa yana goga jikin sa da na ta. He took a while yana ma ta hakan wanda a nashi ɓangaren ba ƙaramin tada Engine ɗin sa hakan yai ba. Tuntuni Engine ya miƙe yana jira ya fara aiki amma ya ke ƙoƙarin bin komai a hankali. "I'm sorry for taking advantage of you Zaytoon" ya faɗa yana caressing fiskar ta. Then hesitantly ya bar engine ɗin sa ta shiga ciki da ƙyar sannan ta fara aikin da ta jima tana muradin yi.

Ben kusan zaucewa yai lokacin da Zuhayr ya shiga da Zaytoonah igloo ɗin ta ya sa sakata ta ciki a 'yar ƙaramar ƙofar da ɗakin. Ba abinda ya ke gani irin Zuhayr na yin abubuwa da Zaytoonah.

Ya cize leɓen sa da ƙarfi yana dukan kan sa da hannun sa.

"I'll kill you for taking away my love, i'll kill you and your entire Family Zaytoonah"

*garangan-garangan-garangan Ben ya fi Muntari hauka fa*
2/11/21, 10:04 PM - ****: 29

Bismillahir Rahmanir Rahim

*Murder*

Hayaniyar mutane da yai yawa ne ya farkar da shi daga daddaÉ—an bacci da ya ke yi. Jiya bayan ya rungumeta da kyau ne ya rufe su da bargo zuwa lokacin jikinta ya rage sanyin da yai.

Kallon fiskar ta ya tsaya yi yana lura da yadda ta ke fidda numfashi. Wani farinciki ne ya ziyarce shi saboda jiya ko numfashi ba ta yi lokacin da ya shigo da ita É—akin.

Yai saurin matsayawa ya É—au kayan sa ya saka kafin ya gyara ma ta kwanciya ya fita.
Hayaniya ce ake yi akan abinda ya faru jiya inda wasu ke ganin akwai wanda ya saka Zaytoonah cikin ƙanƙara, wasu kuma ke ganin ƙila faɗawa yai. Suna ganin Zuhayr su ka fara tambayar sa gameda lafiyar Zaytoonah ko ta tashi ya ce ba ta tashi ba amma jikin ta ya rage sanyi. Ko ta kan Ben bai bi ba ya nemi a shirya mu su mota za su bar wajen, zai kai Zaytoonah a dubata a asibiti.

Ya shiga ɗakin Ben ya samu baya nan dan haka ya ɗau kayan sa ya haɗa a jaka ya fito ya shiga ɗakin Zaytoonah har lokacin tana bacci. Ya ɗauko wasu sababbin kaya ya fara saka ma ta da ƙyar saboda har lokacin bacci ta ke yi, yana ƙoƙarin saka ma ta ƙatuwar rigan sanyi ta buɗe ido.

Muryarta da ta dashe ta kira sunan sa "Zuhayr"
Ya dai ji alamun tayi magana amma bai ji mi tace ba dan haka yai saurin kai kunnen sa saitin bakin ta yana faÉ—in "are you Ok"

"Zu Zu Zuhayr" ta sake maimaitawa da ƙyar.

Ƙaramar dariya yai ya ƙanƴameta jikin sa yana faɗin "i'm sorry, i'm very sorry"

Sai daya ƙarisa saka ma ta kayan ya ce bari ya duba ko motar da za ta ɗauke su ta zo. Yana fita ta yi ƙoƙarin miƙewa amma cinyoyinta zuwa ƙugunta wani irin zogi da zafi su ke ma ta, ga kanta ma da ke sarawa da ƙarfi. Ganin haka ya sa ta jira Zuhayr ya dawo.

Zuhayr yana fita ya tambayi ma su kula da wajen aka ce mota ta kusa isowa. Ya sanar mu su Zaytoonah ta farka zo ka ga murna a idanun mutane dayawa wanda ba su taɓa haɗuwa ba sai jiya. Ba'a jima ba sai ga Motar ta iso dan haka ya shiga dan ya taimakawa Zaytoonah ta fito. Har lokacin babu Ben a wajen, shima kuma a lokacin Zaytoonah ne kawai a ran sa dan haka ya ma manta da shi.

Da ƙyar Zaytoonah ta iya miƙewa tsaye bayan ya taimaka ma ta ta fito daga ɗan ɗakin na su. Wajen da aka parking motar da ɗan tazara kaɗan da wajen da masaukin mutane ya ke.
Chapter 65 · 0% Book details