Sashe 61
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A karo na uku ta sake ƙoƙarin jan skirt ɗin sama amma shiru ya ƙi wuce hips ɗin ta, ta ɗan fara shalle kaɗan ko zai shiga amma shiru, da ta ja da ƙarfi kuwa sai skirt ɗin ya yage. Tsaki ta ja tana riyawa a zuciyarta ba ita ba skirt kenan har abada. Ta zauna a bakin gado tana tunanin wani irin ƙiba ta ƙara da ya sa har kusan gaba ɗaya kayanta su ka ma ta kaɗan? Indai da kaya cif-cif ya ke ma ta a jikin ta idan ta sa to yanzu ya ma ta kaɗan. Kusan fiye da rabin kayan da ta zo da su daga Nigeria sun dena shigarta yanzu abinda ya sa ta ke tunanin yin shopping kenan, shopping ɗin ma kafin ta samu kayan da ta ke so aiki ne, the last time da ta siyi wasu dogin riguna da su ka ma ta kyau a shagon wasu Indiyawa ne wanda nan ma sai da ta ɗau lokaci tana neman size ɗinta, sai ta ga kaya ya ma ta kyau amma sai ta ga ba zai shigeta ba dan yayi ƙarami.
Azumi da ake shirin shiga take tunanin zai rage ma ta ƙiba. "Allah ka yafe ni, amma ba ƙaramin takura na ke ba a lokacin Azumin nan" ta faɗa tana miƙewa zuwa wajen closet dan ta nemi wani kayan tunda wannan ma ya ƙi shiga.
Wata riga da wando irin na 'yan Pakistan mai bujejen wando ta fito da shi ta saka tunda ta siya ba ta taɓa sawa ba saboda wandon dariya ya ke ba ta to gashi yau ya ma ta rana. Ita abin haushin ma ba ta san ya za ta yi da kayan da su ka ƙi shigar ta ba, da a Nigeria ta ke da yanzu ta bayar an je an buɗa ma ta su amma nan ita ina ta sani.
A hankali ta ke takowa daga matakalar cikin nitsuwa gameda tsoro so ta ke ta shiga gym ta gwada nauyin ta. Ta taɓa shiga wajen sau biyu, na farko shine farkon zuwanta gidan da ta shiga tayi gulman ɗakin sai na biyu da ta shiga karambanin gwada yin amfani da abubuwan da ke ciki to her disappointment kuma ba abinda ta iya yi dan duk na'uran wajen ta kasa amfani da su wanda ba na'ura ba kuma sun ma ta nauyi ko ɗagawa ta kasa yi, ta ga abun gwada nauyi dan haka ta weighing nauyin ta a ranan inda ta ga ta tsaya a 90kg nauyinta a gida yana fluctuating tsakanin 84-88kg ne to amma zuwanta wannan ƙasa ta koma 90kg.
Yau Tuesday dan haka ta yi tunanin ba sa gidan dan ba ta tashi da wuri ba kasancewa ba school za ta je ba tunda sun gama exams suna hutu. A hankali ta buɗe ƙofan gym room ɗin ta shiga ciki kamar wanda ta ke tsoron za ta ga horror a ciki. Kai tsaye wajen abin gwada nauyi ta tafi,ta cire takalminta ta latsa wani waje da ke gefe wanda ke da ƙaramin screen inda za ka viewing result ɗin ka idan ka hau. Ba dan ta taɓa ganin irin sa a wani asibiti da ta je yin gwaje-gwaje lokacin da za a ma ta visa da ba za ta san yadda abin ke amfani ba tunda tafi sabawa da scale ɗin da za ta hau sai wani ya dubi ƙasa ya karanta ma ka result ɗin, wannan da kan ka za ka ga result ɗin a jikin screen.
Kaman 95kg kaman kuma 92kg ta ke gani a screen ɗin. Ta murza ido da kyau ta duba amma 95kg ɗin ne sai dai idan ƙarya ta ke so ta yiwa kan ta.
Ta sauka daga kai ta fara ƙoƙarin rage kaya saboda tana tunanin ai kayan ma ya cika nauyi. Ta ajiye gyalen kayan da ta yane kan ta da shi gefe, ta cire rigan ya saura ma ta bra da kuma wandon sai ta hau amma to her dissappointment sai ta ga still 95kg ɗin ne. "Wandon nan ma shi kaɗai kaya ne, inaga zai ci 1kg" ta faɗa tana ƙoƙarin sulluɓe wandon.
"Ki hau kai tsirara ba abinda zai chanja baby girl" kaman daga sama ta ji muryan sa ya doki kunnen ta. Ba dan da safe ba ne da ba abinda zai sa ta kurma ihu dan ba ta tsammaci mutum a gidan ba ma balle ɗakin. Ta ɗan firgita kam amma tunda ta juyo ta ganshi tsaye ya haɗe hannayen sa a ƙirji sai ta saki ranta. Babu riga a jikin sa sai wando 3-quater jikin sa duk zufa. Push up ya ke a ƙasa lokacin da ta shigo ɗakin zai ma ta magana saboda ya ga ba ta ganshi ba sai kuma ya fasa dan ya ga gudun ruwanta idan abin dariya za ta yi ya gani da dalili.
Ganin ya ƙurawa ƙirjinta ido ya sa ta yi saurin juyawa tana rarumo rigarta dan ta sa. A zahiri tumbinta ya ke kallo ba ƙirjinta ba, ko da ba wai yana sa ma ta ido ba ne amma ko makaho ya gan ta ranan da ta fara zuwa da kuma yanzu ya san akwai banbanci.
Rigan da ta ke kiciniyar sakawa ya ƙarɓa ya ajiye gefe. Ya sa hannu a tumbinta wanda ya sa Zaytoonah ta kusa shiɗewa saboda wani shock da ya shigeta. Wannan ce karo na farko da wani ya taɓa ma ta ciki, hana ƙarya sai dai ko a Asibiti. Ya saka kan sa a kafaɗarta yana ma ta magana a kunne mai kama da raɗa.
"Zaytoon kin ƙara ƙiba, kin san dalili?" Ta girgiza kai a hankali saboda yadda ɗumin jikin sa ya fara birkita ma ta lissafi.
"Barin nuna mi ki wani abu" ya ja ta zuwa wajen da aka yi ƙaton madubi inda za ka dinga kallon kan ka a duk wani workout da za ka dinga yi da na'uran da ke ɗakin.
"Ga Zaytoon nan, za ta iya cin abinci sau shida ko bakwai a rana. Ba anan matsalar ta ke ba. Matsalar shine duk junk food ta ke ci, matsalar shine ba ta wani aiki da zai dinga ƙona calories da su ke taruwa ma ta ajiki, matsalar shine jikinta zai iya ma ta nauyi ta dinga jin kasala matsalar..."
"Ni kam ya isa ba ruwanka da ni, ina ce shareni ka ke yi dan na ma ka tambaya akan Alinah"
Yai shiru na ɗan wani daƙiƙu saboda yadda ƙwaƙwalwarsa ya tariho ma sa gawar Alinah da ya gani.
"Ki tambayeni komai Zaytoon amma ban da Alinah. Ta riga ta mutu, ba na son ana tada maganar ta saboda ba abunda zai jawo sai ɓacin rai"
Tausayi ya ba ta dan yadda ya ke maganar kaÉ—ai ya gamsar da ita har yanzu yana son Alinah. Itama rasa katin matar nan da ta yi ya sa ta gwada sa'ar ta ta tambayeshi gameda Alinah amma sai ba ta samu amsar komai daga gareshi ba dan bar ma ta dining É—in yai ba tareda ya ce komai ba, daga nan kuma sai yau ba su sake magana tsakanin su ba idan ka cire gaisuwa.
Ta yi saurin É—auke shirun da su ka yi da cewa "da gaske idan na tambayi koma minene za ka gaya min?"
Ya gyaÉ—a ma ta kai
Ta kalli cikin idon sa ta ce "kai gay ne?"
Bai san sadda ya kwashe da dariya ba.
"Ka ce na tambayi komai fa"
"Allah ba kyau, Haramun ne ma, kuma..."
Ya hana bakin ƙarisa maganar ta hanyar manna ma ta kiss a bakin.
Lokacin da ya saketa kasa ɗagowa ta yi saboda bugun ƙirjinta da ya ƙaru, ga wani abu da ya ke bin jikinta yana yawo.
"Kin gamsu ni ba gay ba ne ko na nuna miki a zahiri"
Ta yi saurin É—ago ido tana girgiza kai.
Ya kashe ma ta ido É—aya ya ce "No, ki bari mu je É—aki na nuna miki mata na ke so, sai ki fi gamsuwa da bayanai na"
"Na gamsu Allah, dama..." sai ta yi shiru tana tunanin kar tayi magana ya kuma bijiro da wani abin, amma idon ta ba zai ma ta ƙarya ba, ranan ta ga Ben yana kissing bakin Zuhayr da ta leƙa ɗakin su. A iya sanin ta haka kawai namiji da namiji ba sa kiss a baki.
"Amma me?"
"Ka bar shi kawai, ya wuce"
"Ki faɗi abinda ke ranki tunda ƙwaƙwƙwafi ki ke nema za ki samu"
"Allah ya wuce"
"Akwai wata tambayar?" ya faÉ—a in a serious tone
"Na gama" ta faÉ—a da sauri...
***
Duk cikin kayan ta babu sportwear a ciki. Ko ta ce ma sa ta fasa ne? Amma jiya Alƙawari ta ɗauka za ta dinga binsa motsa jiki na kwana goma kacal.
Chan ta ɗauko wani wando jeans da ta siya ba da daɗewa ba. Denim jeans ne kalar toka sai ta haɗa da wani t-shirt ɗin ta baƙi. Bayan ta sa kayan sai ta ɗauko sneakers ta sa ta fito tana riƙe da baƙin ɗankwali tana ɗaurawa a kan ta.
Babu kowa a falon tsit ka ke ji saboda ƙarfe shida na safe ne. Ta shiga kitchen dan ta sa abu a baki kafin Zuhayr ya sauko. Ai ko wajen Fridge ɗin ba ta kai ba ta ji an ce " na san dama nan za ki fara zuwa ai"
"Ni fa ba abinci zan ci ba, na zo dubawa ne ko Chef Green ya zo"
"Liar"
"An gaya ma ka dan banci abinci da sassafe ba wani É—ingoÉ—É—in ne"
"Then let's go" ya faɗa yana kama hannun ta. Suna fitowa daga kitchen ɗin su ka yi kiciɓis da Ben shima ya shirya Zuhayr ya ce ma sa yau za su raba tafiya ne saboda akwai deal ɗin da yai da Zaytoonah. Ben kamar ya fashe lokacin da Zuhayr ke magana amma da ke ya iya munfurci sai yai murmushi yana faɗin "good luck"