Sashe 64
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saboda school ko kwana ba ta yi ba ta koma Vegas ta bar Zuhayr da Ben suna karɓan gaisuwa...
Lokacin da Zuhayr ya dawo kuwa sai ya koma wani silent da shi É—an kazar-kazar da ya ke yi da duk ya rage.
Yau ta kawo ma sa form ɗin ballet ɗin da ta ƙarɓo na wani makaranta. Sashen Adult Ballet Dance ta ke son shiga kuma ajin farko wato na beginners.
Ya karɓi form ɗin ya karanta sai kuma ya fashe da dariya.
"Au dariya za ka min ma"
"No no no Baby girl, ina murna ne saboda finally na yarda kin zaɓi self love fiyeda weight loss"
"Ba wani, ka faɗi ranka kawai dan inada ƙiba ka ke min dariya"
"Seriously Zaytoon ina tayaki farin ciki ne, ina tareda ke hundred percent"
Ya ƙarisa maganar yana ma ta thumbs up. Ya duba wajen da guardian zai yi signing sai yai sannan ya miƙa ma ta takardar...
Yau sun fito daga cafeteria da Farha ta ji an kira sunan ta, ta juya da sauri dan kamar ta gane muryan wanda ke kiranta. Matar nan ne da su ka haÉ—u watanni kusan biyar da su ka wuce.
"Ki yi haƙuri na rasa inda na jefa katin ki ne shiyasa ban neme ki ba"
Matar ta yi murmushi ta ce ba komai itama mahaifiyarta ce ba lafiya shiyasa ba ta sake bibiyar Zaytoonan ba. Sun saka akan za su haÉ—u ranan asabat a wani coffee shop.
Bayan tafiyarta ne Farha ta tambayi Zaytoonah inda ta san matar sai ta gaya ma ta yadda aka yi su ka haÉ—u da kuma abinda ta ce.
Abu da wanda ta san technology tuni ta ɗau wayarta ta fara binciko mutane ma su suna Linda Cannel da su ke zaune a cikin Las Vegas. Ba su dayawa dan haka fa yi saurin ganin wanda su ke nema. Ta taɓa aiki da Kamfanin Zuhayr kafin ta ajiye aiki ta nemi wani wajen bayan. Ta yi aure amma sun rabu da mijin tana da yaro ɗan shekara biyar currently tana zaune da Mahaifiyar ta da ɗan ta Aiden ne. Bayan ta gama karanto bayanai ne Zaytoonah ta fahimci inda ta san Alinah. To indai ƙawar Alinah ce kuwa to ba za ta ma ta ƙarya ba.
Da ta koma gida tana son gayawa Zuhayr gameda Linda amma wani zuciyar ya hanata saboda ba ta so ya tada hankalin sa.
Ranan Asabat ƙarfe uku ta haɗu da Linda a inda su ka amince za su haɗu.
"He'll kill you too" abinda ta fara faÉ—a kenan a lokacin da ta tambayeta mi ta sani gameda mutuwar Alinah.
"Zai kashe ki kema" ta sake maimaitawa
"Waye zai kashe ni" ta faÉ—a ina a confused tone
"Wanda ya kashe Alinah"
"Waye?"
Linda ta yi shiru tana nazarin Zaytoonah, tana son gaya ma ta abinda ta sani amma kuma tana tsoron kar Zaytoonah ta je ta yi shirme dan ta lura akwai yarinta a tattare da Zaytoonan.
"Tunda ki ke zaune a gidan Zuhayr an taɓa baki tsoro ko kuma kin an taɓa ƙoƙarin taɓa lafiyar ki?"
Zaytoonah ta girgiza kai
"Ki faÉ—a min gaskiya ina son tabbatar da wani abu ne"
Zaytoonah ta yi ajiyar zuciya kafin ta gaya ma ta abinda ya faru kwanakin baya chan da kuma hatsarin da su ka yi da mota.
Linda ta ce "ba zai barki ba har sai ya hallaka ki indai ba fita kikayi daga rayuwar Zuhayr ba"
Zaytoonah ta zaro ido cike da tsoro.
Wayarta Linda ta fito da shi, tsohuwar waya ce dan an jima da yayin irinta.
Airpiece ta ba ta tareda cewa ta saurari voicenote da ta saving da Alinah.
Zaytoonah ta amsa ta saƙala airpiece a kunnen ta tana sauraro.
"Hey, Linda are you coming this evening? Mrs Taylor is bringing the wedding dress, i'm finally going to try them on yehhhh. Oh! I think i know who's being making those scary pranks on me lately its Ben, i'm sure of it. Do you think he's gay?. Later someone's knocking"
"Last voicenote da ta tura min kenan. Bayan nan da Mrs Taylor ta kai ma ta wedding dress ɗin ta shine ta samu gawarta a banɗaki. Gaya min maganar Alinah yayi kama da wacce ke tsoron aure ko kuma wanda ta ke fama da rashin lafiyar ƙwaƙwalwa?"
Zaytoonah ta girgiza kai jikinta ya mugun yin sanyi.
"Ban samu voicemail ɗin ba sai bayan kwana biyu da mutuwar Alinah saboda rikicewa da na yi da mutuwar ko ta kan waya ta ban bi ba. Na kai wannan voicemail police station ɗin amma ba wanda ya kulani. Alinah musulmace shiyasa ba a damu a wani faɗaɗa bincike ba sannan kuma wanda yai kisan ya riga ya biya kuɗi ta yadda aka ƙi karɓan kowani bayani da ya wuce cewa Alinah kashe kan ta tayi "
"Kina tunanin Ben ne yai kisan?" Zaytoonah ta faÉ—a cike da fargaban amsar da Linda za ta bayar.
"Kina ganin zai iya haka?" Linda ta faɗa tana miƙewa tsaye tareda cewa za su iya haɗuwa wani lokacin su cigaba da tattaunawa idan har Zaytoonah ta ba ta dama.
Linda tafi minti shabiyar da tafiya kafin ta iya miƙewa itama ta bar shagon bayan ta ajiye kuɗin coffee ɗin da duk cikin su babu wanda ya sha.
Cike da tunani barkatai Zaytoonah ta isa gida. Tana zuwa ta ga Zuhayr da Ben a falo suna magana sai kuma kalaman Alinah ya faÉ—o ma ta. To ko dai da gaske Ben gay ne tunda da idonta ranan ta gani Zuhayr na kwance shi kuma ya rankwafa yana kissing bakin sa. Irin kallon tsana da ya ke ma ta tun zuwanta gidan ma alamar tambaya ce.
"Baby girl zo ki ga" Zuhayr ya katse ma ta tunani.
Ta ƙarisa wajen tana ƙaƙaro murmushin dole.
"Guess what?"
Ta É—aga ido dan ba za ta iya guessing komai ba.
"Za mu je 5 days vacation"
"Really?" Ta faÉ—a tana nuna É—oki.
"Ki shirya jibi ne tafiyar, inda za mu je akwai sanyi sosai dan haka ki É—auko kayan sanyi ma su yawa"
"Ina za mu je?"
Surprise ya furta yana murmushi. Ta kalli Ben ma sai murmushin ya ke yi.
Sai da ta dage da tambayar kafin Zuhayr ya gaya ma ta inda za su je a ƙasar Finland ne. Ben ne ya haɗa mu su tafiyar saboda birthday ɗin Zuhayr da ya ƙarato. Jin Ben ne ya haɗa tafiyar ya sa ta ɗan tsorata amma ta dake saboda ta ga kamar Zuhayr na son tafiyar ba ta son kawo abinda zai mata ma sa rai especially tunda tafiyar ta celebrating birthday ɗin sa ne...
***
An fara sanyi a America amma bai kai na wannan ƙasa ba, dan tun daga airport ta rena kayan da ta sa saboda sanyi da ya dinga fizgarta. Daga inda su ka sauka ko hutawa ba su yi ba su ka sake shiga wani jirgin wanda ya ƙara kai su wani gari. Ƙamƙara ne ta ko'ina ya rufe gidaje da motoci, a hanya sai da Zuhayr ya cire rigan sanyin sa ya sa ma ta kafin ta dena rawan sanyi. Daga airport mota ta ɗauke su zuwa hotel ɗin da za su kwana. Kowa ɗaki daban aka kama ma sa. Zaytoonah na shiga na ta ɗakin ta bi lafiyar gado ta shige cikin bargo saboda sanyi. Tunda aka shiga yanayi na sanyi a America ta ke complain ashe ba ta ga komai ba tukunna, sanyi har cikin ƙashinta ta ke ji.
Ranan ba inda ta je tana ɗaki, Zuhayr ya zo akan su fita wajen restaurant su ci abinci amma ta ƙi saboda sanyi sai ordering yai aka kawo ma ta ɗaki.
"Anya za ki iya zuwa inda za mu je dan wajen yafi nan sanyi fa" ya faÉ—a lokacin da ya ga ta rufe kan ta da bargo tana cin abinci ta ciki.
Da su ka fita da Ben sai ya biya wani shago ya sake siya ma ta wasu kayan sanyin ma su kauri da safar hannu da safar ƙafa.
Washegari a mota su ka wuce ƙauyen da za ayi party ɗin wanda ya kama ranan birthday ɗin Zuhayr kenan. Duk da irin mahaukacin shigar da ta yi hakan bai hanata jin sanyi ba, ya dai fi babu za ta ce, banda fiskarta babu abinda ke waje.
Irin abinda ta ke gani a film sai gashi ta gani a zahiri suna tafiya suna magana sai kaga hayaƙi na fita a bakin su.
Wani camp ne mai kyau da aka gina Igloos dayawa a wajen saboda ma su yawon buÉ—e ido ko kuma dai ma su kawo ziyara wajen. Igloo biyu Ben yai booking É—aya shi da Zuhayr É—ayan kuma na Zaytoonah.
Gurin sosai ya ma ta kyau musamman ma da ta shiga Igloo É—in ta ta gani abin ya bata mamaki haÉ—e da sha'awa, ita da take tunanin za ta ji sanyi a ciki sai ta ji É—umi.
Ba su kaɗai ba ne a wajen sun haɗu da mutane da dama dan wajen ya zama kaman wani resort ne haka. Wasu sun zo honeymoon, wasu shaƙatawa kawai su ka zo, wasu kuma yawon buɗe ido.
Da su ka je anyi wasan skating inda Zuhayr ma ya shiga aka yi da shi, sannan aka yi rawa aka ci abinci aka sha giya da duk wani nau'in drinks wanda duk wanda ke gurin an bashi ne da kuÉ—in da Ben ya biya. Anyi hotuna kala-kala.
Da dare aka haÉ—u aka yi circle a tsakiyar wuta ana jin É—imi, ana labarai ana raha, abin gwanin sha'awa.
Zaytoonah ta yiwa Zuhayr raÉ—a a kunne akan za ta koma igloo É—in ta tayi sallah ta kwanta bacci ta ke ji ya ma ta sai da safe.