Sashe 76
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama su ka yi gefe da gefe Salman na cika Zuhayr da surutu har da cewa dole sai yayi ma sa Hausa dan da turanci su ke magana. Zuhayr ya ce yana ji amma bai iya mayarwa sosai.
Zaytoonah ta koma kitchen dan ta nemi abunda za ta sa a baka kafin Mommy ta dawo ta ma ta girki. Aikuwa tana duba fridge ta ga dambun kaza da Mommyn ta yi ta ajiye a glass jar. Ta fito da jar É—in ta zuba kusan fiye da rabin dambun a plate ta fito É—auke da hollandia a hannu.
Ta zauna gefen Zuhayr tana ci tana sa baki cikin zancen su jefi-jefi. A nan ta ke jin wai Auwal ya tafi Ringim jiya saboda yau ake auren wani cousin É—in su wanda su ke sa'anni da Auwal É—in.
Kusan minti shabiyar da zuwan su sai ga horn ɗin motar Mommy. Zaytoonah ta miƙe da sauri ta yi waje da gudu. Salman da Zuhayr su ka bi ta da ido.
"Adaeze yi a hankali kar ki karya ni" Mommy ta faɗa lokacin da runguman ya ƙi ƙarewa.
"Ni dai Mommy ki ce kawai ba ki missing É—ina ba"
"Yi a hankali kin san ba ke É—aya ba ce"
Ta fara buga ƙafa tana faɗin "ni dai ni ɗaya ce"
Mommy ta zuba ma ta ido tana murmushi ganin yadda 'yartata tayi fresh ta yi kyau. Alamun jin daÉ—i da kwanciyar hankali duk yana tattare da ita.
Suna shigowa falon Mommy ta ci karo da Zuhayr ba ta ma ɗauka tare su ke ba. Da murmushi a fiskar sa ya gaisheta yana tambayarta ya me jiki dan Salman ya faɗa ma sa inda ta je. Ta ce ma sa da sauƙi an ma sallamota, dama ruwan da aka ɗaura ma ta ne ya sa su ka jima.
"Mommy da gaske wai gudawa Iya ke yi?" Ta yi maganar tana ƙyalƙyalewa da dariya
Mommy ta ma ta daƙuwa.
"Na so na ga idanun tsohuwar nan tana sintirin banÉ—aki"
"Zaytoonah!"
"Sorry Mommy" ta faɗa tana dariya ƙasa-ƙasa.
Tare su ka shiga kitchen inda Mommy ta gasa mu su plantain a oven (wanda ake cewa Boli a yoruba) tarega veggie egg sauce.
Zuhayr kam kaÉ—an ya ci bayan Zaytoonah ta takura shi akan dole sai ya ci. Suna cikin ci ne sai ga Junior ya shigo gidan jikin nan duk butu-butu da yashi.
Mommy na É—aki dan ta ba su waje su ci abinci. Yana zuwa ya fara zare ido ganin Salman dan ya ja ma sa kunne akan kar ya yadda ya fita kafin yai bacci.
"Zo nan ina ka je?" Salman ya faÉ—a cikin tsawa.
"Bar min boy É—ina da Allah, kai ma haka ka ke fita yawo lokacin kana kamar sa"
Junior ganin Zaytoonah sai ya sa ihu ya je wajenta. Duk da dai lokacin da ta tafi bai kai haka wayo ba amma da ke su kan yi video call shiyasa bai manta da ita ba...
Kusan awa biyu su ka yi a gidan kafin Zuhayr ya ce zai tafi. Zaytoonah kam dama ba wai ta zo dan ta tafi ba ne amma sai Mommy ta ce mi zai hana su je su gaida Iya. Ai tana maganar ta ce "ai ko dan gulma zan je na ganta"
Da za su fita Mommy ta ce "Zaytoonah banda rashin kunya please"
Zaytoonah ta amsa da to amma chan zuciyarta ta san indai ta yi ido huÉ—u da tsohuwar nan sai ta yi dariya. Tareda Junior su ka tafi wanda ya dage sai ya bisu. Da ke an ma sa wanka sai Mommy ba ta hana su ba.
Suna tafiya 'yan tsilla tsillan mutane da ke wucewa sai kallon su suke ganin wannan Farin baturen da wannan matar, wanda ba su san Zaytoonah ba kallon budurwar baturen su ke ma ta ko na ce budurwar shan minti tunda ba wai sun yarda da soyayyar bature da baƙar fata ba ne.
Kafin su isa gidan gumi duk ya gama rufe Zuhayr, duk da akwai É—an tazara tsakanin gidajen amma yadda ya ke zufa ka É—auka sun yi awa É—aya ne suna tafiya, kuma garin ba zafin rana.
Maigadin da Zaytoonah ta sani tunda shi ɗin ne har yanzu dan haka yana ganin ita ne ya buɗe mu su ƙofa.
Ta yi mamakin yadda ta ga wajen ajiye motoci wayam ba mota ko ɗaya. Haka dai su ka shiga gidan hannun su sarƙe cikin na juna.
Baby Maryam su ka samu a falo tana wasa.
"Baby ina Maman ki"
"Tana wajen Iya" ta faÉ—a tana cigaba da yiwa 'yar dadarta kitso.
"Je ki kira ta kin ji"
Yarinyar sai da ta ɗan zauna na ɗan wasu daƙiƙu kafin ta tashi ta wuce ciki.
Zaytoonah na zaune tana kallon yadda gidan ya É—aiÉ—aice kamar ba falon gidan Alhaji Muntari ba.
Minti É—aya da fitowar yarinyar sai ga Anty Hanne ta fito.
"Lalala, Zaytoonah ke ce a gari, saukar yaushe?"
"Jiya da dare"
"Gaskiya kun sha hanya kam, barin kawo mu ku ruwa" ta miƙe tun ma kafin Zaytoonah ta ba ta amsa.
Bayan ta kawo mu su ruwan ne Zaytoonah ta tambayi jikin Iya. Anty Hanne ta ce "tana ciki ai, tsohuwa da shegen karambani. Wai jiya da dare ne fa Saurayin Humairah ya kawo ma ta shawarma shine Iyan ta ci, da tsakar dare kuma cikin ya tsure sai gudawa"
Tun kan ta kai ƙarshen labarin Zaytoonah ta shiga ƙaƙata dariya, dariya sosai har da hawaye. Ba abinda ta ke hangowa sai Iya na zaune tana cin shawarma.
Anty Hanne ta ƙara da cewa "kinganta ne da ta ke ci, ta dinga lasar mayonnaise da cream da ke jiki wai romo-romon ya ma ta daɗi. Allah ba dan dai Anty Maryam ta zo ba da ba abinda zan ma ta dan nima fama na ke da kaina"
Dariyan Zaytoonah ne ya tada Humairah daga bacci ta fito daga É—aki tana haÉ—e rai dan ta ga uban waye ya shigo mu su gida ya hanata bacci da ranan Allah.
Turus ta tsaya lokacin da ta hango Zaytoonah jikin Zuhayr tana dariya.
"My D ka tuna lokacin da na fara cin Lasagna nima ya sa ni gudawa" ta yi maganar tana kallon Zuhayr hannunta akan cinyarsa tana dariya.
Gyaɗa ma ta kai yai ya ƙaƙaro murmushin dole dan shi kaɗai ya san mi ya ke ji a jikinsa amma baya son nunawa kar ta damu.
Ba dai wannan Zaytoonah ta aura ba.
Irin mijin Novel, Mijin film.
Ita duk da ake cewa Zaytoonah ta auri jikan Alhaji Iliyasu ba ta ɗauka bature ba ne kamar wannan ta ɗauka baƙin fata ne ƙila ma irin watsatstsun samarin da ke zaman ƙasar waje, amma wannan, wannan.
Ta koma ɗakinta ba tareda ta ƙarisa wajen su ba. Kishin 'yar uwartata ya ɗarsu a ranta. Zaytoonah fa? Zaytoonah ɓukuta ita ke da haɗaɗɗe miji irin wannan...
Lokacin da Zaytoonah ta leƙa ɗakin Iya ta riga ta yi bacci dan haka su ka tafi tareda alƙawarin za ta dawo ta sake dubata. Zuhayr gidan su ya wuce ita kuma Zaytoonah ta wuce gidan Mommy. Da ta je ta ke tambayar Mommy ya ta ga gidan Uncle Muntari ya zama dry haka. Mommy ta ce ma ta ai gidan ne kawai yanzu amma ba su da wani abu kuma. Alhaji Rabi'u ya tattare komai na amfani, motocin gidan ma duk ya tattare. Yanzu haka idan ka cire maigadi ba wani mai aiki a gidan.
Zaytoonah ta ce Allah ya sawwaƙa.
Da gaske dagewa ta yi akan sai ta kwana a gidan su amma ƙarfe takwas na yi Mommy ta fatattaketa dole sai da ta koma wajen mijinta wanda tun bayan dawowan sa gida ya ke kwance da zazzaɓi...
Tambaya:
-Kin taɓa ganin mata da miji ko budurwa da saurayi wanda macen ke da ƙiba shi kuma namijin siriri?
-Miya fara zuwa miki rai da ki ka gan su?
-Faɗi gaskiya, kin yi mamakin ya akayi su ke tare ko?😀
- miyasa ake yawan ganin kamar idan mace na da ƙiba to dole sai dai namiji mai ƙiba za ta yi tarayya da shi, idan aka ganta da siriri sai a dinga ganin kaman ba su dace ba?
2/11/21, 10:04 PM - ****: 36
Bismillahir Rahmanir Rahim
*bulletproof*
Tun daga nesa su ke jin siren É—in motar police kafin su ka hango motocin su kusan huÉ—u a hanya, ga motar ambulance, fire service da ta 'yan jaridu.
"Innalillahi mi ya ke faruwa" Zaytoonah tai maganar tana dafa ƙirji
"Inaga accident ne amma bari mu ƙarisa"
Chan gefe Alinah ta yi parking motar ta sannan su ka fito. Zaytoonah kam addu'a ta ke a ranta Allah ya sa motar ta na lafiya.
A hankali su ka ƙarisa wajen inda aka zagaye da caution ribbon.
Wani É—an jarida da ya hango Zaytoonah ya kuma gameta a matsayin matar Zuhayr yai saurin zuwa wajen su.
"Mrs Ilyas miyasa ba ki biyo dreban ki ba?, kina ina lokacin da motar ta bombing? Ko za ki gaya mana..."
Ita maganganunsa ma ba saurara ta ke ba neman mijinta ta ke yi. Farha ce ta kama hannunta ta nuna ma ta inda Zuhayr ke tsaya shi da Ben yayinda wani police ke mu su bayani.
"Ba ma tunanin matar ka na motar nan Mr Ilyas, domin ko da ace lokacin da Bomb É—in ya tashi ta yi tsalle ne to kuwa za a ganta kusa da wajen nan amma an bincika babu..."
"*D*" ta faɗi da ƙarfi kafin ta ƙariso wajen da gudu. Tunda ambulance su ka zo wajen aka ciro gawan Dreba amma ba a ga na Zaytoonah ba jikinsa yai sanyi amma ya daure dan yana tunanin ƙila gangan jikinta yayi tsalle ne ya faɗa wani waje sai dai KASH! ga Zaytoonah nan a gaban sa tana nan da rai da lafiya.
Tana rungume shi ta sa kuka. ÆŠago fiskarta yai ya manna ma ta kiss.
"Alhamdulillah, Alhamdulillah" ya furta lokacin da ya sake ma ta baki.
"D miya faru?, waye yai hatsari?"
"Alhamdulillah kawai Baby, Allah ya nuna mana izzar sa sai dai kawai mu godewa Allah"...