Sashe 104
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
24hrs Chief yai a cell ba tareda an ba da bail ɗin sa ba. Ya kira Lawyan sa ya kira manyan mutanen da ya ke ganin za su taimakeshi amma kowa ya janye hannun sa. Tuni aka fara marawa abokin hamayyar sa baya wato Chief Arinze. Barr Toby ma ƙoƙarin barin ƙasar ta ke na ɗan wani lokaci amma bai samu dama ba hakan ya sa dole ya zauna dan ya nema mu su mafita da shi da Udodirin.
A rana ta uku wacce ta ke ranan Jummu'a aka tura case É—in Udodiri kotu wannan karan bisa laifin Kidnapping É—in yara uku ake tuhumar sa. Abubakar Tijjani Abubakar É—an shekara tara sai Muhammad Zuhayr Muhammad Ilyas da kuma Ahmad Zuhayr Muhammad Ilyas dukkan su 'yan shekara huÉ—u.
Da ke shi kan sa Barr. Toby akwai tuhuma a kan sa sai ya zamana Barr. Ayinde ne mai wakiltan Udodiri yanzu.
Bayan an karanto ƙara sannan aka kira Chief Udodiri ya shiga witness stand. Mommy ya fara dubawa yayinda ya kalli gefenta na hagu ya ga babban maƙiyin sa wato Chief Arinze. Wannan kaɗai ya tabbatar ma sa akwai wata manaƙisa a ƙasa. Duk zaman da ake yi tunda aka fara shari'ar bai taɓa halarta ba amma wannan karan ya zo.
"Chief Udodiri mi za ka faÉ—awa wannan kotu gameda tuhumarka da ake yi gameda sace wasu yara uku Abubakar Muhammad da kuma Ahmad tareda jikatta bodyguards É—in su da driver"
"Ni ban san wannan magana ba. Ni mutum ne mai daraja a ƙasar nan kuma ina da kima a wajen mutane shiyasa ma jam'iyyata su ka zaɓe ni a matsayin wanda zai yi takarar Senator mai wakiltar mazaɓar Obowo kuma mutane su ka mara min baya"
"Chief Udodiri ko za ka faÉ—a mana minene haÉ—in ka da Maryam Nkiru Uzodinma"
" niece É—ina ce"
"amma kana da labarin cewa an sace ma ta É—an ta da jikokin ta biyu?"
"Ba ni da labari gaskiya"
Zaytoonah ta kalli judges ta ce " ina so kotu ta bani dama na bayyana shaida na farko"
Aka bawa registrar CD plate ya ƙarɓa ya saka a laptop ɗin sa tareda jonawa da projecter da ke wajen dan kowa ya gani.
Video ne na wajen da Mommy da Udodiri su ka yi maganar ajiye ƙara.
Udodiri na fara ganin video É—in hankalinsa ya tashi. Mi ya ke shirin faruwa? Ya faÉ—a a ran sa.
Maƙudan kuɗi ya bayar wa ma su restaurant ɗin saboda a clearing wajen sannan ko da Mommy za ta shigo wajen sai da aka karɓi wayar ta aka kuma chajeta aka tabbatar ba komai a jikin ta. To ya akayi aka ɗau video ɗin?
"Ina fata wannan kotu mai alfarma ta gamsu da wannan evidence ɗin. Client ɗina ta amince da ajiye ƙara ne saboda sace ma ta ɗa da kuma jikoki da aka yi, sannan bayan ta yi abinda ya ce sai bai cika alƙawarin sa ba dan har yanzu bai sako ma ta 'ya'yan ta ba"
"Objection my lord, client É—ina bai shirya wa wannan evidence É—in ba"
"Objection overruled" Justice Nwosu yai magana
Zaytoonah ta cigaba " ina so wannan kotu ta tursasa Chief Udodiri ya fito da yaran nan guda uku sannan a hukuntashi dai dai da laifukan sa"
Kafin Zaytoonah ta ƙarisa maganar ta Chief Udodiri ya fara wani fitar da numfashi sama-sama daga ƙarshe sai gani su ka yi ya faɗi...
***
"Lallai mutumin nan tantiri ne, tsabar iya bariki suman ƙarya yai a kotu"
"Barin gaya ma ka Salman, ko mutuwa zai yi we will win this case, this i know for sure"
Salman ya kalli Auwal ya ce "amma Galadima genius ne Allah. Kai mutumin nan Allah ya bashi baiwa"
Auwal ya gyaÉ—a kai kawai yana cigaba da danna waya kamar bai ma san mi ake faÉ—a ba. Tun jiya da ya zo ba maganar da ake yi a gidan sai na Galadima. Shi ya sani son zuciya da kwaÉ—ayi ne ya sa Baffanun sa su ka amince da auren Zaytoonah da Galadima a karo na biyu.
*ka yi haƙuri Auwalu, na san ka cancanci auren 'yar uwar ka amma gaskiya a wannan yanayi aurenta da Galadima shi ne ya fi dacewa da ita. Shi ba yaro ba ne, zai iya riƙe marayun yaranta tsakani da Allah ba tareda ya gajiya ba"*
*"Baffah..."*
*"ka yi haƙuri kawai ka cigaba da riƙeta a matsayin ƙanwa a gareka"*
Da wannan maganar ta tsaya. Ba dan ya so ba sai dan babu yadda ya iya. DaÉ—in daÉ—awa kuma Zaytoonan da ta ce ta fasa auren Galadima ita ne kuma da kan ta tace ta amince. Bai da mafita sai dai kawai ya barwa Allah lamarin sa...
Jin sunan Galadima da Salman ya ce ya sa Zaytoonah ta yi shiru. Yanzu fa nan da lokaci kaɗan za ta zama matar sa. Duk da ta amince amma har yanzu tana shakkar decision ɗin da ta ɗauka. Aure yana zuwa da responsibilities dayawa ga uwa uba ita ɗin saboda 'ya'yan ta za ta aure shi. Anya za ta iya sauke ma sa dukkanin haƙƙoƙin sa da ke kan ta?.
Duk yadda ta so ta ga 'ya'yan ta Justice ya ce ta bari a gama case É—in saboda fito da yaran barazana ne ga rayuwar su. Suma yaran ba damuwa su ka yi ba tunda suna waya, ga uwa uba kulawa na musamman da su ke samu a wajen Justice É—in.
Zaune su ke a falo suna cin abinci a dinning suna zubawa Justice surutu Dreba ya shigo falon É—auke da kaya biye da shi kuwa Suhailah ce ta shigo da gudu tana kiran Daddy.
Ba ta lura da yaran da ke wajen ba sai da Justice ya É—aurata a kan cinyarsa yana tambayarta ya su Hajiya, ta kalle su É—aya bayan É—aya sannan ta ce "Daddy who are they?"
Sai da ya kissing kumatunta sannan ya ce " they are your brothers"
Kafin ta yi magana sauran yaran ma su ka iso tareda Hajia Ghazala da ta kawo su.
Cak su ka tsaya su na kallon yaran da mamaki.
Sanda Justice ya gabatar da su Junior a matsayin ƙannen su Raziya wani tsaki ta buga sannan ta bar wajen da gudu.
Justice ya bi ta da kira amma ko a jikin ta, ɗaki ta shiga ta banko ƙofa.
Dama tunda su ka ji maganar Daddyn su zai yi aure a wajen Hajia Ghazala hankalin su ya tashi. Suhailah ce da ba ta da wayo ba ta nuna damuwar ta ba akai. Ita ce ma ta kai gulmar abinda su ka ji wajen Justice tana tambayar shi yaushe sabuwar Mommyn su za ta zo. Bai tsammanci Hajia Ghazala za ta ma sa haka ba tunda ya riga ya tsara yadda zai yi ya zaunar da yaran na sa ya gaya mu su zai yi aure. Fishi sosai Raziya babbar 'yar sa ta yi da shi, kusan dalilin da ya sa ma ana hutun mid term su ka ce za su je Yola maimakon ma Zaria da su ka fi zuwa.
Jiya da su ka ce za su zo yau ya gaya mu su cewa akwai surprise ɗin da za su gani idan sun zo. Bayan ya faɗi hakan ne kuwa daga baya Hajia Ghazala ta ja Razia gefe tana gaya ma ta ai yaran Zaytoonah ne a gidan yanzu sune surprise ɗin, ga shi kuma ta zo ta gani da idonta. Da ke ta san maganar auren ya fi taɓa Raziya sai ta yi amfani da wannan dama. Tun da aka kawo 'yan biyu gidan mai aiki ta kirata ta sanar da ita. Kaf abinda ke faruwa a gidan Justice Hajia Ghazala ta sani dan ta siye masu aikin gidan kaf ɗin su. Fara'a da yawan kyaututtuka da ta ke mu su idan ta zo ya ba ta damar samun kan su yadda ta ke so. Ta ko wani fanni so ta ke ta nunawa Justice auren ta ne kawai zai yi ya samu kwanciyar hankali, duk da bikin sa da Zaytoonah yana ƙara matsowa hakan bai sa ta cire rai ba tunda ta san namiji Musulmi dai mijin mace huɗu ne...
"Barin je na ma ta magana, ka san akwai gajiyar hanya tattare da mu" daga haka itama ta haura sama ba tareda ta ma damu da su Junior da ke wajen ba.
Falaq kam sai da ta gaisa da Daddyn ta da kyau kafin ta ce ma sa za ta je ta chanja kaya ta dawo. Suhailah kuwa da ke akwai ƙarancin shekaru ba ta damu ba sakewa ta yi da yaran tunda 'yan biyu kusan sa'anni ne dan shekara ɗaya ta basu...
***
Yau za ayi zaman kotu na biyu, tunda dama sati ɗaya kotu ta bayar dan Chief Udodiri ya je yai jinyar kan sa. Sun so haɗa baki da Likita dan a riƙe shi a Asibiti na wata ɗaya amma ba su samu haɗin kan Likitan ba. Kusan yanzu duk matsayin da ya ke da shi ba wani tasiri da hakan ke yi.
Cikin sati guda amma damuwa ta sa Chief Udodiri ya faɗa sosai, yayi baƙi.
Tambayoyin Zaytoonah yau ba akan Udodiri ya fara ba sai akan Chidi da yaran sa guda huɗu, inda ɗaya ma da sanda ya taho saboda halbeshi da aka yi a ƙafa ranan da aka ritse su.
Udodiri na ganin an gurfanan da Chidi a kotun, gumi ya fara tsatstsafo ma sa. Chidi shine mutumin da ya bawa kwangilar sace yaran, kusan yana É—aya daga cikin ma su aikata ma sa dirty deeds na shi.
Duk tambayoyin da Zaytoonah ta ma sa da tuhumar sa da ake yi ya amsa laifin sa. Inda ya bayyana cewa tabbas Udodiri ne ya ba su kwangilar sace yaran guda uku bayan sun tsare motar su a hanyar su ta zuwa Zaria.
Bayan ya gama ba da shaidar ne Zaytoonah ta kira wani police wanda ya bayyana yadda aka yi su ka kama Chidi tareda ceto yaran daga hannun kidnappers É—in.