Sashe 80
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Sorry Dear ba wanda zai kashe ki. Mafarki ne kawai"
"Zuhayr cikina ya farke, wuƙa ya daɓa min a ciki" ta yi maganar tana shafa cikinta
"Its just a dream Baby. Ki kwantar da hankalinki"
Kusan rabin awa su ka ɗauka yana rarrashinta kafin da ƙyar ta samu nitsuwa har ta koma ta kwanta.
Duk da ba ta gane waye a mafarkin ya kasheta ba amma tunaninta ya ba ta kawai Ben ta gani. Ta so yiwa Zuhayr maganar amma ta san ba yadda da ita zai yi ba tunda mafarki ne ba gaske ba.
Wunin ranan da ta ga Ben sai ta ji tsikar jikinta ya tashi musamman idan ya ƙura ma ta mugayen idanun san nan.
A ɓangaren Ben jin anyi shiru da bibiyar sa ya sa shi fara shirin activating ɗin plan ɗin sa na gaba. Plan ne da ya ɗau watanni yana shiri a kan sa kuma ya tabbatar wannan karan zai samu nasara, ba kuma tareda an ce kashe Zaytoonah aka yi ba sai dai ace tsautsayi ne ya ritsa da ita. Kamar yadda aka ce Alinah ta kashe kanta wannan kuma cewa za ayi domestic accident ne.
Step 1 za ta dinga jin jiri-jiri bacci-bacci
Step 2 za ta shiga bath tube dan wanka
Step 3 za ta nitse cikin bath tube ta sha ruwa har sai ta mutu.
Mrs Haddish ta tafi ƙauye dan haka yanzu Zaytoonah ne kawai a gidan sai kuma ma aikata.
Zuhayr ya tafi business trip kamar yadda ya faɗa amma Likita ya je gani baya son tadawa Zaytoonah hankaline shiyasa ya ma ta wannan ƙaryar. Ben ne kawai ya san cewa Asibiti ya je.
Tunda ta ci abincin dare ta dawo ɗaki saboda jikinta da yai weak. Karatu ta ke son yi dan Exams ɗin da za su fara nan da kwanaki kaɗan amma kuma sai ta ke jin kamar bacci bacci ma ke damunta. Kamar yadda ta saba yin wanka duk dare kafin ta kwanta sai ta yi tunanin yin hakan ko zai yaƙice baccin da ta ke ji dan ta samu ta yi karatun dan an mugun barta a baya saboda matsaloli da su ka yi ta sha mu su kai wanda ya hanata samun nitsuwar yin karatun.
Ta tara ruwan ɗumi a bath tube ta shiga amma ko minti biyu ba ta yi ba idonta ya rufe a hankali kuma kanta ya zame sai ta nitse chan ƙasan tube ɗin.
Duk abinda ke faruwa Ben yana kallo a laptop ɗin sa saboda tun da safe da Zaytoonah ta tafi school ya je ya jona wata ƙaramar Camera a banɗakin. Murmushi yai sannan ya kashe laptop ɗin ya fito daga ɗakin sa. Ya sani ba mai shiga ɗakin Zaytoonah sai dai idan gobe anji shiru ba ta leƙo ba. Zuhayr ma sai goben zai dawo saboda Likitan dama kwana biyu zai riƙe shi.
*Death by drowning* abinda za a rubuta kenan a headline na news. Sinadarin da ya zubawa Zaytoonah a abinci wanda ya kashe ma ta jiki ba a iya tracing na shi kamar yadda wanda ya siyar ma sa ya faɗa, kuma research ɗin da yai akan sinadarin ya nuna cewa sai da wata babbar na'ura wacce ba a ko'ina ma ake da ita ba a ƙasar dama duniya gaba ɗaya saboda tsadar ta ake iya tracing sinadarin a cikin jinin mutum. Kuma ya tabbata kafin akai ga gandun wannan ma Zuhayr zai yi tawakkali da komai tunda shi musulmi ne.
Yana shirin buɗe ƙofar fita daga Falo aka ɗaura bindiga a ƙeyar sa.
"You are under arrest Benedict Vincent Haddish" aka faÉ—a da kakkausan Murya.
Juyo da kan sa yai a hankali yana faÉ—in "what the fuck"
Chef Foster ya gani da bindiga.
Kafin ya ƙara wata magana Chef Foster ya ce "Daniel Rogers FBI"
"Rogers?" ya furta cike da mamaki.
Rogers dai tsohon ma'aikacin FBI wanda ya yi shekaru sama da talatin a harkan bincike. Yadda ya ke mu su daddalan girki ka ce asalin sa Chef ɗin gaskiya ne. Sai dai yanayi na aikin Rogers ɗin ne ya sa shi ƙwarewa a ɓangare daban-daban na rayuwa duk dan ya saje da mutane idan ya je bincike wani waje.
"What did i do?" Ben ya faÉ—a yana dakiya kamar bai yi komai ba.
Mr Rogers ya kaɗa hannunsa ya ce "go and check on Mrs Ilyas" nan da nan wasu securities biyu wanda asalin su police ne su ka haura sama da gudu. Yayinda Ben ya haɗiye miyau maƙwat saboda tsoro da ya ziyarceshi a karo na farko cikin tarihin rayuwar sa...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 35
Bismillahir Rahmanir Rahim
*psycho*
Tunda su ka iso Gidan su jikinta ya ke a sanyaye. Duk da shawarwarin da Mommy ta ba ta hakan bai hanata yin kuka ba daren ranan da ta koma gida bayan mummunan labarin da Mommy ta ba ta. Hankalinta bai tashi ba ma sai da ta browsing akan cutar da ke damun Zuhayr É—in.
Ben ne ya zo ya É—auke su daga airport kuma a yadda taga yana kasawa yana tsarewa ba ta tunanin zai bar gidan. Itama yanzu baya gabanta Zuhayr ne damuwarta.
Kwana uku da su ka yi kafin a fara yiwa Zuhayr chemotheraphy session ɗin sa. Zaman kishiyoyi su ke ita da Ben, kowa ƙoƙarin kula da shi ya ke, shi Zuhayr abin har dariya ya ke bashi musamman idan ya ga Zaytoonah na hararan Ben.
Ko ɗaki su ke sai ka ga Ben ya zo yana ƙwanƙwasa mu su ƙofa wai zai duba jikin Zuhayr sai ka ce shi likita ne.
Yau ma da aka fara tare su ka raka shi asibitin. Sau uku a sati za a ma sa har na sati shida, dan haka aka bashi shawaran ya zauna a Asibitin kawai.
Komai lafiya-lafiya sai da dare ta yi Ben ya dage wai shi zai kwana da Zuhayr.
"Duk abinda za ka yi sai dai ka yi amma tareda mijina zan kwana. D ka gaya ma sa ya tafi" ta ƙarisa maganar tana kallon Zuhayr.
"Baby kina buƙatan hutu, ki koma gida ki kwanta. Gobe da sassafe sai ki dawo"
"Korata ka ke yi saboda shi ko? To ba inda zan je, gara ma ka ce ma sa ya tafi"
Shirun da yai ne ya sa Ben fita daga É—akin bayan ya bi Zaytoonah da wani irin kallo na tsana.
Tunda ya ga takardun Asibiti na gwaje-gwajen da aka yiwa Zuhayr ya sawa ran sa cewa zai kula da Zuhayr har ya samu lafiya. Idan Zaytoonah ta tsaya ma sa a hanya kawar da ita zai yi kamar yadda yai niyya tun farko.
Washe gari Zuhayr ya buƙaci zai koma gida idan ya so sai a dinga yi ma sa a chan gida ko kuma a dinga kawoshi Asibitin kullum-kullum saboda baya son abinda ya faru jiya ya faru tsakanin Zaytoonah da Ben. Dukkan su suna da mahimmanci a rayuwar sa kuma dukkan su ƙoƙarin kyautata ma sa su ke yi so bai ga laifin su ba.
Haka su ka tarkata aka koma da shi gida, akan za a dinga ma sa a gida.
Tana fitowa daga banÉ—aki É—aure da towel ta ga Ben zaune kusa da Zuhayr yana karanta ma sa littafi.
"Ban gane ba, wai a É—akin ma ba za ka bar mu ba. Ka fita mana a É—aki"
Bai yi kamar ya jita ba sai ya cigaba da karatun da ya ke.
Da ƙarfi ta wafce littafin hannunsa ta yi cilli da shi.
"Benedict ka fita a ɗakin nan. Kai wani irin wawa ne wai? Idan ba a gaya ma ka ba to daga yau ka sani kai ba muharramina ba ne dan haka ba ka da hurumin da za ka dinga shiga min ɗaki haka kawai. Idan ba ka da aikin yi ka je ka koyi karatu tunda iƙirarin musulunci ka ke. Haba haba ina tareda shi munada nurse a gidan nan da zai dinga dubashi 24/7 incase akwai matsala amma duk da haka sai ka shigo mana har ɗaki. Ka fita"
Ta ƙarisa maganar tana nuna ma sa hanyar waje.
Ben ya kalli Zuhayr wanda ya gyaÉ—ama sa kai alamar ya fita É—in sannan ya juyo ya kalli Zaytoonah yai murmushi kafin ya fita a É—akin.
"Dear ba sai kin ma sa tsawa ba, kina É—agawa kan ki hankaline kawai"
Ƙarasowa wajen sa ta yi ta ce " ni dai duk abinda zai ma ka ya tsaya a waje amma banda nan ɗakin. Ba na so, ba na so"
"Zo nan" ya faÉ—a yana ware ma ta hannu.
Maimakon ta zo sai ta je wajen dressing mirror ta zauna tana kumbura fiska.
A hankali ya taso ya zo har wajen da ta ke zaune. Ya É—an rungumeta ta baya yana kallon fiskarta ta madubi ya ce "Sorry"
"Ni dai ka gaya ma sa ya dena shigo mana ɗaki ko kuma na bar maka ɗakin kai da shi ku ƙarata"
"Da gaske za ki bar É—akin?"
Ta sa hannu ta ja kunnen sa ta ce "ba inda zan je"
Yai dariya ya manna ma ta kiss a kumatu.
A sati na biyu da aka fara yi ma sa Chemotherapy jikin sa ya fara reacting wa treatment É—in da ake ma sa. Gaba É—aya aka chanja diet É—in sa saboda Amai da gudawa da ya ke fama da shi ga rashin kuzari. A wannan lokacin kuma aka koma makaranta amma Zaytoonah ta ajiye batun Makaranta a gefe gashi wancan semester É—in ma za ta gyara paper biyu a summer saboda ta faÉ—i.
Tana ƙoƙarin danne hawayenta idan tana wajen Zuhayr amma idan ta shiga banɗaki ko ta je kitchen zama ta ke ta sha kuka. Gaskiya idan kana da lafiya ka godewa Allah domin lafiya abu ne da kuɗi ba ya ba da shi, idan Rabbis Samawati ya hanaka lafiya ko ka fi ƙaruna kuɗi ba za ka iya siyo lafiya ba.
Cikin sati biyu Zuhayr yai wani fayau da shi daga É—aki sai falo although sau biyu duk sati yana fita strolling shi da Zaytoonah da Ben dan ya motsa jiki.
(Ya Allah ka ƙara mana lafiya, marassa lafiya da su ke gida da asibiti ya Allah ka basu lafiya Amin).
"Baby ki shirya ki tafi makaranta Dan Allah"