Sashe 77
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranan har sai da dare yai nisa kafin police da sauran ma su bincike su ka bar wajen. Dreban ta Mr Dawson kam tashin Bomb ɗin kam ya kashe shi, mutuwa mai muni kuwa dan duk jikinsa ya ƙone hannunsa ɗaya da be ƙone ba kuma a chan gefen titi aka tsinta.
Tambayoyi kam sun sha shi ita da Zuhayr. Tsayuwan da Zuhayr yai dayawa a wajen da kuma hayaƙi da ya shaƙa ya sa shi faɗuwa a wajen ya suma lokacin da ya ke amsa tambayoyin police hakan ya sa aka wuce da shi cikin gidan sa da sauri bayan Medical team da ke wajen sun ma sa taimakon gaggawa ya farfaɗo.
"D dan Allah kar ka sake haka ka ji wallahi saura kaÉ—an zuciyata ta buga" lokacin da wanda su ka kawoshi su ka bar É—akin ya zama daga ita sai shi.
"Ki yi haƙuri, gajiya ce kawai ba komai ba"
"Ina tsoro, D Ina tsoro. Wannan bomb É—in kamar saboda ni aka saka"
"Ki dena jin tsoro, addu'a za mu yi Allah ya cigaba da karemu. Na miki alkawarin indai ina raye zan yi ƙoƙatin kare lafiyar ki. Koma wanene ya aikata wannan abu sai na sa an nemo shi Insha Allah"
Baccin kirki Zaytoonah ba ta iya yi ba, da ta ɗan kwanta sai ta farka. Ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba kenan ake ƙoƙarin kasheta. Ta tuna lokacin da su ka je Finland aka turata cikin ƙanƙara, ga lokacin da aka turota daga stairs, ga hatsarin da su ka yi inda Drebanta Mr Smith ya tsira da rayuwar sa da ƙyar, yanzu kuma wannan. Ba dan ta bi Farha ba da shikenan itakam sai dai wata kuma ba ita ba.
Ganin Zuhayr shima ya kasa baccin saboda ita ne ya sa ta daure ta rufe idonta kawai tana kwance jikinsa tana addu'ar Allah ya tona asirin koma wanene ke neman hallakata.
Washegari ma an zo duba wajen da abin ya faru ciki kuwa harda cikin gidan su inda Bomb expert da su ka zo su ke bin lungu da saƙo na gidan da na'ura suna aunawa.
Cikin tambayoyin da aka yiwa Zaytoonah ne aka tambayeta ko tana zargin wani ko wata da aikata laifin abinda ya faru dan suna da tabbacin harin a ita aka yi niyya ba Dreban ta ba.
Zaytoonah ta ce a'a.
A kwana na uku da abin ya faru ne aka fitar da jawabi cewa daga gidan Zuhayr aka kunna Bomb É—in har ta tashi dan sun yi tracing signal É—in kuma sun gano iya tsawon kilometer É—in transmitter da receiver É—in ya fara ne daga gidan Zuhayr ya tsaya a daidai inda motar ta tashi. Wannan ya sa duk wani wanda ya ke gidan lokacin da abin ya faru aka tafi da su station su ka je dan amsa muhimman tambayoyi. Zuhayr kam a gida aka ma sa tambayoyin wanda duk kusan tambayoyine da an ma sa tun ranan farko. Ba dan formalities ba ne da ba zai saurare su ba.
Tunda Zaytoonah ta sanar da Mommy abinda ya faru ta shiga yi ma ta addu'a harda É—aukan Azumi na kwana uku, a rana ta uku ta yi abincin sadaka aka rabawa Almajirai.
Itama Zaytoonan ta yi Azumin kwana É—aya, ta so ta yi na kwana uku ko bakwai amma Zuhayr ya hanata wai baya son ta wahalar ma sa da Babyn sa.
A wannan lokacin kam gidan na su kusan kullum baya rabuwa da ziyarar police dan neman bayani ko bincike amma har aka yi sati babu wani gamsashahiyar bayani kan wanda ya É—aura Bomb a motar ko kuma ya kunnata. Sun gano wacce iriyar Bomb ne aka sa a motar hakan ya sa su ka fara bincikar inda aka sayi irin Bomb É—in nan cikin kwanakin nan musamman ma saboda Bomb É—in a sojoji kawai ake siyarwa.
Da Ben da sauran ma su aiki a gidan duk suna cikin suspects na abinda ya faru.
Kwana goma da mutuwar Mr Dawson aka bisine shi, Zuhayr da Zaytoonah sun kai wa iyalen sa ta'aziya inda Zuhayr ya bawa matar sa check ɗin maƙudan kuɗi. Yaran sa biyu, macen Hannah tana Jami'a a Cincinnati sai namijin Kevin ɗan shekara shatakwas da ya bar gida yana garari a gari, dan high school dropout ne.
Zuhayr kam ba ƙaramin kuɗi ya fitar ba wajen ganin an tafiyar da binciken cikin sauri. Ga uwa uba securities da ya ƙara a gidan na su da kuma na'urori da aka siya na kariya. Sai da aka yi sati da abin kafin Zaytoonah ta koma school tareda bodyguards guda biyu da Zuhayr ya haɗata da su, motar da za a dinga kaita makaranta ma bulletproof ce. Kafin ta shiga ciki ma sai an scanning motar an tabbatar da babu komai kafin a fara tuƙi.
Wani ƙwararren ɗan bincike tsohon ma'aikacin FBI Mr Rogers wanda yai tashe a zamanin sa Zuhayr ya sa Ben ya nemo ma sa. Mr Rogers ya jima da retire amma lokaci zuwa lokaci idan aka neme shi for private investigation yana yi musamman idan ya ji kuɗi.
"Ko nawa ne zan biya, ka ce ma sa ya zo muna buƙatar taimakon sa" abinda Zuhayr ya faɗawa Ben kenan amma Ben bai ma kira Mr Rogers ba balle su yi maganan kuɗi. Ben ya cewa Zuhayr ya kirashi assistant ɗin sa ta ce yana asibiti yana jinya.
Zuhayr bai ji daɗi ba dan Mr Rogers fitacce ne a ƙasar America gaba ɗaya.
Ben ya ma sa alƙawarin zai samu wani PI ɗin wanda ya ke da ƙwazo...
Satin ƙarshe kenan na chemo ɗin Zuhayr kuma akwai improvement sosai, za a observing na shi na kwana goma kafin a ga ko za a ma sa Radiation ko kuma dai Chemotheraphy ɗin ya wadatar idan cancerous cells ɗin sun mutu gaba ɗaya...
"Wai ina za ka je ne?"
Ta tambaya lokacin da ta ga yana shiri cikin baƙin toxedo. Rabon da ya saka suit ma tun kafin su tafi Nigeria.
"Zan je hira, kin san na yi sabuwar budurwa"
"Budurwa?"
"Yes Baby girl. Za ma ki santa ai, dan kullum tana zuwa gidan nan"
Tunaninta ne ya ba ta ƙila nurse ɗin da ke zuwa duba shi ne. Sai yanzu ta lura da yadda nurse ɗin ke cika fiska da kwalliya idan za ta zo.
Cikin fushi ta tashi daga kan gadon ta yi hanyar ƙofa. Gwiwar hannunta ya kamo ya jawota jikin sa yana faɗin "ina zuwa da sauri haka?"
"Ni na hanaka tafiya hiran ka ne? Ina ruwan ka da inda zan je" ta yi maganar kamar za ta yi kuka.
Ya gimtse dariyan sa dan ya san kishi ta ke ya ce "to tsaya na nuna miki hoton budurwar tawa"
"Ba zan tsaya ba, ni ka sake ni" ta fara ƙoƙarin ƙwace kan ta.
"Dan Allah ki tsaya ki ganta, just 2 seconds ya isa"
Yana ciro wayarsa sai ga hawaye ya fara zubowa a idonta. Lokacin da ya É—aukesu selfie ma ba ta lura ba saboda idonta da ya cika fal da hawaye.
Ta yi saurin goge idon tana kallon wayar da ya ke nuna ma ta.
"Ki ganta dan Allah wai kishina ta ke"
Ganin hoton su tare ya sa ta ji ranta yayi sanyi. Sai kuma ta tura baki ta ce "ni ban ga kowa ba. Ina budurwar ta ke?"
Ya sunkuyar da kan sa zuwa wuyanta ya kissing wuyan sannan ya ce "ga ta nan sai kumbura fiska ta ke tin É—azu"
"Ni ban kumbura fiska ba"
Ya sa yatsar sa É—aya ya lotsa dimple É—inta ya ce "kina kyau idan kin yi ballon face É—in nan"
"Ba wani, kai da har dariya kake min idan na yi, irin na yi muni É—in nan"
"Haba, you always look cute ai"
"Ba wani"
"ÆŠan sake kumbura fiskan na gani"
"Anƙi ɗin"
Cakulkuli ya shiga yi ma ta yana faÉ—in dole sai ta yi ita kuwa sai dariya ta ke tana faÉ—in No No...
***
Bai gaya ma ta inda za su je ba ya dai ce ta sa kayanta mai kyau. Da ya ke ta ga shima ya saka kaya kamar mai zuwa wani event sai itama ta saka baƙin dinner gown mai kyau. Tare su ka fito hannun su sarƙe cikin na juna. Kai tsaye wajen da helicopter ɗin sa ke jiran su suka je, suna shiga Dreba ya tashi da su.
"D wai ina zamu je ne?"
"Na gaya miki surprise ne"
Wani katafaren resort su ka je. Daga inda helicopter ya sauke su akwai mota da ke jiran su. Suna shiga tafiyar minti biyar ta isar da su bakin resort É—in.
Wani baƙin bature ne ya mu su jagora har wajen da Zuhayr ya mu su reservation. Already an riga an shirya komai irin na romantic dinner ɗin nan.
Duk da ta ga kamar ɓarnar kuɗi yai da kama mu su wajen da yai amma duk da haka ta amince wajen ya burgeta sosai.
Bayan sun ci abinci sannan su ka wuce honeymoon suit ɗin su. Ɗakin yana da girma kuma an ƙawata shi da ado na flowers.
Babban box da ke kan gado ne ya tsole ma ta ido, da sauri ta je wajen ta É—au box É—in ta fara buÉ—e shi.
"D miye aciki?, Laptop ne?"
Bai ce komai ba sai murmushi da ya ke yi.
"Camera?"
Ta faÉ—i lokacin da ta buÉ—e.
A hankali ya tako zuwa wajenta ya ƙarɓi camera ɗin ya ce "ina so mu dinga ɗaukar muhimman ranaku na rayuwar mu, saboda tarihi ko ya?"
Ta gyaÉ—a ma sa kai tana murmushi.
Tana ƙoƙarin kunna camera ɗin ta ga ya miƙo ma ta wani ƙaramin ring box baƙi.
"Happy birthday my Angel wife"
"Ya Allah! abinda ya riga ya wuce"
"Bai wuce ba tunda ban tayaki murna ba"
Zoben diamond ne a cikin box ɗin lokacin da ta buɗe shi, sai ƙyalli ya ke yi.
"Thank you Darling" ta faÉ—i gameda kissing kumatun sa.