Sashe 103
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kiran da aka yiwa Mommy ne ya sa ta tabbatar da lallai Udodiri shi ne ya sa aka attacking na su a hanya.
Gaskiya Justice akwai shi da hikima.
"Ku saka wayoyin ku a auto record saboda samun evidence idan sun yi ƙoƙarin tuntuɓar ku"
Abinda ya faÉ—a kenan tun da aka yi zaman farko.
Ta duba wayar ta sake playing hiran ta su ka yi da lawyan Udodiri.
Tuni ta forwarding audion zuwa wayar Justice da ta Zaytoonah dan ma gudun kar a zo a rasa.
Udodiri ne ya ke son sun yi negotiating tsakanin su. Ta same shi a wani hotel da yamma ƙarfe biyar.
Ba wani magana ne mai tsayi ba amma the fact that lawyan ya ce *'ki tabbatar ke kaɗai ki ka je, kuma ki ka yi ƙoƙarin recording hiran ku hakan na nufin rayuwar 'ya'yan ki yana hatsari'*
Bayan Justice ya saurari recording da Mommy ta tura ma sa ne ya kirata, shawara ya ba ta akan ta je ita ɗaya kamar yadda ya buƙata kuma maganar recording ɗin ta bar shi ya san mi zai yi...
"Nkiruka!, rayuwa kenan ke ce ki ka dawo haka" Udodiri yai maganar da harshen su ta Igbo. Ya cigaba "babu wanda zai gan ki yanzu ya san cewa ke igbo ce, kin riga kin zama bahaushiya kawai"
"Uncle mi ka ke buƙata?" Ta yi maganar tana jifar sa da kallon tsana.
"Ki janye ƙaran nan"
" a wani dalili?"
"Na riga na san kashe kuɗi za ki yi a banza saboda babu yadda za ayi a gano poison a jikin ƙasusuwan iyayen ki"
"Kenan dai ka yarda iyaye na poison ne ya kashe su?"
"100million tareda gidan da iyayen ki su ka gina"
Mommy ta yi murmushin ya ƙe.
"150million"
Ya ja numfashi ya ce "200 million daga haka ba zan ƙara ba"
"Kuɗin da kamfanin mahaifina ke samu a shekara ya fi ƙarfin wannan. Mi 200 million zai mi ni?"
"Dont be stubborn Mary. Na kira ki ne saboda wannan case ɗin yana ɓata min campaign ɗina. 'Yan adawa suna amfani da shi wajen ɓata sunana. Ki faɗi nawa ki ke so a baki a kashe zancen nan yanzu"
"Ina son ka mallaka min kamfanin mahaifina da duk wani abinda ka tara da kuÉ—in sa. Every single dime na ke so. Idan ka yi haka zan yafe sauran laifukan ka"
Dariya yai mai kama da ta renin hankali.
"Mary Mary Mary. Da alama kin manta jikokin ki biyu da É—an ki suna hanyar komawa Zaria ko"
Ƙirjin Mommy ya buga. Duk da kasancewar ta san harda bodyguards uku suka raka yaran zuwa Zaria.
Udodiri ya miƙe ya ce "ki janye case ɗin kowa ya zauna lafiya"
Yana tafiya ta ciro wayar ta a jaka ta shiga kiran numbar dreban da ya É—au yaran amma ta ji ta a kashe. Hankalinta ya tashi ta shiga kiran numbar Zaytoonah amma ba a É—auka ba. Numbar Muhsina ta kira itama ba a É—auka ba.
Suna da tarihin ta a hannu, hatta yadda ta shiga shock lokacin da aka attacking na su sun samu labari shiyasa su ka fara ma ta video É—in. Tana ganin videon ta yanke jiki ta faÉ—i.
Yanzu ma asibiti aka kawota inda jinin ta ya mugun hawa...
"Ranka shi daɗe zan ajiye ƙaran nan" ta yi maganan tana share hawaye. " Idan har ajiye ƙaran shi zai kawo maslaha dole na ajiye, rayuwar 'ya'yana da jikokina ya fi min komai"
Justice ya ce "gaskiya ne, gobe sai a zauna da lawyan sa a tattauna a kuma cike takardu"
Ta É—an yi mamaki dan ba ta yi zaton zai amince da haka ba. Ko dan ya ga yanayin da Zaytoonah ta shiga ne?.
"Amma akwai abu ɗaya, ki kira shi Udodiri ya sake tabbatar miki za a sake yaran lafiya idan har aka janye ƙaran"
Ta gyaÉ—a ma sa kai.
Lokacin da ta kira Udodiri sai da yai dariya sosai kafin ya tabbatar ma ta da cewa daan janye ƙaran shima zai sako yaran bayan an gama duk wani necessary procedures.
Tana kwance a kan gado amma idon ta biyu, drip É—in da aka sa ma ta yana É—iga a hankali a hankali. Tun da aka kawota yanzu ne ta farka ba tareda ta yi ta firgita tana sunbatu ba.
"Adaeze kin tashi" Mommy ta faÉ—a bayan ta ga idon ta a buÉ—e.
"Suma tafiya za su yi su bar ni ko?. Daddy ya tafi , Zuhayr ya tafi, yarana ma sun tafi..."
"Insha Allah babu abinda zai same su. Za mu ajiye ƙaran gobe, Za a sake su a goben. Ba abinda zai same su kin ji Princess"
Ba ta ƙara cewa komai ba sai hawaye kawai da ke fita a idon ta.
Da dare Justice ya zo dubata. Jiya da ya zo tana bacci, yau da safe ma baccin ya samu ta ke yi.
Tana ɗan kishingiɗe a kan gado Salman na zaune akan kujera, da ke ya samu sauƙi sosai dan ma har suna shirin sallamar sa nan da kwana ɗaya ko biyu. Babu riga a jikinsa saboda ana zafi, ga kuma cikin sa da aka ɗaure da bandage aka zagaye zuwa bayan sa.
Mommy na zaune akan sallaya tana jan carbi.
Bayan sun gaisa ne Salman ɗin ya miƙe ya koma ɗakin sa yana tafiya a hankali.
Mommy minti biyu ta ƙara a wajen ta ce ba ri ta je ta duba Salman ko akwai abinda ya ke buƙata.
Bayan fitar Mommyn ne Justice ya jawo kujera kusa da Zaytoonah ya zauna tareda ɗaura ƙafa ɗaya akan ɗaya.
Kallo É—aya za ka ma ta ka ga yadda ta faÉ—a saboda tashin hankali.
"Ya jikin na ki" yai maganar yana kallon ta.
"Da sauƙi"
"Ki kwantar da hankalin ki kin ji, ba abinda zai same su Bi Izni Kun Fa Ya Kun.
"Akwai hanyar da za a tseratar da su a kuma samu evidence akan Chief Udodiri but only if you comply.
"You have to be strong for this kin ji"
Ta gyaÉ—a ma sa kai tareda faÉ—in na gode.
"Ai ba godiya tsakanina da ke, Muhammad da Ahmad 'ya'ya na ne.
"Ko dai Uwargida ta chanja ra'ayi ne?"
Sunkuyar da kai ta yi tana murmushi...
***
Washegari ƙarfe goma Udodiri da Lawyan sa su ka haɗu da Mommy da Zaytoonah a kotu inda Mommy ta sa hannu akan ta janye duk wani ƙara da ta ke yiwa Chief Udodiri na kashe ma ta iyaye da kuma cinye dukiyar su da yai.
Bayan sun fito ne Mommy ta share ƙwalla tana faɗin " akwai Allah"
Zaytoonah ta riƙe hannun ta tana faɗin "Allah na tare da mu Mommy"
Kamar yadda Justice ya faÉ—a ana finalizing komai zai sake yaran. Mommy ta kira numbar sa amma yai rejecting.
"Ki ga, Yana rejecting call É—ina. Adaeze wannan mutumin yana rejecting call É—ina"
"Mommy ki kwantar da hankalin ki bari mu bar nan sai mu sake kiran shi"
Ta kalli Zaytoonah da mamaki. Ba ta ga damuwa a wajen Zaytoonan ba ita da ya kamata ace ta damu ma.
"Zaytoonah ko dai an sake su ne?"
"No Mommy mu bar nan tukunna"
Ba ta sake cewa komai ba har su ka isa wajen mota har lokacin kuma Udodiri bai É—au wayar sa ba daga baya ma numbar ma ba ta shiga.
Sai da su ka shiga motar ne Zaytoonah ta miƙa ma ta wayar hannun ta wanda ta rubuta ma ta saƙo.
*the twins are safe, but keep acting that you are worried*
"Adaeze!"
"Trust me Mommy"
Tunda har Zaytoonah ba ta damu ba to tabbas yaran na nan lafiya. Yarinyar da lokacin da ta ga video É—in yaran É—aure sumewa ta yi saboda firgita shine yanzu ta ke zaune hankali kwance, tabbas yaran are safe kamar yadda ta faÉ—a.
A ɓangaren Chief Udodiri kuwa yana fitowa daga kotu hanyar airport yai saboda mummunan labarin da ya ji ba zai sa ya iya tsayawa ba balle har Mommy ta dameshi da maganan sake yara. Yaran da aka ɗaure aka ajiye su a chan wani gida shine wasu su ka je suka sake sace yaran bai sani ba sai da safe da aka bugo ma sa waya akan an sace yaran da ya sace kuma ana son 500 million kafin a sake su. Hankalin sa ya matuƙar tashi dan da farko ya ɗauka su Mommy ne su ka yi wannan aikin, amma ganin Mommy ta bayyana a kotu akan lokaci ya shi tabbatar da cewa ba ta san da wannan maganar ba dan da ba za ta zo ba.
Mommy ta kira wayan Barr. Toby Rowling, da ke bai san da maganar wasu sun sace yaran ba sai ya É—au kiran.
Mommy ta fashe ma sa da kuka tana faÉ—in ya ci amanar ta, ta yi abinda su ka ce amma ba su sake 'ya'yan ta ba.
Ta ƙare da cewa idan wani abu ya sami yaran ta sai ta sa an ƙwace licence ɗin sa. Ba shiri Barr. Toby ya kashe wayar tareda dannawa Chief Udodiri kira.
"Sir we had an agreement, release the kids to her"
"The kids are gone!" Udodiri ya daka ma sa tsawa tareda kashe wayar.
Yana tsaye a layi ya tambayi ko akwai jirgin da zai tafi Owerri ya ji an ce "excuse Sir"
Ganin police tsaye a wajen sai da hantar sa ta kaÉ—a amma a hakan sai da ya dake yana faÉ—in "Yes, how may i help you?"
"You'll follow us to the station to answer few question Sir"
A lokacin ya buɗe baki ya fara magana da ƙarfi akan ko sun san shi waye a ƙasar da za su fara ma sa maganar banza.
Yadda ya ke hayaniya yana masifa hakan ya jawo hankalin mutane wajen, har wasu suka fara É—aukan abin a video.
Ƙarshe dai sai da aka yi da gaske kafin aka tafi da shi.
Kan kace me an É—auka a social media kan cewa an kama Chief Augustus Udodiri.
Ana kai shi station aka nuna ma sa arrest warrant tareda rufe shi a cell bayan an sha fama da shi wajen ƙoƙarin tisa ƙeyar sa zuwa cell ɗin.