Sashe 117
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ɗan ci abincin sosai fiyema da yadda yai niyya. Da ya gama yai hamdala ya miƙe ya haura sama. Da ke cikinsa yai nauyi sai ya ga gara ya ɗan huta kafin ya kwanta, ɗakin karatun sa ya shiga ya ɗauko litattafai ya shiga nazari musamman akan wani case mai sarƙaƙiya da ake kan shari'an sa.
The last time da ta yi niyyar kai kan ta wajen sa shine ya ba ta mummunan labari wai zai ƙara aure. Wannan karan koma minene ba za ta yi wasa da damarta ba. Justice ya chanchanci ta saka ma sa da abinda ya fi wannan ma.
Ta duba agogo ƙarfe goma da minti ɗaya. Ta ja dogon numfashi kafin ta nufi Turakar Maigida.
Ko minti biyar bai yi da fara bacci ba ya ji ana ƙwanƙwasa ƙofa. A karo na biyu da aka ƙwanƙwasa ya yaye bargo ya kunna wuta ya miƙe, da ya zo bakin ƙofa ya ce "waye ne?"
"Ranka shi daÉ—e" ta faÉ—a tana murmushi kaman yana ganin ta.
Da sauri ya buɗe ƙofar jin muryan da bai yi tsammani ba.
"Masha Allah" ya furta a zuciyar sa.
Rigan baccin iya tsakiyar cinya ya tsaya, cream colour sai robe É—in maroon wanda ba ta É—aure ba.
"May i come in?" Ta faÉ—a tana fari da ido ganin ya shagala da kallonta.
Saurin matsa ma ta yai ta shigo wanda ƙanshi turarukan da ta fesa su ka fara isar ma sa da saƙo.
"A gafarceni na katse ma ka bacci" ta faÉ—a bayan ta zauna a bakin gadon sa.
"Not at all, ban ban ma fara baccin ba"
Sai da ta mishi wani munafukin murmushi kafin ta ce "na zo hira" ta ƙarisa maganar tana ɗaura ƙafa ɗaya akan ɗaya.
"Barka da zuwa" ya faÉ—a har lokacin yana tsaye.
Ta sa hannu ta É—an bugi gefenta alamar ya zauna. Yana zama ta kwantar da kan ta a kafaÉ—ar sa ta kamo hannun sa É—aya ta haÉ—a da na ta.
"Allah ya ja zamanin Zannoon"
Ya É—an É—ago ya kalleta, suna haÉ—a ido ta ma sa murmushi.
"Allah ya ƙara haskaka ƙabarin Mama, sunan da aka ce ta ke kiran ka da shi kenan ko?"
"Amin, i miss her "
"Kitson ki yayi kyau" ya faÉ—a yana wasa sa gashin kan ta.
"Za ka bada kuÉ—in kitso kenan"
"Ofcourse, dole wannan Makitsiya ta samu tukwuici na musamman"
"Ba ka ce Lalle na yayi kyau ba"
Hannunta duka biyu ya kamo ya kai saitin bakin sa ya kissing É—asu É—aya bayan É—aya "itama Mai Lalle za ta samu tukwuici"
Murmushi Zaytoonah ta yi ta ce " ita kuma wacce aka yiwa Kitso da Lallen fa?"
"Tukwuicin ta sai ta gama hutu" yai maganar yana É—aga ma ta gira. Da gangan yai maganar dan yana so ya ji mi za ta ce.
"Oh really!"
"Kin san..." saukar bakin ta da ya ji akan na sa ya hana shi ƙarisa maganar da zai yi. Kusan minti biyu suna kissing junan su kafin ya zare bakin sa a hankali ya furta "i guess hutu ya ƙare"
Zaytoonah ta sunkuyar da kan ta tana murmushi.
A hankali ya fara shafa cinyoyinta wanda a mafiya yawancin lokuta su ke tsole ma sa ido. Ya kwantar da ita kan gadon ya saka hannunsa cikin riganta ya fara wasa da ƙirjinta. Ya kai bakinsa dai-dai wuyanta yana kissing a hankali kafin daga baya ya koma bakinta yana kissing ɗin ta cikin ƙwarewa. Lokacin da Galadima ya sanya harshen sa ya lashi nipples ɗin ta Zaytoonah ta fara ɗauke wuta. Ya jima da ta tsinci kan ta cikin irin wannan yanayi na tsananin sha'awa haka.
Ita da kan ta ta cire rigan baccinta dan ta ba shi access na yin wasa da ƙirjinta sosai. Abu biyu ke saurin birkitata cikin ƙanƙanin lokaci wato kiss da kuma tsotsan nipples ɗin ta . Galadima kuma gwarzo ne a wannan fanni.
Sai da ya tabbatar ya tanadi guzurin tafiya mai yawa kafin yai addu'ar saduwa sannan su ka É—au hanya...
Justice ne ya fara shiga banɗaki yai wankan tsarki, lokacin da ya fito Zaytoonah na gudundune cikin bargo. Yallaɓai bai ma ta da sauƙi ba gaskiya.
"Tashi kiyi wanka, na haÉ—a mi ki ruwan zafi"
Ya faÉ—a lokacin da ya zauna bakin gado daga shi sai towel da ya É—aura.
"Ai cewa na yi ka jirani mu shiga tare amma ka shige har da kulle ƙofa"
" na kulle ƙofa kuma! Princess kunnen ki dai bai ji dai-dai ba"
Ta É—an yaye bargon ta ce "kar ka damu ba zan faÉ—awa kowa sirrin ka ba"
Ta yi maganar tana miƙewa bayan ta samu ta saka robe ɗin rigar baccin ta.
Hannunta ya kamo ya ce "zo nan yarinya, wani sirri ki ke nufi"
Ta kai bakinta dai-dai kunnen sa ta ce
"My Prince is shy"
"Waya gaya mi ki?"
"Yallaɓai a bar kaza a cikin gashinta kawai"
Ya kai hannu zai É—an maketa ta matsa da sauri tana dariya.
Da gangan ta fara tafiya tana girgiza ma sa hips ɗin ta sai da ta kai bakin ƙofa ta cire robe ɗin ta cilla ma sa ta ce "Ir mutum ya gwada"
Murmushi yai haÉ—eda godiya ga Allah da ya shawo ma sa kan Zaytoonah.
Zaytoonah na shiga banɗaki ta fara wanka. Idan ta tuno abunda ya wakana tsakanin su sai ta yi murmushi. Gashi dai Justice limami ne wajen sarrafa mace amma ta lura shegen kunya gareshi. Bayan rigar sa da ya bari ta zare bai iya cire wandon ba gaba ɗaya. Da ke wutan ɗakin na su a kunne ya ke saboda ba ta son duhu a cikin bargo aka ƙarisa aikin.
Da gangan ta tsokaleshi akan ya jira su yi wanka tare ta ga ya yi wuff ya shige banÉ—akin harda saka key. Abin ma sai ya ba ta dariya....
Cikin bacci ta ji ana taɓa ma ta ƙirji, ba ta buɗe ido ba sai da jijiyoyin jikinta su ka mimmiƙe suna amsar saƙo. A hankali ta buɗe ido ta ɗaura su akan na sa.
"Ke É—in ta daban ce Adaeze"
Ya faÉ—a da muryan bacci.
"Anya ka yi bacci kuwa?"
"Ina zan iya bacci, na jima ina haƙuri fa"
Murmushi ta yi kafin ta jawo fiskar sa ta haÉ—e bakin su...
Wannan karan bacci ke cinta sosai, tana ganin Galadima na nafilar dare amma ba ta iya miƙewa ba. Ba ta tashi ba sai da Asuba da Justice ya tasheta nan ma da ƙyar ta tashi dan baccin ta jiya rabi da rabi ne.
Tana yin sallah ta sake komawa gado ta kwanta. Ta ma manta cewa a ranan za su wuce Abuja. Sanda ta farka ƙarfe tara saura na safe.
Justice na zaune gefen gadon yana danna laptop.
"Barka da safiya"
Zaytoonah ta yi miƙa tareda hamma kafin ta juya ta kalleshi.
"Shine ba ka tasheni ba"
"Kin ce na tashe ki?"
"Amma amma am..."
Ya manna ma ta light kiss a goshi ya ce "ki huta abin ki, sai gobe za mu tafi"
"I thought kana da aiki yau a office"
"Yes, amma ina da wani aiki mai mahimmanci da zan yi yau"
Dariya ta saka tana miƙewa daga kan gadon.
***
Ganin har yamma Justice bai zo ba ya sa Ghazala ta kira shi ko lafiya, tunda da ya ce ma ta da safe zai taso. Ya ce ma ta ya fasa sai washegari. Ba ta ji daɗi ba dan a tunanin ta ƙila ko bikon Zaytoonah ya tsaya yi. Ita burin ta ma daga wannan tafiyar shikenan Justice ya sallameta kawai.
Washegari ko shagonta ba ta je ba ta tsaya shirye-shiryen tarban Maigida.
Ƙarfe ɗaya da minti Sha uku na rana Justice da Ghazala su ka iso gidan.
Ghazala ta yi wankan shadda milk colour ɗinkin doguwar riga da ya sha aikin hannu. Tana jin ƙaran buɗe get ta ƙara fesa turare ta sauko.
Da gudu Hadid da Hashir su ka shigo gidan suna rige-rigen isa falon.
Hadid ya ce "mu ga wa zai riga isa É—akin mu"
Nan dukan su biyu su ka haura stairs da gudu saura kaÉ—an su buge Ghazala da ke saukowa.
"Ku yi a hankali please"
Muryan Zaytoonah ya doki kunnen ta kafin kuma idon ta yai tozali da ita.
Dreba da ya shigo mu su da akwati ta ke wa godiya.
Ghazala ta kalleta ta kuma kalli Galadima wanda idon sa ke kan Zaytoonah ƙyam yana bin ta da kallo.
"Ki bari Bahijja ko Atika su haura miki da akwatin"
"Ai na ga kamar ba sa gidan ne."
Ya riƙo hannun ta akan su wuce su bar kayan idon sa ya hango Ghazala da ke tsaye tana kallon dramar da su ke yi. Ta cika ta yi fam.
"Hajjaju Makkatun, fatan mun sameku lafiya. Ya Yaran?"
Ta yi maganar tana ƙara riƙe hannun Justice da kyau dan ganin Ghazala da yai yana ƙoƙarin sake ma ta hannu ya ji ta riƙe na sa gam.
Da ƙyar Ghazala ta tattaro nitsuwar ta ta iya cewa " Sannu da zuwa Abu Razz"
Zaytoonah sai da ta kashewa Ghazala ido kafin ta mannawa Justice kiss a kumatu ta ce " My Prince barin duba yaran nan kar su min ɓarna a ɗaki"
Sosai ya ji kunyar abinda Zaytoonah ta yi musamman ganin yadda Ghazala ta yi kicin-kicin da fiska.
Zaytoonah ta zo ta wuce Ghazala har da gogan kafaÉ—un ta, ta bar su tsaye da Justice suna kallon-kallo...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 55
Bismillahir Rahmanir Rahim
*The Guests*
Buɗe ƙofar da ta yi yai dai-dai da fitowar Ghazala daga falon Justice. Sanye ta ke da rigar bacci iya gwiwa. Ghazala fara ce ba chan ba, amma tsawon shekaru da ta shafe tana amfani da mayuka ma su ƙara haske ya sa farinta ya fito sosai. Ba ta da tsayi, sannan ƙibarta dai-dai sai dai ɗan tumbi da ta ke da shi. Kuɗi da hutu sun gyara ma ta jiki sai dai fiskarta da kullum ke cikin shafe-shafen mai da kayan kwalliya ya sa indai ba ta yi kwalliyar ba sai ka ga kamar ta kai shekaru Arba'in da biyar ko fiye amma a zahiri shekarunta talatin da tara ne.
Yanzunma rashin kwalliyar ya sa fiskarta yai wani fayau da shi.