Sashe 130
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin gari ya waye kusan duk wani makusancin Galadima ya san labarin abinda ya faru da abinda ma ke faruwa dangane da Zaytoonah. Tuni aka fara kiran Galadima ana ma sa jaje, wasu kuma na ba shi shawaran a nemawa Zaytoonah maganin gida tunda dai na bature ya ƙi yi.
Sarai ya san Ghazala ne da wannan aikin, ba dan yanzu kansa ya ɗau zafi ba da ba abinda zai hanashi taka ma ta birki. Ya rasa wace irin mace ce ita da bakinta ba ya iya riƙe sirri. Ba wai kar ta sanar da abinda ya faruwa ba amma minene na faɗin cewa Zaytoonah tana da taɓin hankali harda cewa ita ta turo Falaq daga stairs.
Da zai fita Asibiti Maman Tope ya ce ta kula da Zaytoonah saboda ba ta da lafiya. Ko bai faɗa ba itama ta lura da hakan tunda yawan firgitan da Zaytoonah ke yi bai ɓoyu mu su a gidan ba.
Da ya zo ya samu Falaq ta farfaɗo amma sun ce ta ƙi magana, har sun ɗauka ma ko buguwan ne ya kurmantata amma tana ganin Galadima ta kira sunan sa "Daddy"
Hamdala Galadima yai a ran sa jin cewa Falaq na magana.
"Ina ke miki ciwo?"
"My arm" ta faÉ—a a hankali.
Hannun na ta an saka shi cikin plaster cast wanda motsi kaÉ—an ta yi da shi tana jin zafi.
"Ba inda ya ke mi ki ciwo kuma?"
"Kai na namin ciwo"
"Ki yi haƙuri zai daina".
"Kai mun gode Allah da wannan mahaukaciyar ba ta samu galaba akan ta ba"
Irin kallon da Galadima ya ma ta ne ya sa ta yi saurin rufe bakin ta.
Miƙewa yai ya ce zai je yai magana da Likita...
***
"Hajiya ki yi haƙuri amma abunda ki ke buƙata ba mai yiwuwa ba ne."
"Ba zan bar 'ya ta a gidan ka ana cutar da ita ba. Justice Yunus matar ka ta ci darajarka a wajena amma da babu abinda zai hanani maka ta a kotu.
My daughter is not crazy, dan na ga kamar kai ma abinda ka ke tunani kenan"
"Ina ƙara baki haƙuri bisa abubuwan da su ka faru. Na yarda ki tafi da ita kamar yadda ki ka nema, amma maganar rabuwa da ita babu shi. Ina roƙon Allah ya ƙara ma ta lafiya ya yaye ma ta wannan damuwa da ta ke ciki"
A ƙasan ran ta ta amsa da Amin. Abubuwan da su ka faru kwanan nan sun sa ta na jin haushin Galadima. A matsayinsa na mutum mai daraja ta ya zai bari sirrin 'yarta ya fito waje har a dinga yawo da hoton 'yarta a media ana tagging ɗin ta a matsayin mahaukaciya wacce ke shirin kashe 'ya'yan mijinta.
Ita kanta ta ma sa maganar ya saki Zaytoonah ne out of frustration ba wai har ƙasan ranta tana son hakan ba.
Tana fama da tunanin halin da T J ya ke yanzu da ta san asiri aka ma sa ga maganar rashin lafiyar Zaytoonah da ya ɓullo even at it worse, sannan Ghazala ta yaɗa labarin Zaytoonah a media.
Bayan fitar Mommy daga office ɗin sa Justice cire gilashin idon sa yai ya maidashi gidan sa. Ya haɗa hannun sa biyu ya ɗaura su akan table ya bi hannayen da kallo, a zahiri hannun ya ke kallo amma chan ƙasan ran sa damuwa ce fal a zuciyar sa.
Tunowa yai komai ya dagule ne ranan da aka sallami Falaq a Asibiti su ka dawo gida. Hasashen Likita bai zo dai-dai ba dan kunnen ta garau ya ke ba abinda ya same shi, sai dai sun shawarce shi akan a sake zuwa da ita a ma ta gwaji bayan wata É—aya.
Kusan kwana biyar da Falaq ta faɗo daga stairs kamar da gaske Zaytoonah ta ɗan yi shiru da maganar ganin Ben musamman saboda Galadima ya ma ta magana akan baya son jin maganar Ben ɗin nan. Kwatsam ranan Justice ya shiga ɗakin Zaytoonah akan za su wuce Asibiti dubo Falaq kawai sai ya ga ƙatuwar wuƙa akan drawer ɗin gefen gado.
Mamaki ya kama shi ganin wuƙa a wajen.
Zaytoonah da ta fito daga banɗaki ta kalli Justice da ke zaune bakin gado hannun sa riƙe da wuƙa.
"Zaytoon mi wannan ke yi a nan wajen?"
"Its for protection. Da shi zan kare kaina idan Ben ya sake dawowa"
Maganar Likita na ranan ne ya dawo ma sa, karfa ace da gaske ta fara haukan ne kamar na wancan lokaci.
"Zo ki zauna" ya faÉ—a yana nuna ma ta gefen sa.
Bayan ta zauna sai ya rasa ma ta ina zai fara yi ma ta bayani da za ta fahimta.
"Princess kin san ina son ki ko"
Ta gyaɗa ma sa kai " to Dan Allah kar ki sake ajiye wuƙa a ɗakin nan, kar ki ma ƙara ajiye wuƙa kusa da ke"
"But..."
"Idan kin sake ganin Ben sunan Allah za ki kira ba Ihu ba kin ji"
Ta gyaÉ—a ma sa kai kamar da gaske...
Ghazala ba ta cika zama a gida ba saboda ita ke kwana da Falaq a Asibiti amma kuma an cigaba da firgitar da Zaytoonah lokaci zuwa lokaci. Wannan ya sa a hankali- a hankali abin ya fara zama ma ta kamar hauka dan tana ji an buɗe ƙofa za ta fara ja da baya tana tunanin ko Ben ne zai shigo sai ta ga ba shi ɗin ba ne kafin ta sake jiki.
Ranan da aka je É—auko Falaq a Asibiti.
Zaytoonah na kwance a bakin gado ta ji kamar motsi a jikin ƙofa. Da sauri ta saka hannu a ƙarƙashin pillow ta ɗauko wuƙa ta miƙe tsaye ta taka a hankali a hankali ta je wajen ƙofa ta ɓuya. Kusan 30 seconds sai gashi an buɗe ƙofan Raziya ce ta shigo ɗauke da Mutum-Mutumin Ben a hannun ta.
Hannun Zaytoonah na rawa ta kaiwa Raziya sara da wuƙa dai dai ita kuma ta juya za ta gyara tsayuwar mutum-mutumin kawai wuƙar ya sameta a kafaɗa. Raziya ta challa ihu tareda sake mutum-mutumin ya hantsila gefe dama abune kamar balloon. Zaytoonah ta bi kan mutum-mutumin tana caccaka mishi wuƙa tana faɗin "i'm going to kill you today"
Raziya ta matsa gefe tana ihu ganin jinin da ya fara zubowa daga KafaÉ—arta.
Atika ce ta shigo É—akin da gudu dan tundaga kitchen ta ke jin ihun Raziya.
"Sallallahu wa Sallama" ta faɗa jikinta na ɓari ganin abinda Zaytoonah ke yi. Kaman ta ji tsayuwar Mota da tana haurowa hakan ya sa ta yi yunƙurin rufawa kan ta asiri kafin yau ta yi kwanan ƙauye. Ghazala da Raziya dai ba abinda Galadima zai mu su amma kuma ita fa.
Zuwa ta yi da ƙarfi ta ƙwace wuƙar hannun Zaytoonah ta cillashi gefe.
"Ki barni na ƙarisa shi bai mutu ba" Zaytoonah ta faɗa lokacin da ta ga Atika na jan abin za ta fita da shi.
Ɗauko wuƙan ta yi ta bi bayan Atika tana faɗin "ki tsaya na ƙarisa shi" Atika ta shige ɗakin Ghazala ta danna ma sa key kafin ta yi saurin mayarda mutum-mutumin ma'ajiyarsa.
Zaytoonah na jikin ƙofa tana bubbugawa da ƙarfi akan dole Atika ta fito da Ben ta ƙarisa shi Galadima da Ghazala su ka hauro saman da gudu.
Ganin wuƙa a hannun Zaytoonah ya sa su tsorata.
"Zaytoon" Galadima ya kira sunan ta a hankali.
"Yau kan na kama shi, na jijji ma sa ciwo saura kaÉ—an na kashe shi Atika ta gudu da shi"
"Ta gudu da wa?" Galadima ya faÉ—a cike da tsoro
"Ben mana"
"Daddy" Raziya ta faɗa da ƙarfi daga ɗakin Zaytoonah jin muryan Daddyn ta.
Ghazala ce ta shiga ɗakin ta kalli Raziya riƙe da kafaɗarta, ba wai yanka sosai ba ne amma da ya ke ya ɗan shiga kaɗan shiyasa jinin da ya fito dayawa.
"Abu Razz dan Allah ka zo"
Galadima ya shigo É—akin da sauri.
Raziya na ganin sa ta fashe da kuka.
"Innalillahi, Raziya garin yaya?"
"Anty Zaytoonah ne ta yanke ni"
"Subhanallah. Ghazala kaita É—akina ki É—au first aid box a tsaida jinin"
Shi ya fara fitowa har lokacin Zaytoonah na jikin ƙofar Ghazala. Zuwa yai ta bayanta ya ƙwace wuƙar hannun na ta.
"Ka barni na kashe shi, ka barni na kashe mugu"
Da ƙyar ya iya jan ta ya komar da ita ɗakinta ya kulleta ciki sannan ya fito.
Ɗakin Ghazala ya koma yai ƙoƙarin turawa ya ji ƙofar a kulle.
"Akwai mutum a ciki ne?, Atika"
"Na'am Yallaɓai"
"Buɗe ƙofar"
Da ta buɗe tambayarta yai miya faru amma sai ta ce wai ihun Raziya ta jiyo ta hauro saman shine da ta shiga ɗakin Zaytoonah ta biyota da wuƙa tana kiran ta da Ben.
"Ya Salam" ya furta a bayyane yana dafa kan sa...
Wannan abin da ya faru ya ƙara dulmiyar da Zaytoonah dan fau-fau ta dage ita ta kama Ben da hannunta kuma Atika ce ta gudu da shi infact ma yana ɗakin Ghazala. A ranan da abin ya faru Ghazala ta ɗau hoton wajen da aka yanki Raziya ta ɗaura a yanar gizo tareda dogon bayani da ya ke bayyana cewa kishiyarta mahaukaciya ce ke son kashe ma ta 'ya, da farko ta turo ƙanwa daga stairs yanzu kuma ta yanka Yayar. Kan kace me labari ya karaɗe gari ya shiga lungu da saƙo ya zama abin magana kowa na faɗin Allah wadai da Zaytoonah wasu kuma na ma ta addu'ar samun lafiya...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 64
Bismillahir Rahmanir Rahim
*Treatment*
Galadima na office baƙuwar number ta kirashi da ya ɗaga sai mutumin ke cewa shi editor ne na wani gidan Jarida wai yana neman izini ne akan za su zo gidan sa ɗaukan rahoton abinda ya faru da 'ya'yan sa.
Galadima ya ce bai ba da dama ba infact idan su ka rubuta labarin sai ya sa an kama su. Yana kashe kiran ya miƙe tsaye ya ɗau key ɗin sa ya fice.
Yana shigowa falon gidan ya tadda Ghazala da wasu mata su huÉ—u sai zuba ta ke yi. Tana ganin yanayin fiskar sa lokacin da ya shigo ta sha jinin jikin ta.
Yana haurawa sama ta miƙe da sauri ta bi bayan sa.