Sashe 144
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wa ka ke nema a ciki, GrandMa ko Uncle Salman?"
Hadid ya tambaya ganin Malam Shehu ya ƙura ma sa idon sa da su ka ciko da hawaye yana murmushi.
Sai da Malam Shehu yai kabbara kaman sau uku kafin ya riƙo hannun Hadid ya ce "kai ni wajen Kakar ku"
Duk rigiman Hadid sai ya ka sa yiwa wannan tsohon mu su.
Hashir da Junior da su ka gan shi tafe da tsoho sai su ka ƙariso wajen sa da gudu suna tambayar sa waye wannan ɗin.
Shikuwa Malam Shehu hankalinsa da ya kai ga Junior sai ya fara yiwa kan sa tambayoyi. Shi wannan ɗin ma ɗan Zaytoonan ne? Idan haka ne kenan auren wuri akayiwa Zaytoonan sa. Kai ƙila ma dai wani cikin yaran 'yan uwa ne. Amma kamannin sa da Salman yayi yawa shi dai kawai wannan ɗin fari ne maimakon Salman da ke baƙi.
"Ya sunan ka?" Ya nuna Junior
"Junior"
Junior dai ba asalin suna ba ne dan haka ya ce "miye asalin sunan ka?" Ya ƙarisa maganar already zuciyar sa na anticipating cewa Junior jinin sa ne.
"Abubakar Tijjani Abubakar" junior ya amsa ma sa.
Malam Shehu ya jawo Junior jikin sa yana hamdala a fili.
Hashir da tun ɗazu ya ƙurawa Malam Shehu ido ya yi cikin gidan da gudu.
Yana shiga kai tsaye É—akin Mommy ya wuce ya shiga duba wayanta. Aikuwa yana ganin wayan akan gado ya É—auka yai kitchen da gudu.
Mommy na zuba tomatoes cikin blender za ta yi markaɗe Hashir ya shigo yana miƙa ma ta wayar. Hoton TJ has always being on her lockscreen wallpaper.
"Mine ne?"
"GrandMa, mai kama da Daddyn Mom ne ya zo"
Mommy ta yi saurin karban wayan ta duba hoton da ya bayyana a wayan bayan ta buÉ—e.
Kafin ta yi magana ta jiyo Sallamar su Hadid da Junior.
"Shine ya zo GrandMa" Hashir ya faÉ—a tareda ficewa daga kitchen É—in.
Hashir akwai kaifin basira, ko kaɗan baya mantuwa. Sau ɗaya idan ya ga abu ya riƙe kenan balle kuma hoton da sun jima suma kallon sa a wayanta kuma sun sani hoton dai GrandPa ɗin su kenan. Mutumin da ya haifi uwar su.
The thought of kasancewar mutumin da Hashir ya ce ya zo TJ ya sa bugawan zuciyarta ya ƙaru. She stood there perplexed not knowing exactly what to do.
"GrandMa you have a visitor" Hadid ya faɗa da ƙarfi.
Mommy ta dafe counter da sauri saboda wani jiri-jiri da ta ke ji.
"GrandMa!"
"I'm coming" ta faɗa da muryan da bai kai ko ƙofar kitchen ɗin ba balle ya isa falon da yaran ke tsaye.
A hankali ta fara takawa tana rera duk wani addu'an da zai sa bugun zuciyar ta yai sauƙi dan ji ta ke yi kamar zai fashe. What if shine? What if ba shi ba ne?
A bakin ƙofa Malam Shehu ya tsaya dan tsoron sa kar ya kasance Maryam ɗin sa matar wani ne yanzun.
Mommy da ta fito ta ga Yaran uku ne kaÉ—ai a tsakiyar falon sai ta É—an ji sanyi.
"Ina baƙon ya ke?"
"He's outside, barin ce ya shigo"
Hadid ya leƙa ƙofa ya ce "Malam wai ka shigo"
Malam Shehu yai Bismillah ya shiga falon bayan ya cire takalman sa.
Sanda aka É—aga labule Mommy ta rufe idon ta tareda addu'ar Allah ya tabbatar da farin cikinta yanzu.
Ta buÉ—e idonta dai-dai lokacin da ya furta "Maryam Inkiru" yai murmushi yayinda hawayen da su ka jima a idon sa su ka fara zubowa.
Mommy ta sake rufe ido ta buÉ—e a karo na biyu dan ta tabbatar gaskiya ne ba illusion ba.
"Inkiru"
"Nkiru T J Nnnnnkiru"
"Sorry Maryam Nnnnnkiru"
Dariya haɗeda kuka ya kuɓcewa Mommy.
T J ya tako a hankali zuwa gabanta ya tsaya. Zai yi magana Mommy ta faɗa jikinsa ta riƙe shi ƙamƙam tana kuka. Shima ya haɗata da 'yar da ke goye bayan ta ya rungumeta da kyau hawaye na cigaba zuba a idon sa...
Zaytoonah na cikin kuka aka turo ƙofa da ƙarfi
"Anty Zaytoonah" Humairah ta faÉ—a tana rarraba ido tana neman Zaytoonah.
Sheshsheƙar kukan da ta ji a gefe ya sa ta duba gefen ta inda Zaytoonah ke tsaye fiska shaɓe-shaɓe da hawaye.
"Anty Zaytoonah kuka kuma. Miya faru?"
" kullum ita mace ita ce za a barta da takaici da kuka. I love him, i believe in him amma shi munafuki ne. It's always about sex sex sex, that's all that matters to men. Ba su da zuciya, zuciyar su tana tsakiyar ƙafafuwan su ne. Ya riga ya gama samun abunda ya ke so a jikina shikenan ai dole ya rabu da ni. Honeymoon, a'a Allah ya sa su tafi Beemoon" ta ƙarisa maganar tana kuka.
"Kiyi haƙuri Anty. Wallahi Galadima na son ki, inaga asiri matar nan ta ma sa"
"Kar ki ɗaure wa ƙarya gindi. He's a selfish man"
When a woman is angry she forgets all the good days. Kishi ya hana Zaytoonah ganin kyawawan halayen Galadima balle ta ma sa uzuri.
Humairah ta jata zuwa gado ta zaunar da ita tana cigaba da ba ta haƙuri.
Zaytoonah ta dafe ƙirjinta da ke ma ta zafi. Ba wani sauraron abinda Humairan ke faɗa ta ke ba. Haushin kan ta take ji da ta bawa Galadima soyayyarta gashi ya taka soyayyar ya jefa a Bola.
Wayar Zaytoonah ne ya shiga ringing. Ta É—auka ta ga sunan Mommy.
Ta sa hannu ta goge hawayen da ke fiskarta kafin ta amsa kiran.
"Adaeze maza-maza ku zo gida yanzu ke da Humairah"
"Mommy lafiya?"
"Lafiya, just come now, yanzu-yanzu kin ji"
"Na ji"
Humairah ta kalleta ta ce "miya faru?"
"Wai mu zo gida yanzu-yanzu"
"Ko wani abu ne ya samu Alinah?"
"Kai i doubt that. She sound excited"
"To barin É—auka hijab sai mu je"
Zaytoonah ta shiga banÉ—aki ta wanke fiskarta kafin ta fito ta bi bayan Humairah da tuni ta wuce falo...
A chan gidan Mommy kuwa 'yan biyu ne su ka shiga ɗakin Salman da gudu suka tashe shi a bacci su ka ma sa gulman baƙon da ya zo. Wani tsalle yai ya tashi daga kan gadon yai waje da gudu.
Cak ya tsaya ganin Mommy jikin mutumin da ya jima da saka ran ba zai sake ganin sa ba a duniya. Ba shi da wayo sosai amma hotunan sa da kusan kullum sai ya kalla su suka tabbatar ma sa da mutumin da ke tsayen dai mahaifin sa ne. Furfura da rama su ne su ka fi komai ɓoye kamannin sa da wancan na hoton da ya ke gani.
Alinah ce a hannun sa yana ma ta wasa. Ita ya fara tambaya bayan ya iya tsaida kukan sa. Tunda Mommy ta ce 'yar Zaytoonah ne ya ce ta kwanceta ya ji É—umin jikar sa.
"Da Da Daddy" Salman ya furta a kiÉ—ime.
T J ya ɗago ido ya kalleshi yai murmushi tareda faɗin "Salman, my son" bai jira ya ƙarisa faɗin my son ɗinba ya ƙarisa da sauri ya rungumeshi yana kuka.
A lokacin ne Mommy ta koma gefe ta kira numbar Zaytoonah.
Mommy kiÉ—imewa ta yi lokacin da ta shiga kitchen tana so ta kawo wa T J abinda zai sa a baki bayan ruwa da ya tambaya. Tana jiyo dariyan T J daga inda ta ke inda 'yan biyu ke bashi labarin Zaytoonah.
Alhamdulillah ta furta a hankali. Ba abin da za ta ce sai godiya domin Allah ya amshi roƙon ta.
Ruwa kawai ta ɗaura akan tray ta wuce da shi falon. Yaran sun yayyameshi abin sha'awa. Ta ajiye tray ɗin ta miƙa ma sa glass cup ɗin hannunta bayan ta ranwafa kamar yadda ta saba. Hawaye ne ya zubo ma ta lokacin da T J ya haɗa hannunta da na shi ya kai kofin bakin sa. Hannun sa yayi ƙarfi, yayi kaushi ya faffashe. Ko wani irin aikin ƙarfi ya dinga yi iya tsawon shekarun nan oho.
Ta yi saurin goge hawayen da É—aya hannunta. Sai da ya shanye ruwan tas kafin ya ce "na gode"
"Mi za ka ci?"
"Duk abinda kika dafa min, indai hannun ki ne ya dafa, koma minene zan ci" ya faÉ—a yana murmushi.
Bayan ta koma kitchen ne ta buɗe fridge ta fara duba abubuwan da ke ciki. Yau kam dole ne ta zama best Chef of the universe, dan girkin da za ta yi ba irin wanda ta taɓa yi ba ne. Jiya aka yi sayayyan kayan miya so almost duk abinda za ta buƙata akwai...
"Dan Allah kar ki bari Mommy ta fahimci akwai matsala"
"Kar ji damu Airah. Ai na gama mi shi kuka, ya je yai duk abinda ya ga dama"
Zaytoonah ne a gaba dan haka ita ta buɗe ƙofar ta fara shiga. Cak ta tsaya ganin Alinah a hannun mai kama da Daddy. Junior na zaune a gefen sa, Salman na zaune a ƙasa ya ɗaura kan sa a cinyar sa. Sai 'yan biyu da ke ɗaya gefen.
Itama Humairan tsayawa ta yi cak tana tunanin ko dai ba ta ga dai-dai ba ne.
"Mom GrandPa ne ya dawo" muryan yaran ta ya karaÉ—e kunnuwan ta.
"Adaeze, Aisha come here"
Tsalle Humairah ta saka tana kiran sunan Daddy tareda ƙarisawa wajen sa ta faɗa jikin sa.
Zaytoonah kam na tsaye ta ka sa motsawa, sai hawaye kawai da ta ke yi.
T J ya miƙawa Humairah Alinah sannan ya taso ya zo gaban Zaytoonah ya rungumeta. Lokacin da ta jita jikinsa sai ta fashe da kuka tana kiran Daddy...Daddy...
***
A chan ɓangaren Ghazala kuwa shirye-shiryen tafiya Honeymoon ta ke yi. Maganan aure kam sai dai ayi mi shi idan ba ta raye. Ta riga ta samu abinda ta rufe bakin Hajiya Ajwa.
"Kin manta abinda ya faru shekaru huÉ—u da su ka wuce ne Hajia?"
Tambayar da ta ma ta washegarin ranan da su ka yi waya da Hajia Abu kenan.
"Ghazala ba na son ɓoye-ɓoye. Ki fito fili ki yi magana"
"Ina nufin cikin da aka zubarwa Mubaraka a South Africa..."
"Subhanallahi! Wani irin magana ne wannan? Ghazala ba na son munafurci"