Sashe 128
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Iya ce ta fara buÉ—e taron tareda cewa ayi salatin Annabi. Magana ce mai kama da nasiha Iya ta yiwa Humairah da Zaytoonah kan zumunci.
" na sani ni na lalata zumuncinku tun kuna yara saboda banbanta ku da na ke, amma ina roƙo Dan Allah daga yau ku riƙe junan ku amana, dukkan ku jinin Shehu ne babu banbanci tsakanin ku. Ke Zaytoonah ke ce Babba dan Allah ki riƙe amanar ƙanwar ki. Kema Humairah ki riƙe amanar yayar ki. Dan Allah ku shirya tsakanin ku kunga dai inda rashin amana da banbanci ya kai iyayen ku..."
Ta ƙarisa maganar tana fashewa da kuka. Cikin kuka ta cigaba "Humairah ki riƙe Maryam a matsayin Mahaifiya domin ita ɗin uwa ce ta gari. Da ke da mahaifiyar ki da bazarta kuke rawa yau ki riƙeta amana"
Zaytoonah da Humairah ma dai hawaye su ke saboda tuna tazarar da ke tsakanin su a matsayin yan uwan juna. Ba za su iya tuna yaushe su ka taɓa maganar minti biyar tsakanin su ba.
Bayan an gama 'yan koke-koke Iya ce kawai ta koma gida ta bar Humairah da Zaytoonah suna ƙoƙarin ƙulla zumunci.
Tare su ka yi girkin dare sunayi suna taÉ—i jifa-jifa saboda har yanzu ba su iya sake jiki da juna ba.
Lokacin da su ke cin abinci da dare Zaytoonah ta tambayi Humairah akan ko za ta bita Abuja ta ma ta kwana biyu.
"Anty Zaytoonah kin san mun kusa fara exams"
"Airah É—an kwana biyun"
Humairah ta kalleta da mamaki.
"Na tuna lokacin da ki ke rubuta Airah Tijjani Abubakar a makaranta Daddy ya gani da aka kika kawo result É—in ki yai ta faÉ—a. Kar ki damu zan dinga kiran ki da haka tunda kina so"
"Lah duk shirmen yarinta ne"
"Ba wani har yanzu Airah na son gayu"
Humairah ta yi dariya.
Mommy ma dariyar ta yi tana fata inama TJ na wajen ya ga yadda 'yan matan sa su ka zama.
Da dare sai da Zaytoonah ta gwada kiran Galadima amma bai É—auka ba sai kawai ta tura ma sa good night text. Da su ka iso dai ta ga text É—in sa yana tambayar ko sun isa lafiya bayan nan bai sake waiwayarta ba.
Indai ta koma bai dawo dai-dai ba maganin sa za ta yi...
Washegari kuwa Zaytoonah da Humairah su ka tafi Abuja. Har lokacin kuwa Justice bai sauko ba sai dai ganin idon Humairah sai ya sake fiska kamar ba komai.
Humairah kam ba ƙaramin burgewa gidan su ya ma ta ba, duk da gidan Justice na Zaria ya fi wannan kyau amma wannan ɗin ma ba baya ba gashi ya sha kayan Alatu.
Maimakon da da ta ke jin kishi da ƙyashin Zaytoonah yanzu kam tayata murna ta ke. Yadda ta ke ganinta ɓukuta kamar ba ko wani namiji zai so ta ba gashi kuma Allah ya mallaka ma ta zaratan mazaje a lokaci mabanbanta. It doesnt matter if you are fat, the right man will love you just the way you are. Yadda Allah ya yi mu mabanbanta haka ma ya sawa Mazan ra'ayi mabanbanta.
Ranan da Humairah za ta koma Zaria Zaytoonah ta loda ma ta kaya ciki harda jakar Givenchy da ta sa lokacin bikin gidan su Galadima. Humairah ta yi ta tsallen murna tana godiya.
"What are sisters for, ni dama tsoron za ki raina shiyasa ma bana baki komai"
"Na isa na raina kayan 'yar uwata. Thank you Anty Zaytoonah"
Da dare Zaytoonah wani mahaukacin baƙin rigan bacci ta saka ta wuce falon Justice. Robe ɗin rigan ma iya tsakiyar cinya ya tsaya balle shi kansa rigan wanda da shi da babu duk sammakal.
Yana kallo a falon ta wuce wajen TV ta fara laluben ƙarya bayan ta zuge igiyar robe ɗin.
"Where did i keep my phone ne" ta faÉ—a kamar da gaske. Ta gama dube-dubenta ba ta gani ba ta koma wajen kujeru tana dubawa.
"Daddyn Raziya ka É—an matsa na duba wayata"
ÆŠan matsawa yai amma ba waya.
"Oh inaga tana ɗaki" ta faɗa tareda wucewa ɗakinsa. Sai da ta ɗan jima sannan ta fito riƙe da wayar ta tsaya gabansa tana faɗin " na samu, Sai da safe Yallaɓai"
Ƙarar rufe ƙofa da ya ji ne ya dawo da shi daga nisan kallo da ya tafi ashe har ta fita bai sani ba. Ya san tsokana ce kuma da gaske ta tsokaneshi dan gaba ɗaya ya rasa nitsuwar sa. Dakewa yai akan za ta dawo amma shiru minti goma, shabiyar har ishirin shiru. Ya kashe kayan kallon ya wuce ɗakin sa amma bacci ya ƙi zuwa. Da ya gama juye-juyen dai sai ɗaukan wayarsa yai ya kirata.
Tana kwance itama ba ta yi bacci ba dan tana so ta ga da gaske zai iya resisting ne ko zai ba da kai buri ya hau. Da ta ga kiran sa murmushi ta yi kafin ta amsa.
"Na ce ba"
"Uhm" ta faÉ—a kaman mai bacci
"ki kawo min man zafin kin nan, ƙafana ya riƙe"
"Akwai a drawer É—in É—akin ka na gefen gado"
Tana faÉ—in haka ta kashe wayar tana fashewa da dariya.
Ko sakan talatin ba ayi ba ya sake kira.
"Ban gani ba ki kawomin na ki yanzu" ya faÉ—a in a serious tone.
"To Yallaɓai"
Lokacin da ta kawo ma sa Robb ajiyewa ta yi a bakin gado ta ce "sai da safe"
"Wa zai shafemin ƙafar"
Gimtse dariyarta ta yi ta ɗauki Robb ɗin ta lakata a hannu ta zauna gefen gado tareda ɗaura ƙafarsa akan cinyarta ta shiga shafa ma sa tanayi tana ɗan mammatsa ma sa yatsu.
"Na ce ki sawa wayarki lock saboda Yara, kin san ba abinda ba za su iya yi ba"
"Ko na saka 'yan biyu kaman mayu su ke sai sun gano"
"Wannan dai ya wuce amma nan gaba a kiyaye"
Ai dama ta sani ba zai iya ba da haƙuri ba.
Da ta gama matsa ma sa ƙafar ta miƙe kafin ta ce wani abu ya ce "kwana shida fa ba a tanadi tsoho ba"
"Ni ba laifina bane Tsoho ne ya killace kan sa"
Murmushi yai tareda ma ta hannu akan ta zo jikinsa ba ta musa ba ta ƙarisa jikinsa itama na murmushi...
***
Tun tafiyar Zaytoonah Zaria saƙon Hajia Ghazala ya iso ganin sun dawo da Humairah ya sa ta dakatar da shirinta zuwa yarinyar ta tafi.
Yau ba kwanan ta ba ne dan haka ayyuka kawai ta ke yi kafin ta kwanta. Ta san Galadima ba zai barta ba amma kuma tana son tafiya Las Vegas saboda akwai wani deal da za su yi da wani sabon investor da su ka samu, although sun kammala komai ta hanyar meeting ta system amma still sun buƙaci ganin ta ido da ido musamman saboda legal documents da za ta cika saboda a kammala komai.
Ta dai sa a ranta idan 'yan biyu su ka yi hutu nan da sati uku za ta ma sa magana su tafi. Mrs Haddish ma ta damu su zo amma ba yadda za ta yi tunda Gogan na ta murɗaɗɗen mutum ne ba ka gane alƙiblar sa.
Lokacin da ta gama komai ƙarfe shabiyu ya wuce. Bayan ta tattare tarkacen Laptop da waya akan gado ta sake karkaɗe gadon kafin ta kwanta. Ko minti goma ba ta yi da kwanciya ba ta ji ana ƙwanƙwasa ƙofa.
'Waye kuma da daren nan' ta furta ƙasa-ƙasa.
Miƙewa ta yi ta je ta buɗe ƙofar sai dai abin da ta gani a bakin ƙofar ne ya sa ta sandarewa a wajen.
"B B Ben" ta furta tareda yin luuu ta faɗi ƙasa.
Wacce ta ajiye mutun-mutumin da aka ƙera mai yanayi da fiska irinta Ben wanda yafi kama da 'yar tsana a bakin ƙofar Zaytoonah ta yi wuf ta ɗauke shi ta bar wajen da gudu...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 63
Bismillahir Rahmanir Rahim
*my daughter is not crazy*
Lokacin da Galadima ya zo ɗaukan 'yanbiyu fita sallar Asuba ne ya ga Zaytoonah kwance a baƙin ƙofa. Mamaki ne ya kamashi na yadda aka yi ta kwanta a baƙin ƙofa. Yana ƙoƙarin cicciɓarta ya kaita kan gado ta farka a firgice tana kiran "Ben dont kill me, please dont kill..."
"Zaytoon kalle ni, kalle ni" ya faɗa yana rirriƙeta saboda a zabure ta ke.
Sai da ta yi kusan 10 seconds tana kallon shi kafin ƙwaƙwalwarta ya gane cewa da Galadima ta ke ba Ben ba.
"Daddyn Raziya" ta furta a hankali ya gyaÉ—a ma ta kai tareda manna ma ta kiss a goshi.
Sai da ya taimaka ma ta ta koma kan gado kafin ya tambayeta miya faru ta kwanta a baƙin ƙofa. Labarin da ta gaya ma sa ne ya sa shi tunanin gaskiya ba lafiya ba.
"I swear i saw Ben last night Daddyn Raziya, believe me" ta faÉ—a tana hawaye
"Zaytoon kin yadda akwai mutuwa?"
Ta gyaÉ—a kai
"Kin yadda wanda ya mutu baya dawowa"
Nan ma ta gyaÉ—a kai
"Zaytoon Ben ya mutu, ya jima da mutuwa over 5yrs yanzu. Ba zai taɓa dawowa ba"
"But i saw him. Na ganshi jiya da dare"
Dafe kan sa yai dan kusan minti goma kenan suna maimaita abu ɗaya. Ita ta dage wai ta ga Ben a bakin ƙofarta jiya.
"Kasheni zai yi, ya yi alƙawarin sai ya kasheni..."
"Shhhhh. Ki kwanta ki huta"
"Dan Allah ka duba ko'ina a gidan nan he might still be around"
"E zan duba amma yanzu ki kwanta tukunna"
"Dan Allah ka tsaya kusa da ni kar ka tafi ka ji"
Gyaɗa ma ta kai yai tareda rufe ma ta jiki da bargo. Ta jima kafin bacci ya tafi da ita. Bayan ya tabbatar baccin na ta yai nisa ne ya samu ya miƙe ya bar ɗakin na ta.
Gaba ɗaya abin ya ɗaure ma sa kai. Jiya dai ba a ɗauke wuta ba balle ta ce duhu ta gani ta tsorata. To ko dai mafarki ta yi ne? Amma a bakin ƙofa ya sameta tana bacci kuma ƙofar ɗakin na ta a buɗe.
Waje ya fita ya tambayi Maigadi da sauran ma'aikatan ko an É—auke wuta jiya da dare amma amsar É—aya ne a iya sanin su ba a É—auke ba...