Sashe 24
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta gama haɗa komai ta shiga wanka ta fito tana saka kaya da sauri-sauri saboda taga lokaci ya ƙure dan har an fara kiran sallar Magariba. Kawai ta ji sallamar shi.
Ta tsaya kallon shi da mamaki.
Yana ƙarasowa ya rungumeta
"Ke ce maganina Maryam, idan ki ka dawo rayuwata na warke kenan har abada"
"Likita ya ce ba..."
Rufe ma ta bakinta da yai da na sa bakin ya sa maganar ta ƙare. Yadda kasan first night ɗin su haka yake sarrafata jikinsa na rawa. Its been over a month rabon sa da ita.
Amidst soyayyar su ya ce " Maryam idan ki ka barni mutuwa zan yi, Dan Allah ki ce kin janye maganar ki"
Ta gyaÉ—a ma sa kai tana hawaye, hawayen zafi da daÉ—i.
Yanzu kam ta amince ba za ta taɓa iya rabuwa da T J ba, kamar yadda ya ke ji da ita haka ta ke ji da shi. Soyayyar shi ya riga ya mamaye zuciyarta. Lokacin da ta ganshi kwance a asibiti ba abun da ta kawo a ranta irin what if he dies because of her? Da kuwa za ta ƙare rayuwarta cike da nadama may be ma baƙin ciki itama ya kasheta.
Yanzu kam sai dai ta cigaba da zaman haƙuri, da daɗi ba daɗi she has to stay by his side saboda ba ta da rayuwar farinciki idan babu T J a ciki...
Ƙoƙarin maimaita aikin ladan da su ka yi da ya ke son yi ne ya sa ta dakatar da shi ta hanyar cewa
"Love ba ka da lafiya fa"
"Ai ke ce cutar kuma ke ce maganin" ya faÉ—a yana kissing cikinta
"An idar da sallah fa"
"Har yanzu muna mukhtarin ta sannan akwai lokacin daruri. Ki bari na sake jin É—umin ki Maryam- N N N Nkiru na"
Ta yi dariya daga nan zancen ya chanja dan ta san dole ne ta bar shi ya je second round.
*Don samun daman karanta cigaban labarin za a biya 300 ta account number kamar haka:*
3099546325
Firstbank
Azizat Hamza
*ko kuma katin MTN na 300 zuwa ga wannan numbar 08137311900*
Za'a tura Shaidar biya zuwa ga wannan numbar still 08137311900 ko kuma ma dai domin ƙarin bayani za a iya tuntuɓar numban, preferably chat ko text.
*Allah ya ba da ikon biya amin*
2/11/21, 10:04 PM - ****: *Chronicles of*
*...... ...... .......ZAYTOONAH*
https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref
ð•€â„•ð•Šð•€ð”»ð”¼ ð”¸â„ð”¼ð•Žð”¸ ð•Žâ„ð•€ð•‹ð”¼â„ð•ŠÂ©
*(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*
Rubutawa.....Azizat
Wattpad@Azi_zat
*Free page*
*11-two house*
Bismillahir Rahmanir Rahim
Rayuwa kam ta cigaba da juyawa. Zaman haƙuri kam shi Maryam ke yi a gidan T J. Iya ta zame mu su kujeran zama, ta gina katanga tsakanin farincikin masoyan. Duk wani tuggu da munafurci da ta ke yi Maryam ba ta kulata.
Watanni kaɗan bayan haihuwar Hajjo Maryam ta fara aiki. Hajjo ta samu 'ya mace aka yiwa Iya mai suna amma Humairah ake kiranta, da wurwuri T J ya je aka gwada ta inda aka tabbatar ma sa AS ce ba SS ba, hakan ya sa hankalinsa ya kwanta. Duk kuɗin da ya kashe a wajen Suna Iya da Hajjo ba su gani ba acewarsu bai yiwa Humaira hidima ba kamar yadda yai a Sunan Zaytoonah. Lokacin hidiman ginin gidan sa ya ke yi amma a hakan ya daure ya fitar da maƙudan kuɗi akayi hidiman Suna da shi.
Yadda Iya ke tsananin ƙin Zaytoonah haka ta ke nunawa Humairah tsananin so. Ko da wasa ba ta taɓa ɗaukan Zaytoonah ba ko lokacin da ta ke rarrafe idan by mistake ta rarrafo ta wajenta to haka za ka ga ta make ta. Zaytoonah ta dinga kuka idan Auwal na kusa ya ɗauketa yai ta lallashi idan kuma Maryam ce ke kusa ta ji kukan ta ta zo da sauri ta ɗauke 'yarta.
Renon Humaira kaf a hannun Iya ya ke. Har yarinyar ta shafe watanni duk hidimar fitsari da kashinta Iya ke yi. Hajjo dama son jiki ga shi ta samu Iya ba ta iya kwaɓarta saboda ita 'yar yayarta ce kuma 'yar Fulani ba kaman Maryam Inyamura ba.
Maryam kam ta zuba mu su ido, tunda ba a son 'yarta ita tana son kayanta. And besides yafi ma ta ma da ba sa shiga harkan 'yarta kar su koya ma ta mugun abu. T J kuma sai dai ya nunawa Zaytoonah kulawa a cikin É—aki bai isa ya nuna a waje ba.
Karon farko da Maryam ta fara fita aiki Iya ta dakatar da ita, wai yawon iskancin ya isa haka ba inda za ta je. Maryam ta yi biris da ita ta cigaba da tafiya dama T J ya tafi wani comference na kwana uku a Lagos. Daga dawowan shi Iya ta ce ba ta yarda Maryam ta dinga fita aiki ba. Daya fara ƙoƙarin yi ma ta bayanin mahimmancin aikin sai ta ce idan har bai hana Maryam fita aiki ba za ta tsine ma sa.
Ranan da dare ya samu Maryam ya lallaɓata wai ta haƙura da aikin na lokaci kaɗan kafin Iya ta huce tukunna. Ta dinga jin zancen shi har ya gama ba ta nuna ta damu ba.
Washegari yana fita ta ɗau 'yarta sai Ringim. Gaban Baffah Umar ta je ta kai ƙaran TJ da Iya ta kuma rantse ma sa cewa muddin ya ce ba za ta cigaba da aikinta ba za ta bar mu su gidan.
Baffah Umar bai yi boko ba kuma a da yana ƙin boko musamman na 'ya'ya mata amma yanzu ya fara ganin Alfanun Bokon dan kwanaki wata 'yar abokinsa da ta cigaba da karatu bayan aurenta sai gashi yanzu ta zama babbar Likita. Ya kai uwargidan sa babban Asibitin Murtala ne a Kano ya haɗu da ita, shi bai ma gane ta ba sai da ta ma sa bayani akan ita ce 'yar abokin sa Malam Saleh Audu. Har aka sallamesu yana mamakin yadda akayi Usaina ta samu baiwar ilimin magani haka. Kamar ba ita ba ce shekaru shatakwas da su ka wuce ake rigima akan aurenta saboda mijin da za ta aura ba Bafulatani ba ne, Asalin su Jarawa ne daga Dass amma kasuwanci ya zaunar da su a Kano.
Dan haka bai ga aibu acikin aikin da Maryam ke yi ba da har Iya za ta yi mummunan furuci akan sa.
Kwana biyu ta yi a Ringim suka koma Zaria da Baffah Umar ɗin. Ya je gidan ya sissille Iya, yai Allah wadarai da halinta. Dama Baffah Umar shima lokacin ƙuruciya an taɓa ƙiriniya dan haka a Umar ɗin sa ya fito ma ta.
Nan take ta sha jinin jikinta, ta sani dama duk cikin yaran Modibbo, Umar da Babbar yarsu Fatima sun fi kowa taurin rai da faɗa. Ko a da ɗin ba ƙaramin tsoron sa ta ke ji ba.
Bayan yayiwa Iya na ta faÉ—an ne ya koma kan T J wanda shima faÉ—a sosai ya ma sa ya kuma yi ma sa tuni da amanar Maryam da Baffan sa ya bar ma sa.
Daga wannan zuwan Baffah Umar É—in ne Maryam ta samu damar komawa bakin aikinta hankali kwance...
***
Zaytoonah na da shekara uku T J ya kammala ginin sa. Gida ne da tun farkon aurensa da Maryam yai foundation É—in yadda tsarin zai kasance sai dai kuma komai ya chanja ma sa lokaci guda tunda yanzu mata biyu ya ke aure ga kuma Iya da ta ke zaune da su babu ranan tafiya.
Maryam ya fara kaiwa gidan ta gani ta kuma sa albarka. Ɗakuna biyar ne a gidan ya gina ne da niyyar ɗakin sa ɗaya sai ɗakin Maryam sai ɗakuna biyu na 'ya'yan su da kuma ɗakin baƙi.
Amma yanzu tsarin ya chanja ya koma É—akin sa, sai É—akin Iya, É—akin Maryam da Hajjo sai É—aya É—akin na Auwal da yara mazan da za su haifa.
Akwai babban falo sai kitchen da store.
Ra'ayin Maryam ya tambaya akan yadda za a saka furnitures É—in gidan. Abu É—aya da ta yi magana a kai shine a mayar da store É—in ya koma kitchen saboda ba za ta sharing kitchen da Hajjo ba. Ko ba ta yi bayani ba ya san tana cutuwa. Bai yi musu ba ya amince da hakan dama ba ariga anyi kitchen shelves da wardrobe ba, ko kitchen sink ma ba a sa ba...
Cike da farinciki ya sanar da Iya cewa za su koma sabon gida ƙarshen wata. Amsar da ta bashi sai da ya sa numfashin sa ya ɗauke na ɗan wasu daƙiƙu.
"Iya dan Allah kiyi haƙuri, na san ba kya son Maryam amma Iya kamar yadda Hajjo ta ke matata haka Maryam ma ta ke. Idan na yi haka ban ma ta adalci ba kuma..."
"Idan kuma korata za ka yi a gidanka sai ka faÉ—a amma ka sani ba zan zauna da karuwar Inyamurar da ka ajiye a gida ba. Wannan zaman da na yi ma kullum cikin fargaba na ke"
Daga tsugunnen da ya ke ya zauna daɓas a ƙasa gumi na keto ma sa ta ko'ina.
Shi yanzu ya zai yi da Iya, ya zai yi da Uwar da ta haifeshi wacce ke neman rusa ma sa duk wani farincikin sa.
Ta ina zai fara kallon Maryam da zancen Iya ta ce ba za ta tare tareda su ba.
Shi yanzu kunyan kai ƙaran Iya ya ke ji saboda kullum kimarta zubewa ya ke yi a wajen 'yan uwan Baban sa.
Daren ranan da zazzaɓi ya kwana, daɗin abin ma ɗakin Hajjo ne ba Maryam ba. Da Maryam ce tsab sai ta gane yana cikin matsala. Ita kam Hajjo baccinta kawai ta sha har da mimshari.
Washegari da zai fita Maryam ta lura da yanayinsa. Ta tambayeshi ko lafiya ya ce ma ta ba komai.
Da ya koma É—akinta kuwa ta ma sa tambayar duniyan nan akan mi ke damunsa ya ce ba komai yana tunanin yadda zai fara Phd É—in sa ne nan ba da jimawa ba kuma ba kuÉ—i a hannun sa.