Sashe 141
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ghazala ta kalli Galadima ta ce "ka ga dai da idon ka abinda na ke faɗa. Yau ko ni mayya ce a gidan nan iyakacin abinda Zaytoonah za ta min akan 'yar gwal kenan nan. Allah ya ba ta haƙuri, na ɗauka 'yar ka 'ya ta ce"
Ta wuce ɗakin sa rai a ɓace.
Ko da Zaytoonah ta shiga É—aki sai da ta duba 'yar ta da kyau ta tabbatar ba ta ga wani sabon abu a jikin ta ba kafin ta tofa ma ta addu'a ta kwantar da ita...
***
Bayan kwana biyu Galadima ya tara su a falon sa ya mu su maganar raba mu su gida da ya ke son yi. Ghazala za ta zauna tareda yara a wannan gidan da su ke ciki ita kuma Zaytoonah za ta koma sabon gidan da ya siya.
Bayan ya gama jawabin sa ne ya tambayesu ko akwai mai magana.
Zaytoonah ta kalleshi ta ce "a dalilin me za a ce na koma wani gidan. Ni ce Uwargida, at least ya kamata a bani darajar wannan matsayin"
Kafin Galadima yai magana Ghazala ta ce " haba Zaytoonah. Wani irin rashin kunya ne wannan, duk abinda Abu Razz yai na san tsakani da Allah yai shi, kuma ya ga hakan shi ya fi dacewa da mu"
"Ofcourse dole ki faÉ—i haka tunda ke ki ka kissima ma sa komai ai. To ba zan fita ba. Ni aka fara kawowa and i choose to stay here, idan ba zai maida ke sabon gida ba shikenan a ajiye maganar"
"Zaytoon"
"This is not fair. Ai ba haka ake yi ba..."
Miƙewan da Galadima yai ya sa ta yi shiru.
"Za ki koma ranan jummu'a, kafin nan ya kamata ki shirya"
"Ba zan koma ba" ta faɗa da ƙarfi.
Yana wucewa É—aki itama ta bi bayan sa.
"Daddyn Raziya what is happening? ban gane ma ka ba kwana biyun nan. Ba ka gaya min za ka raba mana gida ba, and to top it all sai ka ce ni na koma sabon gida why? Kaman kana korana kenan? Is it because ban haifa ma ka namiji ba...?"
"Ya isa!" Ya faÉ—a a tsawace
Ta yi saurin haÉ—iye sauran maganarta.
"Na riga na yanke hukunci, idan rashin kunyar da kika saba za ki yi kuma shikenan ki fara. Ina dai-dai da ke a gidan nan"
Mamaki, tsoro da fargaba ya kama Zaytoonah. Anya Galadiman da ta sani kuwa kenan?
Ghazala da ke baƙin ƙofa ta yi saurin barin wajen cike da farinciki. Gaskiyar Hajia Safara'u ne da ta ce aikin mutumin nan bai ɗaya ne. Kwanakin Zaytoonah a irge su ke a gidan nan ta faɗa a ranta.
Bayan Zaytoonah ta fita daga É—akin Galadima É—akinta ta kom, ta zauna a kujera tana sauke ajiyar zuciya akai-akai. Farko-farkon dawowarta komai na tafiya dai-dai amma yau kusan sati biyu kenan ta kasa gane kan Galadima.
He seems entirely different. Shi da baya son missing kasancewa da ita amma yanzu duk ranan girkinta sai ya jima a waje idan kuma ya dawo gefe zai kwanta ya fara bacci ko kuma ya je study room ɗin sa ya zauna. Ranan da ta ma sa magana sai ya ce wai ya ba ta hutu ne tunda tana shayarwa. Womanly pride ɗin ta was hurt shiyasa ta ajiye maganar ba ta sake tuntuɓar sa ba, ta zuba ma sa ido. Indai ita ne zai dawo da kan sa yana ƙaramin murya yana rau-rau da ido kamar munafuki.
Yammacin ranan ta kira Mommy ta faÉ—a ma ta abinda Galadima ya ce. Mommy ta ba ta shawaran akan ta koma sabon gidan, miye a ciki?. Ta so yiwa Mommy gardama amma Mommyn ta ma ta nasiha akan yanzu ba lokacin jayayya da miji ba ne, ta kula da 'yarta da kuma lafiyarta.
Zaytoonah ba ta tabbatar akwai abinda ke damun Galadima ba sai da ranan Jummu'a Galadima da Ghazala su ka ma ta rakiya zuwa Zuba. Wani madaidaicin gida Flat mai É—akuna uku shine gidan da aka kama ma ta.
Ita Zaytoonah da Dreba ya yi parking a wajen ta É—auka ma ziyara su ka zo yi kafin a tafi gidan da za ta koma dan tunda su ka baro cikin gari kawai ta sallama ta dena guessing inda za su je. Sai da ta ga Ghazala da Galadima sun fito a motar su kafin itama ta fito cike da mamaki.
Kamar Almara ta ga Galadima ya wuce ƙofar gidan ya buɗe da key ya shiga.
"Ba dai a nan zan zauna ba?" Zaytoonah ta faÉ—a lokacin da ta shiga falon.
"A hankali za'a yiwa gidan fence. For now ki haƙura da wannan"
Zaytoonah ta fashe da dariyan rainin hankali.
"Iya zamana da kai dai na san ba ka shan giya, ba ka kuma shan ƙwaya. But it seems recently ka fara sha. Ni zan zauna a nan?, a wannan gidan. Mi ka ɗaukeni ne wai?"
"Kamar yadda na faÉ—a, ki zauna a nan zuwa wani lokaci. A hankali zan nema miki wani gidan a cikin Abuja"
"To hell with gidan ka Justice Yunus. Infact to hell with auren ka. Ka riƙe gidan ka kaga ko ba zan samu gidan da ya fi naka ba a yau-yau ɗin nan"
Ficewa ta yi daga gidan fuuu ta je ta shiga mota. Yadda ta yiwa Alinah da ke kafaɗarta wani mummunan riƙo ya sa yarinyar ta fashe da kuka.
"Dan Uban ki kimin shiru"
Tana shiga mota ta ce Dreba ya maida ta cikin gari. Thank God 'yan biyu na makaranta, da ba ta san mi za ta faÉ—a mu su ba gameda sabon gidan da su ke ta É—oki a kai, gidan da ko gidan su na Zaria ma ya fishi sau goma.
Zaytoonah kam gidan Kakannin Mommy na Abuja ta wuce Dreba ya sauke ma ta sauran kayanta da ke cikin mota. Wato dai yanzu ita ce bare a cikin su, sai abinda Ghazala ta faɗa ma sa. To ba zai yiwu ba, wannan rashin adalcin ba za ta taɓa amincewa da shi ba. Ta fi ƙarfin Galadima ko Ghazala su walaƙantata, a ɗauketa daga cikin garin Abuja zuwa wajen gari, this is an insult. She controls millions of dollars balle su ɗauka dukiyar Galadima ne ya sa ta zama da shi all this while...
Bayan tafiyar Zaytoonah, Ghazala ta kalli Galadima fiskarta ɗauke da murmushi, yau ta ƙara tabbatarwa aikin Malam na ci. Kamar da wasa ta kawo ma sa shawara akan maimakon gidan da ya siya da Zaytoonah za ta zauna, mi zai hana ya kaita wani gidanta da ke Zuba. Haya ta ke sawa a gidan kuma yanzu ba kowa a ciki. Ta yi hakan ne dan ta ga ƙarfin aikin da aka yi ma ta, sai ga shi kuwa ya amince ba tareda ya yi musu ba. Infact a ranan ya ce su je ya duba gidan kafin a kai kayan Zaytoonah chan, idan da gyaran da za ayi sai kawai ayi.
A hanyar su ta komawa cikin gari ne Ghazala ta ma sa maganar indai Zaytoonah ta ƙi zama a gidan da ya zaɓa ma ta gara kawai ya sawwaƙa ma ta.
Ya juyo ya kalleta fiskarsa wasai kamar abun da ta faÉ—a bai affecting É—in sa ba.
"Mahbubi idan ma akan Alinah ce kar ka damu ka karɓota kawai zan raineta. Zan ma iya shayar da ita, idan hakan bai yiwu ba kuma sai mu rinƙa ba ta madara"
Sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya riƙo hannunta ɗaya ya matsa kaɗan ya ce "kin san gidan da na fito, ba zai yiwu na rabu da ita haka kawai ba. Za'a yi magana"
"Wai kana nufin Hajia Abu?"
"Ina tunanin Mai Martaba zai yi magana idan na rabu da matar da ta haihu wata huÉ—u da su ka wuce"
Ghazala ta yi shiru. Ta san Mai Martaba ba shine matsalar ba, Hajia Abu ce kuma ta san abinda za ta yi. Hajia Abu na matuƙar kula da lamurran Galadima, ta jima da sanin cewa Matar na son Galadima ya zama Magaji idan Mai Martaba ya rasu. Ta riga ta haɗa connection da manyan gwamnati, yana ɗaya daga cikin dalilin da ya sa ta matsa ma sa da aure lokacin da matar sa ta rasu.
Ta san weakness É—in ta dan haka da shi za ta yi amfani da shi wajen ganin ta tunzura Galadima ya saki Zaytoonah. Idan hakan bai yiwu ba kuma, za ta nemi Hajiya Safara'u ta shige ma ta gaba wajen Malam a sake karkatar da hankalin Galadima.
Tun kafin su isa gida Galadima ya sauka a mota akan zai wuce masallaci tunda an kusa kiran sallar la'asar. Aka wuce da Ghazala gida, shi kuma yai hanyar masallacin anguwar su. A wajen alwala ya zauna ya kira wata number, yai wa mutumin da ya kira magana tareda ba shi umurni akan lallai ya tabbatar ya gano inda matar nan ta ke.
Yana gama wayar ya maida wayar aljihu sannan ya fara alwala yana ƙara tabbatar wa kan sa cewa duk abinda yai yau dai-dai ne...
***
Yadda ka san Zaytoonah za ta fashe haka ta dinga yiwa ma'aikatan gidan banbami musamman da ta ga É—akin da ta sauka ba a gyare ba.
Salman da ya kira ta ma sai da ta surfa shi da masifa kafin daga baya ta gaya ma sa inda ta ke. Shi ma dai yayi mamaki da ta gaya ma sa cewa wai wani ƙaramin gida Galadima ya kaita a wajen gari.
"Ka san Allah sai na nuna ma sa ko ni wacece. Irin ga ni miskiniya É—in nan zai..."
"To ke Adaeze what if Galadima ba a hayyacin sa ya ke ba. What if..."
"Ba wani, ya san mi ya ke yi sarai. I think ya chanja ne ranan da Ghazala ta min gorin haihuwar mace na ce ma ta ta cewa wanda ya zuba min ƙwan ya zuba ƙwan namiji ba na mace ba. Ashe yana bakin ƙofa"
"Kai Zaytoonah!"
"Ya je ya riƙe gidan sa. Ya riƙe Gimbiya Ghazalar sa. Duk da bamu da haɗi da gidan sarauta na san dai mu ba bayi ba ne"
"Allah ya baki haƙuri amma ni kam ki yiwa Galadima uzuri"
"Uzuri my foot"