Sashe 13
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A karo na uku ne da ya kira sunan ta buÉ—e ido. Ta lumshe ido ta sake buÉ—ewa tana kallonsa sai ga hawaye ya zubo kan kumatunta.
"I'm i dreaming?" Ya furta murya a shaƙe.
Ta girgiza ma sa kai.
Ya tallafo kan ta a hankali ya haÉ—e bakin su. Kissing É—inta ya shiga yi passionately yana yi yana gurnani. Sun jima a haka kafin ya sake ta yana maida numfashi.
"I love you Maryam-Inkiru"
Rufe idonta ta yi tana murmushi. Abu ne da ta ke son ji daga gareshi tun da jimawa. Ya jawota jikinsa ya rungume yana cigaba da furta ma ta kalmar I love you. Ruwan da aka fara ne ya sa shi ankara, da sauri ya miƙe ya fita, ɗakinsa na zaure ya je ya ɗauko sallaya tareda buta ya dawo ɗakin. A barandar ɗakin dukkan su biyu su ka yi alwala yana sa ido yaga babu kuskure a alwalan na ta. Ya shimfiɗa sallaya ya ja su sallah raka'a biyu na godiya. Bayan sun idar ne ya gaya ma ta ma'anar sallan. Ya jawo mu su kazar da Suleman ya kawo, kaɗan su ka ci saboda ita Maryam ta riga ta ci abinci kuma dare yayi sosai ba ta son sake cika cikinta. Shi kuwa T J duk ɗoki ya ke ji. Wani zazzaɓi da rashin kuzari da ya ke ji ɗazu duk sun tafi hutu.
Ruwan sama aka fara tsalawa wanda ya ƙara sawa ɗakin na su yai sanyi hakan ya sa ɗumin jikinsu ya zame mu su garkuwa. Soyayya ce da ta ke zuciyoyinsu tun da jimawa wacce ba ta samu daman fitowa ba sai yanzu. Soyayya ce da ɗaya ba zai iya cewa ga lokacin da soyayyar ta shige shi ba. Soyayya ce da addini, yare, da banbancin gari ya mu su shubuha a da, amma musulunci da igiyar aure ya zo ya haɗe komai ya ba su damar bayyanawa junan su irin tsananin son da su ke wa junan su.
Nkiru dama ba baya ba wajen sakalci dan haka ya sha yare kala-kala a wannan dare, har yaren mahaifiyarta Efik da ba ji ta ke sosai ba sai da ta mi shi. Ita kuwa ta sha lallashi da yaren fillanci. Da ita da shi ɗin duk zazzaɓine ya rufe su a wannan dare mai cike da tarihi. Daren daya zamo ɗaya daga cikin dararen da ba za su iya mantawa ba a tarihin rayuwar su...
*Don samun daman karanta cigaban labarin za a biya 300 ta account number kamar haka:*
3099546325
Firstbank
Azizat Hamza
*ko kuma katin MTN na 300 zuwa ga wannan numbar 08137311900*
Za'a tura Shaidar biya zuwa ga wannan numbar still 08137311900 ko kuma ma dai domin ƙarin bayani za a iya tuntuɓar numban, preferably chat ko text.
*Allah ya ba da ikon biya amin*
2/11/21, 10:04 PM - ****: *Chronicles of*
*...... ...... .......ZAYTOONAH*
https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref
ð•€â„•ð•Šð•€ð”»ð”¼ ð”¸â„ð”¼ð•Žð”¸ ð•Žâ„ð•€ð•‹ð”¼â„ð•ŠÂ©
*(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*
Rubutawa.....Azizat
Wattpad@Azi_zat
*Free page*
*7-Happy couple*
Bismillahir Rahmanir Rahim
Washegari kiran sallar Asuba ne ya farkar da T J daga bacci. Lokacin daya buɗe ido ya ɗauka abunda ya faru jiya mafarki ne sai daya ga Maryam gefensa tana bacci, yai murmushi yana hamdala a ransa. Ya ma ta ligt kiss a bakinta kafin ya tashi, baya jin wani ƙarfi sosai amma a haka ya saka jallabiyar sa ya fita. Ruwan zafi ya kamata ya nemo amma ya san ba a kunna wuta ba, sai yanzu ya ji haushin tafiya da heater ɗin sa Zaria. A haka dai ya daure ya je yai wanka ya ɗauro Alwala ya dawo ɗakin har lokacin Maryam na bacci. Ya gyara ma ta kwanciya sannan ya fita, a bakin ɗakin Goggo ya ga Goggon riƙe da buta za ta fita, yai saurin ƙarisawa wajenta yana sosa kai yana wani sunsun da kai ya ce ma ta idan ba damuwa yana son ruwan zafi idan ya dawo daga masallaci. Goggo ta yi murmushi ta wuce ba tareda ta amsa ma sa ba.
Lokacin da ya dawo daga sallah Maryam ta farka amma ba ta tashi akan gadon ba, tausayinta ya ji dan jiya bai ma ta da sauƙi ba.
Ta ce ma sa tana son yin wanka ya ce ta bari a sama mu su ruwan zafi tukunna. Ya jawota jikinsa yana cigaba da ba ta haƙuri tareda jaddada ma ta soyayyar shi gareta. Su na haka sai Asma'u ta yi sallama wai Goggo na kiran sa. Ya fito bayan ya mannawa Amaryarsa kiss a kumatu.
Da ya je Goggo ta ma sa bayanin yadda Maryam za ta gasa jikinta da ruwan da aka kai ma ta banɗaki. Sai sosa ƙeya ya ke yana jin kunyar Goggon ta sa.
Da ya koma yai wa Maryam bayani komai, ya so tallafa ma ta zuwa banɗakin amma ya san magana kawai zai ja wa kan sa idan aka gan shi. Har ta fita daga ɗakin sannu ya ke ma ta yana ƙara jin soyayyarta na mamaye ilahirin jikin sa...
Kwana takwas T J ya kwashe yana cin Amarci kafin ya koma Zaria tareda alƙawarin ƙarshen sati zai zo. Kafin ya tafi wani soyayya mai tsabta su ke gudanar wa junan su. Ba dan cikin babban gida su ke ba da ya nuna wa Maryam gata fiye da tunaninta. A waɗannan kwanakin ne ya ji labarin yadda akayi ta musulunta da yadda aka yi har su Baffah su ka mu su aure. Ta gaya mi shi komai amma banda abinda Muntari yayi. Kwana biyu bayan an ɗaura aurenta da TJ Baffah ya sa aka kira ma sa ita, Yakubu ne ya fassara ma ta abinda Baffan ya ce.
*"Ina neman alfarma a wajenki Maryam, ba na so ki sanar da Tijjani abinda ya faru tsakanin ki da Muntari. Ba na son zumunci ya yanke, da Tijjani da Muntari duka suna da zuciya, amma ina tsoron abinda zai biyo baya idan Tijjani ya san abubuwan da Muntari ya aikata kafin auren ku. Ina fata idan Allah ya sa Muntari ya huce da kanshi zai nememu ya nemi gafaran mu, zuwa lokacin gara a rufe maganar"*
Itama ta gamsu da bayanin Baffan domin dama ba abinda maganar zai haifar wa T J sai haushin É—an uwansa. Ba za ta so a kanta 'yan uwan juna su samu matsala ba.
Idan ka ɗauke Iya kowa yayi na'am da kasancewar Maryam matar Tijjani. Ita kam ƙiri-ƙiri ta ke nuna ma ta tsana hakan ya sa Maryam ke kaffa-kaffa da ita. Tunda ta ke ba ta taɓa amsa gaisuwarta ba. Ba dan kashedin Baffah ba da abinda Iyan za ta yiwa Maryam sai ya fi haka...
Muntari kam tunda ya tafi bai sake waiwayan gida ba wata uku kenan, haka ya kuma É—aga hankalin Iya ta kuma tsanar Maryam dan gani ta ke ita ce silar komai.
A ɓangaren T J duk sati sai ya zo gida idan bai zo ba to wani abun ne ya tsaida shi, daya fara thesis na shi ne ma ya ke ɗan jimawa wani lokaci bai zo ba.
A yau Maryam ta dawo daga makaranta, fitsari ne ya dameta ta yi hanyar banÉ—aki da gudu ba ta ankara ta É—an buge Iya wacce itama daga banÉ—akin ta ke.
"I'm sorry" ta faÉ—a ta wuce da sauri.
Tundaga banÉ—aki Maryam ke jin ihu da kururuwan Iya. Da ta fito kuwa har anfara taruwa a wajen Iya ta tsaya tana kukan munafurci wai Maryam ta bangajeta kuma ko sannu ba ta ce ma ta ba.
Ganin yadda Iyan ke kuka ya sa dayawa daga cikin matan su ka yadda da abinda ta ke faɗa, harda cewa dama ƙabilu ai ba su da kunya.
Ita kuwa Maryam ba ta fahimci maganar su ba andai tsareta anata magana wannan yai wannan yai. Ganin Iya na ta kuka ya sa ta fahimci buge Iyan da ta yi É—azu ne ya sa take kuka. Har ga Allah ba ta ma san Iya ta buge ba, sannan ba wani bugewan da za a nuna damuwa ba ne.
Hayaniyar 'yan gidan ya tada Yadikko daga bacci. Ta fito ta tarwatsa taron ta ce ba ta yarda Maryam za ta buge Iya ba sharrinta ne kawai dan ba ta ƙaunar Maryam ɗin.
Tunda Maryam ta shiga É—aki ta fara kuka, ya za ta yi da mahaifiyar T J ne? Mi za ta ma ta matar ta dena tsanarta?
Ƙarshe ciwon kai ne ya sa ta baccin dole.
A satin da T J ya zo kamar kullum ɗakin iyayen sa ya fara shiga dan ya gaishe su kafin ya wuce wajen Amaryarsa. Ɗakin Iya daya shiga ne ya sameta tana saka lalle a ƙafarta.
Kamar kullum ya gaisheta ya tashi zai tafi dan ya san ba kulashi za ta yi ba. Sai kuma ta ce ya tsaya, ya zauna fiskarsa shimfiÉ—e da farin ciki.
"Takarda na ke so ka rubutawa Inyamuran matar da ka ke kira da mata"
Daam ya ji ƙirjinsa ya buga. Ya ɗago ido ya kalli Iya da itama ta ƙura ma sa ido.
"Iya Dan Allah ki yi haƙuri, duk abinda Maryam ta miki ki yafe ma ta, zan ma ta faɗa za ta gyara"
"Tsaya ka ji Shehu, na zuba maka ido ne kawai saboda ba yadda zan iya. Amma wallahi yanzu kam ba zai yiwu matarka ta dake ni kuma ta cigaba da zama da kai ba. Duk yadda ka maƙalewa Maryama dai ni ce nan na haifeka kuma wallahi ko ka saketa ko na ɗaga maka nono"
Da sauri ya zaro ido yana girgiza kai.
"Kiyi haƙuri dan Allah, wallahi ba zan iya rabuwa da Maryam ba, ki taimaka min"
Ta yi kaman ba ta ji shi ba ta cigaba da saka lallen da ta ke yi. Kawai ya fashe ma ta da kuka yana yi yana roƙonta.
Ganin ya isheta da kukan ne ya sa ta É—ago ta kalleshi ta ce"Ko ka saketa ko wallahi na tsinemaka"
"Bismillah, ki tsine mi shi"
Su ka tsinkayi muryan Baffah.
Wucewa zai yi ya je masallaci ya ji kukan TJ daga É—akin Iya shine ya shigo.
"Aishatu na ce ki tsine ma sa, É—an ki ne ai ki tsine ma sa ya bi duniya"