Sashe 26
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya mirgina ya je wajen Zaytoonah ya ɗauketa. Ita kuwa Maryam ta ɗau kofin da T J ya sha tea tana ƙunƙuni tana haɗawa Zaytoonah tea. Tun tana shan nono yarinyar ke da masifar ci, duk dare sai ta yi kukan abinci, shan nonon tsakar dare jazaman ne. Yanzu ma da ta girma ci gareta kamar gara, lokaci zuwa lokaci kuwa za ka ga ta tashi da dare wai a haɗa ma ta tea wani lokaci har da bread ake haɗa ma ta ta ci musamman idan T J ne ya haɗa ma ta...
Ba kunya ba tsoron Allah Iya da Hajjo su ka koma sabon gida. Auwal ya ce ba zai bi su ba. Iya ta ce bai isa ba. T J ya roƙeta akan ta barshi zuwa ya ƙarisa makaranta sai ya koma gidan su idan ya so sai ya fara Jss 1 ɗin a cikin gari. Da ƙyar dai Iyan ta bar shi.
Neighbors ɗin su sunyi mamakin rashin tarewar Maryam musamman wanda su ka je su ka ga gidan kuma su ka tabbatar gida ne Babba da zai ishi dukkan su. Maryam ta kan ce mu su sabo da zaman quarters ya sa ba ta son tafiya. Ko daƙiƙi ya san wannan ba hujja ba ne.
Bayan kwana biyu da tafiyar su da ta kama Saturday Maryam da Auwal su ka shiga gyara gidan. ÆŠakin Hajjo da na Iya duk sai da su ka wanke shi su ka goge, sosai su ka gyara gidan ya fito yai tsab da shi. Duk wani tarkacen su da su ka bari sai da su ka yi waje da shi.
Da T J ya zo yai ta faɗa akan za ta yi aiki bayan ba ta da lafiya. Ta ce mishi dole ne ta yi dan tun asali haƙurin yadda gidan ya koma ta ke yi. Hajjo irin matan nan ne da duk kyaun gida sai sun ɓatashi saboda ƙazanta.
Rayuwa ta dawo mu su sabuwa. Zai zo yai kwana biyu a wajen Maryam ya je yai wa Hajjo kwana biyu. Ɗakin Maryam da ke chan kullewa yai saboda bayaso a ɓata ma ta furnitures ɗin ta.
Maryam ta ma sa halacci shiyasa ya shiga neman gidan da zai siya a anguwar na su. Ba shi da kuɗi dan shanunsa ma duk ya siyar saura ɗaya da ƙarami ɗaya. Amma duk da haka idan ya samu gida ko nawa ne zai nemo ya siya hankalinsa ba zai taɓa kwanciya Hajjo na zaune a sabon gida ita kuma Maryam na quarters ba.
Bayan wata biyu da tarewan su ya samu Alhaji Iliyasu Mai Auduga. Alhaji Iliyasu na É—aya daga cikin mutanen da su ka fara zama a anguwan. Yana da gidan sa da ya ke zaune yana kuma da kusan gidaje takwas da ya gina flat flat yana bayarwa haya.
ÆŠaya daga cikin gidajensa ne wasu su ka tashi dan haka T J yai maza ya samu Alhajin akan yana son siyan gidan. Gidan da gidan T J É—in gidaje shida ne tsakanin su.
Alhaji Iliyasu ya ce ba zai sayar da gida ba. T J yai yai da shi ya ƙi.
Ganin ya ƙi ne ya sa shi fayyace ma sa abinda ya faru da kuma dalilin son siyan gidan da ya ke son yi. Baya son iyalen sa su kasance suna nesa da juna saboda sauƙin samunsa idan wani abu ya faru baya gidan ɗaya.
Alhaji Iliyasu yai shiru sai kuma daga baya ya ce " ka ci albarkacin kai mai sunan Shehu ne. Zan siyar ma ka da gidan"
Alhaji Iliyasu yana bin mazhabar ɗariƙan Tijjaniyya shiyasa ma tun lokacin da ya fara zuwa anguwar da ya haɗu da Alhaji su ka gaisa su ke mutunci ba ya taɓa kiran sa da Tijjani sai dai Shehi.
Bayan sun tsaida ciniki T J ya wuce Ringim ya sayar da gonakan sa ya haɗa da babban saniyar sa ya siyar. Still kuɗin bai cikata ba Goggo ta siyar da Sa ɗin ta ta bashi kuɗin ya ce ba zai amsa ba. Tayi-tayi da shi ya ƙi ƙarɓa.
Ta ce ma sa indai bai karɓa ba ya nuna Iya ce uwarsa ita bai ɗauketa a matsayin uwa ba, hakan ya sa ya karɓi kuɗin yana ƙara jinjina kyawawan halayen Goggo wanda ta shi Uwar ta rasa.
Da kuÉ—in da kuma aron kuÉ—i da yai a wajen abokinsa Suleman kuÉ—in gida su ka cika. Ya je ya biya Alhaji Iliyasu kuÉ—insa.
Bayan ya samu makullen gidan ya je ya duba gidan ya ga irin gyaran da za a mishi. Gidan dai zai kai shekaru shabiyar da ginashi, ginin na da kyau kuma mutanen da su ka zauna a ciki na ƙarshe sun kula da gidan sosai.
Da ya tafi ya je ya kira ma su gyara su ka duba abunda za a gyara su ka faɗi kuɗin da za su karɓa.
Cikin sati uku gida ya gyaru har da sabon fenti aka yiwa gaba É—aya gidan.
Duk abunda yai bai gayawa Maryam ko Iya ba. Sai da ya kammala komai na gida sannan ya gayawa Maryam ta shirya za su je wani waje gobe. Ba ta kawo komai ba ta ce to.
Su na zuwa ya damƙa ma ta makullin gidan ya ce gidan ta kenan kafin Allah ya hora ma sa a gaba ya gina ma ta wani gidan.
"Love ba ka da kuÉ—i fa" ta faÉ—a cike da tausayin sa.
"Ba abinda zan ce sai dai ki yi haƙuri. You deserve more than this amma for now kiyi haƙuri da wannan"...
***
Sai da Maryam ta koma sabon gidan ta kafin ya sanar da Iya. As usual dai sai da ta yi ƙorafi, tare da Hajjo su ka je su ka duba gidan wai ko gidan Maryam ɗin ya fi na Hajjo. Gida ne madaidaici daya ke ɗauke da falo da ɗakuna uku kowanne yana da banɗakin sa. Su ka karkaɗa ƙafafuwan su suka tafi.
Duk wasu mahimman abubuwan sa gidan Maryam ya kai ya ajiye.
Auwal kam ganin sun dawo anguwa ɗaya ya sa ya ƙi komawa gidan Hajjo ya zauna a gidan Maryam. Iya ta yi masifan ta yi zagin amma ya ƙi komawa wajen su dan haka dole ta haƙura ta ƙyaleshi.
A hankali cikin Maryam ya girma wataranan Asabat su na tareda T J ta tashi da naƙuda T J ya kai ta Asibiti zuwa ƙarfe huɗun Asuba ta haifi ɗan ta namiji, kamanninsa sak T J.
Wannan karan a Zaria aka yi suna kuma kamar yadda Iya ba ta halarci sunan Zaytoonah ba haka wannan ma ba halarta ba. Ita dai Hajjo ta je sunan.
Wannan karan ma Goggo ce ta zauna ta yiwa Maryam wanka. Bayan sati shida ta koma Ringim. Maryam da T J sun so ta cigaba da zama da su amma ta ƙi ta ce ta fi so ta mutu a ɗakin aurenta. Duk da Baffah ya jima da rasuwa amma har yau a matar Baffah ta ke jinta ba a Bazawara wacce mijinta ya rasu ba.
Har Goggo ta zo ta tafi Iya ba ta zo ta gaisheta ba. Ita kuwa Goggo har sau biyu tana zuwa gidan da za ta tafi ma sai da ta je ta ma ta sallama.
Wannan karan T J bai yi gigin yiwa ɗansa mai sunan wani ba. Maryam ya ce ta zaɓawa ɗansu suna ita kuwa ta zaɓi SALMAN.
*Don samun daman karanta cigaban labarin za a biya 300 ta account number kamar haka:*
3099546325
Firstbank
Azizat Hamza
*ko kuma katin MTN na 300 zuwa ga wannan numbar 08137311900*
Za'a tura Shaidar biya zuwa ga wannan numbar still 08137311900 ko kuma ma dai domin ƙarin bayani za a iya tuntuɓar numban, preferably chat ko text.
*Allah ya ba da ikon biya amin*
2/11/21, 10:04 PM - ****: *Chronicles of*
*...... ...... .......ZAYTOONAH*
https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref
ð•€â„•ð•Šð•€ð”»ð”¼ ð”¸â„ð”¼ð•Žð”¸ ð•Žâ„ð•€ð•‹ð”¼â„ð•ŠÂ©
*(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*
Rubutawa.....Azizat
Wattpad@Azi_zat
*Free page*
*12-Muntari*
Bismillahir Rahmanir Rahim
Murmushi na jin daÉ—i yai lokacin da ya kalli plan É—in gidan da ake gina ma sa.
Aljannar duniya zai gina ma ta, shekaru shabiyar da yai yana shan wahala yana fama da jure zama da Madam Talatu wacce ko sau ɗaya ba ta taɓa burgeshi ba, yayi komai ne domin ta kuma ya tabbata yanzu ya mallaki abinda ko Tijjani zai shekara talatin yana aikin albashi ba zai samu rabin kuɗin da ya ke da shi ba.
Saura lokaci kaɗan ya koma gareta, ma su ginin sun ce ma sa cikin wata biyu za'a kammala komai. Ba shi da matsala da wannan zai iya jure wata biyun nan, musamman ma da ya ke da yaƙinin kafin wata biyun nan za ta kasance cikin kaɗaici, cikin tsananin buƙata...
Ba ƙaramin kewar mijinta za ta yi ba idan ya tafi, ɗawainiya zai ma ta yawa idan baya nan amma tafiyar tana da muhimmanci. Gwamnatin tarayya ne ta turashi Oxford dan yai digirin digirgir wato Phd na shi.
Tun kwana uku daya wuce ta gama haÉ—a ma sa kayan sa, tafiyar kawai ake jira. DaÉ—inta ma ranan tafiyar zai faÉ—o a kwananta ne.
Wani littafi ta ke karantawa lokacin da Salman ya shigo É—akin da gudu.
"Mommy..."
"Ba na hanaka shigowa É—aki ba sallama ba?" Ta daka ma sa tsawa
Salman da gulma ke cinsa ya koma bakin ƙofa da sauri yai sallama. Maryam ta amsa ta ce ya shigo,
"Mommy Adaeze is eating cake in the kitchen"
"O'o ni 'yar nan ina za ta kai kwaɗayi ne" ta furta a fili tana miƙewa tsaye, ta bi bayan Salman da ya fita da gudu yana so ya ga yadda Mommy za ta punishing yayar ta sa.
Cake ne Mommy ta yi saboda birthday É—in Salman da za ayi nan da kwana bakwai amma saboda tafiyar Daddyn su shiyasa za ayi shi gobe. Da safe ta baking cake É—in akan da yamma zuwa dare za ta decorating É—in sa ashe acicin gidan ta je ta hau kai.
A karo na biyar Zaytoonah ta sake buɗe fridge ɗin ta ɗauko cupcake ɗin da ke ciki, wai za ta yiwa Mommy wayo sai ba ta taɓa babban cake ɗin ba amma cupcake guda shida da ke kusa da shi duk ta rarike sama saman ta cinye.