Sashe 134
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Are you ready?" Dr Solomon ya tambayi Zaytoonah a karo na biyu.
Ta gyaÉ—a ma sa kai.
Ya sake ma ta bayani a taƙaice " kar ki manta ni da ke da Maman ki ne a nan duk wanda za ki gani ba gaskiya ba ne. Minene gaskiyar?" Ya tambaya yana kallon idon ta.
Zaytoonah ta ce " idan mutum ya mutu baya dawowa duniya, Ben ya mutu ba zai sake dawowa ba, duk abinda zan gani ba Ben ba ne ƙarya ne da ke ɗaga min hankali. Gaskiya shine na dena jin tsoronduk abin da zan gani mai kamar Ben. Ben ba zai min komai ba.
"Good"
Cewa yai ta rufe ido bayan ta rufe ya É—auko wani na'ura mai kama da camera, ya É—aurawa Zaytoonah shi a kai.
Sai da ya zauna kafin ya ce ta buɗe ido. Tana buɗe ido sai ta ganta a wani ɗaki tana tafiya a hankali. Kwatsam sai wutar ɗakin ya mutum ko'ina ya koma duhu. Daga inda ta ke zaune jikinta ya fara ɓari amma ba ta yi ihu ba.
Likita ya danna wani remote sai gashi wutan É—akin da ta ke gani ya dawo amma tsaye a gabanta sai ga wani mutumi tsaye ya juya ma ta baya a hankali kuma sai ya juyo sai ga fiskarsa ya bayyana sak Ben.
Mommy da Likita suka zubawa Zaytoonah ido suna ganin yadda ta ke ɓari ba ta yi ihu ba amma da ka ganta ka san tana tsorace.
Ta jikin na'ura Likitan ya danna remote sai ga cartoon mai kama da Ben ya cigaba da tafiya yana nufo Zaytoonah.
San da ya kai hannu zai shaƙota Zaytoonah ta calla ƙara. Likitan ya zo ya da sauri ya cire ma ta na'uran.
Maimakon Ben da ta ke gani ta jikin na'uran sai ta ga Likita da Mommy a gabanta.
"Sorry Mrs Zaytoonah we'll try another time"...
2/11/21, 10:04 PM - ****: 66
Bismillahir Rahmanir Rahim
*Princess Alinah*
Ruwa ake tsalawa tun gabannin Asuba har kuma yanzu da agogo ya nuna ƙarfe goma da minti biyu. Cikin ruwan ya taho office amma tunda ya zo ya kasa taɓuka komai, tunanin Matar sa ya hanashi yin komai. A koda yaushe Mommy nuna ma sa ta ke Jiki da sauƙi amma ta ƙi bari ya ji koda muryan Matar sa balle kuma ya ganta. Gaskiya zuwa ƙarshen watan nan dole ne kawai ya tafi chan ɗin ya je ya ganta, idan yaje ai dole Mommy ta bari ya ga Matar sa.
Ya sauke labulen window da ya ɗaga tareda komawa kan kujera. Buɗe Laptop ɗin sa yai ya shiga wani folder da ya sawa suna *Qurratul Ayn* hotuna ne barkatai a cikin folder ɗin, ya sa yatsa ɗaya ya danna hoton farko nan da nan ya buɗu, ya ƙurawa hoton da ke screeen ɗin ido yana murmushi, bacci ta ke yi ya ɗauketa hoton ba ta ma sani ba.
Wannan dai Yarinyar da a shekarun baya da ya ganta ya ke ƙoƙarin sanin wacece ita amma baisamu dama ba, ita ce Allah ya mallaka ma sa ita cikin sauƙi.
Ita ce kuma ke charger ma sa kai har yanzu. Baya tunanin ko lokacin da ya ke tareda marigayiya ya ma ta irin wannan shauƙin da soyayyar. Idan yana tareda Zaytoonah komawa ya ke matashi ɗan Shekara ashirin da biyar.
"Uncle ina ta Sallama" muryan Ahmad ya katse ma sa tunani.
Yana ƙoƙarin minimixing hoton Ahmad ya ɗan sako kai zai leƙa yana faɗin "Uncle video call ka ke da Maman 'yan b..." bai ƙarisa ba Galadima ya ranƙwashi kan sa "Ahmad ka maida ni Kakan ka ko?"
Ahmad ya fara sosa kan sa yana dariya.
"Uncle Justice dama maganar case ɗin 'yan ƙauyen nan ne da ka bani jiya. Ina tunanin zan je ƙauyen gobe akwai tambayoyin da zan mu su"
"Hakan ma na da kyau, ka rubuta abunda na ce?"
"Yes gashi nan" ya faɗa yana miƙa ma sa takardun da ya kawo
"Ok good, je ka zan duba"
Bayan fitar Ahmad Galadima ya ce "Ahmad ba dai gulma ba, kamar mace" ya jawo Laptop É—in sa ya sake buÉ—e hoton Zaytoonah da ya ke gani.
***
"Wallahi kika daketa zan Fallasa"
Ghazala ta sauke wayar charger da ta riƙe tana shirin dukan Falaq da shi.
"Za ki fallasa me?"
Duk da yanzun tana É—an tsoron Ghazala amma hakan bai hana ta yin magana ba.
"Zan gayawa Daddy ke ce kike tsoratar da Anty Zaytoonah da..."
"Ashe za ki ci Uban ki a gidan nan kuwa. Koma me kika faɗa ma sa kin san kan ki zai koma tunda sanin kan ki ne sarai baya son ƙarya kuma kin ma sa ƙarya"
Ganin Raziya ta É—an tsorata sai ta cigaba
"Gara ki rufawa kan ki asiri ki riƙe dogon bakin kin nan. Dan idan magana ta fito ke za ki cutu inaga ma dai boarding school zai kai ki ko kuma ma ya aurar da ke. Marar kunyar Yarinya kawai"
Ta juya ta kalli Falaq da ta haÉ—a gumi saboda marin da ta sha a wajen Ghazala.
"Ke kuma na sake gani kin shiga kitchen kin ɗau wani abu ba tareda kin tambayeni ba sai na miki shegen duka. Shegen ƙorafin baki ba za ki yi magana ba sai ki dinga zubawa mutane ido to ya isa haka. Kina jina?"
Falaq ta gyaÉ—a kai.
"Simple 'Hajiya zan É—au soyayyen nama' ya gagareki faÉ—a, saboda dan ke ake soyawa. Shegen raini"
Tsaki ta yi ta bar kitchen ɗin cike da takaicin Yaran. Gaba ɗaya Yaran sun sangarce komai taƙamar su gidan Daddyn su ne. Ba za ta lamunci wannan gadaran ba idan sun je gidan mijin su suyi abinda su ke so. Wannan gidan ta ne, ita ɗin Matar Justice Yunus Muhammad Abbas ce...
Sai da ta daidaici Galadima ya nitsu wajen lemon da ya ke sha sannan ta fara magana.
"Abu Razz ka san dai tunda Allah yai wa Adda rasuwa ko da ba ka aureni ba matsayin Uwa na ke ga su Raziya. Ba zai yiwu a matsayin Uwa na ga abinda zai cutar da Yaran nan kuma na share ba, sai Allah ma ya tambayeni" ta É—an yi shiru kafin ta cigaba ganin dai maganar ta É—an shige shi.
"Ka san dai Raziya har yanzu Yarinya ce, ka san tana cikin shekarun tashen balaga and zamani ya riga ya ɓaci yanzu. Allah na gani ina iya ƙoƙarina akan su. Kafin dai na yanke hukunci akan abinda na gani gara na gaya ma ka tunda da Ita ɗin da shi ɗin duk ƙarƙashin kulawar ka su ke"
Wannan karan ido ya zuba ma ta yana jiran ta ƙarisa bayanin ta.
" Ina tunanin Ahmad da Raziya soyayya su ke, ka san Ahmad da shegen rawan kai ba nitsuwa ce gareshi ba and kuma Raziya ƙarama ce ba hankali ina tsoron abinda zai iya biyu baya"
"Wani Ahmad?"
"Ahmad dai na ka, É—an Hajia Saratun Lagos"
Bai sake cewa komai ba hakan ya sa ta ci gaba da magana. " tun wani rana da ya zo gidan nan kwanaki na ganta kusa da shi har tana cewa wai ya goyeta na fara zargin wani abu amma É—azu da safe na tabbatar ga chats É—in da na gani a wayarta da shi Ahmad É—in"
Ta ƙarisa maganar haɗeda miƙa ma sa wayar Raziya.
Ya karɓi wayan ya fara karantawa. Ba wani abu ne na ɗaga hankali sosai ba cikin hiran na su sai dai yadda Raziya ke kiran Ahmad da Dear da kuma yadda shima ke kiranta da Razy Luv akwai ayar tambaya. Hiran su na baya- baya kawai ya karanta inda Raziyan ke cewa wannan karan idan sun yi hutu a Makaranta gidan su Ahmad ɗin za ta je a Lagos ta yi hutun ta a chan. Har da cewa idan har Daddy ya amince ta je to tare za su tafi.
"Ni gaskiya ban yarda da Ahmad ba, renon turawa aka ma sa kar ya zo ya lalata min 'ya. Dududu nawa Raziyan ta ke, mi ma ta sani gameda rayuwa har tana tunanin tafiya hutu da namiji"
Ajiye wayar yai ya ce ta kira ma sa Raziya.
Bayan fitar ta Galadima ya rufe ido. Tarbiyyan yara akwai wahala musamman mace gashi Allah ya bashi su har uku. Ba wai yana zargin Ahmad da mummunan abu ba ne amma yanzu É—an Mutum ba a ma sa shaida É—ari bisa É—ari dan haka ba zai ruling possibility na maganar da Ghazala ta yi ba.
Bayan Raziya ta zo ce ma ta yai ya riƙe wayar ta ba ita ba waya kuma sai ta gama secondary school.
Daddy ta kalli Hajia Ghazala cike da tsana. Ta san hukuncin da Daddy ya É—auka baya nasaba da Ghazalar tunda É—azu da rana ta ce za ta yi maganin ta a gidan.
Maimakon ta fara roƙon sa sai kawai ta ce "Ok Daddy" ta miƙe ta tafi.
Bayan fitar ta Ghazala ta ce "Mahbubi ba ka ce ma ta komai ba. Ba za ka binciki gargar mi ke tsakanin ta da Ahmad ba"
"zan yi magana da Ahmad gobe"
Ba haka ta so ba so take ya kama Raziya da faÉ—a idan ta kai ma ya hukuntata ko da ba duka ba...
Washegari Galadima faɗa sosai yai wa Ahmad da ya je office. Duk da dai bisa bayanin da Ahmad ɗin ya ma sa babu komai tsakanin sa da Raziya kawai shaƙuwa ce ta 'yan uwan juna amma a hakan sai da ya ma sa faɗa sosai domin daga irin haka ta ke farawa. Ko da ciki ɗaya su ka fito bai kamata su rinƙa kiran juna da suna irinta masoya ba, bai dace ba.
"Uncle Chill, ka cika old school dayawa. Miye aciki idan na kira ƙanwata da Razy Luv" Ahmad ya faɗa yana murmushi
"Ban yarda ba Ahmad. Raziya is just 14 ba na son abunda zai É—auke ma ta hankali tun yanzu. Duk wannan da ku ke ba tarbiyyan Hausa Fulani ba ne, ba tarbiyyan musulunci ba ne. Call her Raziya ko Fatiman ta kawai, ba na son shirmen nan ka ji"
Ahmad ya ɗan langwaɓe fiska ya ce "Ok Sir"
"Ya maganan tafiyar ta ka?"...