Sashe 70
Zaytoonah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranan Alhamis Jirgin su ya lula sama, wannan karan ma sai da ta tsorata lokacin da jirgi zai tashi, Zuhayr ya riƙe hannunta yana murmushi.
First class ticket su ka zo kuma ta ga banbancin tsakanin kujerun tunda ba wanda ba ta hau ba. Ba wani takuri ba komai kamar wani É—aki har da gadon kwanciya.
Ba su iso Zaria ba sai ranan Jummu'a da dare saboda a Abuja su ka kwana. Daga gidan Alhaji Iliyasu aka turo mota ya zo ya ɗauke su. Sun iso gidan ƙarfe goma na dare amma a hakan wai sai ta je gidan su tunda ba nisa da gidan Alhajin. Zuhayr ya ce bai yarda ba dan ya san su Mommy sun yi bacci.
"Allah ba ta yi bacci ba"
"Zaytoon ki bari gobe please, akwai gajiya a tattare da ke fa" ya faɗa yana ƙoƙarin cire kayan jikin sa
"Gaskiya gobe ƙarfe shida na safe ina gidan mu"
Bai amsa ma ta ba sai ya shige banÉ—akin da ke cikin É—akin da aka ba su...
A ranan da su ka tashi daga Jahar Nevada a ranan Ben ya kammala rubuta research É—in sa ko na ce littafin sa mai taken *15 effective ways to kill Zaytoonah*
2/11/21, 10:04 PM - ****: 30
Bismillahir Rahmanir Rahim
*seed in the womb*
Ko tsayawa da kyau motan ba ta yi ba ya fito da gudu.
"I want to see her, i want to see my wife" ihun da ya ke yi kenan lokacin da ya shigo cikin station ɗin, da ƙyar wani inspector ya ja shi zuwa office ɗin sa inda ya tambaye shi wa ya ke nema.
Yana kiran sunan Zaytoonah inspector É—in ya ce "oh! the moslem girl with the homicide case"
Zuhayr ya buga desk ɗin gaban sa da ƙarfi ya ce " my wife is not a murderer you fool"
Zuhayr sannanen mutum ne a Las Vegas, yana cikin top ten ma su kuɗin garin, dan haka duk zagin da ya ke wa Inspector ɗin haƙuri kawai ya ke bashi, daga ƙarshe ya aika a taho da Zaytoonah office ɗin.
Zuhayr tsayawa yai yana kallon ƙofa sai huci ya ke yi. Lokacin da aka shigo da ita ko ankwa da ke hannunta ba a cire ba, duk fiskarta ya kumbura saboda kuka da kuma bacci da ba ta yi ba jiya.
Yana gani sergent É—in ya buÉ—e ankwar ya cire ma ta.
Kallon ta ya ke yi tundaga sama har ƙasa, ya kasa ƙarisawa inda ta ke.
Sau ɗaya da ta ɗaga ido ta kalleshi ba ta kuma ba sai ta sunkuyar da kan ta tana kallon ƙasa.
"Baby girl" ya furta da raunatacciyar murya.
Hawayen da ta ke dannewa sai gashi sun fara zubowa.
Yai saurin ƙarasowa wajenta ya rungumeta ƙyam ajikin sa. "Baby i'm sorry, i'll get you out of here i promise"
Ba abinda ta iya faÉ—i sai hawaye kawai da ta ke yi. Kusan minti biyu su ka É—auka a haka kafin ya janye jikinsa ya ce "kin ci abinci?"
Maimakon ta bashi amsa sai ta ce " ba ni na kasheta ba"
Ya sa babban yatsar sa ya goge ma ta hawaye ya ce "na sani, shiyasa ba zan bari a taɓa min ke ba"
"Ka kaini wajen Mommy na please, ina son ganin Mommy na" maimakon ya ba ta amsa sai ya sake rungumeta ƙyam ajikin sa, shi kan sa a wannan lokacin daurewa ya ke yi amma da zai yi kukan ko zai ji daɗi a ran sa.
Zuwan Lawyer É—in sa yai dai-dai da result É—in da aka kawo daga Asibiti. Jiya da aka kawo Zaytoonah sai da ta suma sau biyu saboda tashin hankali. Wannan ya sa aka kira Likita ya zo ya dubata ya kuma É—auki jininta dan aje a mata gwaji.
Bayan ya karanta result É—in da recommendation É—in Likita sai ya kalli Zuhayr ya ce "congratulations Mr Zuhayr, your wife is pregnant"
"What?" Zuhayr ya faÉ—a yana zaro ido.
Inspector ya miƙa ma sa takardar dan ya karanta. Da farko mamaki ne ya kamashi saboda ya san ba abinda ya ke shiga tsakanin su. Chan sai ya tuna da wannan dare, daren da yai bikin cika shekaru talatin da huɗu a duniya.
"She's pregnant, Zaytoon is pregnant with my child" ya faÉ—a yana nuna kan sa. Sai kuma hawaye ya fara zubo ma sa.
Lawyer É—in sa ya dafa kafaÉ—ar sa yana ma sa barka.
Ya jima yana cikin shauƙi kafin daga baya shi da Lawyer ɗin su ka yi gefe su ka tattauna kan abinda Zuhayr ɗin ke so ayi.
Bayan sun dawo Lawyer ya gabatarwa Inspector ƙudirin su na son a ba su bail ɗin Zaytoonah.
Inspector ya ma sa wani kallo irin ba ka san ma mi ka ke faÉ—i ba.
"She's charged with murder" Inspector É—in ya faÉ—a da kakkausar murya.
Lawyer ya ce har kafin a gama investigation Zaytoonah suspect ce dan haka saboda lafiyarta a basu bail É—in ta.
Inspector ya ƙi yarda da wannan zance dan haka su ka tafi wajen Ogan sa.
Abu dai bai zo da sauƙi ba dan sai da aka yi ta ja'inja, Zuhayr yayi ta kiraye-kirayen waya kafin bayan kusan awa biyar aka ba su bail ɗin Zaytoonah amma za ta koma gida ne a matsayin house arrest. Ba ita ba fita daga gidan sai idan za ta zo station for questioning ko kuma Asibiti emergency. Ba a tsaya a nan ba sai da aka sa ma ta wani tracker bracelet a hannunta wanda zai dinga monitoring movement ɗin ta.
Tana rungume jikin Zuhayr haka su ka fito daga station É—in su ka shiga mota sai gida. A cikin mota ma lafewa ta yi jikin sa tana sauke ajiyar zuciya akai-akai.
Suna fitowa ya ce ta hau bayan sa ya shiga da ita cikin gida amma ta ce za ta iya tafiya.
"Are you Ok?" Ya tambaya a karo na ba adadi tun fitowar su daga station. Ta ƙaƙaro ma sa murmushin dole tareda gyaɗa ma sa kai.
ÆŠakin sa ya shiga da ita ya zaunar da ita a bakin gado yayinda ya tsugunna gabanta ya É—aura hannun sa a goshinta ya ji zafi.
"Jikin ki da zazzaɓi bari ki ci abinci sai mu je Asibiti kin ji"
"Zan yi sallah" ta furta da dasashshiyar muryarta.
"Ok bari na haÉ—a miki ruwa sai kiyi wanka kafin ki yi Alwala"
Har ya tashi zai shiga banÉ—akin sai kuma ya juyo ya ce " ina ba inda ke miki ciwo?"
Ta girgiza kai
"Ba kya jin ciwo a cikin ki?" Nan ma ta girgiza ma sa kai.
Har sai da ya shige banÉ—akin kafin ta dena kallon sa.
Yana fitowa ya ce ta shigo ya haÉ—a ma ta ruwan.
"Ka tafi zan iya wankan da kaina"
"Baby ba ki da ƙarfin jiki, ki bari na taimaka mi ki"
"No zan iya"
"Ban yarda ba, ki bari na yau kawai na miki"
"Allah zan iya"
"Are you sure?" Ta gyaÉ—a kan ta.
Ba dan ya so ba haka ya fita daga banɗakin ya rufo ma ta ƙofa.
ÆŠakinta ya wuce ya É—auko ma ta kaya kusan kala biyar haÉ—e da Kayan bacci ya taho da su na sa É—akin.
Ƙwanƙwasa ƙofar da aka farayi ya sa shi tashi daga kan gadon da ya ke ya fito.
Yana ganin sa ya haÉ—e rai cikin kakkausar murya ya ce "how dare you Benedict"
"I'm..."
"We are brothers Ben. Ta ya za ka min haka? Taya za a arresting Zaytoon ba na gari amma ka kasa kirana ka gaya min? Ba dan Faisal Khan ya kirani ba da haka zan yi ta zama ba tareda na san abinda ya faru da ita ba"
"The conference was important to you, to the company, and"
"To hell with the conference Ben" ya daka ma sa tsawa.
"She's my wife Ben, My wife"
Kalmar my wife ya ɗau daƙiƙai yana echoing a kunnen Ben.
Haka Zuhayr ya cigaba da yiwa Ben masifa, duk wani frustration da ya ke ji akan Ben ya sauke shi. Tun da su ke yau ne irin hakan ta faru tsakanin su wanda hakan ya kuma tadawa Ben hankali. Shi da ya ke ganin nan da 'yan kwanaki aka yi zaman kotu aka tura Zaytoonah zuwa jail zai samu daman janyo ra'ayin Zuhayr gareshi daga ƙarshe ma ya bayyana ma sa soyayyar da ya jima yana ma sa sai gashi al'amura na shirin taɓarɓarewa.
Tunanin da ya tsaya yi ne ya sa bai ji lokacin da Zuhayr ɗin ya shige ciki ba sai ƙarar ƙofa da ya ji.
Ya dunƙule hannunsa yana huci tareda ayyanawa ran sa tsugunne ba ta ƙare ba.
Yana shiga ɗakin ya gan ta tana ƙoƙarin saka kaya. Doguwar Dubai abaya ta saka mai launin ruwan toka da aka yiwa ado da blue stones.
"Mi za ki ci?"
"Zan yi waya da Mommy na"
"Ki fara cin abinci tukunna please"
Ta girgiza kai ta ce "Dan Allah ka kira min ita"
Tausayi ta bashi dan haka ya zaunar da ita ya ce zai kira. Yana fito da wayar sai ga kiran Chef Green yana É—auka cewa yai "send her to my room"
Ya kalli Zaytoonah ya ce " Doctor za ta shigo ta dubaki idan ta tafi sai na kira Mommyn"
Ba ta ce komai ba sai ma kwanciya da tayi a kan gadon tana tunanin ƙaddarar ta.
Da Likitan ta shigo a kan idon Zuhayr ta ma ta duk wasu tambayoyi da gwaje da za ta yi.
Bayan ta gama ta kalli Zuhayr ta fara ma sa bayani akan dole Zaytoonah ta rage tunani saboda jininta zai iya hawa kuma hakan zai yi barazana ga cikin da ke jikin ta. Sannan banda aikin wahala ta kuma dinga cin abinci da kyau.
Duk wannan bayani da ta ke Zaytoonah ido kawai ta zuba ma ta tana jin maganar Likitan banbaraƙwai kaman wani yaren Russia.
Bayan ta tafi ne Zuhayr ya dawo kusa da ita ya riƙe hannunta ɗaya ya kissing ɗin sa kafin ya ce "ki cire komai a ranki, matuƙar ina raye ba wanda zai kai ki jail, i will protect you and our Baby"
Maganar sa ta ƙarshe sai ya kuma dagula ma ta lissafi.