Sashe 8
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tabas da ba dan fitar nan da zai yi dan ya dauko KANWAR uban gidansa daga aéroport bane da babu abinda zai sa ya fita ba tare da ya samu matsayar da ya dace da kwonciyar hankalinsa ba.....
......' Wai dama akoy launin Fatar da ba fara tas ba dake da dukan zuciya da dukan idannuwa a duniya? Ashe launin Fatar da ba fara ba raina kanta ta yi har ake hango wata kalar da ba ita ba a gabanta??????......' su ne kalaman da yake ayanawa a zuciyarsa a lokacin da ya tashi motar nan ya dauki hanyar barin anguwar zuciyarsa cike da sake saken da bai taba yi a kan wata y'a mace a duniya ba!
A falon su Fa'iza Muryar fa'iza da A'isha ne kawai ke tashi, sunna fira irin ta yan mata har suka gangara firar islamiyyar da suke yi tare, wace itace karin karfin zumuncin nasu
Mahaifiyar su Fa'iza da ta gama aikinta ta fito suka gaisa da yan matan sannan ta yi waje tana fadin" Fa'iza ki kuna musu tv mana? Sannan ki dafa muku indomi na san sa ci, Ni bari in je nan in dawo kafin yan uwanki su shigo, idan yayanki ya zo kuwa ki amsar min sakon da na fada masa jiya wanda za'a aikawa bafanku kauye"
Fa'iza ta amsawa mahaifiyarta sannan ta dawo da dubanta kan A'isha dake fadin" Yanzu kina nufin za'a saka dokar idan har ka wuce shekara a ajinmu baka yi sauka ba za'a dawo da kai aji hudu?"
Fa'iza ta dubeta ta ce" Haka yayanmu yace, yace ne wai SIR IMAD zai shigo kasar a karshen watan nan, idan ya zo za'a zauna da Iyayenmu a gabatar da komai, in mutun ya yarda d'ansa ya ci gaba da ɗaukan karatu a nan, in baka yarda ba sai ka mayar da yaron ka wata makarantar"
Imtee ta tabe baki hadi da yatsine bakinta ba tare da tace komai ba
A'isha ta ce" Ki ce mu dage, dan gaskiya Ni ina son makarantar nan, ba zan so a koreni ba"
Imtee ta dago idannuwanta ta dauke a fuskar A'isha, a hankali ta ce" So what?.......idan aka kore ki sai a kai mu wata da bata kai wannan tsada ba, ta yiwu kashe kashe zai ragewa baba tsauri ai....karatu kuwa a ko'ina ma yi ake yi sai idan ba'a da niyar yi din tun asali"
Fa'iza ta girgiza kai tana duban Imtee ta ce" Kwarai ko'ina ana karatu Imtee, ama karatun da aka samu daga wajen kwararrun malaman da suka San kansu suke da manyan diploma a harkar addini, wa'inda zasu bi ka'idojin da ya dace dan su koyar da kai adininka wanda shine zai sa ka san kai din da kanka waye da Ubangijin da ya halicce ka ya fi a ganina....., kin kuwa san yayanmu yace harda wata jarabawa da za'a saka wace zata ba daliban da suka samu, damar zuwa Madina dan karin ilimi?,"
"Dan Allah?, wayo rabi ka Kai ni garin Manzo, innalilahi da ban san irin farin cikin da zan yi ba....., to Ama Fa'iza Saudiya fa kike nufi? Zuwa a yi sallah a dawo kadai yanzu ya gagari mai jarin ciyarwa bale zuwa a zauna?" A'isha ta tambayeta cike da mamakinta
Fa'iza ta dubeta da mamaki ta ce" Kina tunanin za'a kawo wannan farin cikin mai tafe da gigitar aljihu a zamanin nan da ake faman na salati a zubawa mai dakon na masara?, a'a, za'a yi komai ne bisa tsarin da ya dace, wa'inda zasu kawo maganar sune masu ya'yan bankin a hannayensu, su zasu ji da yakin dala da kwabon ai"
Imtee ta girgiza kai ta kama dayan hannun Fa'iza ta ci gaba da zane mata shi cikin kwarewa a ranta tana ayyana magana kamar haka' Ai ba da Ni ba wannan kasadar....., baka kai kanka bama an sace ka bale ka kai kanka da kanka? Idan aka zowa malan Adamu ubana da batun na bata a Saudiya ai murna zai yi yace na samu kyakkyawar mutuwa , mutuwa irin ta Saudiya? Hum , ta yiwu bama zan samu fita daga Nijar din ba za'a yi dabgena ko a mayar da ni dokin yan bariki......a je Saudiya lafiya ko na san amsa ba zan amsa ba bale in zama abar farautar yan daba!'
................wannan kenan💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
*KISAN MUMMUƘE*
💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
_PAID BOOK_
*BY*
_SAJIDA NIJAR_
*Yan Naija Mutanen mu 1k ne a kan wannan account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank* sai a bani shedar biya ta layi na kamar haka +22793811618
*Yan Nijar mutanen mu zaku turo da hoton kati ta airtel ta dala dari , wato 500francs cefa a kan Numbarna kamar haka +22793811618*
*Na gode, sai kun zo.....taku ce SAJIDA NIJAR*
Tallah.....mun kasa Allah ka siyar mana
*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*5*
A lokacin da ANAS ya karasa aéroport ya dauki a lokaci mai tsayi yana jira, a kadan awa da rabi kafin jirgin su FARHANA ya sauka, haka kuma tana fitowa daga wajen da yan tafiya ke fitowa ta haɗa masa komai ta zauna wajen vip tana shan ac da jus shi kuma ya je wajen custan din dake duba kaya aka gama aunawa ya kai mota sannan ya zo mata da wani jus din mai sanyi da faro ya dauki karamar jakarta suka nufi mota
Bayan ta shiga bayan motar ya ajiye jakar nata a gaba sannan ya dauki hanyar gidansu yana sauraron yadda take amsa waya a hankali , cike da yanga da kuma alamun ta gaji da zaman jirgin ne ko menene oho.
Tsakanin filin jirgin da karasawa har cikin gidansu ma sun dauki sama da awa daya sannan ya fito ya bude mata bayan ya je yana ciro kayanta dake Boot
A hankali ta fito daga motar ta yi tsaye tana duban sararin samaniya tana auna zafin ranar da ake yi yau a gasarta...........
Idannuwanta ta kai kan mutanen da suke yawan kai kawo a filin gidan , ciki harda almajiran da ta fi tsana na malamin marigayin mahaifinsu, wanda ya riga ya zama ɗan uwansu domin a yanzu haka yana zaune a cikin gidan da matarsa wace ta fi shakuwa da baban ƴaƴansu dan kuwa shi din da kansa ita ta raine shi , ita kuwa yawan zuwan almajiran nan daga cen kauyukan su malan na daya daga cikin tarin abubuwan dake damunta a gidan nan da kasar nan baki daya........, ciki kuwa harda wannan baban hukuncin da yayanta ya yanke ya sayi fili a irin wannan anguwar ta kauyawa ya tada gini ya sayi wani filin ya yi islamiya ya sa aka kwaso su, su , da girmansu da darajar su aka kawo su rayuwa a nan.............ai ba zata taba yafe wannan wulakancin da aka janyo mata ba, shi yasa tunda suka kauro nan bata taɓa yarda kawarta daya ta zo gidan nan ba, uwa uba saurayinta, sai dai ita ta je inda suke dan ba zata taba yarda a ratso anguwa mai kwata a tardo gidan nan ace nan ne take rayuwa ita ba!.
Karaurawar dake sheda bako na son shiga falon , Anas ya dana sannan ya dakata har mai aiki ta zo ta bude ta amshi akwatin bakuwar ta juya sannan ya juyo yana saukowa da nufin tafiya inda ake jiransa, dan kuwa kowa da bikin zuciyarsa da kuma abinda ya dame shi gaskiya.
Hannunsa ta riko tana dubansa kasa kasa sosai ta ce" Anas, wai har yanzu tsohuwar nan da ranta?"
Anas ya zaro ido, sai kuma ya saki yar dariya yana dafe haba ya ce" Kai kai kai, to da ta rasu ai da kin ji........, haba hajiyata saki fuskar mana ke da kika jima baki ga Madame ba?"
Fuskar ta sake tankewa ta sakar masa harara ta ce" ban san ya aka yi bata mutu ba har yanzu, .......hum....kana ji? Ka dawo zamu fita da dare"
Daga haka ta cika masa hannu ta nufi kofar da mai aiki ke tsaye tana jira ta karaso dan ta bude mata saboda ba'a barin kofar a bude sam, ita kuma idan tana nan ta tsani tsayuwar jiran a zo a bude mata, shi yasa tun dazu suke kai kawo dan gudun kar ta karaso basu bude matan a kan lokaci ba.
Tana shigewa Anas ya sauke ajiyar zuciya hadi da yin murmushi ya girgiza kansa sannan ya idasa sauka ya nufi motar nan da sauri yana tunanin tabas karshen watan nan idan aiki ya damke shi sai baba ta gani, saboda ogansa in ya sauko Shikenan bashi da time din kowa kuma, gefe daya kuma yana dariyar uwar dakin nasa da diramarta, wato FARHANA da mahaifiyar babanta, mutanen nan basa taba shan inuwa daya a duniya.......
Da yawa a gidan nan sunna yi mata kallon mutum marar daga kafa, marar hakuri, marar uzuri , mai fada, mai wulakanci....uwa uba mai bin maza kamar yadda kowa ya sani......
To ba wai zai ce a'a ba.
Kawai dai abinda ya sani wata irin mutun ce mai boyayan al'amari kamar yayanta......
Baka isa ka sanar da sirin da ya shafi zuciyarsu ba in ba niya suka yi ka sanshi ba.