Sashe 123
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"La'ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa salam......" Anna ta fada da karfi tana sakin MAZNA hadi da tafa hannu
Jauhara kam sai ta yi kamar ta suma a zaune cike da tashin hankali
AUNTYN yara ido waje ta ce" Subahanalahi kai"
Mama ta yi dariya tana gyada kai ta ce" Sakarya da baki da wayo, ai na san bakinki sai ya yanka maki wuya wata rana, ki dai fito da halayyar ki a gaban bakin da basu sanki Bama da kuma sarakuwarki dake daga maki kafa kullum ta Allah, ki kara tabbatar musu banda rashin zuciya mai kyau harda raina manya da fitsara da komai du kin iya............., ai Ni ba zani taba mutunta Ni ba saboda ina fada maki gaskiya, aure kuwa Malan yayi mana, Allah na tuba idan shi ya ga zai iya Ni mai taya shi ce ai......
"
Ganin abin zai idasa kwabewa ya sa ya karasa inda suke din ya tsaya yana kallon su baki daya
Silalewa AUNTYN yara ta yi ta bar dakin , ya zamo sai mama da Anna
A hankali Anna ta ce" Duk rintsi, na haramta maka sakinta "
Mama ta dubi Anna a tausashe ta ce" Ba'a haka, kar ki fadi haka a gaban wannan marar kunyar ta yi tunanin tana da damar wulakanta shi, kar ki gindaya masa abinda ke iya halaka shi, kin san wace ita, kin sani sarai wacece ita, dan Allah ki janye maganar ki Anna, aure yin sa halal, barinsa halal, idan har ta kai shi inda zata yanke igiyar aurensu a yanke din shi ya fi alkhairi"
A rikice Mazna ke kallon Mama, jikinta na rawa , sannan ta yi sanyi kalau...............
Idannuwa Anna ta lumshe, kafin ta kama hannun Mama ta ja ta , haka ma Jauhara dake zaune ta damki hannunta suka wuce daga dakin
Sunna fitowa Anna ta dubi Mama a tausashe ta ce" Ki yi hakuri, ki yi hakuri, ........"
Ta dan dakata zata ci gaba da magana JAUHARA dake kuka ta ce" Anna , idan ya sake ta, ina zamu tafi? Kwanaki da na je gaishe da cousin din mamanmu korata yayi yace ko mai kama da mu baya son gani saboda aunty ta nuna musu saboda tana auren mai kudi suke zuwa inda take ita bata son shishigi, shi kuwa ya rantse ko mu kadai muka rage a duniya ba zai yi zumunci da mu ba........., Anna dan Allah ku yafewa aunty, ku yi hakuri, dan Allah ku yi hakuri Anna, yaya yana da gaskiya idan ya yi aure, Ama dan Allah kar ya saki aunty wallahi tana son sa, kuma mu shi ne uban mu, ke ce mamanmu Anna "
A hankali Anna ta dubi mama da jikinta yayi mugun sanyi a tausashe ta ce" Kin ga WA'INDA ke sakawa jikina yin sanyi koda na yi niyar daukan mataki mai tsauri nake fasawa in kawar da kaina in yi hakuri......."
A hankali ta kamo hannun JAUHARA, a tausashe ta ce" Ki daina kuka, ki ci gaba da yi mata addu'a, Allah ya shirye ta, sannan ki je ki sama min adrsss din asibitin da aka yi mata aiki, ki tambayar min idan AKOY mata masu yin irin aikin da komai da komai, mata kawai...., sannan ki daukar mana apointment in sha Allah sai mu tafi, ki fada musu kwana kusa ya fi, kuma ki fada musu duka halin da take ciki da bukatar cirewa , su maki bayanin lokacin da zata iya dauka kafin mu dawo kin gane?"
Da sauri JAUHARA ta rungume Anna tana fashewa da wani kukan a raunane ta ce" Na fahimta Anna, Allah ya kara girma, Allah ya kara lafiya, Allah ya sa ki tsinta a aljanna "
Ta saki Anna ta rike hannun mama ta ce" Mama , ki yi hakuri dan Allah, ki yi hakuri da abinda ta fada mama dan Allah "
Mama ta lumshe mata idannuwa kafin ta ce" Allah ya Miki albarka, ya shirye ta ita kuma"
Daga haka Jauhara ta tafi da dan gudu gudu, ta wuce AUNTYN yara ta shige elevator din ta sauka
Tardo AUNTYN yara su Anna suka yi, suka hade su ma suka saukan dan isar da sakon abinda suka gani wato Anna ta samu amsar tambayarta , a yanzu ba baka sai ido kuma , sai dai suna sauka tuni suka samu mutane sai zuwa suke yi, wato gaya ta mai hannu da shuni ko bai yi ba zuwa muke mu kam .😁🤗
A dakin Anna, tunda suka fita shi da ita suke kallon juna, kukanta ya tsaya sai dai shashekar da take yi bata fasa ba
A hankali ta ce" Kar ka aureta Akul"
Idannuwansa ya lumshe kafin ya bude yana kallon ta , a hankali ya ce" Me yasa?"
Mazna ta mike ta matso shi
A hankali ya matsa, hakan ya sa ta zuba masa ido a raunane ta ce" Saboda Ni na san ba sonta kake yi ba, Ni na san ba ajin aurenka bace ita, Ni na san asiri ta maka har kake fadin abinda ka fada mata.......dan Allah ka yi hakuri da abinda na maka ka janye kalaman da ka mata mu yi tafiyarmu "
A nutse ya girgiza kansa
A tausashe ya ce" Ban iya cin fuska ba....., da na maki wace ba zaki taba dawowa hayacinki ba.............., abinda nake so da ke, ki fita a harkar neman aurena, kar ki bata min lokaci ki hana Ni zuwa amsar abinda Ni nake so ba wai ita take so ba, kar ki yarda ki shiga hurumin maganar neman aurena saboda Ni ne nake so......"
Daga haka ya juya zai tafi
A rikice ta riko hannunsa ta ce" Akul, ba zan iya ba , ba zan iya kyale ka ka aureta ba ......, me kake so? Du abinda kake so ina da shi zan maka, dan Allah kar ka yi auren huce haushi Akul "
Yanzu kam juyowa yayi , da karfi ya tura ta har sai da ya kaita jikin bangon dakin nan........, sannan ya dage rigarta saboda tuni suka cire mata hijabin dan kar ya shake ta ya kashe ta
Mamanta da suka bayyana ya saka hannunsa yana dubawa kafin ya dubi idannuwanta muryarsa a kausashe sosai ya ce" Menene kike da shi din? Wannan abin da kika je kika bude wani ya matsa tun daga kasa har tsinin?, ko kuma wannan da kika bude masa kika kwonta ya matsa ya bude har zuwa kofar da Ni ban taba yiwa kallon tsaf ba ya kalla ya auna ya shafa ya murza du inda ya dace ace ya murza , ya bude kafafuwanki da kyau ya auna sannan ya yanke inda ya masa ya dasa wasu abubuwan ya kuma dinke?, .....tell me, menene din zaki bani wanda wani ya gama gane wajen da Ni mai wajen ban sani ba a jikinki........"
Ya rintse idannuwansa kirjinsa na masa zafi, ya ce" Shekara guda kenan kika saka katanga tsakanina da ke....., shekara guda kenan ina kallon ki ina kasa barci ina tunanin ciwon ki da neman mafita bayan kin hana Ni nema maki mafitar dan kin san abinda kika aikata........, ina kilacewa, ina adanawa ashe hotonki na wajen wani kato zir haihuwar mamanki?......., yaya kike tunanin zan iya kara motsi a gabanki bayan wannan abin? Yaya kike tunanin zan iya kara shiga jikinki? Yaya kike tunanin zan iya baki ajiyar ciki na ? Yaya kike tunanin wai zan iya ci gaba da zaman aure da ke?"
A tsorace take kallonsa
Rai bace ya dora da fadin" Ban taba ji mahaifiyata tace tana so in raba mata waje da mu ba, Sai yanzu da zama ya zaune ke da ita....., an fada maki ban san idan bana nan ke ma Bakya nan ba?, an fada maki ban san idan ina nan kike inda take ba?, an fada maki ban san dalilin ki take son yin nesa da Ni ba?..... Kina tunanin AKOY wani abu da zaki min a duniya ya birge ni sama da ki mata biyayya ki so ta? Kina tunanin tana raye AKOY inda zan kai ki in bi ki? !"
Ya sake ajiye numfashinsa a hankali yana duban ta ya ce" Sai dai in kai ki, Ni in zauna a nan ........, Mazna so na kike ikirarin Bakya son mahaifiyata ?, so na kike yi kika kai min kanki kika wulakanta min sirina?, so na kike nufin yi kike yin abinda zai iya kashe Ni?, Mazna me na rage ki da shi a duniya?.......saboda in zo in baki isasshen lokacina na tataro na dawo, saboda ke kawai da Anna na zo kasar nan da zama.....saboda lokacin in zo in zauna na dawo kusa da ke......ama shi ne na samu a halayarki sai kara rikita min lisafi kika yi?, .....Bakya girmamani ne Mazna, Bakya wani so na tunda har zaki iya tsanar iyayena, mazma mama kika maidawa magana a gabana a gaban Anna ?......., to ke da ba dan Allah ya taimakeki, wace ke iya saka Ni ko hana Ni mai taushin zuciya bace ai da yau sai na maki dukan da baku taba tunani ba kafin in raba zamana da ke, ina mai tabbatar maki da a yau sai kin koya min dukan mace kafin in yi nesa da ke!"
Ya karshe a kausashe, yana sake duban ta
A hankali ya ce" Kar ki yi tunanin wani ne zai min auren dole, ko ki yi tunanin ita ke so na ba Ni ba, sa, zan je yanzu in roki aurenta wajen mahaifinta, idan Allah ya sa ya bani, ina mai tabbatar maki auren soyayya zan yi ba na huce haushi ba....."
Daga haka ya matsa daga matsewar wajen da ya mata ya juya zai sake fita, sai kuma ya juyo yana dubanta ya ce" Idan kika yarda kika fito daga dakin nan kafin daurin auren nan, Mazna ina mai tabbatar maki sai na yanke igiyoyin aurenki dake kaina a yau, in Kika yarda kika min aikin gangan zan maki aikin gangan ne Mazna!, idan zaki zauna ki yiwa kanki fada ki yi tunani sau daya a rayuwarki ki yi, idan ba zaki yi ba kuma du ke ta Gano Bismillah!"