← Book details Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 141

Sashe 14

Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murya Abdul ya daga ya ce" Ka je din in gani, ka je din"

IMAD yayi murmushi yana sauke hiramin dake kansa hadi da sauke dubansa a kan Matarsa wace ta nufo shi tana ta murmushin farin cikin ganin sa

Zuba mata ido yayi sosai yana mamakin irin yadda cikinta ya shafe sosai, bayan a saninsa mutun ce mai tumbi, tumbin ma sosai din nan dan har rabuwa yayi hawa uku, haka kuma bata da duwawun nan da ya gani yanzu a jikinta

Da mamaki ya sake dubanta a lokacin da ya rungumeta a jikinsa ya sake sauke idannuwansa a kan duwawunta....wanda hankalinta ke kansa tana hankalce cewar idannuwansa a kan abinda ya fi kauna, wanda itama ta fi kaunar hakan, domin a duniya mijinta da bukatun sa sun fi komai sakata haukan son sa, a yanzu da shekarunta ke kara ja , ta hankalta cewar hatta kokarin da take yi dan jurewa bukatun sa ta fara neman gajiyawa sai kawai ta dau matakin da take jin kanta a yanzu cewar kwarai yanzu take daidai da tafiyar IMAD din ta, dan ta sani mijinta mutun ne mai iza, mai aji, wanda ya zamo gwal a idannuwan mata, haka kuma sirin da ta sani nasa, wanda ya fi komai haukata zuciyarta, baban rikicin sa, baban fitinarsa mai haukatata a lokacin da ya baje mata harda a bed ya sa ta kara mikewa tsaye dan amsa dukan bukatun sa......., Yes ya isa ta sadaukar da abin nan domin shi.....kwarai ya isa ta gyara ko'ina domin shi..........................mmmmm.............

Dan sakin jikinsa ta yi da nufin tafiya ta kawo masa takalmi plate din da zai cenza dan karasa bayi ya yi wanka, sai dai bata idasa tafiya ba ya riko hannunta idannuwansa sun gama ficewa a hayacin su ya janyota jikinsa da dan karfin da ya sa ta fado tana dubansa kirjinta na daukan mazari.........

Murya cen kasa ta ce" Akul......, wanka zaka yi tukunan ko......?"

A hankali ya juye da ita jikin garun dake daf da su, a hankali ya so dage rigar ta ya cire gaba daya....., sai dai cikin ikon Allah ta yi gaggawar rikewa hadi da rarauta idannuwanta ta buge da son nuna masa bata so ne ya yi kafin ya huta......

Fuskarta yake kallo, gaba daya fa ta yi fresh da ita........
Kirjinta yake kallo da mamakin kamar sun ragu da fadin su din nan, da girmansu, sai dai du ta kare ta kasa saki..........

Hannu daya ya saka wajen wuyanta a hankali ya janyota sosai gabansa......

Kasancewar ya fi ta tsayi sai kawai ya dan duko da kansa ya dago fuskarta ya hade lebensa da nata a hankali ya shiga kissing lokaci daya yana kai hannayensa inda ya san yana iya haukatata idan ya taba..............

A haka har ya zauna saman kujerar ya dan janyo ta gabansa a hankali yana duban cikin ta, ya duba sosai.....cen ciki ya furta........" Kamar Bakya so na tura dan aike kafin in zo da kaina............?"

Kasancewar ta san yarensa....., dan kame jikin da take yake nufin kamar bata so yayi romance dnta kafin ya zo mata ne, sai kawai ta cire dan abin da ta kare jikinta da shi ɗan burinta ta idasa dauke hankalinsa ta ɗan juyar da pant din a gaban idannuwansa sannan ta nemi wurgarwa............... Domin baban tsoron da take shine idan ya ga yadda mamanta suka koma kar ya yi mata tashin hankalin da zata raina kanta, domin ta san idan karyar da ta shirya ta lafewar cikinta har haka cewar ta ce masa dalilin maganin rage kiba da ta sha ne da na rage tumbin ya yarda, kuma tace masa da cikinta ya ragu ne sai kibar ta yi duwawunta ya yarda, ba lalle ne ya yarda da batun mamanta ba....., bata ji tsoron ya gansu ba sai yanzu da ta gama ganinsa a gabanta ta tuna waye mijinta.

Idannuwansa kawai ya iya lumshewa a hankali ya furta" Ya Salam.........., lokaci daya ya mike ya shiga cire jalabiyar jikinsa kafin ya koma saman kujerar yayi mata daukan tashin sence lokaci daya ya dauke rigar nata sannan ya janye dan abinda ke tsakaninsu na jikinta lokaci daya ya.........

🧕🏽🧕🏽🧕🏽🧕🏽🧕🏽🧕🏽🧕🏽😼💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
*KISAN MUMMUƘE*
💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅

_PAID BOOK_

*BY*

_SAJIDA NIJAR_

*Yan Naija Mutanen mu 1k ne a kan wannan account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank* sai a bani shedar biya ta layi na kamar haka +22793811618

*Yan Nijar mutanen mu zaku turo da hoton kati ta airtel ta dala dari , wato 500francs cefa a kan Numbarna kamar haka +22793811618*

*Na gode, sai kun zo.....taku ce SAJIDA NIJAR*

Tallah ......tallah. ......tallah

*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE

MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????

*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎

METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA

zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah

Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*8*

Bayan ya gama addu'ar saduwa da iyali cikin tarin yannayin da yake ciki ya danata a wajen da ya saba yi mata haka ba tare da ta cutu ba da karfi kamar yadda ya saba kaita duniyar da yake kaita ba tare da ya ji mata wani rauni ba...............

Kwarai tana wahala ko a da Ama da zarar an wuce babin nan sai ta fi shi murnar haian , sai dai a yau ihun da ta yi hadi da rike cikinta da karfi jikinta na daukan rawa ya sa du zalamarsa sakinsa lokaci daya ya dawo hayacin sa yana dubanta da sauri hadi da tarin tambayoyi a cikin idannuwansa masu ɗauke da sakon dake cikin zuciyar sa.

Iya yinta ta yi da nufin jurewa da kokarin son lalle sai ya ci gaba da lamarin nan, sai dai daga kasanta take jin wata pression na son fita daga cikin jikinta wanda a dole ta cire abin lokaci daya tana kai hannunta wajen

Jinin da ta gani ya sa gabanta bugawa da karfin da sai da ta kusa faduwa a dan duken da take

Da mugun sauri ta nufi bayi ta shige ta rufe jikinta na mugun rawa ta duke a wajen da ake tsayawa ruwa na saukowa da kansa, ruwan pampon ya shiga dukan fatar jikinta tana murkususu hadi da barkewa da kuka, dan ta san babu wanda zai iya jiyo amon muryarta da zarar an rufe bayin...............

Du namijin da ya kai irin gaɓar da IMAD ya kai a yanzu katsewar lamarin ba karamin gigitashi zai yi ba, domin abu ne mai tafe da sanyin lamura......, durkushewar bukatar ko bacewa gaba daya, bacin rai daga cen kasan zuciya...., wanda a yanzu babu wanda bai ji ba, sai dai ya dane a lokacin da jikinsa ya gama dawowa Sai ya mike daga kwoncin da ya yiwa kujerar ya mike tsaye gaba dayansa.......

Ya rab, tabas Allah shi ne Ubangijin halittu, shi ne Sarkin da ya kagi halittun sa, a ciki ya sako wannan bawa mai dauke da duk wata daraja mai taba zuciya irin cen cen din nan..........

IMAD dai malami ne, kuma baban malamin da ake alfahari da shi a kasar sa........, domin tun daga aji na hudu na secondry rayuwarsa ta koma Saudiya, dan neman ilimi jajibir, inda mahaifinsa ya saka shi a makaranta biyu, wace ta shahara ne wajen koyar da lamarin kasuwanci da harkar mai wato King Fahd University of Petroleum and Minerals (KFUPM), sai kuma Makarantar da ta fi shahara wajen koyar da kur’ani da ilimin addinin Musulunci a kasar Saudiyya, musamman a Makka da Madina, ita ce Jami’ar Musulunci ta Madina, wace a nan suka hadu da aminansa uku har zumuncin su ya kai inda ba'a tsamani suke tare zuwa yanzu,

Shi IMAD, ya kasance mutun mai cikar halitta, yayi tsayi ne irin na mahaifinsa, sai kuma ya bi tsayin da zamani da daidaitacen kula da jiki wanda ya matukar bada kala har ya zamo abin son ganin idon yan mata
Yana da gashi irin na buzaye, gashinsa mai yawa ne da tsayi da kula kalar baki sidik , sannan har gaban goshinsa yake, dan ma yana yanke shi sosai kuma yana sakawa a rage gaban goshin

Kwarai mutun ne har mutun, ga addini, ga ibada, ga ilimi, ga kyau ga kuma dukiya......hakan ya taka rawa wajen hada shi rigingimun zabin Macen aure a lokacin da ya gane idan fa bai yi aure ba komai na iya faruwa da shi,, .........

MAZNA ta kasance abokiyar karatu, ko in ce sun hada makaranta daya a lokacin da yake Nijar yana Babar makarantar secondry a garin Niamey mai suna LES CADRES , a lokacin shi yana aji na hudu ne, ita kuma tana na biyu, ya zamo da tserayar shekara biyu na aji, da kuma na shekara biyar na haihuwa a duniya saboda ita an sakata makaranta da wuri sosai ne, shi kuwa sai da ya kara shekara biyu a kan nata ya fara Makarantar boko.......

Tun a lokacin kwarai yakan hadu da ita wajen masu siyar da abinci, idan ya je dan amsar nasa abincin takan amso masa ta kai masa har inda yake, wannan dalilin ya sa suke gaisawa da ita a cikin dimbin yan matan school din da suke son samun wannan damar, har tafiya Saudiya ta taso masa ya tafi

Bayan komai ya daidaita nasa ne suka sake haduwa wannan karon ta zo masa da sigar da ba irin wancen ba, ......wanda kwarai ta yi kokari ta kiyaye du wani abin da zai iya nema a wajen mace, har ya yanke shawarar eh zai iya zama da ita a matsayin matarsa, bale shekarar da ta rasa mahaifiyarta ya zamo ba uwa ba uba sai ita da kannenta uku, mata biyu namiji guda, kuma itace baba a cikin su, gaba daya sai ta idasa karbe duk wani tausayi nasa har ya zamo zuwa yanzu sunna amsa sunan mata da miji.........
Chapter 14 · 0% Book details