Sashe 114
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abdul bassit kam baya yayi saboda daga nur har Mazna basu da shigar da ya dace ace shi abokin Imad yana inda suke, haka kuma ya tare Abdul Fatah da kuma Aliyu sai Anna ce ta shigo kicin din tana duban cirko cirko din da aka yi, Mazna na kuka kamar an sake sanar mata rasuwar iyayenta ne, ta dauke kai ta ce" Menene? Dukanta ka yi?"
Sai yanzu ta kula da jinin dake zuba a hannun Nur, a tsorace ta karasa tana jin Inna cikin fada ta ce" Meye ma bai faru ba? Kin ga ki raba Ni da sarakuwarki a kan yarinyar nan sai in kai kararta, yaya za'a yi ta cewa jikata karuwa kuma ta Hanna yarinya kwantar yancin ta?, garin mahaukata muke hala da zan iya zuba ido a zagar min jika da sunan da ba na kirki ba? Da take cewa jikata karuwa uban waye karuwin to?, da wa ta kama min jika nake so a fada min, in ba'a fada min waye karuwin jikata ba sai na yi tsine tsine a kicin din nan, aikin banza aikin wofi kawai!"
Juyawa yayi ya karasa inda Inna take ya kama hananyenta a hankali ya ce" Wuce mu je!"
Inna ta nemi yin gardama tana lekawa ta ce" Anna, ki fadawa du wani shegen dake wajen nan jikata bata san maza ba, wallahi bata iya iskanci ba, kuma ita Wancen dake kiranta karuwa kuma sai ta fada min waye karuwin in ki!"
A hankali ya ce" Ki fa wuce mu je na fada maki!"
A dole ta yi gaba tana rage murya ta ce" Jikar tawa fa? Kar aje su ci zalinta baiwar Allah kar su sa kumatunta su rame, dubi rashin imani wai yar yarinyar nan ake dangantawa da maza, kai ka san waye karuwin hala!"
Yanzu kam kawai shiru ya mata, ya kamata kiiiiii ya fice da ita, hakan ya sa FARHANA labewa ta rike bakinta game tana hangen lokacin da Anna ta yiwa su JAUHARA umarnin su tafi da Mazna, sannan ta kama Nur tana janta jikinta ta ce" Mu je a kai ki asibiti, mu je a duba hannun nan, ki daina kukan haka kin ji? Waye ya cije ki haka ne?"
FARHANA ta gyada kai ganin sun fice ta fito tana hana kanta fashewa da wata dariyar ta kalli Nur ya kai sau uku a ranta ta ayyana ' ke ce daidai da su, daga shi har matarsa ke ce kike daidai da zamanin su...... La'ila ha ilalahu ta daki matar yaya jama'a!'
Sai da ya fara kai Inna ɗakinta sannan ya nufi wani dakin ya bude ya shige ya rufe kansa a ciki....domin a irin lokacin nan baya bukatar magana da kowa, baya son yin magana da kowa!
A kasa kuwa Anna na kokarin kiran direban da zai kai su likita, Duda NUR ta nuna mata ba sai sun je likita ba, ta kiya tace sai sun je, ne wayarta ta yi ringin
Dagawa ta yi tana yin Salama saboda NUMBAR direban da ya kai su A'isha asibiti ne
Da girmamawa ya mika mata AUNTYn yara
AUNTYn yara ma da girmamawa ta ce" Anna, kina ji sun ce sun salame mu, shi ne nace masa to ya kai mu gida, sai yace an ce ya kai mu wani gidan, shi ne nake son sanar maki an salame mu da Aban yara ne"
Anna ta gyada kai a tausashe ta ce" Masha Allah AUNTYn yara, nan za'a kawo ku, ANDADI yace a zo nan da ku zai yi magana da ku ne, ku shigo kawai a taho da ku domin inaga yayi magana da likita an sanar masa an salame ku tuni, dan an gyara muku waje ma, dai kun karaso dai in sha Allah "
A dole AUNTYn yara ta yi mata Salama ta koma ta duka tana sanarwa Malan cike da tunanin Malan din zai ce ne a'a ba zai yiwu ba a kai shi gidansa, sai dai ga tarin mamakinta sai ya ce" Ita da kanta hajiyar ce tace Elhajin ne ya fadi haka?"
AUNTYn yara ta ce" Eh Malan, ko in amso maka wayar ka ji daga gare ta?"
Malam ya girgiza kai a tausashe ya ce" A'a, mu je din kawai maman yara, ai ba za'a ki zuwan ba, a'ina kama hanuna in mike da kyau, ji nake ba karfi jikin nawa ko dan magungunan da aka yi ta min ne?"
A'isha ta kama shi da kyau , ya mike , aunty ta gyara masa takalman da ta gani kusa da gadon da likita yace nasa ne, slifasss masu laushin gaske WA'INDA bata sanshi da su ba, ya saka a hankali yana iya yinsa ya tsaya kan kafafuwansa sannan AUNTYn yara ta riko yan tufafinsa, ita kuwa A'isha ta kama hannunsa a hankali suka fito suka nufi motar da direba ke jiran su.
A gida kuwa Anna ta yi kiran likita ne, sunna jiran zuwansa, ya zamo Nur na kwance saman cinyarta idannuwanta rufe, zuciyarta cike da tarin takaicin matar bawan Allahn nan da shi din da kansa, ta yadda yana kallo take abu kamar tana nufin ta kama su da wani dalili ama bai karyatata ba ya nuna mata ba haka ba, hakan ya sa take jin haushin kowa ciki harda shi ɗan gani take yi da ya hana matarsa yadda take tsoron sa Bama zata yi ba, shi ne zata cije ta ko??"
FARHANA ce ta kawo mata madarar da Anna tace ta dauko mata, ta zauna tana buɗe mata ta mika mata, hadi da da gyada kai kasa kasa sosai ta ce" Kandalar Anna ama ke kin san munafuka ce ke ko?, ta zaki daki matar kuma ki zo kina kuka?"
Nur ta turo baki tana rintse ido hawaye na bale mata na tarin takaici ta ce"Kisan mummuke page 72_73
Nur ta turo baki tana rintse ido hawaye na bale mata na tarin takaici ta ce" kin ji sunan da matarsa ke kirana da shi? Ban san me na tsare mata ba da zafi haka, wannan suna ai ko makiyinka yake aikatawa abinda take tunani a kaina zaka yi masa alkunya ka yi masa nasiha ba wai ta zage ni da abinda ni ban taba sanin hanyarsa Bama, kuma abin takaicin tana nufin mijinta ne mai halayar? Kamar ba sanin girma a lamarin, kamar ba sanin daraja a lamarin!"
Anna dake yi kamar hankalinta ba a kansu ba, ama tana sauraron dukan abinda suke fada ne ta kara kashe kunnenta a kansu
Jikin FARHANA a sanyaye ta sake rage murya sosai ta ce" Yau kin ji kadan daga cikin abinda nake ji Nur........, Ni ma sai in ce, wai idan har mai zagina da abin nan yana da shedar hakan, bai dace ace ya bi ni da nasiha da addu'a ba? Maimakun ya ringa zagina da shi , ko ya ringa dubana da shi?, mutun yakan manta bai isa ya zana kadarar rayuwarsa ba?, Ni ina rokon Allah ya kawo ranar da gaskiyata zata da bakin kowa kada buduwa a gabana "
Nur ta sauke ajiyar zuciya , ta mike daga saman Anna tana duban Anna, sai ta ga waya take tabawa , hakan ya sa a hankali ta ce" Anna, zamu je sama, AKOY aikin da zamu maki kafin mu tafi?"
Anna ta maido duban ta kansu, su duka biyun
Ta musu duba irin na tsanaki wanda ya da suka dan sha jinin jikinsu, kafin ta yi murmushi a tausashe ta ce" Ku je, Allah ya muku albarka, zan neme ku idan an jima, Ama a yanzu babu abinda zaku min"
Daga haka suka mike suka wuce, ita kuma ta bi su da kallo kafin ta mike ta nufi hanyar shigowa da kula ta kama kofar ta bude tana murmushi ta bada hanya , yan tarben su Aban yara harda Mama da Malan, wato iyayen A'isha, da kuma AUNTYn yara, ya zamo A'isha na rike da abansu , Malan na taya ta yana ta faman yi mata murmushi, Mama na kusan AUNTYn yara ta taya ta riko kayan da suka taho da su daga asibitin suka shigo falon suna sake yin Salama, ya zamo Anna na amsawa hadi da sake sakin fuska kafin su karasa wajen maka makan kujerun su zauna cikin mutunta juna da girmama juna
Tuni masu aiki suka gabatar da kayan saukar baƙi, domin suna gama aikace aikacen su sukan bar bangaren ne, du idan ana bukata da an yi kira zasu zo su yi ko menene kuma ko wani irin lokaci ne.
Suna kokarin kawo abinci Anna ta Dube su da kula ta ce" Safna, kar a zuba musu abinci a nan, yanzu zasu je bangarensu cen za'a kai musu"
Rage tsayinta ta yi tana furta" Ok ma'am"
Sannan ta wuce, WA'INDA ke ƙarƙashin ta suka mara mata baya.
Aban yara dake ɗan sada kai saboda girmamawa da mutuntawa ne a tausashe ya ce" Hajiya na gode, na gode , na gode, Allah ya saka da alkhairi, an kula da Ni an bani kulawa mai girman gaske, gashi kuma ana so a kara daukan wani nauyin mai girma irin wannan?, bamu da bakin godiya dai addu'a, Ama Hajiya ba sai an kara nauyi irin wannan mai girma ba, in sha Allah zamu koma gida kuma zumuncin mu ya dore da izinin Allah"
Anna ta yi murmushi tana duban Malan da yayi murmushi shi ma yana duban Aban yara ya ce" Haba Malan Ahmad, ai ko me ka gani na alkhairi daga bayin Allahn nan ka kadara sun yi da zuciya daya , irin allhairin da har karshen zaman da Allah ya hukunta zaku yi kai da su ba gori bale nuna kajiyawa....., wato Malan Ahmad ka sani bayin Allahn nan suna yi domin Allah, sukan yi da dama ba tare da hagu ta sani ba, kuma in dai AKOY basa taba gajiyawa da yi ........"
Ya dan dakata saboda yana son daukan magana mai mahimmanci
A tausashe ya ce" Yanzu haka so na yi in je, sai Aliyu yace a'a in jira gakunan zuwa, hakan ya sa na jira din, saboda zuwa da sakon Elhaji.....domin yace ne yana matukar son tunkararka da maganar, Ama in fara fada maka kafin ku zauna......."