Sashe 69
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rai bace ya maido dubansa kan Maman yara ya ce" Idan ta yi tunanin a ina Y'arta take, sai harshenta ya cenza, kwakwaluwarta ta hautsine, wani lokacin har ma ta kwonta a asibiti saboda tashin hankalin tunani da tuno irin halin da ta shiga a lokacin da aka tsaga jikinta aka fito da y'a, ko sauka bata yi daga saman gadon haihuwar ba likita ya sanar da ita cewar waye aka ba babynta? Ba'a ga babynta ba, wa ya zo ya amshi babynta? Sam ba'a ga baby ba........, ki dauka kika je da ita, kika rike yarinyar kika cutar da mijinki cewar tasa ce, kika tasar da yarinyar nan da me? Kunu? Ruwa?, ke kadai kika sani, saboda ke kika dauko mugun nufin ki, kin yi iya yin ki kin fita a fita a ciki Salim alin, sai dai baki sani ba, ai shi Allah ba'a masa haka, baki isa ki yiwa Allah wayo ba, wacece ke da ba zaki amshi jarabawar rayuwar ki ba? Shin dan Allah ya hana maki haihuwa a duniya shi ne zaki dauki mataki irin wannan albishir ya maki cewar zaki dawama a duniyar ne????, yaya zaki yi da hakin iyayen yarinyar nan da kike maganar wai ita ta haifa zata sake haifowa waye ya gaya maki dan ka haifi ya'ya da yawa hakan na nufin idan daya ya bata ba zaka shiga matsananciyar damuwa ba? Ko mutuwa yayi sai ka damu sai dai ka yi hakuri saboda wannan fa magana ce ta karshe, ama bata?????kin san wacece ita da har kike da tabbacin zata sake haifar wani? Ke da kanki yaya kika rayu da yarinyar nan? Har cikin zuciyarki kunyar yarinyar nan bata dame ki ba??????????? "
Ya karashe a kausashen da ya sa Anna sada dubanta tana rike da mama bata sake ta ba saboda ta fara kai hankalinta kan IMAD din sosai, kuma komai na iya faruwa idan har ta gane cewar y'arta aka gani, komai na iya faruwa.........
Dubansa ya dauke ya maida kan Sojan nan ya ce" Ku je da ita, a gyara takardu a tura mu kotu, dan na fi so a yanke mata hukuncin adadin shekarun da suka dace da ita a gidan yari , ba Ni in yanke, domin idan Ni zan yanke ina mai tabbatar maki har sai kin rube a cikin gidan yarin, domin zan yi anfani da irin muguwar zuciyarki in maki abinda kaka yiwa mahaifiyar yarinyar nan na rashin tausayi......, ku je"
A rikice maman yara ta ce" Gidan yari kuma? Wani irin gidan yari? Me na yi mata da zafi da na rike ta? A'isha ki taso ki ga abinda za'a min, A'isha Ni za'a kai gidan yari , ki fada musu cewar ban cutar da ke ba da na rike ki, ki sanar musu cewar ban taba yi miki abinda zai cutar da ke ba, na shayar da ke, na yi maki tarbiyya na rike ki a hanuna da zuciya daya....., Malan Ni ce ka kawo inda za'a rufe? Malan yau Ni ka kawo a rufe? Malan baka yi min adalci ba, kai ka san irin abinda yan uwanka suka ringa min da abokanka a lokacin da matarka ta haifu, malan ita da kanta matar taka da nace a bani sulaimana ai cewa ta yi in yi hakuri ta haifo min tawa, ita mai cikin haihuwa ko? Malan idan ka bari aka tafi da Ni sai Allah ya saka min, malan in ka yarda aka tafi da Ni sai na dawo rayuwarka komai jimawa na saka ka a uku......, malan idan ban ga karshen RAHAMA ba ka cuce Ni, Malan sai na ga bayan rahama kamar yadda ta ga bayana a duniya....."
"Mama!" Nur ta fada da karfi bayan ta mike jikin ta na rawa tana mai fashewa da kuka tana dubanta
Ana ƙoƙarin kada keyar maman nata ta ce" Mama, mama me yasa? Mama me yasa mama???"
Itama tana kukan tana zubewa kasa ta ce" IMTEE, kar ki bari a tafi da Ni, kashe Ni zasu yi, ba kin ji labarin wa'inda ake yankawa ba? IMTEE yanka Ni zasu yi, kar ki bari su tafi da Ni IMTEE, IMTEE........"
A rikice Nur ta dubi hannun Anna da ta riko ta, ga kuma na mama da take rike da shi, wace ta fara fita hayacinta domin ta mike jikin ta na rawa hayaniyar ta mata yawa, koke koken sun mata yawa................
Anna na Daf da yiwa Nur magana ya karasa inda suke a hankali ya kama hannun Maman da hannunsa daya, da dayan ya rike na Nur hadi da duban Anna a tausashe ya ce" Taso mu je ciki"
Bai tsaya ta tashin ba ya nufi elevator da mama da kuma NUR wace ke jefa kafa a duk inda ya ja ta, haka kuma tana waigen Mama da iyayenta wa'inda du suka mike harda A'isha wace itama ke kukan kamar ranta zai fita, sam bata gane me yake faruwa ba sai da dan dakin da ya rufe da su ya bude da su ya kuma nemi jan ta bayan ya janyo ta dama ta fito daga cikin dan dakin, sai dai yanzu ta samu kanta da cijewa tana dubansa da tsoron inda suke ta waiga ta ga ba dakin da suka fito sai wata kofa , ta sake dubansa a mugun tsorace ta ja baya ta sake duban bayanta ta kuma dubansa a tsayen da yake yana rike da hannun mama guda wace ta fara komawa dai-dai saboda sun bar wajen hayaniyar sai maimaita Abu guda take tana faman fadin....kuka, kuka ake yi, to wa ya dake ku kuke kuka ne? Ko nima in yi kukan????????
Ta hade hananyenta tana langwabar da kai ta ce" Yalabai, dan Allah, dan Allah, kar a rufe ta, a yi mata hukuncin da ya dace da ita ko wanene ama kar a rufe ta, tana tsoron soja, mutuwa zata yi idan aka tafi da ita........."
Wani kallo ya bi ta da shi kafin ya juya da nufin tafiyarsa da
Mama
A rikice ta riko hannunsa da hannayenta biyu ta jimke ta kai wajen kirjinta ta rike da karfi tana kara fashewa da wani kukan ta ce" Yalabai, dan Allah kar ka tafi, kar ka bari a tafi da ita , Yalabai ita ta raine mu, ita ta......"
"Baki da hankali?, ita ta yi me? Wannan da take fadin sai ta ga bayanta me din ki ce? Ba ita ta haife ki ba? Mahaukaciya ce ke da zaki ce a kyale ta?, baki damu da halin da ta saka wannan a ciki ba????" Ya fada da karfin da ya sa Farhana dake dakinta daf da inda suke budewa ta leko a hankali......
Hannayensa ya saka wajen kafadunta bayan ya saki hannun mama, hakan ya sa Farhana zarro ido ta sake lekowa
Ya girgiza ta da kyau wanda hakan ya sa ta saka idannuwanta cikin Nasa jikinta ba neman balewa, haki na damunta na tashin hankalin nan.......
Ransa bace bayan ya zaro mata ido sosai ya ce" Na zata hankali ne kawai baki da shi, ashe harda rashin sanin ciwon kai????, kin ci sa'ar zamowa wani abu mai daraja a zuciyar mutun mafi daraja a rayuwata, da yau sai na ganar da ke abinda nake so ki gane a kan macuciyar matar nan!, daga yanzu kar in ji koda tari kin min har sai wace ke ji da ke ta rabani da ke, kin fahimta?"
Ya karashe da karfi ta yadda ta sake fashewa da wani kukan kawai ta auna cikin jikinsssssss
shiKenan, nace shiKenan ka kashe shi🤗🙁🙄🚶🏻♀️, yarinya sam ba kimtsi ta auna ina????😰
Ku zo ku min ciniki, bonanza bonanza ta book Dina baki daya, wanda bai karanta ba ya zo ya same su a farashi mai rahusa jama'a 🤗😁😁🥰🥰🥰🥰🥰Kissan mumuke page 41 Sajida Nijar 93811618
Ya karashe da karfi, ta yadda ta Tsorata sosai da sosai, ta sake fashewa da wani kukan irin na cen cikin kuryar makogwaron nan, a gigice ta auna cikin jikinsa , ta yi masa zobe da hannayenta ta rike shi da karfi , kanta a cikin kirjinsa ta yadda bakinsa ya dauke dif lokaci daya, haka ma hannayensa suka sauka gaba dayan su, idannuwansa suka fito waje kuru Kuru ya sauke dubansa a fuskar MAZNA wace du bidirin da ake yi sai yanzu ta shigo bangaren annan ta tarar ana ta ha maza ha mata , shi ne ta yi hayewarta dan ta je dakin Jauhara idan aka gama ta sauko, kawai tana son yin haka ne dan mijin nata ya ce tana zuwa bangaren na sirikarta
Wani irin ja ta yi ta tsaya tana zarro idannuwanta waje
Yanzun kam Farhana dake leke sai gani ta yi ta fito waje tsakiya hananyenta sama ta jimke tamkar ta kama kwarto na cikin aiki.........
Da karfi MAZNA ta furta" Inn innn....innnnmnn.
....innnnnnnnn""""""
FARHANA dake kallonta tana kallon yayanta dake bambare NUR daga jikinsa ce ta karɓe da karfi ta furta" Innalilahi.....wa ina ilaihi raj'une, la'ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa salam.....kalu kalu innalilahi..............."
Kallon da ya wurgo mata ya sa ta saka hannayanta ta jimke bakinta da su tana zarro ido......
Jirin dake diban MAZNA bata iya bashi damar kaita kas ba ta nufo inda Ya cire NUR daga jikinsa , wace du take gigice sai neman yin gaba take dan ita fa zuwa yanzu hanyar da zata ganta a duniyar mutane take nema, gaba daya ta gama sarewa wajen da komai da komai
Bata ankara ba ta ji an cakumeta da mugun karfi , sama sama an furta" Ke yar gidan uban waye?......wacece ke"
FARHANA kawai sai ta kama tsalle a inda take..........
Hannunsa ya sa ya cira hannun MAZNA ya mayar da ita gefe, ya zamo ya shige tsakiyar su ita da NUR, yana kallon fuskar ta kansa na sarawa ya nuna mata hannu ya ce" Are U ok?, MAZNA kina cikin hankalinki kuwa????"
Kai MAZNA ke girgizawa......, a gigice ta fashe da kuka tana dubansa ta ce" Rohi, dama saboda wannan ne ka cenza min? Dama saboda ita ne ka cenza min????, gaske na ga tunda ka zo kwana nawa ama sam baka nemi wani abu a wajena ba, .......me dinka ce ita? Me dinka ce?, Dama ita kake gani ya sa baka zuwa shinfida.........."