Sashe 48
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan ta maida dubanta kan maman yara a hade sosai ta ce" Kin san du abinda ake zubawa abu wata rana sai ya cika har yayi amai ko?, du ranar da Ni RAHAMA na cika da takaicinki babu wanda ya isa ya tare Ni a wajen zuba maki amaina a jikinki......., kawaicina na kara yawa a kanki har ta yadda nake mamakin kaina da kaina, saboda ban taba tsamanin biyayar mijina zata sa Ni Rahama in ci kashin da kike zuba min ba, ....Ama yau da gobe ta fi karfin wasa....., in me kike so da Ni zaki samu ne !"
Ta kuwa duka zata ci gaba da aikin ta , ta sake dagowa ta dubi IMTEE da ta yi summan tsaye ta ce" Idan har kin san meye hakin uwa a kanki, idan har a cikin abinda ya rage maki a kwakwaluwa akoy wanda ya san girmana a duniyarki, ki saka a kwakwaluwarki cewar NI RAHAMA mahaifiyarki na hana ki amsar abin hannunsa har sai hakan ya wajaba a kansa, idan kuwa a cikin tarin rashin hankalin da kika girku a kai harda na take maganata idan na yi da babaku to sai ki dage ki ci gaba da karba................, HALLAH a nan zaki gane wacece ni saboda babu wani mahalukin da zai yi gigin tura ki a inda nake hange kuma in kyale !"
Wata juwa ke kwasar mama, tana shirin cakumar auntyn yara ta watsata a cikin tafashen ruwan nan kowa ma ya huta aka yi salama,
Kamar an juyar da su gaba daya suka juya inda ake sakamar......
Wani matashi ne ya shigo ya ce" Wai ana Salama da NUR"
Ya yi gaba abinsa
A wajen Mutun ukun nan babu wanda ya motsa, sai auntyn yara da ta ci gaba da aikin ta hankali kwonce
Gannin lokaci na ta ja ta dubi IMTEE da A'isha ta ce" Bakon naku na jira!"
Daga haka ta ci gaba da aikin ta hankali kwonce
Aisha ce ta iya daga kafa da kyar ta ja hannun IMTEE suka yi dakin maman yara
Hijab ta bata ta zurma ta girgiza kafadunta da karfi, sannan da kyau ido cikin ido ta ce da ita"
Tallah.....tallah tallah tallah tallah tallah tallah tallah tallah
*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data..........
28*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU

Hajja Data
29
Kama kafadunta A'isha ta yi ta girgizata da karfi , hakan ya sa Imtee dawo da hankalinta daga duniyar shiga tashin hankali mai girman gaske da tsoro
Tana kallonta ta ce" Bako kika yi, wala Allah shine mutun mafi muhimmanci a rayuwar ki bayan Aba da Auntynmu....., ki kama kanki ki nutsu ki je ku gaisa, banda wata magana ta rashin dadi banda mayar da hannun agogo baya saboda kin yi fushin an zage mu, haka kuma banda amsar abin hannunsa da radin kanku ko kwandala ce , kin ji abinda Auntynmu ta fada maki?????"
IMTEE ta lumshe ido a hankali, murya cen ciki ta ce" Wane zan dauka kenan?, maganar mama da ta zauna ta kwatanta min dalilin da yasa take so idan ya bani in amsa ko ta aunty da ta min barazana da nutsuwata idan na amshi abin hannunsa?????"
A'isha ta saka hannunta kusan bakin IMTEE saboda hango mama da ta yi ta nufo dakin kamar kububuwa , kasa kasa ta ce" Sai ki auna ki gani, ai ke ba mahaukaciya bace Nur, ki wuce ki je, !"
Ta juyo da ita da karfi dan ta fito da ita daga dakin tun kafin maman ta shigo
Mama ta dage labule ta shigo rai bace, da sauri IMTEE ta raba ta fice daga dakin, A'isha ma ta so fita dan ta buya dan ta tabbata abin na iya sauka a kanta, sai dai ta makaro saboda Mama ta juyo kan nata tana kallonta ta ce" Har rawar jiki kike yi zaki rakata wajen saurayin da ya zo neman aurenta ko?, ke ko kina mantawa cewa kin girmeta ke ce ya dace ace an yi salama da ke a yanzu ba ita ba?, idan du cin kashi da rashin mutuncin da zasu min ita fa mahaifiyarta bai dameki ba ai inaga ke taki rayuwar yaci ace ta dame ki, Ama ki Dube ki dan Allah, baki da farin jini ko kadan har yanzu mutumen kirki daya bai zo inda kike da nufin soyayya ba....., sai ki zuba ido a yi nata a gama na rantse maki malan na iya hada ki aure da sa'ansa tunda kin yi tsawa........., Ni kuwa ki ci gaba da zuba ido ana min rashin mutunci kina kallo ai duniya ce ai!"
Kan A'isha na kallon kasa har mama ta gama ta warci buta ta yi bayi, saboda ta kama ruwa ta fita, yau sai dai du abinda zai faru ya faru ita da Malan wallahi sai ta fita!
Nur kuwa da ta fita daga soron kofa ta ɗan leka , hakan ya sa Anas ya hangota
Dama jingine yake jikin motar, wata mahaukaciyar motar da bata taba ganinsa a cikinta ba, motar kadai abin kallo ce, haka kuma abin tsoro ce ga idannuwan talaka, domin ba ire Iren motocin da ake gani koda yaushe bane a cikin gari, ita NUR kunya ma ta ji a hango an ganta da mai irin motar nan a kofar gidan su
Karasowa yayi fuskarsa dauke da farin ciki ya yi Salama ya shigo soron kofar
Iya yinta ta yi ta ture damuwar da take ciki gefe ya amsa salamarsa tana dan wasa da abin hijabinta, haka kuma ta tsaya daga kusan kofar shiga cikin gidan ta rabe, wanda hakan ke nunin sam bata saba zancen Bama, bata san yaya ake yi ba
Farin ciki ne ya sake kama ANAS, har ga Allah bai taba haduwa da halittar da yake yiwa so irin wannan ba, ko dan komai nata yayi da daban da yan matan da ya saba haduwa da su? Uwa uba irin yadda sam baya wani gabanta hakan sabo ne a duniyarsa......
Dan karamin dakalin kofar dakin Aban yara ya duba sannan ya dubeta ya ce" Ki zo mana Nur mu gaisa??"
Nur ta ɗan dube shi, a hankali ta shigo din, ama kuma sai ta tsaya nesa da shi ta rage tsayinta sosai ta ce" Barka da warhaka yaya Anas"
Anas yayi murmushi ya ce" Barka kadai matata, ina fatan kina cikin koshin lafiya???"
Kunya ta sa Nur sada kai hadi da sakin sasaukan murmushi
Anas ya sake dubanta, kai soyayya BALAKI ce, gaya dai ya zo din, ya sha kwaliya din, Ama ita wace ya zo wajenta har ga Allah bata wani yi masa shiri nasa ba, uwa uba abinda aka saba saukarsa da shi ita ko dan ruwa dai yanzun bata miko masa ba, Ama kuma a haka yake jin wani farin ciki fiye da tunanin bawa............, kwarai yana cikin farin cikin da baki ba zai iya misaltawa ba...........................
A tausashe sosai ya ce" Ni ko dai baki hakura ba? Har yanzu fushin kike min? Nur kin san ko? Tun a ranar da ranki ya bace ban kuma kula Na'ima ba, yau ma ta zo gidan mu ama Ni ban wani kulata ba , dan Allah matso mu yi zance mana in ga fuskar ki da kyau......."
Nur ta dago nutsatsun idannuwanta ta sauke a kan fuskarsa........,
Sam bata yi niyar yin wata shagwaba ba, bata yi niya ba ko kadan, sai dai a cikin abinda mama ta yi mata harda shagwabar da ita ta yadda bata san hakan na iya zame mata wata hanyar da zata iya samun zuciyar namijin dake son shagwaba ba........dan kuwa da ta sani da bata anfaneta da shi ba
A shagwabe sosai, ta ce" Dama har yanzu tana zuwa gidan Kenan??"
Zuciyar Anas da ta buga sai da ya dafe kirji, nan da nan ya ji zai fara rantse rantse da abinda zai kashe shi cewar shi har ga Allah idan ta zo ko kallonta baya yi
Ya hade hannayensa zai ja rantsuwar Maman yara ta taho ta ture NUR dake bakin hanya har sai da ta yi taga taga Allah ya taimaka bata kai ƙasa ba, ta shigo zauren ta dubi Nur din ta ce" IMTEE wallahi ba zan taba barin batun wayar nan ba, in wa ya yi mata tsaye sai ta fito da wayar nan, barauniyar banza barauniyar wofi, ina zuwa!"
Daga haka ta fice daga zauran ta yi alamun kamar bata ga da mutun a zaune ba
Kirjin NUR bugawa yake yi hadi da gumi dake son tsatsafo mata.......
Zuciyarta ta dauki zafi da mama mai tsananin gaske wanda bata taba tunanin zata iya jin haka a dangane da Maman ba!