Sashe 79
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ikon Allah wai yanzu MAZNA kullum abinda ya ci gaba a cikin halaya mararsa dadi ke bayana a tare da ita? Shin yarinyar nan ba zata nutsu ta kimtsu ba? Harda zargin mijinta take yi da yayi aure ba tare da ta sani ba? Hum MAZNA kenan a tunanin ta Ni zan yiwa yaron nan aure ba tare da ta sani ba? Ai da na yi niyyar yin hakan da na jima da yi ko dan ire Iren halayar da take nuna min na rashin da'a da raini ƙarara?, hum lalle kuwa in sha Allah a gobe gobe zan sanar masa ba zan kuma iya zama a gidan nan ba, ko ya kai Ni wani gidan ko kuma ita ya kai ta, idan na bari take taken yarinyar nan ya ci gaba a haka tana iya zagina wata rana, du yadda nake kaucewa bacin rai da ita tabbas sai ta kai Ni bango, Allah ya tashe mu lafiya dole ya kai Ni wani wajen ko kuma ita ya kai ta!'
A hankali ta dauke ajiyar zuciya tana duban Farhana ta ce" Bana so in ji bakin ki na budewa kina fadin kalamai na raini, ko rashin tarbiyya a kan matar yayanki, FARHANA ban hore ki da wasu halayar da nake gani a tare da ke ba, ban san waye malamin ki ba, ko waye baya kyauta min, kuma ba zan lamunta ba, ke yanzu matar yayan naki kike cewa yarinya? Dan wani salon raini harda ce mata MAZNA kai tsaye ko? Ya maki kyau tashi ki bar min dakina!"
FARHANA ta dubi Anna, a bayane fushin Anna ya wanzu a kan fuskar ta, wanda dama shi take so ta takalo mata saboda ta rantse ba zata kuma bari tana kallo matar ƴaƴanta ta ci gaba da raina mata mahaifiya ba, ta san ta kara wasu kalamai a kan wa'inda ta fada, Ama ta yi haka ne dan kawai ta sa Anna ta nunawa MAZNA ita ta haifi yaya IMAD kuma ba wai bata san zafin kanta bane ya sa take kallonta tana mata iskanci kala kala ba, a'a, hakuri ne da kawar da kai da datako da take da shi, bayan wannan tana da damar tarwatsa mata farin ciki a dare daya, kyale ta ne kawai take yi!
Saukowa ta yi tana dan sosa kai ta ce" Allah ya baku hakuri Anna, na tafi"
Anna ta bi ta da kallo har ta kusa fita ta ce" Ki tabbatar da kin sanarwa manemin auren Ki ya zo gobe da magariba yayanki na neman sa!"
A zabure Farhana ta juyo tana kallon Anna, da sauri ta nemi komawa sai dai Anna ta mata alamun ta bata waje, a dole ta juya da gudu ta nufi dakin ta jikinta na raw tana zaro ido a bayane ta furta" Na mutu na lalace, wannan mutumen Ni da kaina ai ban san inda yake ba, yaya zan yi in same shi? Gobe? Gobe fa? Innalilahi na shiga ukuna......, me zai zo a yi? Shi da aka ce ba za'a aura mun shi ba ? Anna ta ki yarda in tambayeta abinda ake nufi , to ai wace tace sai ta mutu in dai an aura min shi din bata mutu ba ko? Tana nan da ranta ko?, innalilahi na shiga uku!"
Anna kam FARHANA na fita zaunawa ta sake yi bakin gadon ta tana yiwa kanta tambayoyin dalilin da ya sa MAZNA ta raina ta
Ita dai a rayuwa bata taɓa saka musu ido a zamansu ba, in duniya zai mallaka mata kuwa ita mai farin cikin hakan ce dan ta san soyayya da yarda ta sa haka ta faru, kuma ta san dan yana da shi ne ya mata, ko a lokacin da yake Saudiya da ta so yin maganar a kan me zai ringa tafiya yana jimawa bai waigo inda matarsa take ba sai suka nuna masa sun yi shawara hakan ba damuwa bane kuma za'a ringa yi mata visa ta shekara wace zata bata damar shiga a lokacin da ta so ta yi adadin lokacin da ta so ta dawo a lokacin da ta so, a da tana zuwa ta masa sama da wata ta dawo, daga baya baya ne ma sai ta bushi iska take zuwa..............
Ita ba irin iyayen mijin nan bace masu zuwa gidan sirikai, duda waje daya suke zaune sai ta yi wata biyar bata ganta ba, ita ma bata ganta ba, in ba shi ne yace bata da lafiya na bata taka inda take saboda gudun ace tana yiwa sirikarta bin didigi......
Yarinyar nan ko zuwa ta yi inda take tana kokarin bata daraja mai girman gaske duda irin abinda ke faruwa marar dadin da da ace wani da take iya duba ta yiwa fada ne da tuni ta zane shi......
Ama abu kadan yake iya faruwa ta gane irin yadda yarinyar nan ta dauke ta, abu kankanin ke faruwa ta gane irin nisan da kiyayewar da yarinyar ta saka a tsakaninsu.......abu kankani ke sanar mata irin yadda yarinyar bata son wani abu ya haɗa su ko menene.........
Idannuwanta ta lumshe a hankali ta ayyana ' In sha dai, Ni kuwa zan baki abinda kike so, koda kuwa idan ya rayu a inda kike zai manta da Ni a duniya zan baki shi din ki je ki yi du yadda kike so, in sha Allah zan mayar maki da abinda ya maki tsauri sauki a zamantakewar ki da shi, in dai Ni ce wani ciwo a zaman ki da mijinki MAZNA zan baki magani!'.......
..........wannan kenan.......
A irin lokacin da zukata biyu ke cikin gigitar bacin rai da tashin hankali, wato FARHANA da Anna, a irin lokacin ne IMAD ya nufi dakin MAZNA dake ɗakinta kwonce tana amsa kira daga wajen likitanta a irin wannan lokacin suna magana a kan lokacin ta je consultation yayi , ya dace ta tafi a sake dubawa a ga komai ya zauna zanzan yadda ake so
A nutse ya murda kofar ya shiga ya kai hannunsa yana kuna fitilar dakin
Da wani irin sauri ta kashe kiran tana dane wayar da kirjinta ta dago kanta a tsorace ta sauke dubanta a kan fuskarsa kirjinta na bugawa, tsoron abinda ta fada masa a Dazu na dawo mata, tashin hankalin amsar da ya bata na bijiro mata, ta mike da sauri daga kwoncin da ta yi a saman gadon ta tana jan Yar karamar rigarta wace take mitsitsiya ce a jikinta du ta bayyana albarkatun jikinta a fili harda mamanta da suke da kananta sosai saboda an matukar yanke mata su an mayar da su kananu bayan a da suna cikin abinda yake fara kaima cafka a jikinta
A hankali ta ce" Akul, ka shigo? Bari in zo in baka abinci"
Zaunawa yayi bakin gadon cen cikin makoshi ya furta" Na ci"
Tana kikifta ido ta karaso kusa da shi kadan ta ce" Akul, Ok, to bari in hada maka ruwan wanka...., yaya jikin na Mama???"
Idannuwansa da suke da launin jaraba ya dora a saman kanta, tun daga kirjinta har wajen cinyoyinta yake kallo, zuciyarsa na ayyana masa abubuwa kamar haka' ko yaya aka yi ta mayar da kirjinta da bayanta haka hankalina zan nema.......'
"Akul, ka yi hakuri da abinda ya faru, can U imagine irin tashin hankalin da na shiga da na ganka da mace a kirjinka? Kuma ka tare Ni zuwa inda take ka ce eh matar taka ce , abinda na gani haka din ne kana kwonciya da i..........."
A hankali ya dora yatsarsa saman bakinta sakamakon kalaman da take fadi shi ba inda suke kai shi sai saman karamar rigar yarinyar nan, da wandon da ta fito da shi
Subahanalah kwari yarinyar nan tana bukatar taimako, idan har ba'a taimaka mata da gaggawa ba komai na iya faruwa
A hankali ya furta" Ban shigo nan dan ki sake zagina ba, hakina na zo nema wanda kyale ki da na yi har kike tunanin dan ina zina da wata ya sa bana yin suna da ke ko?, MAZNA ai bamu yi auren zobe da ke ba, kuma bamu taba maganar cewa ke daya zan zauna da ke ba......, zuwa na yi in tuna maki waye Ni a saman gadon ki, dan ban iya dukan mace ba da idan na kama dukan ki a yau ban san wanda zai amshe ki ba....saboda babu wanda ya taba jingina min zina sai ke a duniya......, but ina da bulalar da kika san girmanta da irin yadda ta isa ta kai maki inda bakya tunani..... MAZNA ina maki alkawarin kwana ina ibada a yau.......idan ya so sai ki sake samun bakin fadin kalamai irin wad.............."
Ya idasa yana dago ta gaba daya ya haye da ita saman bed din a hannunsa da dauka irin na bijimin namiji mai ji da karfi da kuma ciwon jarabar da ya kuno shi........
Dire ta ya yi , ba tare da ya bata damar mikewa ba ya bi bayanta ya.........
😌 An yi tsuru ana so a ga ya yi me hala?🤣🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️Kisan mummuke page 50 nd 51
Direta ya yi, ba tare da ya bata damar mikewa ba ya bi bayanta , cikin nutsuwa ya shiga cire rigar dake jikin ta kafin ya mike ya kashe wutar dakin gaba daya ya nufi bed din yana isawa yana cire abinda ya rage a jikinsa har ya karasa saman gadon a nutse ya janyota jikinsa , cikin salonsa mai matukar rikitarwa ya lalubi lebenta ya shiga kissing , domin a rayuwa yana matukar ba wannan waje mahimmanci, kwarai yana daya daga cikin wajen da yake shafe time a kansa kafin ya tura sakonsa.......
Gaba daya jikinta rawa yake yi, sosai jikinta ke rawa saboda tsoron kar aje abinda ya faru wancen karron ya sake faruwa....
.
Bale da ta ga ka'in da na'in ya kai wajen da take ta matsewa dan kar ya kai, haka kuma yana zuwa wajen ya bashi kulawar da ya dace, sai dai ganin hankalinta du a tashe sai ya koma jikinta a lokacin da yake kokarin idasa nufin nasa ya zuba mata ido a hankali ya furta" Ki saki jikin ki, kin san ko kin saki jikin naki kina jin ciwo wasu lokutan ......."