Sashe 46
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Halayar kakarsa ya matukar sakata a halin kaka naka yi a duniya, Ama kasantuwar Imad a kusa da ita ya matukar dauke kashi mai girman gaske a barazanar kasa zama da mahaifinsa saboda tashin hankalin da baya sanyi a tare da kakarsa......
Shi ne ya sa a hankali kakarsa ta gane cewar idan fa ta ci gaba da mugun matse lamba wa mahaifiyarsa ba zai taba kaunatarta ba, sai ta ja baya da wasu tashin hankalin harma ta hakura abin ya dawo saisa saisa............to mema zata fada masa a yanzu da ya zo take cikin farin cikin ganin sa? Ai babu wanda zata dagawa hankali a yanzu da ya zo, kuma yake da niyar zama....kai hatta maganar ya mayar da matarsa wancen gidan ba yanzu yanzu zata yi masa ba, in sha Allah sai an kwana biyu zata yi masa batun.....
Murmushi ta yi tana shafa gefen fuskarsa a tausashe ta ce" To Ni kuwa me za'a min ne? Babu abinda aka min sai kyautatawa...., zaman tare kuwa ai babu abinda baya bari, sai dai a cikin abinda ya Bara min Ni zan iya ce maka Alhamdulilah da sauki sosai........., yanzu ka fada min yaushe zamu je makaranta????"
Murmushi yayi yana sauke ajiyar zuciya ya duba wayarsa karama dake ringin
Gannin ANAS ne ya daga, ya sanar masa cewar an gama komai na gyaran gidan gashi ma zai je ya dauke su........
Ya amsa shi da ok , kawai sannan ya katse kiran yana duban Anna ya ce" du lokacin da kike so zamu je, ama ina so ki kara hutawa kema saboda aikin dake iya taso mana......., plz Ummi ki huta sosai "
Anna ta yi murmushi a hankali ta ce" In sha Allah zan huta, Ama plz zan koma nan da 2dys, yarana nake tunawa, bale NUR na san tana ta nemana, ya Allah bari ma in je in yi kiran malamar su ta hadisi kar aje ana ta dukan min y'a baiwar Allah, in sanar mata ta taimaka ta ringa bata lsn daban kafin in dawo"
Anna ta mike tana kokarin nufar elevator ta sake fadin" Ka je wajen bakin ka ok ???"
Murmushi kawai yake yi har ta shige kafin ya mike ya nufi wajen su ABDUL BASSIT yana barawa MAZNA message kamar haka" Hw r U?, hp yatsan da sauki?"
Sai kuma ya yi dan shiru yana kallon waje huda kirjinsa na son daukan zafi da son lalle lalle sai yayi tunanin yannayin jikinta.......
Yanzu in ba tsabar MAZNA ta raina ilimin sa ba, shi zata duba tace da shi magani ne ta sha brst dinta suka koma haka????????
"Ya rab.....me kika je kika aikata My wife????????!"
Idannuwansa ya rintse a hankali a lokacin da ya kama kofar shiga falon da su Abdul bassit suke, kafin ya bude a nutse ya bude ya shiga
Maganganun dake tashi sama sama , da Muryar dake nunin hasala, da Mutalab dake magana har jijiyoyin wuyansa na tashi ya saka shi dakatawa yana kallon su, domin magana suke yi yannayinsu da tashin hankali ne ko bacin rai ne oho........
A tausashe ya ce"
*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
Page 26A tausashe ya karasa shiga falon yana dubansu da mamaki ya ce" Subahanalah, me yake faruwa???"
Mutalab ya dago kansa da sauri ya sauke dubansa a kan IMAD..........
Abdul Fatah kuwa duban nasa ya dauke daga kansa yana girgiza kai
Abdul bassit ya girgiza kai ya ce" Kaima ka tambaya, wai mutanen nan fada ne suke son yiwa mutane a kan kila wa kala?, to kila wa kala mana, shima wanda yace ya nuna ta masan yace tace masa ita karma ya fara, tana da wanda take so, shine shi wannan yana ji ya fara fadan a kan me zai ce yana sonta bayan ya ji tun a gida yana fadin idan ya zo sai ya samu matar aure kuma matar auren nan ita ce??"
"Wait wait, kana bani magana a rufe me ya haɗa su fada nake son ji!" IMAD ya fada a kasashen da ya saka Mutalab mikewa yana dubansa ya ce" Broth, tun JIYA da na zo na ji Farhana ta min, ina son aurenta, wannan dalilin ya sa nace ba zan bi su ba, wai shine shi mai mata yake min fadan me ya sa nace haka bayan shi ke sonta....? Wani son? Na sha'awa....?"
"Idan ban mare ka ba ka ce min dan iskkkkkk!"
Abdul Fatah ya katse da bacin rai.....
IMAD ya saka hannunsa ya tura shi baya har sai da ya koma ya zauna saman kujerar da ya taso a harzuken, sannan da dayan hannun ya yiwa Mutalab alamun ya zauna masa!
Zaunawa Mutalab yayi yana kallon sa, haka ma Abdul bassit kawai tsayawa yayi yana kallon ikon Allah
IMAD ya bi su da kallo kafin ya girgiza kai yana duban su ya ce" tun kafin in yi nisa ko? Wato tun muna waje daya ko?, meye ma ya shiga kwakwaluwar ku da har za'a ji ku a kan abinda kuke iya samun masalaha a kai?, kai da kake baba kuma ka ji ya rigayeka fadin abu ai sai ka saki ka yi hakuri ko?, kai kuwa shine zaka saki baki ka masa rashin kunya ko?????, wato ko me zai hado ku haka zaku yi ko????????"
Ya karashe yana dubansu da kausasar da idan ransa na daf da bacewa yake yi!
"To Ama kana gani yake son min rashin kunya bayan na girme shi???" Abdul Fatah ya fada yana sakarwa Mutalab harara
IMAD ya ce" Kai me ya kai ka daukan magana karama har ka ja ta Da kaninka a kan abinda idan ka rasa ba mutuwa zaka yi ba?, ba ina maka magana a kan Farhana bane, no a kan komai ya kamata ka iya daukan girma kana hakura kana kuma bada baya!"
Abdul Fatah ya mike yana duban sa ya ce" Dama na san idan ka ji bayansa zaka shiga, kai kulun sai ka ringa daukan Mutalab kamar wani jariri, madallah da tace shi din ma bata so sai in ga ta zabunta!"
Daga haka yayi ciki abinsa irin idan rai ya bacin nan
Su duka da ido suka raka shi, kafin IMAD ya furta" Ya Allah "
Abdul bassit ya ce" Ka kyale shi, shi dama kullum cikin neman wanda zasu yi BALAKI da shi yake, aikin banza shi da yake da mata da yaya meye na neman aure a yanzu? Ya barshi mana shi da yake ta kale kale tunda yau ya samu wace ta cika masa idon ai shiKenan sai a aura masa ko????????"
Mutalab ya ce" Yauwa, kai kam yau du gaskiya ta tare a tare da kai, ama shine zai wani daga min hankali, ina shi ina abinda nace ina so????"
IMAD ya zauna a hankali yana dafe kansa , dan gaba daya baya son abinda zai saka shi surutu a rayuwa
Ya dubi Mutalab ya ce" Why?, why zaka dauko abinda zai iya daga min hankali????, me yasa baka fara yin shawara da Ni ba kafin ka shiga cikin rigimar nan????, yaya zaka yi idan abin nan ya zame maka impossible ????"
"Wai kana nufin soyayyar sai an bata dama ake fadawa????" Abdul bassit ya tambayi IMAD da mamakinsa yana dubansa
IMAD ya Dube shi shima, ya gyara zamansa yana kunce agogon hannunsa ya ce" kana ji, du abinda bashi da wani mahimmanci nashi da ikon daga min hankali Ni IMAD!, yaushe zaka tashi baka san mace ba ka dira har ka nemi dagawa kanka hankali a kanta????, karantar mace ake yi, idan an gane taku na iya zama daya sai a yi......, Ama wani shirme, da bata time du ba abinda ya dace da shi bane ok??????"
Abdul bassit yayi murmushi yana girgiza kai , kafin ya gyada kai ya ce" koda yake, gwara in daina mamaki, saboda idan ka samu matsala da MAZNA irin yadda kake toshe du wata hanya da zaka iya jin muryarta ya isa ya bani amsa.........., Ama bari ka ji namiji....babu abinda yake da bata time ba tare da an so na irin soyayya......., ka san ko? Zan iya rantsewa baka san so ba......, Ama Ni ina da yakinin son zai zo maka a lokacin da kake tunanin lokacin kanka ma baka da shi bale na shirmen so....., a lokacin zaka gane waye kai da zuciyar dake kirjinka......, ba fata nake yiwa MAZNA ba, Ama ina mai tabbatar maka MAZNA bata kai wajen da ya dace ta kai a duniyar ka ba! Kai baka ma san so din ba....., ina addu'ar Allah ya sa ka san so, a nan zaka gane halittar nan da aka halitta da hakarkarinmu kawai, an bata karfin da zata iya sakaka zabura irin na mai ciwon zazabi mai mugun zafi......wasu jaruman ma har kuka suke yi fa....."
"Abdul bassit, tashi ka je kawai!" IMAD ya fada cike da jin haushin suna magana mai mahimmanci yana son kawo masa shirme a ciki!
Abdul bassit ya mike yana dage kafu ya yi ciki wajen dan uwansa dan ya rarashe shi.
IMAD ya fuskanci Murtalab ya ce" Ama, inace Anna ta sha fada muku da bakinta cewar ku saka Farhana a addu'a saboda.............."
Ya dan sauke ajiyar zuciya yana kallon Mutalab, haka kawai yake ji a zuciyarsa ba zai iya ambata abinda Inna ke fada a kan Farhana ba...., abin ya masa nauyi a cikin ransa harma da harshensa