Sashe 16
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A hankali ya dan murza hannunta, cen ciki ya ce" MAZNA, tsaikon samun cikin ki daga Allah ne, kin taba haihuwar ai Allah ya amshi abinsa......ki ci gaba da addu'a tunda lafiyar ki kalau in sha Allah zaki samu......, NOW Tell me about your shape... your stomach, everything.......MAZNA.........."
Ya dan dakata yana dan lumshe idannuwansa kafin ya riko hannunta da kyau ya matsota ta yadda zasu fuskanci juna da kyau sannan fuskar da ta fi sakata faduwar gaba ta bayyana a tare da shi, lokaci daya jikinta ya dauki rawa hadi da tashin hankali, a lokacin da dukan yannayin serius ya bayyana a tare da shi da kuma yanayin da wahala ya sassauta mata ya ce"........💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
*KISAN MUMMUƘE*
💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
_PAID BOOK_
*BY*
_SAJIDA NIJAR_
*Yan Naija Mutanen mu 1k ne a kan wannan account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank* sai a bani shedar biya ta layi na kamar haka +22793811618
*Yan Nijar mutanen mu zaku turo da hoton kati ta airtel ta dala dari , wato 500francs cefa a kan Numbarna kamar haka +22793811618*
*Na gode, sai kun zo.....taku ce SAJIDA NIJAR*
Bismillah , ki gwada kafin ki gane abinda muke nufi
*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*9*
A kausashe da yannayin serius ya janye rigar dake jikinta kasa kadan, a hankali ya sauke dubansa a kan mamanta irin yadda aka mikar da su, suka rage fadin nan da bajewa a jiki ya kai dubansa kan cikinta har zuwa kasa..........mmm
A tausashe ya ce" Ya rab......., na san kina da ilimi, kina da ilimin da zai sa koda wani ya sa ki aikata abinda nake tunanin kin aikata zaki ce masa a'a ko dan lafiyar kanki da kanki, kuma na san kin san haramun ne aikatawa jiki duk wani abin da zai iya zamowa ila har ya taba lafiya, .....abinda zai cenza halitta gaba daya ma ba kyau....., nd kin sani.......idan dan kwaliya ki burge wasu a waje kika yi ....ina nufin gasa irin ta kawaye ke matar aure ce, wace na killace abina ta ni kadai..... MAZNA idan kuwa dan ni kika yi kin sani In kika taba halittar ki ta hanyar da bata dace ba ba zaki taba birgeni ba............"
Ya saurara yana kallon yadda fuskarta ke kara daukan ja
A hankali ya ce" Ki fada min gaskiya, cewar baki yi abinda nake iya jin kin fice min a raina ba, ki fada min cewa baki je kin yi surgery ba MAZNA....."
Du irin yadda ta shiryawa tambayoyinsa bayan dogon lokacin da ta dauka tana bita tun kafin ta dauko jirgin zuwa nan sai da ta ji kamar zata kifa a zaune a gabansa.........
Wato da ace ya zama lauya tabas da karya kake ya saka ka a gaba baka tonawa kanka asiri ba
Ilimin karantar bawa Allah ya bashi abinsa, kuma ya lakanci makaman saka bawa fadin abinda bai yi niya ba..... Ya ilahi......
Da kyar ta iya hadiye yawun bakinta, ta fara Hanna kanta fashewa da kuka dan ta sani tana fashewa da kuka ko wata kururuwa zai dago cewar du abinda ta fada karya ne, dan haka ta mugun kama kanta a raunane sosai ta ce" Surgry.....? Subahanalah..... Surgry......? Akul Abinda na san ba kyau? Abinda na san cewa ba taba birgeka zai yi ba?, yaya zan iya zuwa innyi Surgry bayan adinina bai bani wannan damar ba......?????"
Sai kuma ta mike ta janye rigarta duka ta mike a gabansa a tsaye tana nuna masa ta ce" Ka san me da me na yi dan jikina ya koma irin yadda yake da cen cen kafin mama ta rasu dépression ya da in yi ta cin abinci ta du yadda ya zo min har in kwashi kibar nan da na samu na rage a yanzu? Akul jikina na ina budurwa ne wannan, Ka san irin yakin da na yi dan in gyara jikina in birge ka?.....Yes in birge ka, kai nake son birgewa ya sa na dage da sleeming, ina yin exercise mai girman gaske, ina shan magungunan narkar da kitse na Hausa da basu da ila, ina daura gaine a duk inda yake da bukatar daidaituwa........, na jajirce sosai dan ganin jikina ya zama ɗan carasssss har in samu ya koma min irin na lokacin da mama na raye......Ama sai ka yi tunanin Surgry zan iya yi Ni?????? Haba Akul , kai da kanka??????"
Idannuwansa ya dauke daga jikinta yana sauke ajiyar zuciya.......ya Salam........a yanzu kirjinta ne kawai bai zo dai-dai Yadda yake so ba, saboda yana matukar son masu dan girma haka ba miri miri haka ba........Ama dama ana iya rage kirji ya koma haka naturly? Ikon Allah dama tana iya gyara jikinta har haka??????!
A hankali, cike da tsoron kar ya ce zai sake yin wani abu ta ja rigar ta saka har sama ta haye ta riko hannayensa ta ɗora kanta a kafadarsa murya a raunane sosai ta ce" Gayanan du shirin da na yi dan mu hade a yau yana neman lalacewa........, ban bjrgekan ba, ban samu tsadadan lokacin da nake ta missing ba saboda zuwan périod ya Allah......" ta karashe tana jan shashekar kukan da ya sa ya dan shafa bayan ta..........,
A hankali ya furta" ai zan zo karshen watan nan in sha Allah......, idan na zo........zan rama dukan kishirwar da na dauka Bakya nan.....nd zai zamo alll time bcz zan jima a Nijar"
Fuskarta ta dago, kirjinta na dan bugawa da tunanin yaya maganar warkewarta Kenan....? Haka kuma jin zai jima ya kara neman daga mata hankali.
.....
A tausashe ta ce" Kenan zaka jima sosai da sosai???? Ama aiyukanka na nan fa?, makarantar nan fa???????, me zaka yi mai yawa a Nijar, yaya zaka iya jure zafin Niamey?????"
Murmushi ya yi ya mike ya cire tufafin jikinsa ya saka dogon wando na shan iska sannan ya karasa ya budewa masu kawo abinci ya amsa daga nan ya rufe kofar ya ajiye mata dan shi bai cika cin abinci da dare ba sai madara kawai yake sha ya kwonta,
A hankali ya karasa saman lalausan gadon ya kwanta yana lumshe idannuwansa cen kasa ya furta" Daga yau, bana so ki kuma sauka a hotel din nan, idan kika juya gida zan sa a dakatar da du wani abonnement namu na hotel......idan kin shigo ki sauka gidan da aka gama ginawa......"
Karasawa ta yi ta zauna daf da kafafuwansa a hankali ta shiga dan matsa masa kafafuwansa a sanyaye ta ce" In sha Allah,......"
Ta ɗan saurara kafin ta ce" Baka ce komai ba , yaya zaka iya jure zafin Niamey????"
A hankali ya bude idannuwansa ya juyo da kyau inda take ya ce" Niamey kasata ce, idan lokacin zafi ya yi a garin nan ya fi na Niamey karfi......, cikin gyara takardun da ya shafi dukiyata ne nake yi, daga yanzu idan na shigo Saudiya sai dai dan in yi ibada in gana da yan uwa......"
Daga haka ya mayar da idannuwansa ya lumshe alamun barci yake ji
Tashin hankali ta ji yana neman dauke hankalinta, sai dai ta yi iya yinta ta dane har sai da barci ya dauke shi sannan ta mike a hankali ta karasa saman kujerar nan ta zauna a hankali ta janyo abin turawar mai dauke da abincin nan ta bude ta ɗan fara saukewa sannan ta shiga tabawa kamar ci take yi, lokaci daya zuciyarta ta tsunduma a baban tunanin abinda yake jiranta
Kwarai abinda yake jiranta take nufi.......
Ita Bama matsalar mahaifiyarsa ba, domin Anna irin iyayen nan ne wa'inda ba ruwansu da lamarin matan ƴaƴansu, ko me zasu yi ba zasu taba zame musu matsala ba a zamansu sai dai su musu nasiha ko fatan shiriya bale irin yadda ta zamo mai uzuri da hakuri da kawar da kai a lamarin ta ba na wasan yaro bane, ko dan takan ce ita a ya'ya ta dauke su ita da kannenta ne?, saboda du idan yayi tafiya umarninsa daya ne su koma gidan kusa da anna su zauna saboda akoy bangare nasa daban a gidan, sai dai cikin ikon Allah ba wannan a cikin tsarin ta, domin akoy lokacin da ta roki annar tana so ta koma gidanta na plateau Ama kar ta fadawa shi IMAD din, annar bata tambayeta dalili ba, sai fatan alkhairi da ta yi mata kawai ta zuba mata ido....., ta san cewa anna ba zata zamo matsala a lamarin ta ba kamar wannan yar banzar mai aikin nata da take daukan kanta tamkar Y'ar gidan har take ba kanta damar yin katsalandan a abubuwan da suka shafi IMAD,