Sashe 129
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juya mata baya yayi yana rintse ido hadi da tausar kansa ....................., sai dai ba shi ya samu barci ba sai da karfe biyu ta wuce sannan ya samu barcin shi ma da kyar ......., ba komai ya sa ya daga mata kafa ba kuwa sai dan ya tabbata ta gaji fiye da tunani, sannan ya ji jikinta da dumi, idan har ya nuna wani abin, ya so kansa da yawa ........shi yasa ya ba kansa hakuri, sai dai cikin barcin yana yi yana fama da ciwon mara ne......
(Asuba ta gari ango)
A gidan su FARHANA kuwa dama barci bai gansu ba.............., domin Mutalab bai nuna bukatar barcin Bama bale har a yi shi..............., duniya mai daraja ya ratsa da Farhana bayan sun yi nafila sun taba kajin da ya shigo da su............duniyar da ta saka shi jin tausayinta mai girman gaske bayan komai ya lafa, harma da kunyar wasu kalaman da ya tsinta a bakin kakarta, wanda ya yiwa kansa alkawarin safiya na yi sai ya yi yadda zai yi kakarta ta ji maganar nan harma da Anna, kwarai yake ji a ransa dole yayi abinda zai wanketa daga tunanin da ake yi a kanta, hakan ya sa du irin yadda yake jigace, take jigace bayan sallar asubahi ya sake dulmiyata ruwa wanda hakan ya sake sakawa ko yar yatsarta bata iya dagawa.....kai tsaye ya sanar da Abdul bassit halin da take ciki cewar ya yi mata lahanin da bata iya koda daga yar yatsarta ne, yana bukatar taimako wanda ya san ba zai tabo Imad ko Sulaimana da maganar ba domin bai san yaya su suka kwana ba.........
Ai kam Abdul bassit a dole ya nufi bangaren Anna, saboda iyayensu sun sauka, a nan ya samu mamansu ya sanar mata domin shi ai ba zuwa zai yi ba, wanda wannan abin ne farkon bude karamin bikin karya karya a gidan Anna domin tunda duku dukun nan suka kaure gidan da gude guden da ya fito da Anna , da Inna wace bata koma barci ba tukunan.............., suka samu bayanin da ya saka bakin rikicewa da farin ciki, wanda hakan ya daskarar da Inna, ya kuma saka Anna sake jin tausayin yarinyar ta , Duda tunda ta ji abinda ta fadawa Nur ta yarda cewar abinda suke tunani da FARHANA ba haka bane, sai kuma wannan labari ya tabbatar mata.......a hankali ta buya ta yi kuka har ta godewa Allah, inda Inna ke ta astagfari a zuciyarta cike da tausayin jikar tata, har ma ta bada shawarar su tura Mama ta duba a shiryata a kawota......hakama yan uwanta a taho da su koda kuwa su mazan su basu je musu ba, domin kuwa an san ba lalle ne kowace ta samu ziyara tun a jiya ba!.
A lokacin da Mutalab ke cikin bidirin nan, Sulaimana ma na tare da tasa Amaryar, sai dai abin mamaki du irin yadda ake tunanin itace zata sha bakar wahala sai ya zamo Sulaimana ya zuba mata ruwan soyayyar da ta bata mamaki hadi da kiyaye dokokin addininsa da bin su daki daki wanda hakan ya sa du irin wahalar da ta sha ta daren farko, bata saka mata tsoronsa a rai ba domin yana nan da ita, du wani taimakon da ya dace sai da yayi mata, ya zamo du irin yadda ta ringa buya sai da ta saki jikin ta har ma ta zauna tana yi masa dariya a lokacin da ya soya musu kwai ya kawo saman gadon da jus biyu ya haye yana murmushi ya ce" ha, ci Indona, ke dai Allah ya Miki albarka, Ni banma san me zan maki in nuna maki farin cikin da kika sakani ba, har ji nake yi na cuci kaina da ba'a mana auren mu tun kina da sha biyar ba, da yanzu fa kila yayanmu sun kai biyar ko?"
Dariya ta yi tana boye fuskarta hadi da fadin" Kai yayanmu........, a lokacin ai baka san cewar Ni zan iya zama matarka ba"
Kai ya girgiza yana kai mata bakinta ya ce" Na raba ki, Ni tunda na tashi nake son ki, shi yasa fa nake barin gidan saboda a lokacin na zata tsabar sabawa Allah da nake ne ya sa ya jabceni da wannan jarabawar, ashe ashe dai da saurana........, A'i da na lalace idan aka ce ba zan same ki ba"
Farin ciki ke ratsa mata zuciya,.....kalamansa a haka, ita su suka yi mata, kwarai tana jin dadi har ranta, haka ma ta yarda cewar Sulaimana shi ne rayuwarta.........
IMAD and HALLAH
Yadda yayi barci a jigace, haka ya farka a jigace.......................
Ko a masallaci bai iya jimawa da yan uwansa ba, ana salamcewa ya fice ya nufi gidansa yana jin nauyin jikinsa karuwa yake yi ba raguwa ba........
A lokacin da ya shigo falon, sai ya ji kanshin turaren wuta ke tashi , sansanyan kanshin nan mai ratsa zuciya
A hankali ya karasa wajen doguwar kujerar falon ya kwanta rihingine....irin kwonciyar dake iya rufe halin da yake ciki, wanda shi da kansa a halin da yake ciki, zai so ace farashinsa ya dauka sosai koda kuwa zai je mata ne.........hakan ya sa bai koma dakinta ba, bai kuma shiga nasa ba dan kar ta yi tunanin baya gidan ta Tsorata, domin da zai je masallaci sai da ya sanar mata cewar kar ta ji tsoro, AKOY mutane a gidan ba ita kadai bace, kuma da ya gama zai dawo ne.
Murkususu yake yi, da son mikewa yayi kiran Abdul Fatah dan ya kawo masa maganin nan, duda ya san da wahala ya kara masa wani a yanzu, dan kuwa ya san Bama zai bashi ba, sai dai ya kasa mikewar ma bale har ya yi kiran....., ko dan yana ganinta a kusa da shi kuma halalinsa ne abin ke neman fin karfinsa??????
Daga kicin ta fito, dauke da abin turaran wutar nan wanda ta kai har cikin kicin din ta shantake a ciki tana bin tsarin kicin din da kallo cike da jin dadin yadda yake da girma, da mayan kayan aiki, duda ba'a riga aka kawo musu komai na gara ba, Ama har tunani take idan aka zuba musu kayan abinci da sauran kayan aiki yadda zai kara daukan kyau ,
Da farko dakatawa ta yi a tsorace tana dubansa
Gane jalabiyar tasa ce da kuma hasken fatarsa da tunawa da wahala wani ya shigo mata daki har falo ya sa ta ajiye kaskon da dan sauri ta nufo inda yake din nan ta ɗan zauna kusa kadan da kujerar a hankali tana son taba shi tana dakatawa ta ce" Yaya yaya yaya menene? Lafiya? ?"
Dakatawa yayi , cikin dabara ya janye hannunsa daga wajen mararsa , sannan ya bude idannuwansa muryarsa cen ciki ya ce" Baki koma barcin safe ba? Ki je ki kwonta ki huta NUR"
A hankali ta kai hannunta saman nasa , saboda zuwa yanzu sun wuce wajen taba hannu, a hankali ta rike hannun nasa ta ce" Bana jin barci , ai ban cika yin barcin safe ba, baka da lafiya ne?, kamar jikinka da zaf.....ay hannuna"....... Ta karashe tana sakin Dan ihu hadi da duban hannayen nasu , domin jimke hannun nata yayi da karfi
Saki yayi ya jimke dayan hannunsa cen kasa kasa ya furta" im sorry, i'm sorry plz, ki tafi dakin ki..........."
A tsorace take kallonsa tana dan murza hannun nata
Kasa mikewar ta yi, sai kawai ta dake riko hannayensa duka murya a raunane ta ce" Ka tashi, me yake damunka? In kirawo wani ne a Kama ka? Ka tashi in gani menene......, ka tashi"
Idannuwansa ya bude a hankali ya sauke a kan fuskar ta...........
Lebenta harda dan lips glow ta shafa kadan , sai kanshin da take bazawa wanda ke shige masa kwakwaluwa yana sake saka shi wani tunanin daban......
A hankali ya nemi tashi, sai dai jin mararsa ta sake daurewa ya saka ya mika hannunsa daya ya dagota hadi da janyota jikinsa , ya zamo a yadda yake kwance ya haye saman ruwan cikin sa.....
A tsorace ta dago fuskarsa hadi da neman daga jikin nata gaba daya, sai dai tana dago fuskar Tata ya saka hannunsa dake rawa a hankali ya dan yiwa kanta kasa kadan kafin ya hade lebensa da nata.......a hankali ya shiga tsotsa hadi da lumshe idannuwansa ajiyar zuciya na kwace masa da karfin tsiya
Rawa jikinta ya kwasa......, tsorace take neman kwatar lebenta.........., hakan ya sa kadan ta ɗan janye hadi da fadin" Na shiga uku....yaya ka bari innalilahi"
Idannuwansa da kyar yake dan daga su, bai bari ta idasa ba ya sake hade jikinta da nasa ya sake mayar da harshensa yana lashe lebenta.....
Gannin hakan ba zai ishe shi ba, sai kawai ya mike a hankali da ita, ya yi mata daukan jarirai ya nufi dakinsa da ita, kuma du yadda jikinta ke rawa bai saka ya dakata ba, yana nufar bed da ita yana cire mata zumbulelen hijabin dake jikinta hadi da sake kama rigar jikinta yana faman sinsinar wuyanta hadi da lasar bayan kunnanta a hankali, yana dake riko rigar, Ama tana rikewa idan ya riko nan sai ta dane cen in ya riko cen sai ta dane nan, ya zamo tana nema ta saka shi yi mata halin gardamar shi ma, hakan ya sa cen cikin murya ya ce" Kar ki yi........, ki barni in yi......., ko nafilar ma yi daga baya......, zan yi addu'ar neman alkhairanki da gudun sharin dake iya samuwa a tare da ke idan na zo zan yi...........ki bari ko Allah zai sa in yi a hankali........Hallah kar ki min gardamar da zata sa in yi da karfi.....dan Ni da kaina tsoron abinda ke jikina nake a yanzu...........halllllllllllllll"