Sashe 135
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shuiiiiiiiiiiit, ki daina kamo ciwuka kina rabawa kanki, baki da wata Cancer, kuma kin ji ai likita ya fada saboda abinda aka yi maki a ciki ne ya sa kike ramewa, idan aka sake ki, zamu je gida ki yi ta cin abinci har ki dan warware kin ji? Ki ture stresssss daga ranki, shi ne abinda zai fi sake ramar da ke kin ji?"
MAZNA ta ringa gyada kanta, tana jin farin ciki da nutsuwa na ratsa mata zuciya......., wace ta jima rabonta da ita............. A hankali ta ce" thank you Akul"
A tausashe ya ce" urwlcm, nd...... Dayar maganar da kike son sani .........., in baki amsarta?"
Fuskarta ta dago tana duban ni'imtaciyar fuskarsa
Murmushi ya mata a hankali ya mana mata PCK a goshi sannan ya dan dage mata gira ya ce" zaki iya sake hvng sex a koda yaushe kike so, Likitar tace kin warke yanzu......, nd Allah ya taimake ki mahaifarki bata lalace ba, idan kina da rabon haihuwa ma, zaki samu"
Yanzu kam sai da ta fashe da kuka ta rungume shi kanta a kirjinsa tana faman fadin" Alhamdulilah, alhamdulilah, ya rab Alhamdulilah da ka bani wata damar, ya Allah ba zan kuma yin butulci a ni'imar da ka bani ba......"
Murmushi yayi, yana dan buga bayanta har aka nemi izinin shigowa
Sakinta yayi, Ama bai tashi daga saman gadon ba, su Anna suka shigo tare da yan uwan nata
Da kula Anna ta sake tambayarta jikinta, domin ta ga hawaye a fuskarta hadi da dubansa da tunanin kar dai wani fadan suka yi?
Sai ta ga ta amsata cewar bata jin komai yanzu, jikinta da sauki sosai
Hamdallah Anna ta yi, sannan tace masa idan ya gama ya sameta gida zata wuce ita
Mikewa yayi yana fadin Bari su je kawai, sai sun dawo gobe in sha Allah, domin yana so su tattauna sosai kan maganar ginin da za'a yiwa Nur din, bangaren nan kaf yake so a rushe inda su Aban yara suka zauna a yi mata irin na MAZNA, Shikenan sai ta tarewarta,
Da kula ya dubi JAUHARA ya ce" Wannan mutumen yau sau uku kenan ina tardo shi, ga dukan alamu shi kike so?"
Jauhara ta sada kanta ta kasa amsa wa, Duda a ranta tana ayyana' to ya zan yi yaya, tunda balaraben bai samu ba zan karbi wannan, shi ma ai ba laifi larabcin ne kawai bai iya ba, kuma na yi na yi in ture shi ya nuna cewa waje nasa ne a kafta kawai...bawan Allah maraya'
Anna ta yi murmushi ta ce" Alhamdulilah, ki ce dai ina da biki a gabana"
IMAD ya ce" Madallah, ki fada masa ya turo magabatansa, sannan ki rubuta min adrsss dinsa, da ta wajen aikinsa da komai ki ba aliyu saboda sai na yi bincike kafin in bashi y'a"
MAZNA kam farin ciki ya gama mamayeta , alamu sun gama nuna mijinta ya sauko sosai,
Salama suka yi, sannan suka wuce
Sunna fita JAUHARA ta karasa bakin gadon ta zauna tana duban ta cike da tausayinta ta ce" Aunty, kuka kika yi again?, ba nace maki ki daina kuka idan yaya ya zo ba?, ko me zai ce maki ki shanye ki jure ki yi ta hakuri, na tabbata zai yi hakuri zai ture komai shi ma?"
Kaninta ya janyo kujera shi ma yana dubanta ya ce" Ni ma abinda nake gani gwara ki daina kukan nan, ba fa wani anfani, na fada maki du namijin da ya san kansa in dai ya san abinda mace ta je ta yi kenan gaskiya in ba dole Bama da wahala ya iya zaunawa da ita, bale kin ga mijinki fa yana da kishi kowa ya sani, har fada muke yi a tsakaninmu a mention......., ki kara hakuri zai daina ne, ko bai daina jin haushin ki ba zai rage ne, kuma kamar yadda muka fada maki sai fa kin ture maganar aurensa gefe kin cire daga ranki fa, sam kar ki ce zaki daga masa hankali saboda wannan, kin ga da farko farko idan ya zo in ya tafi sai ki yi ta kuka ki ce shiKenan zuwa zai yi ya kwana da wata, shikenan zai je ya zauna da wata ba ke ba, kamar yadda JAUHARA ta fada maki ne, gwara ai da matarsa zai zauna din ba da wata cen ta waje ba, kuma ki godewa Allah yarinyar ba zata raba ki da mijinki ba, Ni wallahi da na ji cewar shekara guda rabonsa da ke na Sara masa, gaskiya yana son ki ma, to ai bana tunanin Ni zan iya yiwa wata yarinya haka, gaskiya koda zama da ita dole ne karo wasu matan uku kuma dole ne........ki fa yi hakuri fa"
MAZNA dake share hawaye ta yi murmushi tana duban su ta ce" Na jima da dangana fa, na jima fa maida maganar aurensa gefe, kun ga Malama dake zuwa mu yi karatu sosai ta fahimtar da Ni komai, kuma na yarda har zuciyata na cire komai a raina, kishin mijina kuma da nake yi zan boye abina a raina......., kukan da nake yi fa na farin ciki ne, a nan fa ya zauna har ya rungumeni a jikinsa....., kuma kana gani da yayi magana a kan JAUHARA cewa yayi ba zai bada y'a ba...., hakan na nufin har yanzu muna ransa bai cire mu a ran nasa ba?"
Jauhara ta yi murmushi cike da jin farin cikin ita ma ta ce" Ai dama bai taba nuna mana komai ba mu, ko fada kuka yi a cen gida baya taɓa nuna mana wani abu, kina gani fa idan ma kika tada masa rigima koramu yake yi dan kar a yi a gabanmu, gaskiya alhamdulilah , ki kara yin hakuri ki ture komai ki yiwa mijinki biyayya ki so mahaifiyarsa ki girmamata, kishiyarki kuwa aunty ku girmama juna ke da ita, kar ki yarda abinda ya faru ya kara faruwa tsakaninku, ko cacar baki kar ku yi, domin zaki zubar da mutuncinki ne a idannuwanta da na mijinku da kuma dangin mijinku......, idan kika kama girmanki Allah dole za'a girmamaki aunty, ba ruwanki da son da zai nuna mata, ko a gaban ki ya nuna mata ki yi kamar baki gani ba, ina mai tabbatar maki sai kunya ta da ya zo ya ringa kiyaye idannuwanki, bale ya'yanmu Bama zai yi haka ba ko?"
Kafadu ya dage ya ce" In ma yayi, ke dai ki dauki abin da ilimi, kin yi abubuwa da yawa fa, ya dace ki ture yanzu ki fara abubuwa da classsssss "
Sauraronsu take yi tana dauka, ba kamar da ba da idan suna fada mata sauraron nasu dai take yi Ama bata wani dauka.......kwarai ta dauki lesson din duniya kuma ta dauki damarar gyarawa.
Bayan sun isa gidan sun fito ne yake kara nuna mata komai yana sake yi mata bayani, wanda hakan ya gamsar da ita sosai tana murmushi ta ce" To yanzu wai idan Mazna ta dawo din, a cen zaka riinga barinta har sai ka gama zaman da zaka yi a nan sannan ka tarda ta? Ka ga fa yanzu tana da bukatar kulawa kar aje cikin dare jikinta ya motsa kuma ba kowa, kuma ka ga ba za'a kaita gidan su Farhana ko A'isha ba, kannen miji sunnansu....., yaya za'a yi kenan? Ko kuma nan din kake dawo da ita da safe idan Allah ya kai mu, sai in sa a gyara mata part din cen na baki sosai dan ta samu sakewa sosai, ka ga kafin a gama ginin ta Shikenan sai ta ringa zaunawa, ka ga muna kusa zamu ringa ganin jikin nata ko?"
Murmushi yayi cike da jin farin cikin hakan da jin nutsuwa na shigarsa, domin tun Dazu a cikin tunani yake mai zurfin gaske, kwarai hankalinsa du ba a jikinsa ba, yana tunanin yaya zai iya yin barci mai nisa idan bai ji zafin jikinta ya ragu ba?, yaya zai ringa wuni bai ji dumin jikinta ba? Yaya zai gane abinda take buƙatar ci bayan baya kusa da ita? Idan yana kusan ma tana iya wuni bata ci abinci ba, sam bata fadawa abinci........., sai cen sai tace ita bata son abinda aka girka ne, guguru take so, ko wani abin cen, ashe ashe ciki ne? Hummmmmmmmmmmmmmmmm
Da farin cikin ya ce" thank you Anna thank you so much........., dama an ce min gobe in sha Allah za'a saki maman nata, na fi so koda matar nan zata dawo ya zama NUR na kusa da ke.....and Anna bana so komai ta ba NUR na ci, bana so ma waje ya ringa matse musu ita da NUR, Anna ko haihuwa ta tashi yi bana so........"
Anna ta kame haba tana dubansa, ta dubi Aliyu dake murmushi ta ce" Wannan zai yi kara ta d'an fari kuwa?,"
Dif yayi yana dan fito da idannuwansa, Anna ta girgiza kai tana dariya ta yi tafiyarta
Ajiyar zuciya ya sauke ya dubi Aliyu ya ce" Aliyu, bana so ko kadan ta rabi matata matar nan, ina tsoron ta sace min matata fa"
Aliyu yayi yar dariya ya ce" Ai muna nan, idan ma muka ga da wani abin ta dawo sai in zama Bodyguard dinta sir, sai dai mu sace ta kam, na farko ma shamatarmu ta yi"
Murmushi IMAD yayi sannan ya nufi bangaren su Aban yara dan ya sanar musu maganar zuwanta, daga nan kuma sai su koma gida , mama tace ta yi mata abin kwadayi, har gagawa yake ya yi ya kai mata ta ci ya gani zata ci da yawa kuwa? Ya tabbata ta wuni tana cin gyada ne, kawai ta fi son su gyada, su gurguru haka dai..............
Da dare bayan komai ya lafa tsakanin su, abinda ya zama bukatarta ta gaba gaba, ya zama shi kuwa abinda ya fi dadada masa, suna kwance tana saman kirjinsa a hankali yake sanar mata cewar zata koma cen mention, da bayanan abinda Anna tace, har ma da dalilin hakan
Ga tarin mamakinsa, sai ya ga cikin murmushi da farin ciki ta ce" ya'yan FARHANA, Shikenan ka ga idan kana bangaren aunty, sai Ni in yi kwonciyata a dakin Inna ko?, , idan ka dawo bangarena sai in koma cen din ko?"