Sashe 105
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NUR ta yi murmushi tana addu'a ta shafa ta kara jan wandon nata har wajen cinyoyinta tana jin dadin sanyin, domin Inna ta kunna acn sosai, wanda dalilin yadda take kuna shi sosai din nan ya sa kullum sai IMAD ya shigo ya daidaita mata yayi mata sai da safe , wani lokacin sai sun sha fira ma sannan yayi tafiyarsa..............
Anna da ta hayo bayan ta nunawa Auntyn yara ɗakinta sai ta shiga dan yiwa Inna sai da safe, a nan ta samu HALLAH ta baje tana barcinta, gashin kan nan nata kuwa sosai ya baje a saman shinfidar, rigar Tata kuwa ta ja ta har saman cikinta , hakan ya bayyanar da shafafan cikinta sosai da kuma santala santalan cinyoyinta
Da mamaki bayan ta daukowa Inna dukan abin bukatarta a tausashe ta ce" Bakuwa ba kika yi Inna?"
Inna ta duba wajen da Hallah ke kwance ta yi murmushi tana duban Anna ta ce" Kin san wani abu? Daga kanki, ban taba jin wata halitta a raina wace ba Ni na haifa ba kamar yarinyar nan, inama iyayenta su bani? Son ta nake yi"
Anna ta yi murmushi tana duban Inna, zuciyarta na cika da shauki da jin ko me yake iya faruwa da ita da Inna tabas zata ci gaba da yi mata biyayya, domin AKOY lokutan da Allah ke kwato magana daga bakin Inna, ta fada kuma ta yi murmushi, lamarin Inna hali ne kawai kuma ta kai wajen a yi hakuri da shi ɗan ta isa
A ranta kuma ta kara ayana' Tabas Ni ma tunda na ganta, a raina nake jin yar gidan mu ce Inna '
A bayane kuwa ta ce" Ai Inna jikar ki ce, yarinyar AKOY shiga rai"
Inna ta yi murmushi ta ce" Koro ta suka yi , ai su Farhana sai addu'a kawai, wannan dan ran zasu matsa ma?"
Anna ta yi dariya, ta gama yiwa Inna dukan abinda ta saba sannan ta juya ta fice.........
Bayan wani lokacin Inna har ta fara abin barci barci ya bude kofar ya shigo a hankali yana dan fido idannuwansa saboda sanyin da dakin ya dauka
Inna na murmushi ta ce" Tun Dazu nake ta tsumayen zuwanka ama baka zo ba, shi yasa naki yin barci dan in fada maka kar ka rage sanyin nan da yawa saboda jikata, yi hakuri Dan albarka rage kadan"
Bai wani saurareta ba, dan bai ma gane abinda take nufi ba, abinda ya sani shi ne sai ya rage sanyin nan saboda baya yi mata da dadi, kullum haka take kuna shi , shi yasa yake zuwa ya rage shi.
Comand din ya dauka ya nufi wajen bed din saboda a nan daya yake, dayan ne ke gefen da ta maida shinfidarta
Hannunsa da ya mikar zai dana acn ya kashe hadi da dan duban wajen bed din dan kar ya bige kafaffuwansa, a nan idannuwansa suka sauka a samanta.........
A irin kwoncin da ta yi babu abinda ta cenza sai ma kara dage rigar da ta yi domin har dan alamu alamun kumburin mamanta ya dan bayana kadan
Idannuwansa ya fitar waje gaba daya, haka kuma comand din dake hannunsa ta kubce ta sauka a saman ruwan cikin ta wanda hakan ya sa ta............
🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️A zabure Nur ta dago zaune, idannuwanta rintse na abin barci domin ko kadan bata bude idannuwanta ba, da abin magagin barci da tarin rigimi irin ta shagwababen yaro ta ce" A'isha idan kika kuma dukana da kafa Allah ne kawai zai rabani da ke, aikin banza kawa......"
Sai kuma ta juya gaba dayanta ta kwanta saman cikinta tana dan sosa bayanta, wato bombom dinta wanda susar da ta yi ya sa suka jijiga kafin ta sake baje kaffafu da hannaye ta sake nutsawa cikin duniyar barcinta
"Innalilahi wa Inna ilaihi raj'une!" Ya fada yana sake ja baya da karfi hadi da sake duban inda take
A gigice ya juyo inda kakarsa take wace ta kama a hankali ta mike tana fadin" Yi a hankali Elhaji, jikata ce ke barci a nan, bigewa ka yi ba na ji kana salati????"
Duban da yake mata kam ita Bama zata iya gane ko wani kala bane dan hankalinta bai kai c'en ba
Hankali tashe ya juya ya nufi kofa, sai kuma ya dawo daf da Inna ya ce" Ni zaki hada baki a batawa rai da ke ko?, na gode!"
Ya juya fuuuuu yana mako kofar Tata wace ta sa ta zarro ido tana leka hanyar da ya bi kafin ta dage haba a hankali ta ce" To ko batan daki Elhaji yayi? Ta yiwu ya zata dakin matarsa ya fado....., kai wannan mata tashi an yi yar iska, an ce ke kullum sai kin batawa mutun rai? Shi yasa ashe da ya shigo bai zo ya gaisheni yadda ya saba ba, Allah sarki jikana in sha Allah zan kara dagewa da addu'ar Allah ya raba ka da sharin mata!"
IMAD bai tsayar da tafiyar da yake yi ba sai da ya karasa bangarensa, a bangaren nasa ma a dakinsa , sannan ya tsaya , tsayuwar ma irin wace sai ka daga kafa kamar zaka kara yin gaba sai kawai ya ja ya tsaya a hankali yana rintse idannuwansa dan cire abinda ya gani a zuciyarsa
Wata irin ajiyar zuciya ce ta kwace masa , ajiyar zuciya mai tafe da bugawar zuciya
A hankali ya karasa bakin bed dinsa ya zauna yana sake kai dubansa wajen agogon dakinsa ya duba time........
Kwarai lokaci ya tsala
Kwarai lokaci ya ja
Idan yayi irin daren nan in ya je bangaren Anna yana anfani da password dinsa ne dan ya shiga duk inda ya so, domin sun gama rufe komai
Idan yayi irin daren kuwa baya zuwa dakin kowa sai na Inna kadai, ita ma dan tana da sarar bude acn nan kamar tashin duniya kuma ta kwonta a ciki, bayan tana fama ne da ciwon kune, da na wuya, da hakori, da zarar ta yi barci cikin sanyin nan mai tsanani to fa sai sun motsa, kuma a yanzu bata cika iya daukar ciwon ba, irin na yara haka take yi yanzu sai ta yi ta kuka idan ciwon ya motsa....wannan dalili ne ya sa bayan yayi wanka, ya saka jalabiyarsa yayi Sallah , ya dan taba fruits kamar yadda ya saba ya je dan ya kashe ya dawo........daga wannan ba wani abin, Ama shi ne zai tarda wannan......wannan.....
A hankali ya lumshe idannuwansa ya kwanta saman bayansa , ya kai hannunsa daya a bayan kansa ya dafe, dayan hannun kuwa a hankali ya dora saman kirjinsa dai-dai zuciyarsa ya dafe saboda irin yadda take gudu har yanzu kamar idan yayi gymnastique ne, ko idan yana cikin aikata wani abin dake iya motsa ta da karfi.
Bude kofar da ta yi kunnayensa sun jiyo, haka ma salamarta ya ji, sai dai bai dago yayi mata koda kallo daya bane bale har ta yi tunanin wani abin da ya dara kallon nan daya
Bata san wani damu ba ta karasa inda yake ta haye gadon da nufin hayewa saman kansa ta kwanta kamar yadda takan yi wasu lokatun
A hankali ya saka hannunsa ya dakatar da ita, sannan ya bude idannuwansa ya sauke a kan fuskar ta , cen ciki ya furta" sauka ki je dakinki"
Fuskarsa take kallo, zuciyarta na bugawa, saboda ko a barci ta ji irin Muryar nan a tare da shi ta san yana wata gaba da zuciya da gangar jikinsa ke bukatar taimako irin wanda sai wani gangar jikin zai iya bashi, wato nata
Cike da jin tausayinsa ta ce" Plz Akul, ka bani dama in taimaka maka yadda ya dace, zaka ji dadin hakan fiye da tunanin ka......plz ka bari in yi"
Rinanun idannuwansa a lumshen nan ya girgiza kai bai ce mata komai ba
A hankali, cike da neman son ya gane me take nufi ta ce" Akul, dan Allah ka bani dama , ka ga.........."
Ta mike ta cire rigar barcin da ta saka , wace a kasanta bata saka komai ba, hakan ya sa bombom din da aka yi mata wa'inda suke cen sama a hade dim basa wani motsi basa wani abin da naturel ke yi suka bayyana, da kuma mamarta su ma suka bayyana, haka ma shafafen cikinta ya fito fili , a hankali ta koma inda yake kwoncen nan ta kamo hannunsa tana kallon yannayinsa ta kai wajen mamanta a hankali ta shiga kai hannun nata bangaren sasar jikinsa mafi rikicin cikin jikinsa............
Sam bai ki kai hannunsa da ta yi ba, hasalima abinda yake son ganewa ya saka shi matsa shi da dan karfin da a da idan yayi hakan sam bata jin zafin yanzu, domin a yanzu zafi ta ji mai yawan gaske har sai da ta kai hannunta saman nasa ta rike , haka kuma abinda ta fara da dayan hannun nata ta dakatar
Idannuwansa ya bude ya sauke a kanta
Tun daga kirjinta har inda zai iya kallo ya kalla da kallon da ba zai take Shari'a ba.
Cen cikin makoshi ya ce" Yau din ma, ba zaki iya bani hakina ba?"
Gwuiwowinta ta kai kasa kusa da gadon ta rike hannunsa a tausashe ta ce" Akul, ka kara min lokaci kadan in samu lafiya plz, Akul na san ka yi hakuri, na san ka min hakuri, ka kara min time kadan in samu lafiya plz"
" Wani irin ciwo ne yake damun ki MAZNA" ya katse ta a hankali din dai
Mazna ta yi dawurwuri kafin ta ce" Akul ciwon ciki ne"
"Cancer ce?" Ya sake katse ta yana duban cikin idannuwanta
Da sauri ta girgiza kai tana jimke hannunsa
A tausashen nan ya ce" Wani irin ciwon ciki ne wannan, da ba ciwon Cancer ba yake neman shekara a jikinki kuma kin ki bari in hada ki da likitan da zai duba ki?"
A hankali ta ce" Akul, na ga likita, a kan daukan magani nake, Akul plz ka yi hakuri kar ka bata ranka ko ka daga hankalinka, ka yarda da Ni dari bisa dari ina cikin treatment ne, ina cikin neman mafita ne, na san ka yi hakuri , na san kana kan hakuri......."