Sashe 138
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana zuwa sai kawai ta rukunkume auntynsu hadi da saka kuka tana sake cusa kanta a kirjinta , a rikice tana faman fadin" Dan Allah, dan Allah dan Allah ki yi hakuri, dan Allah ki yafe min, ina son ki, ina son ki, ina son ki.......aunty ina........"
"Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa salam, Nur sakeni mana" aunty ta fada a hankali, sai kuma itama ta fashe da kukan kuma ta sake riketa a jikinta da karfinta a hankali ta ce" Nur gani fa, Ni ma ina son ki fa, da gaske ina son ki sosai, ga Anna nan itama tunda na ga yadda ta rike ki na san tana son ki, ga mamanku nan, nur ga aishanki ga farhananki, ga sulaimananki, haba nur du gamu nan, me kike nema kuma?????"
Da sauri take gyada kai, ta ce" Auntynmu kun ishe Ni rayuwa, kun ishe Ni, in sha Allah ba zan kuma daga muku hankali ba kin ji Auntynmu?"
Farin ciki ya saka Anna dauke hawaye hadi da fadin" Alhamdulilah alhamdulilah,....."
Sai kuma du suka bi aunty da kallo wace kunya ta lulubeta a yanzu har ta cire NUR daga jikinta da sauri ta fita
Mama me zata yi banda dariya, tana tafa hannu ta ce" Matar nan AKOY kunya"
IMAD da ya turo baki kamar wani shagwababe ya ce" Mama, kuma du aka zaba masu sonta fa ba'a ce Ni ba, aunty bata ce Ni ba"
Anna ta saka dariya tana dubansa kafin ta zauna , a nutse ta zaunar da su, ta shiga yi musu nasiha tare da kwantar musu da hankali, sannan ta sanar mata zuwan MAZNA yau, ta sake yi musu nasiha sosai, ta kwontar mata da hankali sannan suka tafi
Haka dai ya idasa wunin, sallah kawai ke fitar da shi, har sai da magariba ta yi sannan ya fita, wanda ita kuma tana ganin haka ta dauki abin bukatarta ta nufi bangaren Anna
Ai kam tana zuwa ta samu su mazna sun zo, da kula ta mata sannu da zuwa da tambayar jiki, ga mamakinta, ita ma sai ta amsata da sakewa ba tare da wani yannayi wulakancin ko neman rigima ba, a nan ma suka zaunar da su suka musu nasiha hadi da basu waje ya rage su uku, wanda ya zamo ya dubi wannan ya dubi wancen a karshe ya basu damar yanke kwanakin da ya musu, sannan ya mike dan ya raka Mazna domin har yanzu sai an kama ta take iya tafiya da kyau da kyau, sai a hankali idan jiki ya tabu samo lafiya sai a hankali.
Mikewa Nur ta yi, jiki ba karfi ta nufi sama da gyadarta a dafe mai yawa a kwano ta nufi dakin Inna
Tana zuwa ta tube ta saka rigar barcinta ta haye gadon Inna, tana cin gyadarta sunna fira da Inna har barci ya kwashe innar, hakan ya sa ta yi shiru zuciyarta na rikewa, tana ta addu'a da neman sauki a wajen Allah, har ya bude dakin ya shigo hadi da duban inda Inna take, kafin ya karasa inda take zaune tsakiyar gadon ya hau yana dubanta jikinsa a mace ya ce" Har kin zo ki yi kwonciyarki ki kyale Ni ko?"
Nur ta yi dan murmushi tana bin rigar da ya saka a jikinsa da kallo, jalabiya ce blue mai ratsi a jikinta, mai santsi da kyau a ido.......a hankali ta ce" to ai lokacin AUNTYNA ne yanzun, me ya fito da kai ya'yan FARHANA?"
A hankali ya matsa inda take hadi da janyota jikinsa ya rungumeta sosai, cen kasa ya ce" Ba zaki yi kuka ba idan na tafi?, ba zaki damu ba?"
Idnanuwanta ta dago tana duban cikin idannuwansa, a hankali ta ce" Zan damu, .....sosai, sai dai zan yi hakuri dan zan so gobe kiyama ka tashi cmplt dinka ba tare da shanyayun jiki ba......., ya'yan FARHANA bani da ja da tsarin nan, ina yi maka addu'ar Allah ya baka ikon yin adalci a tsakanin mu"
Kwarai lamarin yarinyar na girmamar tunaninsa a kullum idan ta yi magana.........., tana matukar ƙaryata tunanin mutun a kanta.......
Murmushi yayi yana lalubarta, hakan ya sa ta kubce ta janye jikinta tana nuna masa hanya
Baki ya turo ya sauka din ya je ya rage musu ac a hankali ya ce " I love You bab"
A hankali ta ce" I love You tooo.....good night"
Ido daya ya kane mata sannan ya juya ya fita yana rufe musu kofar hadi da dan jingunuwa jikin kofar yana lumshe idannuwansa cike da tunani da jin kewa....
A hankali itama ta kwanta tana jan filo ta rungume a kirjinta hadi da rintse idannuwanta tana ta maimaita adu'o'in da ta tabata zasu taimaka mata wajen samun saukin abinda take ji............................., haka kuma tana ta tuna maganar Inna da tace Ama gyadar zata gama ci ta tafi bangarenta ko? Inna kenan ko ta yi me a katon wajen cen ita kadai? Bayan wannan ma in ba a nan zata kwana ba me yasa ta cenza kaya a nan? Inna kenan manya.
Da asubahi da Inna ta tashi Sallah idannuwanta suka sauka a kan NUR, da mamaki ta ce" Zan ga Annabi in na yi hali na gari, Jikata a nan kika kwana????"
Nur ta dago kai saboda ta farka , sauraron kiran sallah take kafin ta mike dan bata cika zabura daga ta bude ido ba ta dubi Inna, ta yi murmushi ta sauko kaffafuwanta kasa tana gyara kanta a hankali ta ce"
Saura kadan🤣Kisan mummuke page 86
Murmushi Nur ta yi ta ce" Inna to ina kike so in je? Kin san dai Auntynmu ba zata barni ba, kuma Anna kuwa kin ga ba dadi ga kakata in je dakin Anna in kwana, ko kin kore Ni in koma cen?"
Magana take yi, Inna na kara matsawa kusa da ita har ta karasa ta ɗan duka tana sake duban cikin ta
Da karfi ta zauna , domin kaffafuwanta suka kasa dagata, hakan ya Tsorata Nur har ta nemi faduwa saboda irin yadda innar ta zauna, ta diro tana kama Inna hadi da fadin " Subahanalah Inna"
Inna dake dubanta sai kawai ta fashe da kuka tana murza idannuwa, hadi da duban Cikin Nur, wace du ta rikice har tana neman ko fita take yi ta nemi agaji????
Bude kofar yayi da ky din wajensa ya shigo da salama
Ganin abinda yake faruwa ya saka shi karasawa da dan hanzari yana fadin "ya Allah, me yake faruwa?"
A rikice Nur ta dago zata yi magana, sai kuma ta zuba masa ido sakamakon Jikar da gashin kansa ke da ita, wace haka kawai ta sakata zuba masa ido, kafin ta ɗan matsa a lokacin da Inna ta riko hannunsa tana kukanta ta ce" Ciki ne da ita, wallahi ciki ne da ita Imadi, Allah na gode maka, Allah na gode maka, ashe zaka haihu? Ashe zan ga kwon ka? Wayo Allahna, ba banza ba Allah ya saka min kaunar yarinyar nan a zuciyata, tunda na ganta zuciyata ta gama aminta da ita, ashe zata goya min d'anka? Wayo Allahna "
Murmushi yayi bayan ya duka yana kama Inna dan ya mikar da ita, sai kuma ya dago sunansa yana kallon fuskar Nur wace fuskar Tata ta dauki ja saboda abinda ya gama tsiga mata zuciya
A hankali ta juya ta nufi bayi ta shige hadi da rufowa a hankali, wanda hakan ya saka shi sake zubawa kofar bayin ido hadi da jin gabansa na neman yin tsale........, hankalinsa na neman tashi.
A hankali ya mikar da Inna, hadi da sake dubanta, sai zance take tana nunin wai ya sani ma kenan?, tunda bata ga ya fashe da kuka ba, shi kuwa, ya kasa furta koda kalma daya ce, hankalinsa na kan wace ta nufi bayi, sai dai shiru kake ji, tun yana tunanin kafin a tada sallah ta fito, har alamun za'a tada sallah ya saka shi shafa wajen gemunsa kafin ya juya da dan sauri ya fice bayan ya yiwa Inna alamun zai je yayi Sallah
Wanka ta yi, kuma ta ɗan saurara bayan ta dauro alwallah, ai kuwa sai da ta ji fitarsa sannan ta fito ta dauki hijabin Inna ta kabbarta nata sallar a kusa da Inna, wace tana salamcewa ta janyo kofin ruwa ta shiga tofin adu'o'i tana gamawa ta mika mata hadi da cewa" Sha, ki shafe cikin, Allah sarki ashe ke za'a ma cikin , Allah mai iko"
Sororo ta kalli Inna kafin ta juyar da kanta cike da jin kunya, tana gama sha ta sake jan carbi ta yi adu'o'inta sannan ta mike ta shiga ninke kayan shinfidar da suka kwana da su, ta dauko wasu ta shinfidawa Inna hadi da ɗaukan kayanta masu dati gaba daya ta hade a baban basket ta nufi dakin FARHANA tana cema Inna zata je ta yi wanki
Inna na faman fadin a'a fa, ta ajiye kayan nan, Ama Nur ta kara gaba saboda ba zata biyewa rigimar Inna ba, ko da zata tashi fa daga saman salaya harda wani cewa salamun Salama Allah tsare cikin nan, ita kam ko kowa bai ji ba yanzu kowa zai ji tunda Inna ta ji maganar nan.
Bata jima da fita ba ya shigo dakin Inna, yanayinsa na nunin sam hankalinsa a tashe yake da yannayinta, ya dubata ko'ina bai ganta ba a dole ya tambayi Inna inda take
Ai kam inna ta sanar masa cewar ta tafi da kayan wanki, wai wanki zata yi, kuma a dakin Farhana take wanki
Da dan sauri ya juya ya fita ya nufi dakin na Farhana ya murda ky ya bude hadi da shiga , sannan ya nufi bayi, domin a ciki injin wankin yake
Ya sameta tana zuba omon wankin a injin, ta gama saka wa'inda zata fara wankewa, kuma ta rage kayan jikinta sosai domin daga ita sai yar karamar riga
Shigowarsa ya sa ta mike da sauri tana dubansa....
Fuskarta yake kallo hadi da sake zuba mata ido a hankali ya ce" NUR"