← Book details Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 141

Sashe 10

Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ta ɗan sake ja baya, kasa kasa sosai ta ce" Ama ka ga irin tsayuwar nan ta gaf da gaf bata dace ba ko? Ni ai ba muharamarka bace ka ja baya kadan plz."

Ja bayan yayi yana murmushi sosai, sannan ya sake saka hannunsa ya ciro wasu kudaden masu yawan da bai irga ba ya miko mata yana duban yannayinta, dan ya riga ya san cewa a duniya mata na sakin fuskarsu gaban ya'yan banki koda kuwa basu so sakin ba.

Kudin ta kala kafin ta dube shi da yanayin tsoro a fuskarta ta ce" Wai na meye wannan?"

Kudin ya kalla shima , a hankali ya ce" So nake yi ki saka a jakarki, bata isa ta saka mu aiki irin wannan bata biya mu ba, idan ya so Ni sai na shiga ta biya Ni!"

Kai Imtee ta girgiza a hankali ta ce" Ba abinda zan yi da su, kuma gidan mu ba sai mun hau abin hawa ba, kusa ne.....thank you"

Daga haka ta zagaye shi ta nufi fitar , sai dai a hankali ta samu kanta da dan juyowa......

Ai kuwa yana tsaye ya soke hannunsa a aljihu sai murmushi yake zubawa

Samun kanta ta yi da sauke boyayan murmushi kafin ta daga kafarta da sauri ta fice jikinta har yana din kwasar rawa

Har ga Allah bai iya lura da A'isha ba har sai da mahaifiyarsa ta tsaya daf da shi ta ce" Me Kenan?, wasu kudin ka so bata????"

Tamkar an girgiza shi ya dubi mahaifiyarsa da sauri lokaci daya yana sauke ajiyar zuciya

A hankali ya nufi falonsu, ita kuwa tana biye da shi har ya je saman kujerar ya fadi yana kai hannunsa wajen zuciyarsa ya ce" Anya kuwa akoy wata halitta mai sakani bugun zuciya irin wannan yarinyar?...... A gaskiya duk rintsi sai na aureta, tabas wannan itace ta dace da Ni!"

Daga Fa'iza har mamansu mamaki ya gama kama su

Mahaifiyarsu ta Dube shi ta ce" ANAS, ka farka daga mafarkin da kake yi, dan Ni ba zan taba iya bari ka bar yarinya yar gidan manyan mutane mai son ka, mai bin ka, a kan wannan yarinyar ba, kai kuwa ka san ina ne gidan su?, itace fa y'ar gidan mutumen nan da ya ki siyar da gidan gadonsa wa mai gidan ka, mutun sai taurarar akida , basu da komai, basu tara komai ba, basu ba kowa ajiya ba, dama sun amshi kudin nan da na tabbata yau take sallah a gidan su, ka ga, ka rufawa kanka asiri ka zubar da maganar ta a nan inda ka dauka, Ni banma san jarabar da ta sa Fa'iza ke son yaran nan ba, gayanan zaki daga min hankali saboda yayume yayumen ki!"

Kwarai Anas yayi mamakin jin yarinyar nan bata fito daga gidan masu da shi ba, Ama kuma ya mika mata ya'yan banki mikaku sababi tasss haka ta ki karba............

Wauh.......................

Shine abinda yake maimaitawa a cen karkashin zuciyarsa ............., hakan ya sa sai da mahaifiyarsa ta gama zagayenta ya mike yana duban kanwarsa ya ce" To kuwa in sha Allah Allah ya kawo musu mai kudi direban OGA, in sha Allah zata huce takaici yarinya tunda na shigo rayuwarta, kai musulunci duniya ne da bai haramta auren talaka ba, da tabas sai na take doka na dauko IMTEE ........"

Sai kuma yayi wani shiru yana duban Fa'iza ya ce" Wai meye sunanta na gaske?"

Fa'iza ta sauke ajiyar zuciya, ita dai har ga Allah bata zumudin lamarin dan kuwa shi da kansa yayan nata mutun ne mai shegen leke leke, shi da kansa bai fa san adadin yanmatansa ba, duda yannayin da ya nuna a kan Imtee bata taɓa ganin ya nuna a kan wata Macen ba, sai dai shi fa mai hali baya daina halinsa, bale shi da ya gama yardarwa kansa cewar shi wani kwaro ne , ai dole ya hangi mace a matsayin hular da yake iya cirewa a duk lokacin da ya so ......sai dai anya kuwa Imtee zata amince da wannan lamarin??????

A sanyaye ta ce" Tana da sunnaye har kwaya uku, mahaifiyarta da ta haife ta tana kiranta da NUR, ko tace da ita KHAIRY, ita kuma mamanta, wato marikiyarta ce ta saka mata IMTEE, Ama sunnanta na gaskiya shi ne *HALLAH* an ce ta ci sunan mahaifiyar mamanta ne wai......"

Murmushi ya saki ya dubi mahaifiyarsa yace" Ke da kanki kin san ai itace ta dace ta zama surukarki............ Duba fa ki gani.....MRS ANAS HALLAH.............mts kama sauran kudin kawai , Allah ne yayi yau za'a cire ni koda bana so"

Ya mika musu sauran kudin ya nufi dakinsa sai sake murmushi yake yi da nufin da an jima zai kirayi Fa'iza ta bashi numbarta, kai idan ya samu a yau sai ya je zance inda take, sai dai idan bai samu hakan ba!

*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE

MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????

*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎

METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA

zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah

Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅
*KISAN MUMMUƘE*
💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅

_PAID BOOK_

*BY*

_SAJIDA NIJAR_

*Yan Naija Mutanen mu 1k ne a kan wannan account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank* sai a bani shedar biya ta layi na kamar haka +22793811618

*Yan Nijar mutanen mu zaku turo da hoton kati ta airtel ta dala dari , wato 500francs cefa a kan Numbarna kamar haka +22793811618*

*Na gode, sai kun zo.....taku ce SAJIDA NIJAR*

Bismillah, na zo muku da zance mai daraja.....wallahi Ni ganau ce ba jiyau ba......
Ga tallah

*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE

MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????

*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎

METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA

zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah

Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*6*

A sanyaye ta ce" Tana da sunnaye har kwaya uku, mahaifiyarta da ta haife ta tana kiranta da NUR, ko tace da ita KHAIRY, ita kuma mamanta, wato marikiyarta ce ta saka mata IMTEE, Ama sunnanta na gaskiya shi ne *HALLAH* an ce ta ci sunan mahaifiyar mamanta ne wai......"

Murmushi ya saki ya dubi mahaifiyarsa yace" Ke da kanki kin san ai itace ta dace ta zama surukarki............ Duba fa ki gani.....MRS ANAS HALLAH.............mts kama sauran kudin kawai , Allah ne yayi yau za'a cire ni koda bana so"

Ya mika musu sauran kudin ya nufi dakinsa sai sake murmushi yake yi da nufin da an jima zai kirayi Fa'iza ta bashi numbarta, kai idan ya samu a yau sai ya je zance inda take, sai dai idan bai samu hakan ba!

Mahaifiyarsa na ji tana gani ya shige, bayan tarin abinda yake ranta shine ta ja masa kashedi cewar kar ta ji kar ta gani, ama Kashhhhh, maganar da ake fada cewar yawanci idan d'a ke rike da ragamar gida, to fa hatta iyayensa biyayya suke yi masa hakan ne, in dai abu take so to fa sai dai ta yi rarashi ta bada hakuri, ba dai tace zata hau ta tsiya tsiya ba, dan kuwa shi din nan shine mai fada a ji, koda an yanke hukunci sai idan ya masa a gidan su!

Da ace A'isha bata yi gaggawar cin mata ba, da tabas sai dai ta sameta a gida har ta huta, ama da yake ta yi mugun sauri sai ya zamo ta sameta tana daf da shiga gidan nasu, sai suka shige tare

Magana ke cin bakin A'isha, cike da zumudi ta ajiye hijabinta saman dardumar da mamansu ta shinfida zata dama fura ta sha, dan kuwa har yanzu bata dora tukunya ba, hasali ma bata da niyar ɗorawa sai bayan magariba dan ta yi da su ai su wuni a cen , da daren kuwa makaroni ce zata dafa, , mai ci ya ci, wanda baya ra'ayi ya ajiyewa masu so, sai ga yaran sun dawo bayan ita bata wani tanadar musu komai ba, to ai ta zata sai dare su da gidan nan ne.

A'isha da zumudinta ta ce" Innalilahi, Imtee, wallahi kin yi baban kamu, wayo Allahna Shikenan sai tafiya ta kasaita ta kama mu a makarantar islamiyya, wannan yar gidan Elhaji zakarin kuma sai mu ga karyar bude kafada da daga kai dan tana soyayya da yaya ANAS, ita da akace ita tace tana sonsa, ke kuwa shi ya nuna yana son ki, wayo Allahna dadi......

Kiskirim maman yara ta yi tana sauraron su a cikin daka, dan ta san idan ta fito suna iya tsayar da maganar domin wani lokacin munafurcin su ya fi tunanin bawa.

Imtee murya cen kasa ta ce" Kai, A'isha yanzu ke har abin nan ya burge ki? Ni kuwa in rasa da wa zan yi soyayya sai da namijin da ya zama abin wawar yan matan anguwar nan?, ki barni in mutu maza su kai ni ba mata ba, ni walahi da ba dan maman nan tasu datijuwa bace da sai na fada mata magana, a kan me zata wani bamu dubu daya? An ce mata dan kudinta muka je ne? Hum!"
Chapter 10 · 0% Book details