Sashe 58
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
HALLAH ta girgiza kai ta karasa dan kusa da table din dake gaban Anna ta ce" Anna, da kin shiga zuciyata da sai kin yi mamakin irin dadin da na ji na ganin ki, Anna da bakya nan fa raina ne kawai ba'a nema ba a makarantar nan, kullum cikin nemanki nake, kuma ita sai ta haɗa ta ja min kai????"
Anna ta yi murmushi ta ce" to shiKenan daina kukan , je bayi maza wanke fuskar ki zo ku wuce saloon a wanke maki kai, zan yi kiran Numbar babanki idan ya amince da hakan , je bayi ki wanke fuskar ki hado da alwallah an kusa yin kira"
HALLAH ta gyada kanta ta juya a hankali zata nufi bayin
A tausashe Anna ta ce" Nur, baki gaishe da yayanku ba, shi ne ya'yan na Farhana dake Saudiya"
Sai a yanzu Nur ta dakata ta juyo a hankali ta dubi Anna, nan take kuma maganganu kala kala da take tsinta a wajen yaya Anas a kan ogansa suka shiga dawo mata a kwakwaluwa..........
Lokuta da yawa idan har zasu yi magana koda ta minti biyar ce sai ya ambaci ogansa...............
Wasu lokutan takan tambayi kanta to wai haka soyayyar take dama? Kalaman soyayyar bata wuce a ringa batu kan harkar nema? To harkar nema mana tunda shi wanda yake yawan magana a kansa ogansa ne.
A hankali ta ɗan rage tsayinta ta furta" Barka da warhaka yaya"
Kamar yadda take yuwa yaya sulaimana gaisuwar wucin gadi , shima a lokacin da ta daku iya dakuwa, hakan ne ta yiwa IMAD kafin ta ɗan mikar da tsayinta ta ɗan saurara......., sai ta ji bai ce da ita ci kanki ba, a hankali ta sake dubansa tana ji a ranta kamar ba kyau duban mutun irin wannan....., sai ta ga ya dauke dubansa daga kanta, hasalima ya dage kan sama......hakan ya sa ta dubi Anna dan ta gane shin ta kuwa ga ta gaishe shi????, ai kam ta ga cewar Anna ta gani, hakan ya sa ta wucewar ta bayin hankali kwonce tana dan murza gaban goshinta dake neman yi mata ciwo da zafi.
Wani murmushin Anna ta yi ta dauke idannuwanta daga kofar bayin sannan ta Dube shi, a tausashe ta furta " gajiya ce? Anya kuwa ba hutu ya gama yi maka KATUTU a jiki ba kuwa????"
Idannuwansa dake lumshe ya bude a hankali, a zuciyarsa yana Ayana ' Hutu? Da wahala idan zan huta a wajen nan, saboda a yau dai alamu sun gama nuna min ba maganar wannan kalma wai ita hutu a wajen nan........., Anna ina kika samu masu matsalar kwakwaluwa kuma?????"
A bayane kuwa sai yayi dan murmushi ya dubi kofar da aka nemi izinin shigowa domin Mutalab komawa yayi dan ya kawo masa shayin da ake ziga masa
Amsa yayi ya gyara zama yayi Bismillah ya dan ringa sha a hankali har ya gama ya mika masa dan karamin kofin na kwalba a hankali ya furta " thank you"
Murtalab ya sake satar kallon FARHANA, wace ta sada kai, ta yi shiru abinta kamar bata nan, ya maido dubansa kan IMAD ya dan yi alamun ya sassauta mata mana???
IMAD yayi murmushi ya dan girgiza kai shima ya dubi Farhanan......
To shi me ya mata Fisabililahi?, shi fa bai ce mata komai ba.... tunda ya zo yar firar da suke yi ma shi da ita basu yi ba, zai iya cewa zagayeshi take yi , irin idan ta masa laifin nan, kuma shi bai ma ga laifin da ta yi masa ba...., Ama yanzu kam zai zauna da ita saboda kalmar Inna ta tsaneta da ya ji ta fada dan ta ganar da shi abinda take nufi, sai kuma maganar yarinyar nan, shin ina ta samo yarinya irin wannan da alamu suka nuna sam bata wani jin magana?????
Ficewa Murtalab yayi bayan ya amsa Anna cewar zai dawo in an jima ya dauki abincinsa .....dan ta masa maganar me zai ci ne? Yace da ita du abinda ya samu
A tausashe ya ce" Anna tunda kika zo Kin huta kuwa?"
Anna ta yi murmushi ta ce " ina Ni ina hutawa in ba daidaita aiyukan da na jima ban yi ba na yi???, Yauwa Ƴaƴansu, nace Farhana fa tace ita sai dai a bata aji..... Bayan na fada mata kace ta sake sauka da kuma karatun wasu LITATAFAN "
FARHANA ta dago da sauri ta kalli Anna, kafin ya dan kalli ƴaƴanta wanda shi ma ita din ya kalla a lokacin ne kuma HALLAH ta fito a nutse ta zagaya ta dauki hijabinta ta zurma, haka ma ta dauki jakarta ta bude ta ciro litafinta a tausashe ta ce" Anna zan je masallaci , idan na fito sai in je aji Malan zai shiga in an jima"
Anna ta Dube ta da kula ta ce" Ki je, idan kin fito daga ajin kuma ki zo nan, zuwa lokacin zan ji in abanki ya amince ki je saloon din ok????"
HALLAH ta gyada kai tana rage tsayinta ta ce" a huta lafiya Anna "
Daga haka ya nufi ficewa bata bi ta kan FARHANA ba, bata ma lura da irin nutsuwar da Farhanan ta yi ba, ita so take ta gudu saboda ba zata so a taba mata kai ba again.......
Sai da ta rufo ya iya samun sake duban Anna da dan yanayin takurar da ya samu kansa a ciki ya ce" Me yasa yan matan garin nan har yanzu basu dauki rufe jiki da wani mahimmanci ba? Sam basu damu da tafiya a gaban wanda ba muharaminsu da shigar da suke so ba????"
Anna ta Dube shi, da kula sosai ta ce" Allah sarki wasu ka gani da muguwar shiga ba? Ka ga kuwa yanzu fa alhamdulilah gaskiya yan matanmu yanzu sunna rufe jininsu "
Baki ya dan tabe kadan ya shiga kunce agogon hannunsa ya mike ya ajiye saman table din Anna ya ce" Zan je masallaci........"
Har ya dan juya ya juyo ya ce" Wai wace ita?, ya aka yi har ta samu waje haka a wajenki?, aikin FARHANA ne ko? Ita ta janyo maki ita as kawa shine har suke abubuwan nan ko??...........ke"
Ya dubi Farhana ya fada , du kuma a hankali yake yin maganar ba wani tashin hankali ya ce" Sakon da na fada cewar ba zaki dauki aji yanzu ba, bai maki ba???"
Farhana ta girgiza kai ta ce" ya min dari bisa dari yaya"
Ya ɗan sake dubanta kafin ya juya ya fice ba tare da yace komai ba
Shiru office din ya dauka bayan ya fita, sai da ta tabbatar ya tafi sannan ta sillalo kasa a raunane ta ce" Kin ga wasu fitintinun dake nufo Ni ko Anna ?, yaya za'a yi yayi tunanin Ni zan fara neman yiwa wannan kandalar taki magana???"
Anna dake rage baban mayafin dake saman abayarta saboda shiga bayi da dauro alwallah ta ninke abinta a nutse ta ajiye saman kujera kafin ta dubi FARHANA kawai ta yi murmushi ta ce" Ki daina kirayen maganganun da basu da anfani a kanki dan kawai ana yi maki zama irin na gyara kayanki bayan kin san sai dai in mutuwa na yi ko shi ya mutu ne kawai za'a ki yanke hukunci a kanki kuma ki yi biyayya.........., Farhana kar ki yarda Hallah ta tsane ki, domin a kusa kusa ban ga wace na ji lalle ita ce ta farko da zan iya yarda ta zama aminiyarki ba sai ita, saboda bata tsoron ki, kudinki bata gabanta, zata iya yin fito na fito da ke a kan rayuwar ki.......... Wanda ba ruwana da shekarun dake tsakanin ki da ita.......shekarun da basu da wani yawa.........., kwarai bana so in kuma ganin kun tsaya a kofa ke da ita zaku daki juna.....ba zan hana ku rigima ba, Ama ku shige inda ba mai ganin ku sai Allah, sai ko ni.......ku yi ku birne ku fito kin gane? Dan Ni ban yarda da tarayyar da ba dan ajiye kauda ba!, sai kuma maganar gaba wace zamu yi da ke da yayanki itace ta saurayinki, ina yake? Yaushe rabonki da shi? Me ya sa baya zuwa gidanku? Raina anguwar kika yi dan kin raina ikon Allah ko me? Kina tare da shi har yanzu? Tsayin lokacin nan da kike tare da shi me ya faru ke da shi?........, me kike nufi da zama da shi bayan wace ta isa da Ni mamanki ta ce bata yarda da tarenku ba? Fin karfin mu kika yi ne?????, me kike nufi da ture aure da karfin tuwo ne? So kike yi sai kin kai lokacin da zaki ringa bin auren yana guduwa? Mace kike du kyan ki da takamarki idan baki dauki opportunity din ki a lokacin da ta bayyana sau daya ba, da wahala ki samu ta biyu...........kwarai ki shiryawa amsoshin da suka dace da kunnayensa tunda kin sani ai shi din ba irin abinda nake ji in kawar da kai yake ji ba tare da ya bayar da amsar abinda ake nema da shi ba.........., ki yi shirin yin sallah"
Tana gama fada ta nufi bayi, sai kuma ta dakata ta juyo da wani murmushin ta kalli inda IMAD ya tashi...................
Fushinsa a yau sai ya saka ta nishadi...........
Har an kai wajen da ya gane fuskar yarinyar a yau kadai? Haduwa daya jal?, ............ransa yayi mugun bacewa dan budurwa ce, mace ce, a irin rawar kan yan matanmu na yanzu ta yi masa kallon shekeke ta ce da shi Barka da safiya........., ta yi gaba a lokacin da ya dan dauki lokaci bai amsata ba........, bata tsaya ko dan murdaden jikinsa mai birge yan matan yanzu ko kuwa dan farin fatarsa....uwa uba ganewa da ta yi waye shi wato ko dan yayan bankinsa ta sake yi masa kallo na biyu ba....ta yi tafiyarta, haka kuma da ta fito irin halin da abokiyar fadan nata ta shiga saboda wanzuwar ƴaƴanta a wajen bai sa ta yi dari dari da tsoro ba, sai ma ta sake wucewar ta ba tare da ta sake sauke idannuwanta a kansa ba......ta je ta yi abinda yake gabanta ta fice............, wannan dalili ya sa ya kirayeta marar hankali.....hhhhhhhhh, wai bata da hankali.....ok IMAD, fine..........