Sashe 32
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*18*
Aban yara ya daga hannunsa ya ce" Kama min baki kar in gaura maka mari dan na iya, da sam baka san ciwon kanka ba!"
Malam Hamza ya yi gaggawar tarewa yana furta" A'a kar mu yi haka da kai mana, ya zaka daki salihin mutun, ka manta ubana ne?, me yayi da zafi haka? Ka ga taso komo nan gefe na, tunda lafiyar ka ake hari"
Sulaimana ya dubi gefen nasa ya Dube shi, a ransa ya ayyana ' Sai kace ba halayyar su daya ba, ba inda zan koma, salon ka murkusheni da katon hannun nan naka, gwara ma shi Aban namu ba kato bane ko yaya ya maushe Ni ba zai hade har cikina ba, kai kam ai nausa daya sai ka gama manufa a kaf jikina '
Sai kawai ya soke kai ya ki zuwa din
Aban yara ya sake rage murya sosai kamar zai tona kwarto ya ce" Ka san yaron nan da bakinsa na ji yana maganar yana son kanwarsa A'isha?, so na soyayya?,"
" La'ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa Alihi wa Salam, kai ubana kanka kalau kuwa???" Malam Hamza ya fada da karfin da ya sa Sulaimana rarafawa sosai kusa da shi ya riko hannayensa ya ce" Na rantse da Allah idan Ni dan iska ne da tuni na zuba musu jikoki a gari, saboda yan mata ke so na sosai nake fada muku, kawai Ni da kaina ina tunanin ko shaye shayen nan ya taba min kwakwaluwa ne?, to in ba wannan ba ina amfanin haka? Ai ko iskanci nake yi na nemi wata a waje ba wai kanwata ba, shi yasa na tsani maman yara dan ita ta haifota, Ni fa shi yasa idan na shiga gidan nan kawai dan in dauko rigar babanmu ne in saka in fice saboda eh ba kullum na cika son zama da nawa kayan ba, sai ina yi ina nunawa matar nan ina raye, Ama maganar da ya fada kam gaskiya ce, Walahi ka ga , har wani tunani nake wai an mana aure gamu a gidan mu, dan Allah ka rufa min asiri d'ana"
"Ka ci uwaka....., na ce kaniyar ka sulaimana!, yau ga iya shege!" Malam Hamza ya fada yana dangwala masa zagin a goshinsa
Sulaimana ya ja baya yana sakin hannayensa ya bi su da kallo mundil mundil da su ya ce" To ai shiKenan, abin yayi tsauri ya zageni, Walahi ya zage Ni, na yafe maka zagin nan da ka min, Allah kuma ya shirye ka, in asiri zaku tona min sai ku daga murya, nima so nake in fada mata ta yiwu eh ita din ma fa tana so na, ba sai mu gudu kudu mu daurawa kanmu auren ba???"
Aban yara ya mike da carbi ya aniya kwala masa, a dole ya mike yayi cikin gidan malam din da gudu yana sosawa
Malam da yayi suman zaune ne ya dubi baban dansa ya ce" Je ka tsare min shi, zo zauna nan Ahmadu zauna"
Baban yara zuciyarsa ta karye sosai, sai dai lamarin kukan namiji mai wahala ne ya sa kawai idannuwansa suka yi jajajir ya zubawa waje daya ido yana sauke ajiyar zuciya
Malan Hamza ya jima yana kokowa da tunaninsa kafin ya ce" Yaron nan da ba mahaukaci bane, kuma ba a maye yake ba"
Baban yara ya Dube shi da tarin ciwo a zuciyarsa ya ce" To ai abin shaye shayen ya gama kashe komai ne a kwakwaluwar yaron nan, ya haukace kwarai sulaimana ya haukace"
Malam Hamza ya sauke ajiyar zuciya ya ce" Maye, ko hauka , baya taɓa halasta haramun , bale a yanzu kam ba a maye yake ba, hauka kuwa ban ga alamu ba, ......."
Baban yara ya Dube shi ya ce" Me kake nufi malam?"
Malan ya girgiza kai a tausashe ya ce" Ba abinda nake nufi, kawai tsoron karshen duniya ne ya gama kama Ni......., haka kuma zuciyata na cike da tunanin anya haka zai faru da d'an halak?????, kar aje an yi barci da yawa a lamarin ya'yan nan? Wai yaushe rabonka da nema musu taimako na fitinar duniya? "
Da wani yannayin tsoro baban yara ya ce" Kana tunanin cewa asiri za'a iya yiwa yaron nan yayi shaye shaye? Ai Ni da ka gani nan ba zan taba sakawa kwakwaluwata cewar wai asiri aka yiwa sulaimana ba, saboda tunda ya tashi ya taso da rashin jin sa, karshe ya shige cikin dabar anguwa, ba wanda suke tsoro su, a hankali ya shiga taba abinda suke tabawa, kai kuwa ka san shaye shaye ba abinda baya sakawa ai "
Malam Hamza ya fitar da huci ya ce" Na sani, sai dai zaka tafi ka Bara min shi na sati guda......., dukan wani kokarin da Allah ya sanar da mu zamu gabatar , zamu hana ido barci za'a yi ta fadawa Allah, idan yaro na kan bakansa lalle zan rako shi gida, zamu mika shi asibiti mu basu dama, abokina idan yaro na kan bakansa kwarai ba zan yarda ba, ina mai tabbatar maka idan sulaimana bashi da wani digon hauka a tare da shi sai ka ware min daya cikin uku, ko asiri aka yiwa sulaimana ta hanyar kawata masa y'ar uwarsa ta jini, ko kuma sulaimana ba jinin ka bane, Ko ita aishar ba jinin ka bace!"
Gaban baban yara sai da ya kwonci kwonci ya fadi, a hautsine ya ce" Subahanalah, Astagfrullah, Subahanalah, wannan wani irin zance ne haka malan Hamza?, wace irin magana ce haka? Shin ba zaka bar magana a kan cewa zamani ne ya mana mugun lalacewar da muka shiga uku har haka ba a bar zancen ta hanyar yi masa aure a yi nesa da shi da DAMAGARAN din gaba daya? Sai ka yi magana irin haka????"
Malam Hamza ya dubi baban yara ido cikin ido ya ce" Du idan ka ga wata tangarda ka bincika tarihi , ko ka samu an yi irin abin a cikin dangi, ko kuwa ka samu an kusa yin irin abin ......., sai ka fada min a danginka aka samu wanda ya taba son kanwarsa da aure ko a dangin matarka????, kawai ka tashi ka tafi, kuma ban ce maka komai ba, Ama ba zan taba bari baraka irin wannan ta bilo maka a ahalinka ba, kwarai da kwandala a kasan biyar!, Allah ya sauke ku lafiya"
Daga haka shi ya fara mikewa ya nufi ciki, shi kuwa baban yara ya rasa ina zai tsoma ransa......zuciyarsa har wani tsalle take yi tana karawa, da kyar ya iya shiga adaidaita sahun nan suka dauki hanyar DAMAGARAN, suna tafe yana hailala kamar zai raka gawa ko zai je idi, tabasssss hankalin shi yayi tashin da bai taba yi ba, haka kuma gaba daya Malan Hamza ya saka shi a cikin tunanin rayuwa....... Kwarai ya samu kansa da tuna baya, shekaru ashirin da uku da suka wuce .........
Da kansa ya shiga aiyanawa kansa magana kamar haka' Shin ta yaya zaka ce sulaimana ba d'anka bane bayan kwabo da kwabo yaro ya dauko kamaninka?, IMTEE ce kawai ai take kama da kakarta bafilatana, Ama ko IMTEE aka gani ai an san yarka ce ......, hakama A'isha, kwarai A'isha ma taka ce hankalinka ce, Malan Hamza ya gigice ne, shi da na yi tunanin zai fi Ni samun nutsuwar fuskantar abin? Sai gashi ya fi Ni gigicewa har yana tunanin abinda Ni ban yi tunani Ba......?????, zaka tsaya a biyun nan, Sulaimana asiri aka masa ko kuwa abinda yake sha ya fara taɓa masa kwakwaluwa, daga wannan ba zan iya gane komai ba, domin Ni ina da yakinin iyalina ba zasu taba hada min jini da wani ba, kwarai sun tsare kansu a kaina Ni kadai ba zasu taba aikata mugun abu irin wannan ba......'
Sai kuma a bayane ya sake furta" INNALILAHI WA INA ILAIHI RAJ'UNE," har sai da dan sahun ya dan waigo kafin ya ci gaba da tukinsa.....
Mnt@ IMAD.
A lokacin da su Anna suka dawo gida ita da FARHANA, FARHANA ke tuka su yau, saboda ANAS ya yi kiran su yace baya jin dadin jikinsa zai je ya ga likita tun Dazu dai bai zo ba, dan haka sai kawai ta dauki ky ta dauko mota a cen suka dawo, cikin motocin dake ajiye ake hidimar makarantar da su ne
Bayan sun fito daga motar Anna ta sake waigawa inda take hango alamun an bude bangaren kuma alamu sun nuna mata da mutane a ciki saboda yannayin wajen da ya canza daga garkamewa zuwa budewa kafin ta dubi FARHANA ta ce" FARHANA, mu je in gani, ta yiwu ko MAZNA ce ta zo???"
FARHANA ta dubi Anna, a ranta tana ayyana ' Cabdijan, Allah ba dai ina gani ba,aikin banza wannan marar mutunci mai maki kallon banza? Salon mu je ta mana kallon raini in wanka mata mari ace na taba matar yayana ko?, na tsani matar nan saboda rashin mutuncinta, ai ta zo ne dan ta san zai zo karshen wata, ba zaki je ba, ita ya dace ta zo ta gaishe ki, idan ta nuna baki isa ba kema ba inda zaki je'
A bayane kuwa sai ta karaso ta langwabar da kai ta ce" Haba annata, ke ce fa maman Yayana, wato ke sirikar AUNTYNA MANZna ce, ina dalili sirika ta je bangaren sirikarta?, ki je in dubo maki kawai, zan ce mata kin zo kina gaisheta ko Anna ?, yanzu mu je ki huta ama kin ga in kika je bangaren ta zata ji ta a takure ne"