Sashe 33
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anna ta yi murmushi cike da jin dadin ganin FARHANA ta fara CENZA hali, domin da da ne sai ta fadawa matar yayan nata maganganu son ranta, Ama yanzu sai gashi tana fadin abu mai sauki irin haka, dan haka sai kawai ta ce" To shiKenan bani jakar tawa ki je, ki gaisheta dan Allah dan kwanaki yace bata ji jikinta ba, Ni kuma na yi ta neman layinta ban samu ba"
FARHANA ta gyada kai tana kallon Anna har ta sha kwana ta nufi bangarenta kafin ta gyada kai ta nufi bangaren Mama, wato aminiyar baban yaya, camarar baban yaya, yar munafurcinsa ce tak da tak
A lokacin da ta karasa bangaren ta samu Mama na rufe katon tire da ta jera abincin da zata kaiwa Anna, sannan ga ƙatuwar tukunyar da ake girkawa almajiran malan a sama tana ta dahuwa, tuni an bude kofar baya ana ta jera kwanoninsu, dan kuwa kofa biyu ce da bangaren filin part din Mama, kofar dake fitar da hanya ta madaidaicin gidan da dakunan almajirai suke, sai kofar dake kawowa cikin gidan
Murmushi ta yi tana sauke dubanta a kan FARHANA da ta yi mata Salama kafin ta ce" Wata sabon gani, ga fara'ar gidan nan tafe, sanunki da isowa"
Zaunawa Farhana ta yi saman Babar kujera tana furta" Wayo na gaji, Mama ina ji a jikina zafin garin nan na iya kasheni, Allah na tuba abu kamar zubar zunubi????"
Mama ta yi dariya ta ce" Saboda da Allah ina kika hadu da zafin fara'a? Ke fa ba kya fita sai rana ta yi sanyi, haka shigowa, kuma a inda zaki je na san zafi yayi gabas ke kin yi yama, to ina zafin yake?"
FARHANA ta ce" Mama ke ai Bakya jin sa, har mamakinki nake yi wallahi "
Mama ta yi dariya a lokacin da baban almajinta ya shigo ya gaishe su ya fara yi mata addu'a ta hanyar yiwa iyayen gidanta addu'a, har ya gangara wajen da ya zame mata tamkar tabuwar hankali ya ce" Allah ya bayyana mana Nana duk daren danewa, Ubangiji ya sa tana cikin koshin lafiya"
Ai kam mama ta mike da karfi tana " Amen amen ya Allah, Allah kai ka san karatun kurma, kai ka san inda Wasila take, Ubangiji ka tsawatar ka bayana min ita, ya Allah ka sa in ga an bashi bashi"
FARHANA ta dafe haba bayan ta sakar masa harara da ido ta masa alamun ya basu waje, a ranta kuwa ta ayyana ' Dan BALAKI ya lalata mana firar, Ni da na zo mu yi firar duniya in daki cikinta ya sa yanzu zata fara zuba min zancen y'ar da Ni na tabbata bata wani haifeta ba, kawai kwakwaluwar ce ta gama bugawa take mafarkin tana da wata y'a a duniya........., hum'
Ai kam tana zama ta dubi FARHANA ta ce" Fara'a, kin kuwa san na haifi y'a, na haifi y'a mace nake fada maki da idona na ganta dan sai da likita ta dora min ita a cikina aka ce min mace na haifa.....daga nan sai kawai jini ya dauke Ni, Ni dai sama sama na ji ana a miko zani, harma na ce a tarda Malan yana kasan shukoki saboda a lokacin tsakiyar dare ne Malan kadai ne ya raka Ni, ashe ashe wai wata mata ta miko zani tace itace ta rako Ni aka lulube mata mai sunan ana aka bata....kin ji duniya ko? Du sace mu za'a yi idan aka amso haihuwar mu, kai ana buro'uba....."
FARHANA ta dafe haba kasa kasa ta ce" Na shiga uku, shi yasa bana so in zo, yanzu Fisabililahi kuma tana maganar gaske fa sai ta kyatsa ashar, Ama ace matar nan ce take zumunci da malamin nan? Abin harda zabunta "
Sai kuma ta Dubeta ta ga sai tattara take tana ta bada labari
Mikewa ta yi ta dauki jakarta ta yi gaba bata ce da ita komai ba
Mama ta daga murya ta ce" Fara'a kin tafi hala? Daga zuwa sai tafiya kuma? Koda yake jeki kar ungozoma ta mimawa barayin ya'yan ke , ki je kawai "
FARHANA ta tabe baki ta tafiyarta abinta bayan ta ce" Ai kam tafiya zan yi kam ba Ni ba ungozoma, ina dalili ke kawai ba damar a yi fira da ke, Ama ai idan da yaya kike fira sak za'a ganki a nutse, shi yasa na tsani almajiran nan su suke kara haukata matar nan, muna zaman mu tana abin kirki ya jirkito kwakwaluwar, mtssssssssssss"..... ...
A bangaren su FARHANA kuwa koda ace Anna ta je ba zata samu shiga ba, saboda tunda kaninta ya daukota direct nan suka sauka, bayan kanwarta ta tabbatar mata ba kowa ta bude musu bangaren da ta sa aka mugun gyarawa suka kaita har dakinta suka shinfidar da ita sakamakon jinya da take yi har yanzu, dan har yanzu ko sallah bata yi tana ta amsar magani, duda da sauki sosai, haka kuma ba wani ciwo take ciki da ba irin mai zafin nan, kawai tsatsauran kashedin likita ne cewar lalle ta kara samun hutu na kirki har komai ya koma dai-dai koda zata yi wasu kai kawon....hakan ya sa yan uwanta ke kanta suna riritata sannan suka rufe bangarensu suka sanar da masu aiki cewar ba sai sun zo aiki ba basa bukata, ya zamo su ne ke girkin da kansu suna gyaran gidan da kansu , sai kaninta dake fita yana musu hidimar da suke da bukata har su Anna suka zo a kan idannuwansa da lokacin da FARHANA ta bi bangaren munafukar matar nan ta gama ta fito yana ta kalonta tamkar ya wartota ya rungume yake ji, saboda shi dai Allah ya jarabce shi da kaunar ta sosai da sosai.
_____________________________
A daren nan gaba daya su auntyn yara da maman yara basu ji motsin baban yara ko na Sulaimana
Auntyn yara ta kwana tana dan lekawa tana dawowa ne, maman yara kuwa tana dakinta tana barcinta, su A'isha kuwa sun yi shinfida a filin gida ne sun kwana a nan, saboda har suka kwonta mama bata shigo ba shi yasa suka shinfida a kofar dakin ta suka kwonta, ita kuma fa ta dawo bata bi ta kansu ba ta yi kwonciyarta ne itama a dakinta abinta.......
Bayan sallar asubahi Auntyn yara na jira ta gama jan carbinta ta leka dakin maman yara da batun shirun Malan, saboda abin ya fara neman fitar da ita a hayacinta, domin tunda take da shi basu taba kwana cir baya nan ba tare da sun san inda yake ba, idan yayi daren neman sulaimana wasu lokutan sukan san inda ya nufa, Ama yau shirin ta wuce misali gaskiya.
Haske na fara fitowa kadan kadan auntyn yara ta gaza hakuri ta mike ta fito ta samu A'isha na tashin IMTEE kan ta tashi ta yi wanka ta yi karatu, duda bata sallah ya dace ace ta tsaftace jikinta ne ta zauna ta ja carbi ko ta yi tilawa, kamar yadda Malama ke yawan fada musu
Tsayawa auntyn yara ta yi a tausashe ta ce"*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
19
Tsayawa auntyn yara ta yi a tausashe ta ce" A'isha, mamanku ta farka kuwa?????"
Maman yara ta dage labule tana dubanta ta ce" Injin dai lafiya ko? Ya zaki tambayi ko na farka, ba zaki so ace na farka din ba hala?"
Auntyn yara ta girgiza kai ta ce" Barka da safiya maman yara, dama Malan ne nace kin ga rabonmu da shi fa tun JIYA da rana da ya je makarantar yara, shiru har yanzu bai shigo ba, anya ba zamu fita nemansa ba kuwa?"
Maman yara ta tabe baki ta ce" Ni ba inda zan je, ya wuce wannan dan iskan ya janyo masa wata maganar ne? , hum ba dai idan Allah ya hana muku haihuwa ba zaku hakura ba sai kun nace da nema ko? Ba ruwanku da addu'ar alkhairi a kan haihuwar, ai sai ku samu haihuwar Ama a hada ku da ajalin ku dan kuwa halayyar sulaimana wata rana sai ya kashe ki!"
Da wani irin sauri IMTEE ta daga kanta ta sauke dubanta a kan fuskar maman su
Wani irin harbawa zuciyarta ke yi da wani irin tarin jin haushi a cen kasan zuciyarta na abinda maman yara ta fada
A hankali ta sauke dubanta a kan fuskar auntyn yara, sai ta ga ta sada dubanta kasa kafin a sanyaye ta ce" Allah ya kyauta, Ubangiji ya sa suna cikin koshin lafiya su duka, bari Ni in je kawai"
Wani irin bugu kirjin IMTEE ya ringa yi a lokacin da ta ga auntyn yara ta shige dakinta ta dauko wani hijabin tana cire na jikinta ta shanya jikin igiya ta juya da nufin tafiya....
Ita da kanta bata san lokacin da ta mike din ba itama, ta rarumi hijabinta dake nan saman katifar da suka kwana a samanta ta nufi auntyn yara tana fadin" Aunty, kin ga, ki dawo bari in je in duba Aban namu....."
Da sauri auntyn yara ta ja ta tsaya ta juyo tana duban IMTEE, haka A'isha ma ta mike tana ajiye litafinta nan saman window din mama ta nufo su ta ce" Eh aunty, je ki huta, bari kawai mu zagaya du inda muka san yana zuwa , idan bamu same shi ba sai kawai mu dawo mu nufi gidan mai anguwa sannan mu kai sanarwa cigiya ko gidajen rediyo ne da sauuuuuuuuuuuuu..........................................."