Sashe 35
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malam ya ce" rahama, ina tsoro ace lokacin ki yiwa yayanki tarbiyya ya kure saboda laifina da yadda nake tarewa ina hana maki rawar gaban hatsi ta hanyar toye ki da hana ki yi musu tarbiyyar...., rahama tsorona ace na taka matakin da y'ayana ba zasu iya samun tarbiyyar da ta dace da su ba, innalilahi wa Inna ilaihi raj'une, rahama Ni ne zan baki hakuri, Ni ne zan roki yafiyar ki, Ni ne zan........"
Da sauri AUNTYn yara ta riko hannayen Malan, dattijon mijinta , wanda kafin zama yayi nisa ita da shi ta san cewa mutun ne mia tausayi, mai kaunar ta, mai sanyaya kalamansa a kanta, Ama yau da gobe ta ringa haduwa da halayyar da suka sa ya CENZA a idannuwanta, sai dai yau lokaci daya ya dawo yada yake a idannuwan nata
A tausashe ta ce" Malan, ka daina fadin haka, Ni ba abinda ka min, ka daina dan Allah"
Malan ya sauke ajiyar zuciya kafin ya yi murmushi ya ce" Rahama, ina so in sanar maki daga yau, na dau alkawarin taya ki yaki wajen ganin mun tarbiyantar da ya'yanmu, kin ga idan suka yi abin ki tsawatar ki yi kanki tsaye, ba zan bata raina ba, kin ga idan sulaimana yace zai dauki kayana ki ce bai isa ba , ba zai saka suturata ba, in sha Allah zan ce da shi ka je ka yi wanki ka yiwa maman ka biyayya, in Nur bata je makaranta ba da kaina zan kora maki ita, karya take ta kwonta ta yi barci , zan tsaya tsayin daka a kanku ta hanyar kama maki in zama mai sauraronki mai taya ki yaki da ya'yanmu dan ganin tarbiyyar su ta yi kyau, domin na lura a irin wannan lokacin kwarai idan bamu hada kai Ni da ku ba, zasu fi karfinmu ne, zamu nuna musu muguwar soyayyar da ba zamu samu ribarta ba......., dan kuwa na tabbata daga baya su ba zasu taba jin kan mu ba tunda bamu koya musu haka ba......., in sha Allah zan dage wajen ganin sun maki biyayya, haka kuma daga yau dokata itace idan suka maki kwana biyu a ranakun da ba girkin ki ba , sai su ma maman yara biyu a ranakun da ba nata ba, na soke maganar cewa yara sai a dakin maman yara kawai zasu zauna....ke ma mutun ce, ke ma uwa ce, ke ma mai rai ce, kina da ikon ki ji dumin yayanki a jikin ki, kina da bukatar ki ji motsin mutun a kusa da ke, kina fa y'ancin a yi shawara da ke.....dan Allah ki gafarceni kin ji????"
Ya Salam, a dole AUNTY ta fashe da kukan farin ciki harma ta nemi rukunkume Malan, sai da ta tuna dakin su sulaimana ne ta rike kanta tana ta murna hadi da neman taka rawar farin ciki.............., har sai da Malan din da kansa ya janyo ta daf da shi kafin ta yi tsit ta ɗan waiga wajen kofa kasa kasa ta ce" Malan sulaimana na iya shigowa fa"
Malan yayi yar dariya ya ce" Ba zai shigo ba, yana wajen baffansa Magarya, na kai shi a masa taimako mu gani ko za'a dace da barin tabe taben miyagun kwayoyin nan"
Kai yau farin cikin da ta samu kanta a ciki kamar ta taka rawa da tsalle, sai kawai ta mike tana fadin" Bari in hasa wuta in dama Koko kar yara su yi Latin makaranta"
Malan ya mike yana lalubar gwongwanin fa yake ajiyar kudi ya ciro ya bude ya irga mata ya mika mata ya ce" A basu su siyo kosai da madarar peak a dama shayi su ci mai galmi galmi sai su wuce, Allah ya muku albarka"
Da kuzarinta ta nufi dakin tana buda muryarta hankali kwonce ta ce" A'ISHA, NUR, ku zo ku amso mana abin kari.........."
Allah sarki, yau itace da y'ancin kiran sunan yar da ta haifa a cikinta ba tare da tsoron kar ace ta yi rashin kunya ko kar a mata kallon zata nuna ita ta haifa ba? Kai sakamakon Allah da zaki yake da shigewa zuciya.................., ashe rashin hakuri ka haifar da jaje????, tabbas an bata damar yaki , a yanzu ne zata yi yakin da ya dace dan kwato ƴaƴanta baki daya, domin a cen cikin zuciyarta take jin A'isha, bata tunanin cewa zata iya bambanta A'isha da NUR a rayuwa, yarinyar ta so ta, tana kuma tausaya mata fiye da kima.........., kwarai a yanzu zata daura damarar saka ƴaƴanta a hanyar da ta dace.......*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
20
Malan kam ajiyar zuciya ya sake saukewa kafin ya dauki Alkur'aninsa ya shiga karatu ba ji ba gani
Wato ba zai so ace zuciyarsa ta ci gaba daga yadda take a yanzu ba, kwarai komai na iya faruwa da shi , gwara ya kara kusanta kansa da Allah ta haka zai samu mafita mai kyau.
Maman yara bata dawo gidan ba sai da Yama , a lokacin tuni yaran sun gama aikace aikacen su da auntyn yara, hankali kwonce ya zamo ta saka su share dakin maman nasu da kanta tace su je su yi karatun su a ciki
Ta yi haka ne dan tana son kara basu damar da da kansa zasu zo inda take ba tare da ta takura musu ba.
Malan da ya kasa ya tsare ne ya yi kiran maman yara dakin soro sannan ya kirayi auntyn yara
Su Dukansu basu taba ganin fuskarsa a mugun daure irin na yau ba, ba wani sakewa ya dubi maman yara ya ce" Ke daga ina kike?"
Maman yara ta dube shi tana auna yannayinsa
Malan ya sake fadin" Kar ki yarda in sake tambayarki, ki bani amsa, kuma gamsashiya"
Maman yara ta dubi auntyn yara da kanta ke kasa, ta sake duban Malan tana ta tausar zuciyarta da tuna irin rarashin da kawarta ta mata
A hankali ta ce" Raina ne ya ɓaci Dazu, shi yasa na fita banma tsaya na sanar maka ba, gidan kawa na je a cen na wuni, ka yi hakuri Malan, ka san du idan na ga ana neman dagawa yaran nan hankali nawa hankalin ke fin nasu ficewa, ka san da akace wata uwar wajen neman tsare ƴaƴanta hankalinta har barin gangar jikin ta yake yi haka ne, tsoro nake yi fushin matar nan ya yiwa yaran nan ila, shi yasa ka sameni raina a mugun bace, Ama ai na dawo yanzun kuma zan rarashe su in basu hakurin fushin da na yi da su Dazu, Bama kamar imteena, na san hankalinta du ba a jikinta ba, ko ta samu ta ci wani abin yau......."
Kallonta Malan yake yi tamkar wata bakuwar halitta a gabansa ......
Ya Salam, tun yaushe aka dauki lokaci ana irin wannan abin ba tare da idannuwansa sun gane masa abinda yake gani a yanzu ba?????
Gaba daya kalamanta basu hau amon muryarta da yanayin fuskarta ba
A hankali ya dauke dubansa daga kanta ya ce" Kina ji na? Kar in kuma ganin abinda na gani yau a cikin gidan nan, ba zan yarda ba, ba zan kuma amincewa jin mugwayan kalamai irin wannan a kan y'ayana ba, ki ji Ni da kyau ko da wasa kika kuma furta kalmar zaki tsinewa yarinyar nan sai dai ki yi shi a wani wajen ba dai a gidana ba!, "
Ta karashe da dan karfin da ya sa maman yara dubansa gabanta na dokawa
Ya dora da fadin" Abu na gaba shi ne, gabanan Ni na umarci yayana su je dakin auntynsu idan sun yi ra'ayin kwana su kwonta, idan ra'ayin su dauki wani abin ne su shiga su dauko, zinaru ba zan taba lamunce maki maganar kar su je idan suka je zata ilata su ba, zuwa yanzu Ni Ahmadu na gane cewar da mai ilata sun ce da ta ilata su , saboda kaso tamanin cikin abinda suke ci a gidan nan daga hannunta yake fitowa da sauran su......, itama uwar su ce, tana da iko da su , daga Nur har A'isha kar na ji kar na ga kin hana su zuwa inda take!"
Yanzun kam kasa rike tashin hankalinta ta yi tana dubansa ta ce" Malan, a hayacinka kake kuwa?, ya'yan nan kake nufin su je dakin ta? Malan kana nufin karya zan yi idan nace tana iya lahanta su?"
Malan ya dubeta a mugun tsare ya ce" Idan ma menene Ni bai shafe Ni ba, abinda na ɗora doka ce a cikin gidan nan!!!!!"
"Ah to sai dai idan y'arta zata kaura dakinta ama banda y'ata ka ji da kyau na fada maka nima, tunda bayan tsayin shekaru yau za'a nuna min iyakata a kan Imteen ai shiKenan!"