Sashe 18
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Yan Naija Mutanen mu 1k ne a kan wannan account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank* sai a bani shedar biya ta layi na kamar haka +22793811618
*Yan Nijar mutanen mu zaku turo da hoton kati ta airtel ta dala dari , wato 500francs cefa a kan Numbarna kamar haka +22793811618*
*Na gode, sai kun zo.....taku ce SAJIDA NIJAR*
Tallah tallah tallah
*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
*10*
Nijar
Yau kam kamar da wasa Imtee ta shirya dan tafiya makaranta ba tare da kowa ya takurata ba
Sosai auntyn yara ta ji farin cikin ganin wannan lamari har ma ta budi baki tana dubanta ta ce" NUR, Allah ya tsare, ya sa ku dawo lafiya"
A'isha ce kawai ta iya amsawa, ita kuwa murmushi kawai ta yi zuciyarta na daukan wani salon harbawa daban , sai dai bata iya budar bakinta ba dan tana gudun ta bada amsa maman yara ta yi fushi domin tana tsaye tana jira su fice, hasali ma da ta shirya dan tafiyar tasu sai da maman yaran ta mata tsaye kan abinda zata saka, ta sa ta saka abayarta ta sallah harda takalmin Sallah sannan ta ringa tuna mata ta fa je gidan kawar tata, kasa kasa ta yaɗa ba wanda zai ji
A nutse suka fice suka dauki hanya suka karasa makarantar
Sosai suka sha mamakin ganin wani fitinanan ginin da aka dauko na makarantar ya zamo an mayar da yan makarantar gaba dayan su cen bangaren da malamai ke zama a da, an sayi manyan filaye an hade an tada manya manyan gini a kwanakin nan da suka yi basu zo makarantar ba, wanda ko su da ba architect ba sun gane cewar ginin nan ba na wasan yara bane ake rantsawa...........
Ajin su suka shige, malamar hadisi ta shiga da lokaci ya yi ta shiga amsar harda, ya zamo du Wanda bai bada harda ba sai ya sha bulala, ciki kuwa harda Imtee domin bata iya ba, hakan ya sa Malama ta daki hannayanta sosai ta bata punichment a kan lalle lalle ta fita ta zagaya baya wajen shukoki ta dauki hadisin nan ta zo ta bada Tata hardar, saboda sabuwar tafiyar da za'a yi ta makarantar ya sa an dakatar da malamai da yawa, ana cen ana yi musu gwaje gwajen da zai sa a ware wa'inda suke da ilimin a sake saka su aji su din ma dan a kara musu stratégie na koyarwa ta yadda zasu zama basa shafuwa a wannan fanin, domin kamar yadda makarantar Saudiya take ne ake so a yi, ta yadda in dai ka shiga tun daga kan Kur'ani har larabcin kansa zaka iya ka goge a dan kankanin lokaci da izinin Allah
Litafin kansa bata da shi bale har a kai ga maganar ta iya karanta shi, ta amshi na kawarta wato Fa'iza ta fice ranta a mugun bace, idannuwanta kuwa sun gama kumbura da abin kukan da ta ci ta nufi baya cike da tunanin ai kuwa sai dai ta wuni a bayan nan dan ita ba iya karantawa ta yi bama bale har ta bada hardar Gashi dan bakin hali irin na Malama du Wanda bai kawo hardar ba kawai wani wajen take tura shi ya dauka bata bari sun hadu da wanda ya iya bama bale wani ya koya mata.
Kujeru ke ajiye jifa jifa irin masu dadin zaman nan a katon gardin din
Tunda ta karaso mutun daya jal ta samu, mace , wace sam bata gane ko wacece ba, domin tana sanye da nikaf din ta ne harda su Safa da katon hijab baki sidik kuma tana amsa waya, duda ba'a jin amon muryarta ama irin yadda ta saka hannu wajen kunne ke nunin waya take yi
Waje Imtee ta nema ta zauna, ta shiga bude littafin nan tana bi da kallo
Ga dai harufan nan, ga rubutun nan , ga komai ama ta kasa hade na Hausan ta karanta ma bale a kai ga larabcin, to a ina ta tsaya ta wani iya karatun Hausan da ake musu a makaranta? Da ace da dan turancin ne ma da tabbas ta maida hankali ta ɗan gane wasu abubuwan......
Ta rasa yaya zata yi, ga hawaye lokaci zuwa lokaci yakan dan sauko mata kadan sai ta share ta ci gaba da kallo ba tare da ta san matar nan ta gama wayar ba ita take kallo tun dazu
A hankali ta mike ta karaso inda Imtee ke zaune, a tausashe ta yi mata Salama sannan ta tsaya tana jira ta bata dama ta zauna
Imtee ta dago tana amsa Salamar hadi da zuba mata ido, dan gaba daya ita ba wani yarda ta cika yi da masu saka abubuwan nan ba, a cikinsu babu wanda babu harda aljannu.
Murmushi Anna ta yi a hankali ta ce" Ki bani dama in zauna mana y'ata???"
Kwarai ko daga muryarta zaka gane kamar ba yarinya bace, sai kuma da ta ambaci Y'arta sai ta gane cewar lalle ba yarinya bace a bayan nikaf din nan, dan haka sai ta mike tana fadin" Yi hakuri, Bismillah zauna"
Sannan ta juya da nufin tafiya
Anna ta ɗan sake gyara tsayuwarta ta ce" To ai tare nake so mu zauna din, kuma sai ki tafi?"
Imtee ta juyo da dan yannayin son sanin dalili, sai dai bata yi tambayar hakan ba, hasali ma sai ta nunawa Anna litafin ta ce" Zuwa zan yi in nemi wani ya koya min, saboda Malama tace idan ban kawo harda ba dukana zata yi, Ni kuma ban son Duka......"
Ta karashe idannuwanta na yin raurau
Anna ta zuba mata ido, a nutse ta ce" To ke ba zaki dauka da kanki ba? Kuma me yasa baki dauka a gida ba?, sannan ya aka yi kin san kina tsoron duka ama kike kin daukan karatun ki a gida? Ko na boko kika fi dauka ne y'ata? Zo zauna ....." Ta karashe tana nuna mata daf da ita a nutse, hakan ya sa ta bi hannun Anna da kallo sai kuma ta zo din ta zauna ta ajiye litafin a saman cinyarta ta sauke ajiyar zuciya
A raunane ta ce" ban iya tada baƙi ba, bani da komai da ya shafi hanyar tada baƙi, ban san komai ba ban iya ba"
Da mamaki Anna ta ce" Baki iya ba?, yaushe aka saka ki makaranta?"
Imtee ta dubi Anna , a hankali ta ce" Tun muna yara muke tafiya, ama ni ba kulun nake zuwa ba sai na ga dama, dan mama tace islamiyyar ma ai ba dole bace, ban yi boko Bama bale wata islamiyya....., auntyn yara ce idan ta ji abinda ya hana ni tafiya bata kyale ni, babanmu kuwa shi ya ciro mu daga wancen islamiyar ta gangare ya dawo da mu nan....."
Kan Anna ya so daurewa....., Mama? Mahaifiya? To me ya samu uwar yarinyar nan marar dadi haka?, menene dalilin da zai sa uwa ta ki d'anta na cikinta zuwa neman ilimin da zai zamo garkuwa a gare shi duniya da kiyama?????, sai dai ganin cewa yau suka hadu da yarinyar sai bata kureta ta tambayoyi ba,
A nutse ta ce" To abinda za'a yi, ki bude hadisin naki, in koya maki yanzu ki shanye, ama sai kin min alkawarin wani abu idan har kin yarda......"
Imtee da ta ji zuciyarta ta yi sanyi jin za'a koya mata, ba zata sha wani dukan ba da farin ciki ta dubi Anna ta ce" In sha Allah, Ama menene?"
Anna ta yi murmushi, dan ƙarara take ganin wayon yar budurwar, kawai dai akoy wani abu dake faruwa da ita ne wanda a hankali zata san ko menene, idan bata da wayo ai kai tsaye zata amince da alkawarin da bata dan ko menene ba, domin alamu sun nuna a matse take so take yi ta koyi hadisin nan
A tausashe Anna ta ce" Alkawarin daya ne jal, zaki dage ba ji ba gani wajen ganin kin iya tada baƙi, shi ne shinfida a matakin koyon ilimi, ya zamo kin iya karantawa da kanki, sai kuma ki koma baya a karatun da kuke, dan na tabbata hadisin nan baki iya na bayansa ba, ko kin iya???"
Imtee ta zuba mata ido, to ba hadisi ba, ai ko surar da suka yi harda wancen satin ita ta manta wasu abubuwan a ciki, domin ba tilawa take yi ba, bakinta ta yi kokari ta rike inda in an zo zata karanta dan kar a dake ta, daga nan an wuce wajen, dan ko a makarantar aka fara tilawa lungu take samu ta ja hijabinta har kusan idonta ta nemo barci,dan gani take yi ai wani nacin zance ne, abu idan aka yi daya ya wadatar ba sai an ba sha'a wahala ba
A hankali ta ce" Bani da litafin komai , bani da wanda zai koya min wanan, a ajin mu an yi nisa sosai ai Mama"