Sashe 56
Kisan Mummuke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A nutse ta murda Babar kofar mai dauke da manyan kofofin madubi masu nauyi........, sai dai tana shiga ta ji gaba daya wajen yau tsittttttttt, ga wani sansanyan kanshin turaren wuta da kuma sanyin ac da ya gama wajen gaba daya
Idannuwanta ta lumshe a hankali ta furta" Ni'imarka nake roko ya rabbbbbbbbb"
Sai kuma ta bude idannuwan nata tana tunanin yau ina yan karyar makarantar nan suka nufa ne haka? Wa'inda suke zuwa wajen nan ana ta taku daidaya dan a zo a yi karatu, domin ba kowa ne yake da katin shiga Library din ba, itama Anna ce ta sanar a bata damar ta shiga lokacin da ta so ta dauki abinda ta so ta karanta, hakan ya sa har take iya taka wajen da wasu masu gannin su ne masu wannan damar suka taka a makarantar.............
FARHANA dake zaune itama rike da dictionnary tana dubawa ne ta zuba mata ido saboda tun Dazu ita din da kanta tana mamakin shirun wajen, ama sai ta sakawa ranta saboda ba'a fito da daliban hutun brk bane wajen bai dauki mutane ba, duda idan ya dauki mutanen ma akoy doka mai girma ta hana hayaniya, sai dai ka ga sun yi waje waje kowa na duba abinda ya kawo shi..................
Bata nufi inda take ba, sai wajen wasu kujeru farare ta je ta zauna tana ciro jakarta daga bayanta ta bude ta ciro litafinta ta ajiye sannan ta ajiye jakar da kyau kafin ta shiga kokarin duba litafin da yakinin zata iya
" Su kandalar Anna gaba muke ne?" Farhana da ta karaso ta fada tana dubanta
NUR ta Dube ta ita ma kafin ta murguda mata baki ta dauke kai a ranta tana ayyana' ta yiwu fa Anna ta zo? Kai, ko dai Anna ta zo???"
FARHANA ta ja kujerar daya ta zauna tana dubanta ta karɓe littafin dake hannun nata ta ce" Kar ki min rashin kunya Nur, kawo Ni in ga a inda kike kwana biyar rabona da ke idan har baki iya wani abin ba yau ban san irin dukan da zan maki ba!"
NUR ta saki baki da mamaki ta ce" Ke wai me yasa kika raina Ni ne?"
FARHANA ma ta bude ido ta ce" Ke yanzu Bakya jin kunyar ce min na raina ki? Ke na girme ki fa!"
Nur ta girgiza kai tana dauke dubanta .....................
Farhana ma ta yi shiru na dan lokaci, wanda shirun ne ya saka shi sake sauke dubansa a kan katon litafin da yake rubutu a ciki, wanda abinda ya sa ya kadaice kansa a nan kenan, tare suke da Mutalab da kuma Aliyu, wasu takardu ne zasu dauke ya da suka je daukowa tare, shi kuma yana nan dakin da aka ware domin malamai kawai, a ciki yake a zaune yana rubuce rubucen du abinda ya ga suna da bukata da kansa a makarantar, sai dai tunda suka shigo sai ya zamo ya dakata saboda bai iya hada aiki da surutu ba, ....gashi wajen du nisan dake tsakanin waje da waje sai ka ga magana na kai kanta inda ba'a kai ta ba
Har ya fara rubutun ya dakata a lokacin da FARHANA ta ce" Hum ina cikin tashin hankali!"
Nur ta dube ta, na dan lokaci, hakan ya sa FARHANA dubanta ta ce" Na san ke ba kawata bace, kuma ke yarinya ce karama sosai.....ama kuma da in kai maganar nan nesa gwara in yi ta da ke........saboda wace ma nake iya yi da ita yanzu kam ba ta Ni take ba, kuma Ni du duniya bani da kawa ko aboki............., dangina ma du sun mutu......., kakata kuwa ta tsane Ni........, NUR da ace kin dan girma ma da sai in yi maganar nan da ke!"
Nur ta sake zuba mata ido, cikin sansanyar muryarta ta ce" kina bani mamaki ainun idan kina magana kina sake nanata karantana, bayan idan ma kin fi Ni bai fi da abu kadan ba.....Ama a hakan sai in goya ki in fita da gudu......kin ga idan zaki fadi damuwarki ki fada a auna, idan kuwa ba zaki fada ba kawai ki bar Ni da tawa damuwar saboda a gaskiya bana tunanin in ina iya bata lokacina wajen sauraron ki kina cewa Ni yarinya ce, domin tawa ma ta isheni saboda har gidan mahaifiyar yaya da kawarta suka zo suka zazzage mu aka hana Ni ramawa bale shi in huce a kansa.........abin ya min yawa sosai!" Ta karashe tana susar kai
Farhana ta zaro ido da mamaki ta ce" ke wai kenan dai da gaske saurayi ne da ke? Ikon Allah, to ki cewa saurayi me ya ce maki me????!"
Takaici ya kama Hallah...........
Haka kawai ta mike bata ce mata komai ba da nufin tafiya
Da sauri FARHANA ta riko hannunta ta ce" ke me yasa kike da saurin fushi ne? Dawo zauna!"
Huci ya fitar a hankali ya ajiye Byron ya mike da nufin fitowa dan ya ga wai ina wanda ya Bama umarnin kar a takura shi da surutu, sannan ya kori FARHANA da wannan mai maganar kamar wata uwar mata bayan FARHANA sai jaddada yarinya ce take yi, su je cen su yi halin yarintar su, su bar shi ya yi aikin dake gabansa cikin nutsuwa.............
Yana tunkaro wajen , mai kula da Library din na yau ya dawo da dan sauri, saboda bayi ya zagaya a dole sakamakon abinda ya ci da ya buga masa ciki, a dole ya tafi bayin ya gama ya yi du abinda zai sa ya wanke da komai da komai sannan ya fito ya nufo Library din da saurin tsiya, saboda oga na ciki kuma yace kar a dame shi, dan ma abinda ya bashi kwarin gwuiwa ganin lokacin fitowar sauran bata yi ba , ya tabbata ba wanda zai shiga ne
NUR ta dubi Farhana fuska a daure ta ce" kar ki raina min wayo mana Farhana......ke sai son girma? Idan zaki iya yin magana ko yi ta kanki tsaye dan in fada maki ko me kike tunani na gama sanin amsar da ta dace da ke a nan............, oya fadi saboda Ni ma ina da maganganun da nake son ji daga wani bakin da ba na A'isha ba dangane da mahaifiyattttttttt"
"Innalilahi, ......Hajiya FARHANA me kuke yi a nan? Ya Salam me kuke yi a nan? Ya fada kasa kasa sosai yana duban hanyar dakin malamai..........
FARHANA dake rike da hannun Nur ta Dube shi da mamaki ta ce" Ban gane me muke yi a nan ba? Idan mutun ya zo waje ba dan yayi abinda ke wajen bane? Ko akoy wata damuwar ne????"
Shigowar Murtalab dauke da bak'ar jaka, sai Aliyu dauke da wasu jakunan biyu a hannayensa ya sa FARHANA zaro ido hadi da rike hannun Hallah da dan karfi idannuwanta cikin na Mutalab da shima yayi mamakin ganinsu a nan din, shi kuwa Aliyu da sauri ya shige dan ya ajiye ya dawo yayi waje da kowa ne ya hade da ogansa da surutun yaran nan ya idasa toshe masa kunne ya ja ya tsaya yana kallon ikon Allah
Da sauri FARHANA ta sake jimke hannun Hallah, kasa kasa ta ce" innalilahi, ya Aliyu ne? Mun shiga uku, wannan ai inuwar yaya ne ...... Nur mu tafffffffff"
"AUTA" Ya furta a hankali yana yiwa Aliyu alamun ya kai sauran kayan
Cikin FARHANA sai da ya murda mata, Nur kuwa ita take kallo, sai dai amon Muryar nan ya sa ta juya barin da Muryar ta fito saboda Muryar ta fito ne a hankali, a tausashe sosai..............................
A kansa idannuwanta suka sauka.........., kafin Farhana ta shige gaban idannuwan nata ta karasa inda take ta rage tsayinta sosai .......kanta a kasa ta ce" Na'am yaya???"
Ba tare da ya wani tsaya bada yannayin mahimmanci ba ya ce" Ku je wani wajen ku yi wasan ku, a nan aiki nake yi........"
Wani tashin hankali irin na Nur da take son saka farhana a halin kaka naka yi, du bata tashi yin magana ba sai yanzu, dan kawai yaya ya ce a je a yi wasa, shine ita uwar son girma ta wani bude ido da mamaki ta furta" WASA kuma????"
A lokacin ne da FARHANA ke son tabbatarwa da ƴaƴanta ko ba wasa ba? Sun yi shi a wani wajen sun gama sai kawai ta ji amon Muryar Nur na yi mata aikin bararun mutane .....hakan ya sa da sauri ta juyo tana zarro idon itama ta ce"
33 kisan mummuke.93811618*JAMA'A NAZOMUKU DAWANI TSARI NASAMUN KUDI TA HANYAR AMFANI DA WAYAN HANNUNKU
WANNAN TSARIN SHINE METAFORCE
MENENE KASUWANCIN METAFORCE* ????
*Metaforce kasuwancine ingantacce halattacce Wanda yake biya 100 💯 Wanda ake Gudanar dashi da wayar hannu,METAFORCE is also a part of network marketing,is a 100 percent decentralized project da aka daurasa Akan Blockchain technology Wanda babu wani mahalukin daya Isa YAYI editing,hacking ko deleting wani abu acikin sa,Kuma yanada matakai yanada rassa Wanda kowane reshi ka rike a METAFORCE to ka samu GUDUMAR DUKAN TALAUCI*🌎
METAFORCE ANASAMUN KUDI ACIKINSHI SOSAI MATUKAR ZAKAYI ABUNDA AKEBUKATA
zaku iyahada miliyoyin kudi aranadaya acikin wannan kasuwanci me albarka in sha Allah
Duk wacce tashirya zata iya tuntubanmu akan wannan number
09136899615
Hajja Data
34
Da sauri Farhana ta juyo tana zarro ido , kamar yadda Mutalab da Bama gane abinda ta fada yayi da kyau ba, ama kuma yadda ya ga ta yi maganar kai tsaye da wanda ko shi da suka kusan tashi tare baya yi masa magana haka sai ya zarro ido ya sauke dubansa a kanta tun daga kasa har sama dan zai so ya gane ko dai ruwa biyu ce? Sai dai a yau gaskiya shigar jikin Hallah zai tabbatar maka mai hankali ce cikake, bata wani yi shigar tashin hankali ta kwaliya ba, a'a, hasalima sket ne da riga na atampa a jikinta sai hijab din da ta saka mai dan girma dan ya wuce gwuiwarta ma, sannan mai hannaye ne, haka kuma a kanta daga ciki dan kwalin atampar ne kawai ta daura dan hijab din ya kara kyau a jikinta.....