← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 268

Sashe 99

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Alhamdullilah
1/23/21, 8:49 PM - Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

11

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you're not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let's get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,

Wannan novel din na kudine and har yanzun you're still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.

Daga Kai tayi ta kalleshi ta sauke Kai , one thing for her is that Bata iya dadewa tana kallonshi, although ba shj kadai bane, har Ahmed Bata iya kallo sosai, shi ahmed da akwai reason daya sa Bata iya kallon shi, he loved her, she neglected his feelings, only for him to come back and see her with a bastard, da akwai kunya bayab she's the gentle and soft one Among them, the ustaziyya among them, Mai kunyar cikinsu, so Dole ta dinga Jin kunyar Ahmed ta kasa hada Ido dashi Bayan abun kunya data aikata Amma in case din faiz it's quiet different, he is someone dake da high level of kwarjini, kou bintu tana shakkan shi balle ita da Basu da wani familiarity tsakanin su,
"Hala you're now deaf..." Ya fada Yana tsaye ya ki tafiya, he wants to walk out tare daita don ya tambayeta what his mom told her, he can wait till Monday Amma it's kind of so far away for him, ai gani yake daga yau zuwa Monday is like daga yanzun zuwa next year, admitting he is into her is something that is very difficult for him to do dukda it's already all over him, Taya zaice he is into her Bayan she's the heartbeat of his best friend, while she's his secretary, Bai gan reason that will make him admit to what he is feeling for her ba, kawai he takes it as nothing, dukda he is someone da kou magana na damunshi and he is someone that doesn't really care about anyone, Bai damuwa da abinda kake ciki sai if it's have something to do with him Amma in the case of Amira he wants to know all, seeing her laugh makes him happy but why should her happiness make him happy,
"Zaka fara kou...kace Ana kiranta...taji she's coming..." Iyami ta fada mashi, kaman bazai tafi ba kawai sai yayi deciding ya tafi, Amira Kamu can't stop smiling ba don komai ba sai the thought of him sleeping in the bathroom dake dawo Mata, ba Wai she really care he is the one or she's laughing because it's him ba but kawai it's funny to her, sai da ya kai bakin kofa ya sake juyowa yaga kanta kasa but she's still smiling, he just wondered what, kallon mum dinshi yayi ya murguda Baki kaman mace ya fita, kofar ya maida ya rufe but he couldn't leave there, jingina yayi ga bangon kusa da bakin kofar ya lumshe idanuwa tare dacewa
"It's totally a lie and illusion...yes...it is...Kuma duk laifin mum da Ahmed... they push me into having stupid illusion..." Ya fada cikin ranshi with his two eyes closed, shidai yasan yanda ake saka mashi Ido dayi mashi magana indirectly ne yasa heart dinshi ke misbehaving if not it's nothing real, kaman ya tafi sai kuma ya tsaya praying she comes out alone.
Chapter 99 · 0% Book details