← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 268

Sashe 113

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Zafin zuciyar ta ya Fara raguwa on like before, she's feeling better ba laifi, Ahmed Bai barinta hutawa, suyi video call su Sha labari, he have dominated her dark world, Yana enlightening life dinta da so da Kuma kauna, Yana nuna Mata duk duniya Babu mace kaman ita, she never knew someone will love her with a child like Ahmed is doing, Yana Bata kulawa sosai, mum dinta ta dauke Nasir daga gareta as kou bacci ya dainayi dakinta. She misses him but won't say a word as rashin yawan ganinshi Yana rage Mata wani abun, duk sanda ya zuba mata Ido Habib take gani, it's like Habib is staring at her, she wonders why duk gidan Basu sani ba sai Ahmed daya gan resemblance dinsu, she's gradually forgetting her pain Amma fa Bata kwana uku batayi kuka tayi imagining Ina Habib yake yanzun and what he is doing at the moment ba,. Maganr da Ahmed ya fada Mata game dashi Habib really help her don Sai ta dinga cewa in da ya aureta da ya dinga neman wasu waje har kilan ya nuna Bata da daraja wajenshi. Ahmed Yana amshe position din Habib a zuciyar ta, one thing is that kou sau Daya Bata taba saka faiz a lamarinta ba, she never think about him for a second, she only remember him when she's coming to the office Amma daga wannan nothing more, Bata damu that he always talk to her this days ba,. Bata damu da kwana Nan he will Rush back from masjid while she's still praying ba, she never thinks twice about him, the only person she remembers sometime is his mother, bayah meeting din sunyi magana inda hajiya ta nuna Mata godiyarta karara, Sannan she's happy kayan da aka sayo masu was ok and they all love it don ranar da aka kawo na faiz office yasa driver dinshi ya kawo, he called her to help him unwrapped the items, his excitement was so out,she have never seen him so happy and laughing sai sanda aka kawo kayan, he was like
"Yanzun kayan Nan kou million Bai Kai ba... wonderful..." Yake ta maimaitawa.

Ahmed Kuma is very happy da yanda yake daukewa Amira hankali, he feels he have nothing to worry about tunda she loves him too now, adua Daya kawai yake which is Allah yasa mum dinshi ta amince, he prays she agrees in ba Haka ba ba San what will become of him ba as he loves Amira dearly. Yana son ya Bata irin rayuwar da she never expects, rayuwar da even Habib will be jealous of, he wants her to be the mother of his children...

Bintu Kuma ba karamin gyara take ba, she's so much in excitement that gyaran da take yayi yawa, komai.nata na kayan Mata, from her food to her drink duk da magani ciki, kullum cikin dilka da halawa take, an samo Mata Kaya masu inganci, ita da kanta Kuma ta sayi wasu a boye Wanda mum dinta Bata San dasu ba tana using, she's so happy, Babu irin kayan da baa Saya Mata ba, these days faiz bai wani kulata but she doesn't worry,. Already tasan kaman auren Dole zaayi mashi yanda Bai wani damu da komai ba ,she loves him and won't complain about it, ita Tana sonshi so she will make sure he loves her too, so she thinks, she thinks it's that easy,.
Chapter 113 · 0% Book details