← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 268

Sashe 138

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Alhaji ya lura da irin kallon da yake mashi Amma sai yayi kaman Bai San da zamanshi wajen ba, hajiya kadijatu ta fada mashi komai game da son da yakewa Amira Kuma he knows about the controversy Amma sai yayi kaman Bai sani ba
"Ai kasan faiz yayi aure....Kuma kou ba wannan irin hankalin shi Dana yarinyar Nan ba daya bane...she works in his office but still do better than him as a lady...so ba daya suke ba..."alhaji ya cigaba da fada a Kan waya, fajz was just feeling very hot from inside as he knows Karamin aikin dad dinshi ne ya je ya nemawa Amira wani mijin kou da kuwa yasan he is inlove with her,
"She's a real definition of  smartness, she's so adorable...ka San Kan wannan Yarinyar na gano ban kyauta da ban saka yarana a company sukayi aiki ba?...ai yanzun duj sauran Basu aure sai in suna aiki... Sannan duk mijin da zai auresu in har bazai yarda su cigaba da aikinsu ba ba dole..."alhaji ya fada having so much fun Yana Dan kallon faiz da ya kumbura kaman zai fashe ta wutsiyar Ido, hajiya Fatima Kam Dadi kawia take ji jin abinda alhaji ke cewa, she's so  happy, it's as if he is really changing for good, she's glad now he knows ba Dole sai da namiji zai gaji company ba, she really wants to meet this girl too, Dan daga Kai faiz yayi ya kalli hajiya Fatima sai yaga she's wearing a smile, wani irin haushi ne ya kama shi,
"Anyway in mun hadu zamuyi magana...but then talk to Mubarak if Bai da kowa...sai in hadasu... tell him he is going to love her...tunda yasan ni bazan zaba mashi abinda ba daidai ba....." Alhaji ya fada mashi, waya alhaji ya cigaba dayi cikin Jin Dadi and he is happy faiz came in at the right time, Banda fadin how lazy fajz is Babu abinda yake, Daman hajiya told him they can use this same girl to get the best out of him, now he knows it's true, yaga yanda yanayin face dinshi ya sauya, ai yasan yarinyar abun so ce don if he is in his youth he won't hesitate to get her as a wife, kou a yanzun it's not late Amma he is not a man with budurwar zuciya, he can't marry age mate din Yaranshi ya kkawo tana rainawa matanshi hankali, sai da ya gama waya ya ajiye ya kalli faiz da in ka ganshi sai kace kumurci ne ke neman fashewa sabida yanda ya kumbura,
"Why are you here... Ina Bintu..." Alhaji ya fada Kai tsaye,
"Ina wuni..." Faiz ya gaidashi
"Just answer my question..." Alhaji ya fada mashi atakaice, ahankali faiz ya daga Kai ya kalli hajiya Fatima yace
"Mummy...inason... sirri da daddy..." Ya fada Mata don he can't just say anything a gabanta...not after the smile he sees on her face, he saw a smile of jin Dadi da annashuwa while his father talk about his children gender, yasan kilan Bata San he saw her ba,
"In tashi kenan?.."hajiya Fatima ta fada cike da mamaki,
"Eh..."ya amsa Mata,
"Ai dayake bani na haifeka ba...dole kace hakan..." Ta fada tana mikewa
"Mummy ba Haka bane...kou iyami ce Nan I can still tell her to excuse us...ban sirri da ubana..." Ya fada kaman zai taso Mata
"Kai ban son rashin kunya da ranshi wayau...be careful..." alhaji ya daka mashi tsawa don yaga yanda yake Mata magana Babu kunya kou girmamawa at all
"Ai in yayi yasan Wacce yayiwa ba ni ba..." Ta fada tana barin wajen, sai da ya tabbatar ta fita ya kalli dad dinshi yace
"Daddy... alfarma..nazo nema...I beg you in the name of Allah...ka taimaka min ...Kar ka Bari ayi airing advertisement din amira...Zan nemo wata... Sannan...I pay you back all you spent Kuma  Zan biya wacce zatayi da komai..." Ya fada praying he gets him with his calm voice,
"Amma ka Raina min hankali..wato alfarma kake nema...so you know what neman alfarma is... tell me... alfarma nawa na nema wajenka Kuma you refused me..."alhaji ya fada mashi, da sauri faiz ya daga Kai yace
"Daddy me?...ni baka taba neman Komai wajena na hanaka ba ..." Ya fada Yana turo Baki
"Ok...let List them,na baka company ka kular min dashi...did you?... nope...I left my millions of naira in your care....ka kula dasu aa...kasha ka Kori mutane in rokeka ka maidasu sai ka nuna min you're the boss...na nemi alfarma ka dinga zuwa aiki da wuri kaki...and don rashin kunya zaka zo Nan neman alfarma?... you're not normal..." Alhaji ya fada mashi sounding so serious and angry,
"Wayyo daddy...ai na gyara...Kuma j promise to do more...nayi maka alkawarin I will be a good boy.... inshort gobe Zan koma office...ban Kara Wasa da aikina...pls don't just air it I beg you..." Bai karasa ba alhaji yace
"Ai ba airing ba...I will uplift it...zanyi airing har a international television station..." Da sauri faiz ya durkusa yana cewa
"Ni no..." Bai karasa ba alhaji yace
"Ni yes..."
"Daddy...itafa tace... iyayenta...sunce...kartayi..kawai she's shy she can't tell you...shine taxe inzo in fada maka..." Faiz ya fada Yana murza idanuwa kaman zaiyi kuka,,
"So you have suddenly become her massenger...how wonderful... that's nice... yanzun ka bani waje...go back to your wife and stay away yarinyar wasu..." Kallon alhaji faiz yayi da Sauri alhaji dake Neman Dariya ya daure
"Daddy...Ina sonta fa..." Ya fada kanshi kasa
"Sai me...Nima Ina sonta..." Alhaji ya amsa mashi, idanuwa faiz ya zaro sosai Yana kallon mahaifin shi,
"Daddy...what are you talking about... you're in love..."Bai Karasa ba alhaji yace
"Dalla rufemin Baki... yanzun tashi ka bani waje..."
"Ni Babu inda zani...Nan gidan Zan kwana...Kuma in bar yarku kadai Chan gidan... wallahi ban tafiya sai kace you won't air it..." Ya fada kaman zaiyi kuka
"Oh Haka zaka ce...ok...I won't only air it...Zan aurar daita ga Mubarak...and before then Zan turata abroad course..." Da Sauri faiz ya Mike Yana cewa
"Aa pls...da Wasa nake...Zan tafi... Daddy you're making this hard on me..."
"You're making it hard on yourself..." Alhaji ya amsa mashi,
"Nidai daddy kayi min Rai... wallahi she's the only woman I love...itama bintu don Kar in Bata maka Rai yasa na aureta.. now ple make me happy too.."fajz ya fada mashi
"Well make me happy...make me a proud dad...if har I become proud maybe I will see you worthy of marrying her...Amma maganar advertisement sai nayi airing... yanzun bani waje..." Alhaji ya fada mashj,cikin shirirta faiz yace
"Daddy what If I force her to tell you Kar ka dora..."sai da ya gama Fadi ya tuna he used the word forced
"Forced kou... bring it on...now bani waje..." Alhaji ya fada mashi
"Am sorry Daddy...bazaka Gane yanda zuciyata ke min ba...".
"Ai Kai kadai kasan yanda soyayya take so I won't understand..."
"Ba Haka nake nufi ba pls...Dan Allah..."
"Nidai tafi...now..one more word I will get her out of your company to mine..." Ai Kam Yana kaiwa Nan faiz ya bar wajen without saying any more words, sai da ta fita alhaji yace
"Shege...zaka ci ubanka..." Ya fada with a smile, wayarshi ya dauka ya Shiga message ya rubuta message kaman Haka yace
"Pls friend don't tell Mubarak anything... it's all a joke to pull someone's leg..." Alhaji ya turawa Wanda suke wayar dazun.

Faiz fita yayi ya Shiga Mota ya Dora Kai Kan staring, he is so jealous and angry, tunawa yayi da Ahmed yace
"Shege... you don't even love her as much as I do...inda kana sonta da you won't let her show the world her beauty har a samu Wanda yafini da Kai yayi Mana kwace..." Ya fada Yana daukan waysr Shi, still wannan pictures da Kuma video din advertisement ya kalla yaji more anger , number Amira kira, Amira dake kwance rub da ciki tana jin Karan wayarta ta daga Kai ta kalli wayar,
"Kuma?.." ta fada as she have been thinking about his behavior earlier today,  hannunta na Dan kyarma tayi picking call din tare da sallama tana mikewa zaune
"Amira...I beg you...I beg you in ten name of what ever is dear to you...talk to Daddy... wallahi yaki yarda...Kinga knda kinyi shawara Dani da duk bazan shiga wannan damuwar ba..I beg you pls save a soul..." Ya fada cikin cracking voice dake nuna he is really pleading, shuru Amira tayi taba mamakin why all this sudden madness, it's so unbelievable he is talking like this,the crazy boss with lots of rules,
"Nidai... gaskiya I can't talk to him...."t fada calmly, shuru faiz yayi Yana shafa face dinshi,
"Taurin Kai Zaki nuna min kou... shikenan....do as you wish...tunda Baki San value din kanki ba..." Ya fada Yana kashe wayarshi. Wannan maganar ya Dan tsotsawa Amira Rai Amma sai koma ta kwanta Tana cewa
"Yes... because Daman ai ban da value din...kou iyayena da suka San ban da value din ai Basu hanani ba...amma kanwata tace zatayi hanata sukayi...kou Ahmed yasan ban da wani value sosai shima Bai hanani ba...Kai ma don baka sanni bane shiyasa ka damu... assuming you know me you will understand I don't have such value..." Amira ta fada tana fashewa da kuka. Haka Nan sai taji she's so angry at her situation, dazun she's so happy thinking she's making it but she thinks it's not really like that, tasan inda Haka Nan ta Kama kanta bata Sami matsala a rayuwa ba her parents won't let her work in  the first place balle su barta tayi wani advertisement, iyayenta are very reserved people and Basu son wayan Nan abubuwan, she knows daman da suke bata is not because suna kaunar ta sosai but because ssun San she's already exposed, the high standards is not all, da akwai more things that people need in life, they need respect, peace of mind, yanzun he is telling her Bata San darajan kanta ba, sabon kuka ta sake fashewa dashi,
"I love you..." Taji voice dinshi na dawo Mata
"It's joke..."ta sake ji,
"Definitely..." Ta fada cikin hawaye, she cried and cried and cried. Daga karshe she have to pray Allah yasa alhaji ya yarda dukda she's not going to tell him anything.
Chapter 138 · 0% Book details