Sashe 171
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Amira dailing number Ahmed tayi are da lumshe idanuwa, in ban da abun faiz ya zaayi ta iya fada mashi suna tare Nan kasar alone, Ahmed won't take that likely, Yana picking tace
"Baby...I miss you like crazy..." Ta fada sounding happy
"Oh my goodness...I miss you more...har kusan hauka na Fara as ban magana dake...ya kike...how are you my love..." Ahmed ya fada mata, murmushi ta saki feeling so happy and giving thanks to Allah for this man, he is a total gift from above, she doesn't deserve the love he is giving her, he knows she's empty and shallow but Still loves her ,Babu abinda zatayi Sai dai godiya ga Allah. He showed her with love words sosai, he asked ya matar faiz and she answered with she's fine, sunyi minti talatin suna waya sannan sukayi sallama, fajz Yana gefe Yana kallonta ta giggling, he watch her talks with happiness, it's so sad watching the person you are dying for dying for another, Allah kadai ya San how he is feeling, sai kuma ga tunanin Bintu gefe, he is feeling disturbed basuyi magana ba, abun ya dameshi, Bai San he will be disturbed Haka ba, kawai in before ne sai ya Dade tana Kira Bai dauka ba, Amma this is disturbing him, he is just waiting to call again praying she will pick yaji I'd she's Normal before yayi bombarding dinta , after ta Gama waya tazo inda yake ta bashi wayar tare dayi Mashi godiya, banza yayi daita ya kwace wayarshi loosing it a bit, dailing number bintu ya sake Yi still baa daga ba, wannan Karin ajiye girman kai yayi ya jera Mata Kira biyar a jere sai yaji anyi rejecting call din na biyar din, Yana sake dailing sai yaji an kashe wayar, Haka Nan sai yaji he is sweating, Amira saw damuwa tattare dashi,
"Meye..." Ta tambayeshi,
"She's not picking my calls...kou me nayi Mata..." Ya fada cikin damuwa
"Kilan Bata kusa fa.."
" Ba wani Bata kusa... she rejected the last one and then the phone is off when I tried calling again..." Ya fada sounding so angry,
"Kilan Bata da lafiya...or something...Babu Wanda zaka iya Kira...like na kusa daita..." Amira ta fada as she sees damuwa tattare daita,
"I don't have number kowa...Bari in Kira iyami..." Ya fada Yana saka number mum dinshi a dailer, tana picking Bai Bari tayi Magana ba yace
"Iyami...did Bintu tell you anything?.." ya fada sounding so disturbed, zaginshi tayi da yare before tace
'"so baka iya sallama ba... what's wrong with you..."ta daka mashi tsawa
"Sorry iyami...pls am sorry...kawai inata kiranta Bata dauka ne...ban San abinda ke damunta ba...can you pls send someone to check on her?..." Ya fada cikin damuwa sosai, shuru Hajiya tayi for a moment Sannan tace
"Baka tunanin maybe Bata kusa da wayar?...kou kullum ake rike waya..."
"No mummy ba Haka bane...I have been calling tun dazun fa...Kuma she rejected my last call..." Ya fada cikin damuwa
"Let me call her...inji what's wrong with her..." Hajiya ta fada Mashi, kashe wayar tazo Yi yayi Saurin cewa
"Iyami... wayarta kashe yake...Dan Allah kije..."Bai karasa ba ta Fara cewa
"You're insane...Haka Nan sai in wanke kafa ince gidan zani?..." Ta tambayeshi
"Ai iyami ban son wnai yaje har wani Abu ya faru Dad ya San she's in Nigeria...nidai ki taimaka min Dan Allah..."ya fada sounding so soft, kashe waya tayi without saying anything.
Daga Nan barin inda suke sukayi suna dawo cikin pavillion, before su Shiga faiz yace su Shiga mall din kou zasuga abinda suke so, Babu musu Amira ta bishi, Nan ta Hadu da wasu beautiful boxes tace
"Nima I want to buy somethings....Ina son inyiwa lowa na gidanmu siyayya...har da Yaya Ismail da Yaya ahmed...Kuma I don't know ynada zanyi...can you help me ka nunamin yanda zanyi inyi siyayya daga Nan?
." Ta tambayeshi
"Ai wannan ba matsala bane...I will buy them..." Baj karasa ba tace
"Aa... wallahi if you keep buying me things I won't come out with you again..." Ta fada mashi
"Why?.." ya tambayeta,
"Nidai aa...Wanda ka Saya min dazun ya Isa...na gode..." Ta amsa mashi
"Alright... yanzun yanda zaayi is... you shop with my card...in mun koma Nigeria sai kiyi min transferring kudina..."ya fadamata
"Wai Babu yanda zaayi kawai inyi shopping da kaina pls... abubuwan da Zan saya da yawa fa...I budgeted about 1.2 for my family shopping..." Dariya ya farayi wanda yasa ta daina magana
"You be big hajiya ooo...Kai..."ya fada Yana Dariya sai kace Bai da irin kudin da tayi mentioning
"Banda zolaya pls...am serious fa..."ta fada mashi
"Naji...kou kayan million goma Zaki Saya masu...buy from my account...in mun koma gida sai ki bani kudina... period..." Ya fada Mata, Nan sai Bata sake gardama ba, she asked him ya Tambayi kudin bag din as yayanta yace Yana son akwatin lefe, a Chan wajen su it's about 170k na kudin Nigeria, tasan in ban din Nan Yana kasar Niger zaiyi tsada sosai, she have to break her budget don Saya mashi the best bag, biyu faiz ya Saya when she asked why did he buy two sai yace
"Who knows maybe in Kara aure soon...so let me buy so that in auren ya tashi I won't have to buy again. ." ga dada Yana mikawa masu amsar kudi card dinshi
"Lallai... you talk kman ba few months back kayi aure ba...." Ya fada mashi
"Allah ya bawa masuyin biyu lokaci guda hakuri..." Ya amsa Mata. They spent lot of time outside before sukayi dakinsu, suna Shiga kowa ya Matsu ya Shiga bathroom ba kaman amira, she quickly rush inside while he waits for her a bakin gadon da take zaune, Sam bata San he followed ba because yawanci Yana falo, when she was done Bata Ida sauke abaya jikinta ba tana ta gyara undies dinta with her hot legs out ta bude kofar faiz dake zaune Yana jiran ta fito Yana ganinta ya zubawa legs dinta Ido, it's like she have the hottest legs, da sauri Amira ta sauke rigar tana wayancewa
"Ashe...ka... shigo..." Ta fada making it look normal, dukda ta sauke Rigar ta Bai daina kallon leg dinta ba, ahankali ya daga Idanuwa ya kalleta yace
"Yeap..." Ya fada Yana mikewa, shima bathroom din ya Shiga ya Kama ruwa ta fito da alwallah.