← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 268

Sashe 77

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Faiz ji yayi duk Babu Dadi, kou meeting din yau baiyi ba, it's as if he is doing somethings just to show he is not waek, he is trying to prove himself to her, her alone, Haka Nan sai yaji he wants to go back home or leave office, she's a strong spirit to be around,kou don ita he will try to act as a good person, tamkar ya Kira Ahmed yaji how she's feeling yakeji Amma Kuma he can't, sai ya tuna he told them to get out of his office,then sai ya Kama tunanin Allah yasa Kar Ahmed ya dauki hakan personal ya hanata zuwa aiki tunda damab he brought her here, he still feels kaman ya Kira Ahmed Amma asking him how his girlfriend is might make him think otherwise, Allah knows bashi da wata muguwar manufa kou wani Abu, any man can appreciate a girl Amma that doesn't mean kana da wani intention, Ahmed is over possessive and in ya kirashi don tambayar how she is yasan suna iya samun matsala, he might feel maybe Yana da interest kanta, he feels dazun da Bai saka Baki cikin lamarinsu ba tunda Bai San what really happened between them ba, shi gashi Nan. Karfe uku ya bar office ya tafi yawo cikin gari. It's good to have the contact for your workers, da akwai bayanan duk wasu workers dinshi Amma ban da nata Because she didn't write an application. Inda Yana da number ta he would have called yaji how she is because he feels wannan kukan dayaga tanayi dazun haven't come to and end. Feels wannan kukan will continue for a long time because da gani something is eating her up.

Shima Ahmed Yana office ya kasa samun sukuni and kishi da bakin ciki won't let him call her yaji ya take. Haushi kawai yake ji, he thought Yana da darajan da in wata alakar dake tsakanin ta da Habib ya yanke bazata damu ba, Ashe Bashi da wnanan darajan a wajen ta, kin kirarta yayi har lokacin tashi yayi ya dauki Mota, gidansu ya tafi yayi wanka as yasan su Nasir Basu tashi sai karfe shida, Saida yayi wanka ya samu abinci yaci kadan don Kar mum dinshi ta damu because bashi da appetite, daga Nan ya fito ya wuce school ya dauki nasir ya wuce gidansu, daukan shi yayi ya Shiga cikin gidan dashi, kaman ya shjga ciki kawai sai yayi deciding ya ajiye shi falo ya komawarshi kawai. He is angry and he won't want to see her, seeing her won't help matters, ynaa dire yaron ya juya ya fice daga gidan kasancewan Bai gan kowa ba. Amira dake kwance kasa inda take tunda her world came to an end najin motsi ta Dan daga kanta sai tagan Nasir, hugging dinshi tayi sosai shima ya rungumeta ta. Duk abubuwan data saba mashi yau batayi ba, ahankali taja wayarta ta ta zauna, number Ahmed yayi searching ta Shiga wajen message ta Fara rubuta mashi message kaman Haka
"Yaya...am sorry...I want you to help me with something...Dan Allah...ka taimaka min ka Kai yaron Nan motherless baby's home...and pls...ka dinga checking on him Time to time... nagode Allah ya biyaka da alkhairi... sorry for all the disappointment..."ta tura mashi. Same message ta turawa Ismail. Sai Kuma ta rubuta
"Mummy...ki yafemin...nayi maki laifi...kin soni Amma soyayya yasa na boye maki sirrin dake Raina...ki yafemin... sorry for all the pain and agony I caused you...I love you so much...pls pray for me..."ta turawa mum dinta,tayi editing ta turawa babanta. She have lay here thinking of solution to her problem and the only thing is to end it here and now. Tana Gama rubutawa tayi hugging Nasir again tare dayi mashi kiss before ta dauki sabuwar razor data ta dauko cikin Wanda takewa kanta da Nasir gyaran fingers ta Dora Kan jijiyar hannunta ta yanka without any hesitation or second thought.

Assalamualaikum sisters,. Ya kuke yashagali, ya harkoki .
Tou alhamdullilah Free page dinmu ya Kare a Nan, mun Gama free page wayanda suke son karantawa in halal way zasu iya tura 500 ga wannan account number din wato 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, sai kiyi min screenshot ta WhatsApp ta number na 08106102727, pls in Baki da Hali Kar ki karanta don daga wannan page din in Baki biya kudin karatu ba Kika karanta ban yafe ba, kuyi hakuri Ina yawan using Allah yaisa, in har ku Baku taimaka mana Kan wahalal typing da muke ba bangan dalilin da zai sa mu tausaya maku ba, gobe is my birthday so duk wayanda zasu Shiga group din karatu daga 12am na 12 ga watan 12 wato Sha biyu ga watan January 2021 na bashi ya biya 300, kowa sai iya biya har zuwa 11:59 na Daren 12/jan/2021, pls it's because of my birthday Kuma masu Kyauta ku wullo min kawai🙁🙁. Wannan novel yayi tsawo da yawa, Dana sani Dana maidashi part 1 and 2. I love you sosai sisters don ban iya fadin yanda kaunar ku ke sakani farin ciki. Allah ya barmu tare don soyayyar Manzon rahama Amin.

Alhamdullilah
1/13/21, 2:51 PM - Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

1

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you're not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let's get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Chapter 77 · 0% Book details