← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 268

Sashe 85

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

friend dinshi have find love and he is yet to, gani yake bazai iya Zama bintu ta Dora mashi Kai visa kafada haka, he won't even let it happen. He won't feel comfortable, Amma su Kuma they feel comfortable, he see the tears a eyes dinta,he wonder what it could be, "It's not my fault..."Amira ta fada cikin kuka, hannu Ahmed ya Dora bisa bakinta faiz ya zuba masu Ido Yana kallonsu face dinshi dauke da murmushin da kou throat dinshi Bai Kai ba, "Shush... your boss is here..." Inji Ahmed ya fada Mata cikin whisper and faiz na kallonsu, ahankali ta bude idanuwa ta kalli Ahmed before ta daga kanta ta kalli faiz, idanuwanshi ya zuba cikin nata with a little smile a Kan face dinta yace "Ya ... jikinki?..." Ya fada Mata, hannu tasa ta goge face dinta Ahmed ya sake saka hannu ta goge Mata da kyau, sadda Kai kasa tayi without saying anything, gashin kanta Ahmed ya dinga gyara Mata yayinda suke zubowa, ledan daya kawo Yana gefen shi Bai ce masu ya kawo komai ga, "Ya office..." Ahmed ya Tambayi faiz "Yana Chan na baro shi..." Faiz ya amsa mashi calmly " Madallah...ya bintu...ya shirye shiryen biki Kuma ..Wai wane shagali zaku hadamana..."Ahmed ya fada as he sees the silence yayi yawa "Hmmm Ana chan Ana Yi.. "faiz ya fada mashi calmly with a smile, ahankali Amira ta Dan janye daga jikin Ahmed ta kwanta bayanshi, she always wanted to know how marrtal status,she have never asked and now da suke maganar hankalinta na wani wajen daban, kawai Babu abinda take tunawa sai maganar Habib, wato she should have been happy this happened, tasna she's a good person,deep down she knows herself, Bata da single problem da kowa, the only the person that messed her up is Habib, he ruined her perfect life, he ruined her completely, sabon hawaye ta farayi not even minding or paying attention to the discussion going on around her "Gaskiya chasu zaka hada Mana...kasan mun Dade bamuyi bikin friends ba... yours should be eleborate...." Ahmed ya fadawa faiZ, "Hmm ai ko nawa is not elaborate naku sai ya Zama elaborate...tunda ku love birds ne.... Juliet and Romeo..." Inji faiz Yana Dan Satan kallon Amira dake kwance taga hawaye on her cheek, Ahmed zai bude Baki yayi magana yaji shesheska Amira dake kwance bayanshi, juyawa yayi gareta, idanuwa Amira ta daga ta kalleshi tare dacewa "Nan ma yanayi?.."kafin ta karasa Ahmed ya Dora hannu a bakinta Yana cewa "Kinga abinda ke hadani dake kou...if you don't want me to stay let me go..."da sauri Amira ta girgiza mashi Kai tana cewa "Na daina..."ta fada tana goge face dinta "Wai what's wrong with her ne?.." faiz daya kasa Gane abinda ke faruwa ta Tambayi Ahmed, sai lokacin Amira ta tuna da he is around, "Don't mind her...kawai rigima ne kawai..." Ahmed ya fada mashi "Sister kiyi hakuri Mana..ki barwa Allah damuwar ki and he will surely see you through...it's not good mutum ya dauki komai da zafi because it seem mutum Bai San it's all from Allah ba...so pls relax..." Ya fada Mata calmly "Ka fada Mata kilan taji zancen ka..." Ahmed yayi adding, wayar Ahmed ne yayi Ringing ya fiddo yaga Ismail, picking yayi da sallama, "Wai mummy tace in fada maka taki cin komai kou da kuwa you will talk her into eating..." Ismail ya fadawa Ahmed, "Ok... shikenan..."Ahmed ya amsa mashi before ya ajiye wayar shi. Mikewa yayi ya dauki cuo dake saman flask dinruwa zafi yayi dispensing ruwa ciki ya zubda before ya dawo ya Fara zuba another ruwan "Kasan what happened ya dameni that I told my mom..."inji faiz ya fada Yana kallon reaction din Ahmed dake hadawa Amira tea, "Oh...ai abun ne da ban mamaki..."Ahmed ya amsa mashi not looking at him as he knows right now he has nothing to be angry at don position din daya gansu da Amira is enough to tell him what they are having which is not real, shidai he should know she is his that's all he wants him to know dukda shima Yana cikin chakwakiya da mum Dinshi, he knows in har tazo yanzun ta ganshi Nan she will surely give him the disgrace of a life time,. "She even said in kawo ta ta ganta. "Da sauri Ahmed ya daga Kai faiz yaji gabanshi ya Fadi praying he shouldn't think anything negative, he doesn't think twice if he wants to hurt you Amma Ahmed is different, he is like his psychologist right now, the person that is helping him fight addiction, "Oh really...ayya that's so nice of her...."Ahmed yayi surprising faiz daya zuba mashi idanuwa da very calm voice "Yes...so yaushe zaka zo daukanta...ka kawota..." Faiz ya fada cikin less fear "Anytime take so ai sai in daukota....or Kai ka kawo ta Mana...but pls yanzun da take cikin wnanan state din Bata sanin in anzo or not..." Ahmed ya fada mashi "I see... shikenan...ha damuwa..." Faiz ya fada yayinda Ahmed ya mike da cup din hannunshi ya dawo bakin gado, faiz na kallonshi ya dafa shoulder din Amira before yace "Tashi Kisha tea..." Ya dada Mata cikin whisper which goes straight into faizs ears, "Aa...pls...ban...iya Sha..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka, "Kinga mummy tace a Baki...so pls in baki son Raina ya baci...sit up and drink while it's a bit hot..." Ya fadamata holding her head up, Idanuwa faiz yayi rolling before ya mike Yana cewa "Guy...Zan tafi...kasan I left the office to come and see her....I wanted to call ma Amma I know you will be here..." "Pls ka Bari in Gama Bata in rakaka...pls..." Ahmed dake rike bayab Kan Amira don ta zauna ta fada mashi, "No pls...ka Bari in tafi...ba sai ka rakani ba..." Faiz ya fada heading to the door, "No I insist...wait for me...ka bani minti biyar kacal....I know you don't work under anyone balle kace your boss will be mad...so ka jirani...."Ahmed yayi insisting ya jirashi. Shidai Allah na gani he doesn't want to Amma he have no choice, Haka ya koma ya zauna kanshi kasa.
Chapter 85 · 0% Book details