← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 268

Sashe 119

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ahmed ya fada yana picking call din
"Ango... how far.."Ahmed ya fada Yana saka wayar a speaker, in a very calm and cool voice faiz daya San Ahmed will be together with Amira yace
"Ban ganka ba...ba dai ka tafi ba..."ya fada Kaman he is finding it difficult to talk
"Gani Nan ango...."inji Ahmed
"Ina...ban son rainin hankali fa..."inji faiz, Dariya Ahmed yayi yace
"Gani Nan Zan fita daga hotel zan maida Amira gida..." Ya amsa mashi,
"Masoya manya...Amma ai yau is my day...ya kamata ka ajiye komai gefe kazo...sai Kun rakani kowa ya Shiga tsabgar gaban shi...." Fajz ya fada sounding very relaxed a bayan Mota da yake zaune
"Daman Kai you're always selfish...kou ma dai meye....ja Bari in ajiye babyna gida kou...in ma kwana ne sai mu tayaka..." Ahmed ya fada mashi
"Ba wani...come now...daga baya sai Kai kaita gida..."faiz ya fada mashi sounding serious
"Haba ango...ka bani just an hour...har lokacin baa raka ba... just wait for...me..."Ahmed ya fada yana,
"Ai shikenan...any ways Bata waya..."faiz da ya Kara hakuri ya fada mashi, Ahmed kallon Amira data kasa kunne ga hiransu yace
"Gashi boss dinki zaiyi maki magana..." Ya fada yana Mika Mata wayar, Amira daure face tayi remembering yanda ya disga dazun da tayi waving dinshi, amsa wayar tayi ta kafa a kunne tare da sallama, idanuwa faiz ya lumshe Wanda inda wani cousin dinshi da suke cikin Mota guda ya maida hankali kanshi da yagan yanda ya lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya
"Hi..." Faiz ya fada Mata
"Sir.. congratulations..." Ta amsa mashi atakaice
"Wai daga Ina kike da bazaki Bari Ahmed yazo ya rakani dakin matata ba..." Ya fada Mata atakaice cikin duniyanci
"Ikon Allah..."Amira ta fada under her breath before tace
"Sir... your reception..." Ta amsa mashi
"Ashe kinzo kenan...har nace in na koma office zanyi fushi dake..." Ya fada Mata sounding very relaxed
"Yes....nazo..." Ta amsa mashi
"Nidai ban ganki ba..." Ya fada Mata
"Ai wacce naje saboda ita ta ganni..."Amira ta amsa mashi cike da takaici
"Who could that be?.."
"Hajiyar ku..." Ta amsa mashi, shuru yayi for a moment before yace
"Nidai yanzun find your square root ki Bari Ahmed yazo...Bai yuwa ranar vikina ki hanashi rakani dakin..." Ya fada Mata kaman one happy groom,
"Ok.." ta amsa mashi
"Yauwa... nagode.. " ya fada Mata Bai jira abinda zata ce ba ta kashe wayar shi, Amira mikawa Ahmed wayarshi tayi before tace
"Amma wannan mutumin ya Raina min hankali...Wai in ganshi mu hada Ido Amma now he is asking if nazo kou ban zo ba... imagine fa..." Ta fada cike da mamaki
"Haba don't blame him... maybe Bai ganki ba da gaske...kinsan ba idanuwa ke gani ba hankali ke gani....and yanda ake cikin hidima din. Nan ba lallai ya ganki ba..."Ahmed ya fadamata, taji shi ne kawai but she knows what she saw, she knows he stares at her and she smiled at him sai ya daure ya dauke kanshi, she can swear to Allah he saw her
"Naji... yanzun dai ka ajiyeni...sai kaje inda zaku raka ango dakin matarshi.." ta fadawa Ahmed
"Aa.. don't mind him...kawai inje in ajiyeki...."Amira Bata yarda ba but he insists. Faiz sake Kira Yayi kawai he doesn't want him together with Amira, Bai San what their doing ba yanzun, kafin ya Amira ya dawo har Yan daukan amarya sun tafi, daga fajz sai wasu few guys, kana kallon shi kasan he is angry, wani irin kallo ta watsawa Ahmed ya dauke Kai, shi kanshi Ahmed Saida abun ya tsotsa mashi Rai, he gave him a look that shocked the hell out of him, kou magana Bai Yi mashi ba
"Haba ango are you mad at me..."Ahmed ya tambayeshi, banza yayi dashi Bai amsa mashi
"Ango am sorry...ni banga abun fushi ba.... after all Baku tafi ba..."
"Amma masu daukan Amarya sun tafi kou...inda kana Nan ai da an Kara yawa......"faiz ya wayance da wannan,
"Yanzun dai am sorry...are we good..."Ahmed ya tambayeshi
"Yes we're...Amma sai na Rama..."inji faiz da kou kadan Babu alaman joke a face dinshi, he tries to look ok saboda Kar yace why the unnecessary anger Amma the hotness in his heart won't let him look ok,. Shi dai kawai gani yake baa taba sad groom kaman shi ba, he is the only groom that is going to meet a very young, beautiful, elegant and classy lady as a wife and he is not happy about it, he is not happy he is going to see bintu naked and do whatever he please with her body, Bai wannan tunanin that he is going to enjoy getting married, he knows he is going to be a sad ango and he prayed Kar ta ganoshi,. She loves him and at least he shouldn't hurt her feeling, he prays he can perform tonight, anyway you don't have to preform the first night, you're going to make it look she's tired and you don't have to do anything to hurt her. Murmushi ya saki as he remembers exactly what he should do. Tunawa yayi da drink dinshi, right now Bai Kai kou daya gidan da zasu tare ba, he doesn't want anything to bring any problem at all.
"Ai Kar ka damu....bazan nemi ku raka ni ba...kaman yanzun mun Dade da Fara holewa..." Ahmed ya amsa mashi.
"Hmmm..."kawai faiz ya fada mashi feeling so angry and praying he doesn't live to witness such dark day.
Chapter 119 · 0% Book details