Sashe 143
Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Basu Dade da tafiya ba faiz da duk ya damu ya mike ya tafi office dinta don ganin if she's around or not, Yana zuwa ya tarda ta tafi
"The bastard took her away...in ba iskanci ba Ina saurayi yake da iko Kan budurwa kaman shi ya Haifeta..." Ya fada cikin haushi, Bai taba ganin bakin Ahmed kaman yau ba, ya Dade wani Bai Bata mashi Rai kaman Haka ba, fita shima yayi ya tafi family house dinsu, he told his mom Amira ta bar aiki a company, yanda ta damu kou shi Bai damu Haka ba, she was asking faiz what happened,
"Wai mummy... Ahmed Yana zagina...da drinking Habit Dina....can you believe that..." Faiz ya fada kaman zaiyi kuka, shuru hajiya tayi tana kallon how angry he is,
"Kawai don na fada mashi damuwata sai inzama abun zagi wajen shi ..is that fair?.." ya sake adding hawaye na zubo mashi, hajiya see the pain in him, shi yasa Bata wani tada hankalinta saboda Shan giyan da yake ba don taga it's not something he loves doing but something he is addicted to, she knows tunda he hates it he will stop some day
"What does that have to do with Amira leaving the company..." Ta tambayeshi
"Wai I asked him to get out...sai yace she's going with him...Nima nace she should go in samu sauki Amma I was wrong...the whole company feel so empty with out her ..Dan Allah mummy call ta dawo..." Fajz ya Fada Mata Yana goge face dinshi,
"Amma Ahmed Bai kyauta ba...ya zaayi ya saka yarinyar that is doing well a wajenta aikinta ta bar aikinta
.."hajiya ta fada
"Mummy he controls her...duk abunda yace shi take Yi.. it's so annoying... kilan har da jazz yayi Mata..."inji faiz.
"Yanzun dai ka tashi ka tafi gida...I will call her..."inji hajiya
"Ok iyami..." Ya fada, mikewa yayi ya dauki madara ya Sha sannan ya tafi nashi gjdan.
Bintu is one of the coolest wife everyone around her have ever seen, shi kanshi fauz yasan Bai iya hakurin yarinyar nan, she's so perfect and have lots of patience, it's like ta ayyana a ranta cewa
"Ni nace Ina sonshi Kuma zanyi hakuri da duk yanda yayi min..." She have never told anyone how he is behaving, auren su zaiyi wata Amma sau Daya suka samu intimacy, these days she hears this same sounds coming out of his phone always, wato karar sounds din advertisement din Amira, in Yana kallo Bai rage karar saboda ita, in har zata Dan barshi zaune taje ta dawo she will surely meet him watching same video, wannan abun Yana damunta Because she feels it's not normal,Bai yuwa Haka Nan ka dage da Kallon abinda kake fushi kanshi, ranar a aka saka television station Bai kwnaa daki guda daita ba, before she feels she can control him with her cooking Amma yanzun sai dai yaci kadan ya bar Mata, he won't say Bai ci gabaki daya but da cinshi da rashin shi it's the Same don wani lokacin sai yaci spoon biyu zuwa uku ya bar Mata sauran, he will feed her har sai taji her stomach zai fashe, she just feel something is wrong with him and she couldn't bring herself to think it's about his former secretary, inda ba budurwar Ahmed bace she won't think twice Amma ya zaayi ace he is inlove with her, he respects her Alot, Bai Mata fada dukda ba wni Hira Suke sosai ba, if yace
"I want to be alone..." She won't come closer to inda yake har sai ya nemata da Kanshi, she will always welcome him with a smile kou da kuwa he misbehave, Yana parking ya zauna cikin Mota yayi kokarin sakin ranshi, Bai cika son zuwar Mata da bakin ciki ba since she's not the cause of it, he tried sosai to look normal don har wajen tap din waje yaje ya wanke face dinshi ya kuskura bakinshi tare da sniffing out majina looking ok sannan ya Shiga ciki. Another thing he can merit her on is tsabta, she's always neat, she smells so fucking nice, Bai taba ganin ta da same Kaya ba, Yama rasa daga Ina take samun such alluring dresses don yasan Bai Saya Mata ba Kuma baa saka Mata a lefenta ba, it's like she keeps many years getting such elegant dresses just to please him, Yana zuwa bakin kofar ya tsaya ya saki Ajiyan zuciya ya hadiye saliva before ya bude kofar, he just pray she's asleep or something yanda he doesn't have to talk to her or something Amma Yana bude kofar ya jiyo kamshin ta, entrance to falo ya nufa ya shjga first falo sai ya ganta da masu aikinta sai kallo suke, Kura mashi Ido tayi just looking at him with a smile, Yana Shiga masu aikin Suka bace with no trace, He looks totally disturbed, he tries to be ok Amma it's over him, hannuwa ya ware Mata don some times in ta rugo zata rungumeshi sai ya Dan kauce saidai ya zagaya hannu da shoulder dinta, yayi patting dinta kadan sai ya janye, sai da taga ya ware Mata hannuwa ta Mike with a smile ta taka ahankali gareshi, Haka Nan kawai taji ya fashe da wani irin kuka, it's like he have been holding on for long, yanda abub yazo mashi kasan he tries to control it, irin kukan nan na tausayin kanshi kawai yake, how is it possible Kana da mace har mace a gida Amma kana Shan wahala kan wata waje, yasan inda zaa ajiye Amira da bintu waje guda Ana iya bawa Bintu 💯 a jiki a bawa Amira 💯 face, bintu was so shocked hearing such cry from her husband, it's like Ana zuba Mata ruwan zafi a zuciyar ta saboda yanda taji.
Alhamdullilah
2/11/21, 4:17 PM - Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
"500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
29