← Book details Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 268

Sashe 156

Dama Ta Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Amira Kiran ahmed tayi tafada mashi Habib ya Kirata, shima yaji mugun haushi sosai, he wondered inda ya samu number ta, he heard so much pain in her voice that he calm her down. Kou da ta koma gida she still cries of so much anger.

Bayan sati guda alhaji ya kirata ya fada Mata ta sameshi a office dinshi. Lokacin lunch break ta tafi without informing faiz da ya Fara Mata effizy, he stayed away from her completely, in ta gaidashi ma sai ya gan dama ya amsa Mata, she only told ahmed Kar ya jirata don she's meeting alhaji haruna. Tana zuwa Suka gaisa yake cewa
"I have made me research and Maganar gaskiya zamu samu karuwa sosai if har muka koyo how to produce kwakwan Malaysia, nayi bincike sosai ba kadan ba and I have to thank you for your fast brain... yanzun dai it's about the Wanda zai je Chan ya koyo Mana...so am selecting you...da Kuma faiz Amma zai tafi tare da matarshi...Amma if you can't go... kou if bazaa barki ba... it's alright...I will look for someone to replace you...so na baki zuwa Nan da kwana uku kiyiwa parent dinki magana...." Alhaji ya fada Mata, Nan take face dinta yayi lighting sabida farin ciki, she have never imagined traveling out of this country, balle Kuma kasar Malaysia kasar manya, kou kadan zancen faiz da matarshi baj dameta ba
"I have talked with someone people a xhan Kuma zaa dinga expecting dinku by next week.. and about faiz da matarshi if Baki so I can change them a Samu wani ku tafi tare dashi if that's what you want..." Da sauri tace
"It's ok sir...su din are ok... yanzun daga Nan zanyi masu magana...I will get back to you sir...am so honored..." Ta fada cikin farin ciki, murmushi alhaji ya saki as he looks at her, he sees her as a very intelligent person, someone that will make great Change in his company, it's really good to give the young generation a chance to show what they're made of, dukda not all the young generation knows what they're doing, like his son Faiz.
"If you think bazasu yarda ba you can let me talk to them..." Alhaji ya fadawa Amira da har ta Mike,
"Ok sir..." Ta fada da sauri tana kokarin barin office din
"Kuma don't forget to tell your boss about this..." Ya sake fada Mata
"Ok sir..." Ta sake amsa mashi tana fita da sauri.

Alhamdullilah
2/15/21, 9:16 AM - Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

Pls wayanda ke son Kaya pls Kuna iya kirana don chats suna min yawa ne Kar kuyi fushi dani

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you're welcome to buy from us.

34
Chapter 156 · 0% Book details